Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 231 of 264
Sam banyi tunanin zai zo É—in ba. Bayan la'asar gida ya gama cika matuÆ™a mun zama abin kallo tako ina sai Æ™usÆ™us mata suke da nuna ni, ta wajema anata shirin fara walima wasu ma har sunje sun zazzauna sai ga wasu zuÆ™a-zuÆ™an motocin har huÉ—u. Biyu dai na guards É—insa ne da suka rakomu É—azun suka koma. Biyu kuma É—aya Ummie ce da Mama balki da uwargidan Sheikh Muhammad ibn Khalipha Al-Hussain ce. Sai É—ayar Tj da Hayatu a gaba, uban tafiya a baya. Ina da ga bakin gate muna magana da wasu Æ´an islamiyyar mu da aka kaima labarin zuwana dake nan layinmu sun zo tabbatar wa na É—an rakosu akan gobe zamu haÉ—u yau taro yasa bazamu gaisa da Æ™yau ba motocin suka tsaya. A take kallo ya koma kansu kamar sanda muma muka iso. Number motocin yasa na gane nashi ne, sai nai tunanin su Ummie ne kawai. Su na nufa cike da murmushi zan tarbi su Ummie sai kawai aka buÉ—e masa. Fitowarsa ta saka mutane da yawa ambaton Masha ALLAH. Dole nima na tsaya cak ina kallonsa kallo irin na mamaki. Dan sanye yake da bugaggiyar shadda data ji É—inki É—an ubansu da yay masifar zauna masa a jiki tamkar dan shi kaÉ—ai aka halicci shadda a duniya (Tofa namu mazan fa🤔ðŸ˜) ga wani arnen takalmi da hula daya murza a sama. Yana masifaffen Æ™amshin nan nasa daya mamaye wajen gaba É—aya yama danne namu. Karo na farko dana ganshi sanye da manyan kaya a rayuwata. Kullum daga suit sai Æ™ananu kawai. Gira ya É—an É—age min da kashe ido É—aya cike da salon nan nasa na isa da Æ™asaita. Sai kuma yamun alamar wai nazo garesa. KafaÉ—a na maÆ™e masa da nufar Ummie na rungume. Hannu biyu ta riÆ™eni itama tana murmushin da masa daÆ™uwa dan kowa a wajen kasancewar idanu na kanmu yaga abinda ya faru a tsakanin namu. Kansa ya É—an rissinar da kai hannu ya shafo wuyansa. Tuni kuwa waje ya fara É—aukar Æ™usÆ™us. Yayinda su Abba suka taso cike da farin cikin tarbar babban mutum irinsa kuma surukinsa. Yanda yake Æ™oÆ™arin girmama iyayena sosai yake Æ™ara saka min Æ™aunarsa da kgirmansa a zuciyata. Nima sai naja su Ummie muka shiga cikin gidan da tuni har an kai musu labarin mijina da iyayensa ne suka zo. Shigowar su Ummie ya saka gidan É—aukar tsitt, kowa na yaba sunan UBANGIJI a ransa. Dan duk wanda ya kalla Ummie yaga cikakkiyar baturiya a kayan hausawa. A falon Mom Gwaggo Gudidi sukai musu masauki. Babu wani alamar wulakanta kowa ga Ummie. Kowa yazo cikin girmamawa da mutuntawa take gaishesa. Kamar yanda suma suke mata gaisuwa irin ta girmamawa.......âœï¸
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’ð’Šð’ð’†ð’•ð’š-ð’†ð’Šð’ˆð’‰ð’•_
.......Cikin Æ™anÆ™anin lokaci aka gama shirya musu abincin suna kala-kala a farlon Mom É—in data fito ta gaishesu cikin dauriya da dakewa. Da alama dai mahaifiyarta ta kwakwkwafeta ne. Dan kallo É—aya zaka mata ka fahimci a susuce take. Bare ma ganin su Ummie ta sake firgicewa. Bata ma ida susucewa ba sai da Maash suka shigo shi da Hayat da Abba har cikin gidan a falon da muke na sashen nata. Da ga can tsakar gida Abba yabar bakin kowa buÉ—e dan kai tsaye ya sanar musu wannan mijin Samraah ne, wannan kuma Falaq. Anan kuma tsabar neman magana irin na Yaya Awwab Ummie ta bani Babys na miÆ™a musu kawai ya haÉ—a da hannuna ya riÆ™e yaÆ™i kuma saki dole na kai duÆ™unne gabansa hannayena da nashi tallafe da Babys ya É—aura saman cinyarsa a haka. Niko ina ta duÆ™unne a gabansa like na dafa gwiyawunsa. Cikin É—an iskan salon kallon nan nashi dake kashe min jiki ya kallan fuskarsa da É—an murmushi muryarsa very soft da kowa baya ji sai ni ya furta, “Kamar ace namu ne ko My helfâ€.
