Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 140 of 264
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’†ð’Šð’ˆð’‰ð’•ð’†ð’†ð’_
.......Mun jima zaune a hakan kafin ya mike a fusace. Taku É—aya biyu ya tsaya cak, batare da ya juyoba cikin kaushin murya ya furta, “Daga yau zaki cigaba da zama ananâ€.
Wani irin zabura nayi yan hanjin cikina na wantsalawa tare da bugun zuciyata. Bamma san sanda na furta, “Anan kuma?â€. Ko kallon inda nake baiyi ba yayi wucewarsa hanyar bedroom É—insa. Wani irin bugawa zuciyata keyi diff-difff!! Dan har ga ALLAH maganar tashi tayi masifar ratsa min Æ™ashi da bargo. Wane irin neman bala'ine haka dan ALLAH. Taya zan cigaba da zama a side É—insa bayan Mama Balki ta sanar min babu wanda yasan akwai aure tsakanina da shi. Sannan yan uwansa ma abinda ya faru kallonsa suke ama tsayin fyaÉ—e. “Na shiga uku ni Samraah mutumin nan zai kasheni. Ni wlhy koma ba duk wancan ba bazan iya zaman anan da shi mu biyu kacal ba. Mutumin daya nema kusan kasheni ina gaskiya bashi yiwuwa. Gara ma tun kan wankin hula ya kaini dare na kama gabana. Inama laifin yace na koma sashen Ummie dan ALLAH. Zaram na miÆ™e, har haÉ—awa nake da sassarfa na nufi Æ™ofar fita. Sai dai kuma gam take alamar an kulle. Idanuna ne suka cika da Æ™walla. Ji nake kamar na saki ihu. Na jima a wajen kafin na yanke shawarar zuwa na bashi haÆ™uri tare da fahimtar da shi illar wannan hukuncin nasa dan bazai haifar mana da É—a mai ido ba daga ni har shi É—in....
🌜🌜💮🌛🌛
“Nafisatu ai ba amsar bane matsalar. Maganar kuma zamowarmu kuma family na farko a jihar nan a tunanina tuni muna É—aya daga cikin masu wannan matsayin ama Nigeria ba jihar Lagos ba. ÆŠanki ya jima da samo mana wannan sunan ama duniya ba'a Æ™asar haihuwarmu kawai ba. Siyasa ta wuce duk yanda kike tunani, cike take da rikice-rikice da matsaloli iri-iri. Bazaki gane hakan ba sai mun farata. Amma dai ki bari zan tattauna da Awwab. Kin sanshi yanada experience akan irin waÉ—an nan abubuwanâ€.
“Baba yanzu nan duk mu yawan yaranka har mu huÉ—u cif babu wanda zaka iya shawara da shi a shekarunmu sai jika. Awwab har wani hankaline da shi wanda ko aure baiyi ba.â€
“Humm Nafisatu, aure ai lokacine da shi ko?â€.
“Baba yana da lokaci, amma kuma kaima ya kamata ka motsashi, yanzu irin wannan abun daya faru idan da maganar nan ta fita mi muke tunani? Ni yanzu ma tsorona ALLAH tsorona yaji daÉ—i ya cigaba da aikatawa tunda ba kunya garesa ba. Ballema yaga ba'a É—auki wani mataki ba akai ai kaga abun bamusan kuma ina zai tsaya ba. Tun fa yana taÉ“a Æ´an aiki wlhy wataran kan Æ™annensa zai dawo. Dan Awwab yariga yayi gaurin da macen kawai yake buÆ™ata fa. Ya kamata a duba wannan zancen Baba. Idan yana akan bakansa shi baiga wadda yake so ba ai ga Æ´ar uwarsa nan Azizat. A haÉ—asu mana kawai tunda Ita dai bazataÆ™i bin umarninmu ba. Shima kuma idan yaga kowa yaÆ™i saurarensa ai dole ya amince a wannan karon tunda koba komai yana son asirinsa ya rufu kar duniya ta saniâ€.
