Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 216 of 264
*_“Ya rabbaðŸ™ðŸ˜. ALLAH ka rabamu da son zuciya. Wace irin rayuwace wannan ka Æ™are rayuwarka a bibiyar ta wani. Mutane dan ALLAH mu canja, dan yanzu mafi yawanmu wannan itace rayuwarmu shiyyasa HASSADA take Æ™ara Æ™arfi a zukatanmu wlhy🥲🥲.â€_*
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’†ð’Šð’ˆð’‰ð’•ð’š-ð’‡ð’Šð’—ð’†_
*_Wai ni Balki ina duk masoyan Bilyn Abdull É—in nan dake a manhajar Instagram da TikTok ne?🤔? Kai jama'a gaskiya da kunya ace account na Bilyn Abdull a Instagram da TikTok iya kar fallowers É—in kenan🥲😣. Ina masoyan facebook É—in nan dana WhatsApp, Please a fito mana ai fallowing É—ina. Accounts ne na Bussines ko bazaki/zaka saya ba zakaga abinda ya burgeka ko kalarka ka nema a inda kake. Maza ku garzayo BILYN ABDULL ONLINE SHOPPING kodan kashe kwarkwatar idanunku ku more kallo iya kallonku da kaya Æ´an yayi cikin farashi mai sauÆ™i da rahusa. Muna bada sari, muna adashen gata, muna sai da É—ai-É—ai. Ka gani su burgeka, ka saka ka birge mai kallonka sai Bilyn Abdull online shopping. Bari muga akwai Æ™aunar kodai-kodai....😉🫣. Ga link nan naga accounts É—in nan biyu kamar zasu fashe da fallowers 😘😘😘ðŸ˜ðŸ˜ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»_*.
*_BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING_* _Duniyar cancaɗa ado da kwalliyar birgewa. Kar ku bari ayi babu ku😘😘😘._
*_My account on TikTok_*
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram_*
I'm on Instagram as @balkissaibrahimmusa. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
_Ina masu son zuwa ganin likita ko yawon buÉ—e ido Æ™asar Egypt?. To ku garzayo munada hanya mai sauÆ™i ta sama muku sauÆ™in tafiya cikin Æ™a'ida da bin dokar Æ™asa. Katafi anan cikin aminci, ka dawo kuma cikin aminci. Wajen kwananka a can zamu tanada, asibitin da zakaga likita duk zamu tsaya maka da tsayawar UBANGIJI. Hakama yawon hutawa zamu zame maka jagora. Kai ko hanyar zuwa domin sayo kaya duk muna da ita. Kai dai kawai kazo garemu kaga aiki da cikawa da iznin ALLAH. 09032345899. A nememu tanan ga masu buÆ™ata, dan ALLAH serious bama son latsi ko wasa dan ba wasan muka fito ba 😂ðŸ˜ðŸ‘ðŸ»._
.......Bari na faÉ—a muku wani abu, duk da ya fito ya nunama mahaifina ainahinsa har yabar duniya bai nuna min wanene shi ba. Ko zaman meeting da mukai ana gobe zai bar duniya abinda kawai ya nuna min shine yana son ya tattara komai gareni, dan akwai wasu abubuwa daya ware na Muhammad da Fahad a cikin dukiyarsa. Sauran kuma nawane a matsayina na mai gadonsa. Ya Æ™ara da min nasiha game da kulawa da duk wanda zanyi mu'amala, ya tabbatar min dana tsaya akan gaskiyata, na kuma rungumi Æ´aÆ´ana na horar da su ta yanda sune zasu zama gatana kuma garkuwata koda anan gaba. Ya faÉ—akar da ni kada na cuci kowa, koda ma'aikaci na É—auka mai hidimta min a cikin gida na sauke hakkinsa na kuma bashi darajarsa irin ta É—an adam. Yace dani na cigaba da girmama wannan wawan, dan shi É—in kamar ubane a wajena, yana kallonsa matsayin Æ™ani jininsa kodan riÆ™on da mahaifiyarsa ta masa da raino irin na uwa. Sannan mijina, duk rintsi kada na barsa, kada na masa É—agawa, kada na Æ™asÆ™antar da shi. Na Æ™yautata masa, na masa biyayya matsayin sa na miji, shugaba, uban Æ´aÆ´ana, ta wani fanin tamkar yayana. Ya nuna min yasan halin Azz na neman mata, karna damu na cigaba da masa nasiha da addu'a watarana zai daina in sha ALLAHU. Daga Æ™arshe ya bani amanar Bilkisu da Falaq tare da É—ora min nauyin nemo sauran iyalin Abdul-wahab na haÉ—asu na riÆ™e tare da É—aukar nauyin rayuwarsu. Sannan ya danÆ™a min takardun Companynsa na robobi yace na bama iyalan Abdul-wahab ya mallaka musu duniya da lahira. Dan