Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 128 of 264
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’”ð’†ð’—ð’†ð’_
........Tun fitarsu a É—akin jiyyar yarinyar har barinsu asibitin akan idanunta ne. Numfashi ta sauke mai nauyi tare da ture É—an kwalin kanta baya. Dauriya kawai take da danne abinda ke matuÆ™ar cimata zuciya. Wayarta ta É—auka a É—an zafafe, tai Æ´an danne-danne tare da kaiwa kunnenta. Ana É—agawa daga can ta É—an sauke ajiyar zuciya. Sai kuma cikin É—an farin ciki mai gauraye da sauran damuwa ta furta, “Sabon labariâ€.
Cike da zumuÉ—i daga can akace mata “Name fa Hajjaju masu Lagos da kayan cikinta.â€
“Hummm Jannifer bar batun wasa Please. Yarinyar nan ce fa suka maido asibitin nan yanzuâ€.
“What! Kina nufin Samraah?â€.
“Yess. Yanzu haka tana nan tare damu. Ban san miya faru ba suka maidota nan É—in. Naga dai mutuniyarki a zafafe cikin matuÆ™ar damuwa kuma. Yanzu kam na fara zargin akwai abinda take Æ™ullawa. Na kuma yi alkawarin sai na bincikosa a koma ina taje ta bizne shiâ€.
“Karki wani damu Hajjaju wannan duk mai sauÆ™i ne. Ko ni nan na isheta. Har mi akai akayi Alaja Nafee kuma. Matar da bata iya komai ba sai da shawaran banzan Madan Rubayya É—in nan. Ni dai kawai yanzu shawaran da zan baki kawai kiyi Æ™oÆ™arin ki kula da yarinyar nan da Æ™yau, tunda dama tun farko kayanki ce. Kin zauna sakaci ne Alaja Nafee ta nema Æ™wacewa. Banzama irinta da ta Æ™are a Æ™arÆ™ashin guzumomi irin su Rubayya. Dan bana raba É—ayan biyu shakkar Rubayya É—inne ya hanata taya yarinyar kafin ke, tunda itama ai mayyar ce. Saboda haka kiyi amfani da wannan damar akan ita yarinyar kiyita banka mata maganin da zai fidda mata sha'awar namiji gaba É—aya a ranta, ina tabbatar miki da kanta zata kawo miki kanta tana kukan ki mora albarkacin jikinta. Haba Alaja Lawusa kamar baku bane Lagos É—in. Ni fatana ma idan zakije honeymoon da ita aje dani koda a Æ´ar riÆ™on handbag ceâ€.
Dariya mai ƙayatarwa Hajiya ƙarama ta saki, tare da sake lume kanta a cikin kujera idanunta a lumshe tana siffanta cikakkiyar surar Samraah data jima tana birkita mata lissafinta. Dan tun randa Jannifer tayi kiranta ta sanar mata da zuwan yarinyar gidan matsayin gift da Mashi'a tai shirin kawoma Hajiya Babba dan ta kula da ita ta gama jin ƙaguwa da son ganin yarinyar. Saboda haka ta azalzali Paah suka dawo Nigeria washe gari badan ma sun kammala abinda ya kaisu ba. Koda suka iso tai ido biyu da Samraah sai da numfashina ya nema shiɗewa. Dan yarinyar irinsu ne ake kira da full option. Komai yaji yanda ya kamata. Sai dai kash abubuwa da dama sukai mata katanga da hakan, tayi ƙoƙarin riƙe kanta har zuwa sanda ta gama shiryawa sai kuma ga wannan abin ya faru da yay matuƙar ƙona mata rai, dan a yanzu haka ita kaɗai tasan irin kalar zafin yaron nan Awwab da take ji a rayuwarta. Wani irin kishi take ji tamkar ta kashe banza a wuce wajen dan son Samraah take na gaske. Har ma ta gama yankema kanta shawarar auran yarinyar zatayi ta ɗauketa daga Nigeria zuwa duk ƙasar da take so sai ta dinga kai mata ziyara....
“Alaja!â€.