Jinjina kai kawai Baba yake. Sai da takai har Æ™arshe sannan ya nisa. “Shawararki abar dubawace Nafisatu, kuma zan duba. Awwab É—inne sai a hankali, yaro ne mai shegen taurin kan tsiya. Yanzu fa ki duba ki gani saboda yasan abinda yay ba dai-dai bane sam yaÆ™i zuwa gidan nan. Idan naje can duk yanda zai zame ya gudumin ya sani. Amma barshi nasan mi zanyi. Zanzo yau da dare na ritsashi in sha ALLAHU. Da zarar ya shigo gida ki kirani kawaiâ€.
Cike da farin ciki Hajiya Mammah ta amsa da, “To in sha ALLAHU kuwa Baba. Amma maganar siyasar nan itama dai dan ALLAH a duba mana. Yaya kaga Nafisatu Adams K/Mashi É—iyar gwamnan jihar Lagosâ€.
Yanda tai maganar tasa baba ƙyalƙyalewa da dariya. Itama dariyar takeyi....
â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸â¤ï¸
Kamar mai tsoron a jita a hankali nai knocking Æ™ofar, shiru babu motsin komai. Sake yi nayi har fin sau uku. Ganin dai bazai kulani ba na yanke shawarar buÉ—ewa kawai ma shiga. A hankali na murÉ—a handle É—in kuwa. Sai ko gashi ya buÉ—e. Sai da na sauke ajiyar zuciya tare da tsayawa na daidaita kaina sosai sannan na tura na shiga da sallama. Turus na tsaya ina kallonsa dan zaune yake akan sofa daga shi sai towel da waya a hannunsa yana magana cikin yanayin nan nasa a daÆ™ile kamar wanda akama dole. A hankali na maida Æ™ofar na rufe ina mai duÆ™ar da kaina dan bazan iya jurar kallonsa a yanda yake ba. Nafi minti biyu a wajen ina sauraren wayar tasa dana fahimci da Hayatu yake yinta. Sai dai abinda ya É—an ja hankalina jin yana faÉ—in idan sun huta Hayatun ya kawosu nan gida. To ko su waye keda irin wannan matsayin haka. Dan na fahimci tunda nazo gidan nan ban taÉ“a ganin wani baÆ™o daya shafesa ba yazo. In banda ranar birthday É—in nan da Bahijja tace min wanda suke zaune a waje É—aya abokansa ne, kuma duk ba'a Æ™asar suke ba idan ka cire É—an sarkin Lagos É—in. Ganin har ya kammala ya miÆ™e yana Æ™oÆ™arin nufar mirror ya sani gyara tsaiwata. Dan ya wani basar tamkar baima ganni ba. Kuma na san yasan na shigo É—in rainin hankalinsa ne kawai. Kaina a Æ™asa daga Æ™ofar É—akin na furta, “Dan ALLAH ina son muyi maganaâ€.
Bai tanka min ba, bai kuma fasa abinda yake ba. Sai da ya mula dan kansa kusan minti biyu sannan ya magantu. Cikin silent voice É—in nan tasa a daÆ™ile ya furta, “Ki wuce wanka baÆ™i zasu shigoâ€.
Ji rainin hankali, ina masa wata maganar yana min wata. To ina ruwana da wasu baÆ™insa. A zahiri kam sai na Æ™ara sauke murya har lokacin kan nawa a Æ™asa. “Dan ALLAH kayi haÆ™uri ka barni naje can inda na saba. Ko kuma na koma sashen Ummie tunda dama a yanzu kusan acan É—in nake. Ya Awwab taya zan dawo nan bayan kasan akwai matsala. Babu fa wanda yasan akwai wani maganar aure a tsakaninmu a gidan nan. Mi kake tunani zasu fassara zaman nawa?â€.
“Su fassara duk yanda yay musu! Idan kuma kina buÆ™atar su sanin ne, yanzun nan sai na tarosu su saniâ€.