Tamkar zan nutse dan kunya, danni gani nake kowa na jinsa na marairaice masa fuska. Cikin magana Æ™asa-Æ™asa na ce, “Yaya Awwab su Abba fa da Ummie, ka saki min hannu na tashi Pleaseâ€. ÆŠagowa ya É—an yi da alama shima dai ya shagala da mantawa da su É—in, fiiii ya É—an kalla kowa sai kuma ya dawo da kallonsa kaina. Cikin sake maida muryarsa Low ya ce, “Ya Rabba. My tiger dama bamu kaÉ—ai bane?â€.
Hararsa na ɗan yi, sai kuma nai ƙoƙarin janye hannayena dan nama fara gajiya da durƙuson. Ina samu na zaresu na miƙe a wajen batare dana kalla kowa ba. Kamar munafuka sum-sum na koma kusa da Mama balki na zauna kaina a ƙasa. Har aka gaisa aka gama ban sake kallon kowa ba. Sai da Abba yace nazo na amshi yaran a hannunsa zasu tashi sannan na miƙe dan dole. Koda naje sai ya bani ɗaya wai na bari zai tayani da ɗaya. Ya zanyi dole na bisa a yanda yake so muka fito a falon dan na ƙara fahimtar yana matuƙar son yara. Kamar an saita sai ga su Fahad da mai hoto. Ai kawai taremu sukai mu tsaya a mana hoto a haka. Yau dai naga takaina, dan dole na tsaya aka ɗaɗɗala mu babu ko kunyar taron mata dake cike da gidan nan ga su Abba Yaya Awwab ya rungumeni ni da Babys ɗin aka mana hoton nan. Ina samu wani ya amsa na nufi fecewa a wajen amma ya damƙe hannuna dole a haka muka fito har ƙofar gida. Sai da yaga matasan anguwa da abokan Abba dama magidantan sun zagaye motarsa sannan ya barni na koma ciki badan yaso ba. Naji daɗin hakan dan na fahimci take-takensa so yake ya gudu dani gida wai hayaniya namun yawa ga babynsa.
Cikin gidan na koma aka cigaba da hotuna. Sai ga yara na shigowa da labarin wai mijin Samraah da ƙaninsa (Hayatu) nata rabon kuɗi wa matasa da magidantan anguwa a ƙofar gida. Kamar wasa ana haka sai ga Hafizzullah da sukai kira a waya shima ya shigo shi da Fahad suka farama matan cikin gidan rabo. Zo kaga gyuɗa, wasu ma kaina sukazo sunayin gyuɗar ana zuba min kirari. Humm kuɗi! Kuɗi! Jama'a kuɗi dabbane. Badai zance komai ba, na bama kowa damar ya auna a cikin ransa kawai....
Suna kam dai Alhamdullah, dan yayi matuƙar armashi fiye da zato da tsammani. Dan daga ƙarshe dai su Maash basu tafi ba sai da akai sallar magrib muka tafi tare akan gobe in sha ALLAHU zamu dawo a gaisa sosai gobe idan ALLAH ya kaimu Yaya Musaddiq ya shigo sai mu shiga gwarzo. Badan naso ba na bisu muka tafi. Ni da shi a mota ɗaya ina jikinsa inata faman fushi an hanani kwana. Nan ko jikina harda su zazzaɓi abinda na jima banyi ba. Nasan wannan hayaniyar ce da daƙunar dana sha wajen mutane. Gwaggo Gudidi harda bani tofi nasha wai maganin baki. Ni har dariya ta bani dan har ɗaga rigata tayi ta shafe cikin da shi. Kafin mu isa gida nayi barci, sai kawai jinai kamar an ɗaukeni ana tafiya dani, sanda nake buɗe ido har mun iso falo gasu Ummie da kowa sai kawai na fuske naƙi buɗe ido dan bazan iya yarda na haɗa ido da kowa ba a wannan yanayin wlhy. Sai da ya shiga ɗaki dani ya dire a saman gado na buɗe idanuna. Tsayawa kawai yay a rankwafen yana kallona cikina ido, irin dama kin tashin nan ashe kikai likimo.
Kaina na kauda gefe ina murguÉ—a masa baki. Sai ya saka hannu ya dawo da fuskar yanda take cikin É—age gira da motsa lips kaÉ—an ya ce, “Naga wannanâ€.
Zanyi magana kawai ya rufen baki ruff da nashi. Daga haka salon wasan ya canja sai tsintar kaina nayi a ruwan wanka. Ai ban sake cewa komai ba dan nasan dai da gudunmawata akaje inda akaje É—in....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.