Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 136 of 264
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’‡ð’ð’“ð’•ð’†ð’†ð’_
*_BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING_* _Duniyar cancaɗa ado da kwalliyar birgewa. Kar ku bari ayi babu ku😘😘😘._
*_My account on TikTok_*
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram_*
I'm on Instagram as @balkissaibrahimmusa. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_WhatsApp_*
https://chat.whatsapp.com/LkRMFFQZakP55c7xK0QaMG
https://chat.whatsapp.com/D1Ki9jt2lNkKVetOWNuFN5
____________
......Lokacin da suka iso airport ɗin su duka sai da ƙwalla ya cika musu idanu. Dan abune da basu taɓa zato ko tsammani ba a rayuwarsu. Sune yau da hawa jirgi daga Kano zuwa Lagos. UBANGIJI al-musawirru mai sassauya al'amura a sanda yaso ga kuma wanda yaso. Da suka shiga jirgin sai Hafizzullah ya rungume yayan nasa yana hawaye. Dole shi ya haɗiye nasa ya dinga lallashinsa. Bayan yayi shiru kuma ya dinga musu video wai dolene ya nunama Aunty Samraah yau sun hau jirgi. Dariya Musaddiq ya dinga masa har ALLAH ya saukesu lafiya garin Lagos. Sunyi mamakin ganin zuƙeƙiyar motar da tazo ɗaukarsu. Amma sai Musaddiq bai kawo komai a ransa ba tuna cewa dafa companyn Maash yake aiki, mai lamba ta ɗaya a Africa, na uku a duniya a matasa. Ai hakan ba komai bane ba. Sunyi da MD dama motar company zata daukesu daga airport ta kaisu duk inda zai je, sannan idan ya kammala gobe idan ALLAH ya kaimu zai kira aje can gidan ƴar uwar tasa a ɗaukesa zuwa wajen GM, daga nan zai wuce kuma....
🩸🩸🩸🩸🩸
Kamar kullum alarm É—insa ne ya tashesa. Hannu ya kai idanunsa a rufe ya lalubosa a saman side drawer ya danne wajen kashewar dan shifa ko yaya Æ™ara take damun rayuwarsa take. Shiyyasa bazaka taÉ“a ganin wayarsa da ringing ton ba. Kullum cikin vibration phones É—insa suke. Hakama television da wahala kiji ya buÉ—eta caaa tana surutu. Cikin mayen barcin da bai gama isarsa ba ya nufi toilet. Sai da yay wanka kamar yanda abun ke neman zame masa sabo saboda mafarki duk da ba kullum yake tashi a irin yanayin ba sannan ya É—auro alwala ya fito. A É—an gurguje ya busar da kansa ya shimfida sallaya yay raka'atainul fijir sannan ya fice masallaci. Ana idar da salla bai yarda sun haÉ—u da Paah ko Uncle Abdullahi ba ya dawo gidan. Jallabiyarsa ya zare ya É—auka sports wear ya saka masu kalar blue da rashin white. Sosai kayan sukai masa Æ™yau duk da baya sakasu ne domin kwalliya ba. Ya kama gashinsa ya haÉ—e a tsakkiya tare da É—auresa da siririn baÆ™in band. Duk da gudu zai fita sai da ya sakama jikinsa turare ya maÆ™ala bluetooth a kunensa sannan yay zaman saka takalma spots na companyn nike. Yana fitowa falo Laalah dake kwance ya miÆ™e ya nufosa. Kansa ya shafa cikin lumshe idanu da silent voice É—in nan tasa ya furta, “Let's go my friendâ€. Cikin kaÉ—a bindi kuwa ya bisa abin cike da mamaki. Daka gansu kasan karen ya gama samun training na musamman a hannun uban gidan nashi. Gashi fari tass babu alamar wani dattin Æ™azanta a tare da shi. Wanda ma bai sani ba sai