bazai taÉ“a iya biyan mahaifinsu abinda yay masa a rayuwa ba koda da dukkan abinda ya tara ne. Na amshi komai da hannu biyu, tare da masa addu'a da fatan samun lafiya. Daga nan mukayi zaman meeting komai lauyoyinsa suka saka hannu muma muka saka ni da Muhammad. Fahad kam da pinger print É—in sa akai amfani dan bashi da wayon yin abinda ya kamata. Takardun Company daya mallakama zuri'ar Abdul-wahab akwai saka hannun Abdul-wahab É—in sai dan ban san lokacin da ya sakashi yayi ba. Shima dai lauyoyi suka saka hannu na ajiye akan sai na samo sauran iyalan nashi sannan na damÆ™a musu. Nayi mamakin rashin cewar Adamu komai a wajen, da kuma yanda Abie bai sakashi a maganar ba ko sau É—aya. Dan har muka gama cike-ciken takardun nan kallonmu kawai yake yi. Wannan abu ga tsaya mun a rai har na Æ™udiri aniyar tambayar Abie idan mun kasance mu kaÉ—ai. Amma sai labarin ya canja washe gari na rasa Abie na. Mai yankewa ta raba a gaÉ“ar da nafi buÆ™atarsa.....â€
Kuka ya sarƙeta. Da yawan wanda suke a wajen suma hawaye suke najin tsananin tausayinta. A hankali na rarrafa inda take na rungumeta, sai shima Maash yazo ya haɗamu ya rungume mu duka. Ƙwacewa shima Fahad yay yazo ya rungume Yayansa. Haka mukai kuka sosai idan ka cire Maash da idanun ne kawai suka juye sai jijiyoyin kansa da suka tashi sosai. Hakan yasa na sake tabbatar da taurin kansa. Da ƙyar Ummie ta cigaba da faɗin....
“Na shiga ruɗani matuƙa na rashin Abie, amma haka nai tawakkali ina addu'a da fatan dangana wajen UBANGIJI. Badan zuciya ta saba ba, ba kuma dan gangar jiki da ruhi sun haƙura ba na fara dawowa dai-dai. Kwatsam sai ga azzalumin nan yazo min da fuskar yaudara akan na mallaka komai a hannun Azz yana kula da shi. A lokacin ban kawo komai a raina ba, sai dai ina akan nasihar mahaifina. Sannan bazan iya mallaka komaina ahannun Azz ba kodan halinsa akan mata. Za'a iya amfani da wannan damar a lalata komai dan nasan matan banza da dukiya basa taɓa rayuwa a muhalli guda. Dole wataran sai an rasa guda a ciki. Kodai dukiyar ta kakkaɓe a dalilin matan, ko matan su gudu a dalilin ƙarewar dukiyar. A zatona ya fahimceni zai bar ni, amma sai ya cigaba da kawo wasu hanyoyin cikin salon damuna. Kawai sai na fara shan jinin jikina, anya kuwa mutumin nan babu wani abu a ransa. Musamman idan na haɗa yanayinsa da zaman meeting ɗin da akayi na rashin cewarsa komai, da yanda ko wata mahaifina baiyi da rasuwa ba amma yake wannan kai-kawon na son na mallaka dukiya ga ɗansa duk da yasan hallayarsa. Kai akwai abinda ya kamata na sani. Na ɗauki ƙudirin wannan bincike kawai sai ma ya sauƙaƙa min ta hanyar fitomin da mummunar manufarsa. A wata ranar juma'a da na gama kammala shirin komawa office a litinin ɗin satin da zamu shiga ina falo zaune Muhammad na kusa da ni yana homework ina gyara masa, sai Hayat, Falaq, Fahad dake ta tsalle-tsallensu kawai sai gashi ya faɗo mana. Nayi mamakin hakan, babu neman izini babu sanarwar irin wannan shigowa haka. Duk da abin ya sosa raina sai na daurema zuciyata saboda Abie yace na masa biyayya tamkar ƙaninsa na jini, sannan koba komai shi ɗin mahaifin mijina ne. Hijjab dake ajiye a gefena kawai na ɗauka na saka ina masa sannu da zuwa. Bana jin ya amsa min yanda ya kamata, dan ko gaisuwar da su Muhammad sukai masa bai kulasu ba. Fahad ma da ya nufesa yana murna bai taɓa yaron ba ya waske. Nan ɗin ma dai bance komai ba, sai Muhammad nama magana akan ya tattarasu suje wajen Mamansu Fateema (Maman Hayatu) dan lokacin Bilkisu bata da lafiya.
Yaran na gama fita na maida hankalina kansa. Cikin sauÆ™aÆ™a harshe na ce, “Baba lafiya dai kuwa? Yanzu nake zancen zuwa ni da yara gida mu muku barka da juma'a na sanar maka zan koma zuwa office in sha ALLAHU Mondayâ€.