Da sauri na É—ago ina kallonsa. Yanda yay maganar kansa tsaye babu wani alamun ya É—auki zancena da muhimmanci. Kai wlhy stubborn mutumin nan ya fara isata. Da Æ™yar na iya dannewa muryata na É—an rawa na ce, “Idan kai zaka iya fuskantar su ka kuma É—auka komai wlhy ni bazan iya ba. Sannan ba wannan rigimar nake so ba yanzu lafiyar Ummie ce damuwata. Dan ALLAH ka duba zance na yana da muhimmanci...â€
“Kin dameni Madam wuce wanka kafin nazo kankiâ€.
Ya faÉ—a da É—an kaushin harshe yana ajiye cumb É—in hannunsa yana barin wajen. Karan farko naji hawaye sun gangaro min.
“Karna fito na sameki a wajenâ€.
Ya sake faÉ—a dai-dai yana shigewa cikin cikin closet É—insa. Hannuna na dunÆ™ule kamar zan kaima bango naushi sai kuma na tausayama kaina dai. Dan nasan nice zan sha wahalar a Æ™arshe hannunna ya rugurguje a banza. Hararar inda ya shige É—in nayi ina cizar lips É—ina da Æ™arfi, ga hawaye share-share a fuskata. Jin motsin kamar zai fito ya sani zabura na nufi bathroom É—in. Dole ina ji ina gani na haÉ—a ruwan wankan nai Æ™oÆ™arin fara yi. Wankan nake ina hawaye da hango irin bala'in da zai iya biyo baya. Dan wlhy abin bazai zama mai sauÆ™in ba a gareni. Gara sashen Ummie da nake zama shi wannan suna ganin ai kamar ina cutuwane shiyyasa aka É—agamin Æ™afa. Amma nan fa? Ni kaina idan an titsiyeni ban san mizan ce ba. Dan nayi alÆ™awarin in har bada kansa ya fito ya bayyana musu wacece ni ba wlhy ko za'a kasheni bazan faÉ—a ba. Sai da na kammala wankan sannan hankalina ya tashi, dan ban san yaya zanyi da kayan sakawa ba kuma. Bathrobe É—in sa na É—auka na saka. Sallar walha da nake son zuwa nayi dan lokacinta yayi ya sani haÆ™ura na fito, amma sai da na leÆ™a cikin É—akin sannan. Shiru babu motsin komai, sannan a iya hangena ban hango alamar akwai mutun ba. ÆŠan ajiyar zuciya na sauke na fito a É—an É—arare. Nannauyar ajiyar zuciya na sauke ganin tabbacin baya É—akin, tunanin sauri na shafa mai yazo min, dan haka na nufi gaban mirror É—in nashi. Zama nayi tare da bin kayan dake akai da kallo, cikin É—an taÉ“e baki na furta, “Sai kace maceâ€. Da Æ™yar na iya gane man shafawa, ina son na fara dubashi ina tsoron yin jinkirin da har zai dawo ya saman a wajen. Da sauri-sauri na shafa man da duk abinda zan iya amfani da shi a wajen. Na miÆ™e raina fal tashin hankalin kayan daya kamata ace na saka ya shigo. Daburcewa nayi dan abin yazo min a bazata. Rasa makamar riÆ™ewa ta sani komawa kan stool É—in kujerar na zauna tare da duÆ™ar da kaina. Baiyi magana ba, sai madaidaicin akwati da yazo ya ajiye gab dani. Juyawa yay yayi ficewarsa yana faÉ—in, “Zanje wajensu, da munyi salla zasu shigo. Zaki iya zuwa duba Ummien kafinâ€. Daga haka yay ficewarsa. Da kallo na bisa duk kaina duk a É—aure. Sai dai furta zan iya zuwa duba Ummie ne yay matuÆ™ar wanke min zuciya. Mikewa nai cike da zumuÉ—i harda daka tsalle dan farin ciki, tuni na nema damuwata da tunanin wasu baÆ™i da ya ishi mutane da zancensu na É—auki akwatin daya ajiye É—in. Saman gado na kaisa na buÉ—e.........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.