Jannifer ta katse mata tunani. Firgigit ta dawo hayyacinta tana mai sauke nannauyan numfashi. Cike da basarwa taja É—an sirrin tsaki da faÉ—in, “Sorry Jannifer na tafi wata sabgar ne kuma.â€
Dariya Jannifer ta Æ™yalÆ™yale da shi daga can, cike da shaÆ™iyanci ta ce ko dai kin tafi tunanin kayan alatu baâ€.
Murmushi Hajiya Ƙarama tayi tana mai cije lips É—inta. Kafin a hankali ta ce, “Ke dai Jannifer sheÉ—aniya ce wlhy. Lallai da ace bakiyi ridda daga musulimci zuwa kiristanci ba da ba Æ™aramar sheÉ—aniyar matar hausawa musulma akayi ba. Amma yanzu mun bar musu, dan inba ma wanda ya sani ba taya zai taÉ“a yarda kin haÉ—a iri da fulani. Humm ALLAH dai ya jiÆ™an General. Ya tafi yabar baya da Æ™ura. Maybe da za'a shawarcesa a dawo da shi duniya yaga Munirra É—insa yanda ta koma kamar bata taÉ“a haÉ—a jini da yan arewa da musulunci ba da dakansa zai kashe kansa ma wlhyâ€.
“Hummm Hajjaju kenan masu Lagos da jama'ar cikinsa. Ai duk nawa wasan yara ne. Idan kuna guri mu kuma wake ta tamu Æ™ananun Æ™wari. Mufa a riddar kawai muka tsaya sai É—an cinikin goron nan da muke kafawa a faifai da É—an hutawar nan muna more Æ™uruciya. Ku kuwa fa, idan akace ai tone-tone ai kema musulman sai sun gwammace riddar kikayi wlhyâ€.
“Uhhm to ya isa. Dan ke baki gajiya da zakuÉ—e-zakuÉ—e. Yanzu dai sai anjima idan na tashi zan zo gida na sameki mu Æ™arasa. Dan zan É—an shiga theaterâ€.
“Hummm†kawai Jannifer tace daga can tare da yanke wayar tana dariya. Itama sai Hajiya Æ™aramar tai dariyar kawai tana Æ™oÆ™arin ajiye wayar, a dai-dai nan wani kiran ya sake shigo mata. Ido ta zubama number na tsawon lokaci, YALLAÆAI É“aro-É“aro ya fito. Mamaki ya sake kamata dan rabon da mai number yay kiranta ta jima sosai, dukan tara-tara Æ™irjinta ya shiga hi har sai da wayar ta kusa yankewa ta dawo a hayyacinta. Da sauri ta É—auka tana miÆ™ewa ta nufi Æ™ofar office É—in ta murza key cike da rashin gaskiya....
_🤔Hummm wai ina matan nan suka dosa ne? Sannan waye yay kiran Hajiya Ƙarama kuma? Idan na fahimta dai Hajiya Ƙarama na waya da Madam ne a farko, matar data É—akko Samraah daga Abuja zuwa Lagos. Tab É—in babbar magana. Ashe ita É—in musulma ce shine tai ridda. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un. Anya wannan duniya kuwa. ALLAH mun tuba badan halinmu baðŸ˜ðŸ™._
__________________
*_THREE DAYS LATER_*
Kwanaki uku kenan da faruwar komai. Sam Maash yaƙi yarda ya zauna da family ɗin nasa akan batun Samraah. Dan haka ran kowa a matuƙar ɓace yake. Amma shi ko'a jikinsa sai manna musu hauka kawai yake. Dan gaba ɗaya ma ya maida hankalinsa ne akan binciken yanda akai containers ɗin companyn sa suka ɗiba yara da wiwi saɓanin lodin kayan abinci. Dan suna shirin tunkarar Mr Paul ne da ƙarfinsu a court saboda sun shigar da ƙara ne kafin shi bisa shawarar lawyers ɗinsu.