ya É—auka ba kare bane saboda yanda jikinsa ke duguzum da gashi. Yana nufar gate da É—an gudu Laalah biye da shi Æ™afa da Æ™afa dan a jere suke tafiya su Sha'aibu dake zaman jiran fitowarsa na take musu baya suka fice yana É—agama ma'aikatan daketa faman gaishesa hannu. Gudun ya fara tun daga wajen gate É—in a hankali Laalah a gefensa guards É—insa biye da su. Haka suka miÆ™e street É—in nan. Sosai sukayi nisa bana wasa ba. Jefi-jefi suna gamuwa da mutane da suma suka fito jogging É—in. Hannu kawai suke É—agama juna kowa ya wuce. Sai wasu Æ´ammata ne da suka dai-daita gudun kusan da shi dan suna a É—an gabansa kaÉ—an amma ko kallo basu ishesa ba. Sunyi nisa sosai ya jiÆ™e sharkaf da zufa har yana É—iga sannan suka sake juyowa bayan ya kalla agogon dake a tsintsiyar hannunsa. Suna isowa kwanar da zata sadasu da gida ya tsaya cak. Nuni yayima Shu'aibu daya bashi ruwa cikin sauke numfashi da sauri-sauri. Da sauri ya nufesa tare da ajiye Æ´ar jakar da abubuwan da zai buÆ™ata ke'a ciki. Kamar su bottle water, towel da abinda ba'a rasa ba. Ruwan ya amsa ya buÉ—e murfin haÉ—aÉ—É—iyar bottle water É—in ya kai bakinsa. Kansa ya É—aga sama ya shiga kwararawa. Wani irin kaiwa da komawa maÆ™oshinsa ya shiga yi, illahirin Æ™ofifin gashin jikinsa na buÉ—ewa zufa na fitowa da gudu. Sai da ya sha fin rabi sannan ya sauke gorar yana sauke numfarfashi. Laalah ya zubama kaÉ—an a jiki, shiko yay wani irin matsawa yana girgiza jiki. Yanda yay É—in ne ya saka Maash É—in sakin wani É—an guntun murmushi yana sake kai goran bakinsa ya É—an kurÉ“a sannan ya rufe ta ya miÆ™ama Shu'aibu da suma duk suke shan nasu ruwan tare da masa alamar ya bashi towel. Da sauri ya miÆ™a masa fari tass É—in towel É—in hannunsa dake a linke. Sai da ya fara gogo wuyarsa zuwa gashi dake kwance a kumatunsa sannan yay magana batare da ya kalli su Shu'aibu ba.
“Kira Tijjani ya samemu anan da motaâ€.
Duk da a hankali yay maganar sarai Shu'aibu ya jisan. Sai dai yayi mamakin jin abinda yace É—in. Amma bashi da hurumin musawa. Sai ma waya daya zaro yay kiran TJ É—in. Cikin Æ™anÆ™anin lokaci motocin biyu suka iso. Ta farkon aka buÉ—e masa ya shiga shi da Laalah. Ta bayan guards É—insa ne. Sai TJ da Shu'aibu a gaba tunda ba Hayatu. A É—an É—arare TJ ya ce, “Sir ina zamu je?â€.
Shiru kamar bazai ce komai ba. Sai kuma can a Æ™asan maÆ™oshi ya furta, “Hospitalâ€.
Da girmamawa TJ ya amsa da, “An gama ranka ya daɗe†yana tada motar. Kansa kawai ya kwantar jikin kujera ya kumshe ido. Har lokacin zufa na faman tsatstsafo masa. Bai ɗago ba har sai da suka isa asibitin. Shu'aibu ya buɗe masa da sauri ya fito. Sai dai banda Laalah shi an barsa a motar. Cikin takun nan nasa ya nufi cikin asibitin Shu'aibu da TJ biye da shi. Tako ina tsirarun ma'aikatan cleaners da ma Nurses da sauransu sai kalonsu suke. Koda suka shiga reception tuni yammatan dake a kan katan sun miƙe bakunansu a washe suna masu Barka da zuwa idanunsu a kansu kamar tsoffin mayu. Ko kallo basu ishesa ba sai su TJ suka amsa musu...
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.