Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 264 of 264
Masoya! Masoya! Masoya!!. Ina godiya ta haÆ™iÆ™a a gareku da haÆ™uri da juriyar da kukai na bibiyata. Ina muku fatan alkairi a duk inda kuke. ALLAH ya kareku ya baibayeku da RAHAMARSA ku da zuri'arku baki É—aya. Ni kaina ina muku so da ban san iyaka ba, musamman Æ´an DANDALIN TSUTSAR NAMA kun sakani nishaÉ—i bana wasa baâ¤ï¸Ââ¤ï¸Â😋😋ðŸ™Â
Ya rabbi ka gafartama iyayenmu ka yafe musu kurakuransu damu baki ɗaya. Ƴan uwa musulmai dake fuskantar barazana ta rashin tsaro a yankunansu ya rabbi ka kawo ɗauki ka mana maganin waɗan nan matsaloli ta inda bamuyi zato ko tsammani ba.
Bazan gaji da faÉ—a ba ina roÆ™on gafarar wanda duk nama kuskure ko ba daidai ba a wannan tafiya. Nima mutum ce kamar kowa zan iya maka abinda bai maka ba a sanina ko ba'a sanina ba. Maybe kuma shine littafi na Æ™arshe da zan rubuta a rayuwata. Dan haka dan ALLAH duk wanda nama ba daidai É—in ba ya yafe min. Idan labarin mutuwata ya riskeku kuyi min addu'a koda sau É—aya ne a cikin sallolinku domin samun rahamar UBANGIJI na. Ku min sadaka koda da kaÉ—anneðŸ˜ÂðŸ™Â.
Inda na kuskure a labarin nan ko kai kake ganin ba haka kaso ya kasance ba to Amin afuwa. A haka labarin yazo, haka kuma UBANGIJI ya ƙaddara zan rubuta shi😀.
Daga ƙarshe ina tallata muku kayan BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING masu ƙyau da rahusa akan farashi mai sauƙi😌. Karki bari a yi babu ke har adashen gata munayi, masu son zuwa Egypt ganin likita ko yawon buɗe ido duk zamu iya taimaka muku. 😘👌
Idan muna da rabon sake haÉ—uwa a wani littafin ALLAH ya haÉ—amu da alkairiâ¤ï¸Ââ¤ï¸Ââ¤ï¸ÂðŸ™Â
Taku har kullum
Bilyn Abdull ce 👌â¤ï¸Â
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ÂðŸ™Â_*
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ÂðŸ™Â_*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.