Ta gefe kuma ga jikin Ummie da ya rikice. Ga kuma Samraah dake asibiti har yanzu ba'a sallamota ba itama, sai dai wata irin kulawa take samu ta musamman da tattali a wajen Hajiya ƙarama har Mama Balki ta fara shan jinin jikinta. Sai dai abinda Mama Balki bata sani ba ita kanta Samraah nazartar Hajiya ƙarama take sannu a hankali. Gefe kuma tana kaima ALLAH kukanta. Koda labari Mama Balki bata sanar mata da ciwon Ummie ba sai yau da Falak tai kiran wayar Mama Balkin, a lokacin ita kuma ta ɗan fita dan haka Samraah ta ɗaga. Har yanzu basu taɓa haɗuwa da Falak ba sai dai tana cin abincin gidanta kullum. Bata da lafiya ne tana fama da tsohon ciki shiyyasa bata zo tama dubata ba, sai dai sun gaisa ta waya har kusan sau uku. Yanzun ma sun gaisa cike da kulawa ma juna tamkar dama can sun san junan nasu, kafin Samraah ta sanar mata Mama ta ɗan fita ne, amma idan ta dawo zata faɗa mata sai ta ƙara kira.
Daga can Falak tai murmushi da faÉ—in, “Okay ba damuwa ALLAH ya Æ™ara lafiya, dama zanji ko yaya jikin Ummie ne dan na kira Yaya Hayat ashe garin sauri yama bar phone É—in a gida, gashi yanda ya fita a hargitse duk na kasa nutsuwaâ€.
ÆŠan jimmm nayi zuciyata na bugawa da sauri-sauri jin ta ambaci Ummie, da Æ™yar na iya tambayarta “Ummien Maash Mansion? Wani abu ne ya sameta?â€.
Batare data fahimci kan tambayar ba cikin damuwa muryarta na rawa ta ce, “Eh ita, kin san kwana biyun nan jikin nata duk babu daÉ—i, to yau dai da alama ya tsananta ne dan shima Yaya Hayat a rikice ya fita TJ ya kirashi. Wlhy ina tausayawa Ummie, da ace inada wata babbar dama akan baiwar ALLAHr nan abinda zan farayi shine tsayawa akan samun lafiyarta, amma muna gani an hanamu taimakonta. Wanda keda Æ™arfin yin hakan kuma an kulle masa tunani gaba É—aya, dan wlhy da ace Yaya Awwab basu shiga tsakaninsa da lafiyar baiwar ALLAHr nan ba da kowama yaci ubansa, ai sun san shi É—in ba kanwar lasa bane har Baba prof É—in da Paah ba iya tankwarashi suke ba. Amma ba komai ALLAH yana nan, watarana sai labariâ€.
Tuni ma ni ba fahimtar zantukanta nake da ƙyau ba, rawa sosai jikina ke mun, ga hawaye suna bala'in gudu a saman fuskata. Ashe shiyyasa duk jiya bai zo asibitin ba, yau ma haka. Ko Hayatu mai ƙoƙarin zuwa sama da sau uku yana kawo musu abubuwa jiya sai dare ya shigo ya duba ta. Abinci ma TJ ne ke kawowa. Amma Maash tun daren shekaran jiya da zai tafi take cemasa ya dinga duba mata Ummie da bata abinci bai sake zuwa ba, harta ƙullacesa ma ita da, da tunanin ya gama cin moriyat ganga zai yada kwautrnta, ashe abinda ke faruwa kenan...
“Ya subahanallah Samraah! Wani abu ke miki ciwo ne? Ko tashi kikayi da Æ™arfi kika fama ciwon?â€.
Mama Balki ce mai maganar nan a rikice. ÆŠagowa nayi ina kuka mai tsanani dan shashshekar da nake tasa har fisga numfashina keyi. Lallashina Mama Balki ta shiga yi tare da bani ruwa tace nasha. Da Æ™yar na amsa nai maÆ™warwa uku, jikinta ta jawoni ta rungume, hakan sai ya taimaka min wajen samun nutsuwa na fara sassauta kukan. Kaina na a saman cinyarta tana shafa gashina ta ce, “Samraahâ€.
Cikin dasashjiyar muryata na amsa mata da, “Na'am Mamaâ€.
“Mike faruwa?â€.
Da Æ™yar na iya danne kukan dake taho min na ce, “Mama Ummie. Ashe bata da lafiya amma shine babu wanda ya sanar minâ€.
Iska ta É—an furzar cikin damuwa. Kafin ta ce, “Waye ta faÉ—a miki?â€.
“Falakâ€.
Na bata amsa ina sharce hawaye.......âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.