Wani mummunan kallo ya jefeni da shi, cikin É“acin rai ya ce, “Ummu-Hidaya kina son nuna min kema mai taurin kai ce kenan?â€.
Cikin nuna mamaki na ce, “Baba taurin kai kuma? Mizaisa na maka taurin kai. Kai fa uba ne a wajena. Ka cancanci sakani ko hanani akan abinda kaga zanyi ba daidai ba. Karka manta ko sanda Abie na raye yakan saka kamin faÉ—a ko gyara akan wani kuskure idan nayi balle yanzu da banda kowa sai ALLAH sai kuâ€.
“Ƙarya kike Ummu-Hidaya, in da abinda kika faÉ—a haka yake da baki bijirema umarni na ba. Da baki nunama duniya ni ban isa ba. Idan ma wani abu ne a ranki to bara na fito miki a mutum. Baki da Æ™arfin hanani abinda nayi niyya. Na biyo miki ta hanyar lalama ne domin na baki damar rayuwa cikin salama ke da yaÆ´anki. Dan haka zan miki gargaÉ—i ba Æ™arshe da zai iya taimakonki. Kada kice zaki bijirema umarnina. Idan kuma har kikai hakan kiyi kuka da kanki akan abinda zai iya biyo baya. Ban kuma amince da komawarki office ba ranar litinin É—in, idan har kallon uban kike min da gaskeâ€.
Sosai raina ya sosu da waÉ—an nan zantuka nashi. Bamma san fushi ya taso min ba na furta masa, “Baba ai baka da hurumin hanani zuwa aiki, inaga Azz ne kawai keda wannan damar matsayinsa na miji. Shima idan naga akwai tauye hakki a cikin al'amarinsa bai zama lallai na masa biyayya ba saboda tun farko ya É—aukama mahaifina alÆ™awarin barina, nima kuma ya É—auka min, idan har yasan hakkin alÆ™awari da muhimmancin sa kaga bazai bijire baâ€.
Dariya ya É—an yi da mun kallon sama da Æ™asa, cike da gadara ya furta, “Ga fili ga mai dokiâ€. Yay ficewarsa. Wannan al'amari ya gigitani ya kuma Æ™waÉ“e min lissafi. Gaba É—aya komai naji ya Æ™wace min. Hankalina yay matuÆ™ar tashi. Mutuwar Abie ta dawo min sabo fil a zuciyata. Nayi kuka irin wanda bazai misaltu ba a wannan yini. Dole na keÉ“ance kaina daga kowa domin yin nazari. Sai ya zamto gaba É—aya weekend É—in ya koma min na bincike da nazarin manufarsa. Duk da gargaÉ—in nashi a monday É—in haka na tashi da shirin fita aiki. Amma mi sai Azz ya birkice min a wannan safiya kan bazan fita ko'ina ba. Na tambayesa dalili yace ban isa ya faÉ—a ba. Fita dai office ya soketa har abada. Ko dai na bashi komai ya cigaba da kulamin da shi, ko kuma na bama Baba. Murmushi nayi kawai na takaici, dan na fahimci É—ora shi akai akan keken É“era. Sai kawai ban kulashi ba na cigaba da shirina. Na gama zan fita ya hanani fita ta hanyar kulle Æ™ofa. Da farko roÆ™onsa na farayi da son fahimtar da shi kuskuren da yake neman yi. Amma yaÆ™i saurarena sai ma sake hawa da yayi. Hakan ya baÆ™antan rai da zuciya nima na hau sama muka fara rikici. Kamar yanda ya saba duk da tunda muka dawo Nigeria hakan bai sake faruwa ba ya ware Æ™wanji ya hau dukana. Da Æ™yar na shiga bathroom na rufe kaina ina kuka. Abinda yasa kowa bai sani ba saboda yaran duk sun fita makaranta. Bilkisu kam tana wajen mahaifiyarta saboda damuwar abinda ya faru na zuwanta can dangin Abdul-wahab suka Æ™i saurarenta bata da lafiya ma. Abinda yasa a lokacin ban shiga maganar ba akwai shirin da nake yi ya kuma haÉ—a da nima ina a cikin damuwar ne. Ya cigaba da banbamin masifarsa akan na buÉ—e Æ™ofar na masa banza naci kukana sosai a toilet É—in sannan na wanke ciwukan daya jimun. Haka ya gaji dan kansa ya fita ya bar gidan batare dana fito ba. Nima sai da naji fitar motarsa sannan na buÉ—e na fito. Bana son yarana su fahimci baÆ™ar rayuwar da nake ciki tsakanina da mahaifinsu na tsawon shekaru, musamman ma Muhammad mai fushi da Æ™in duk abinda zai taÉ“a ni. Dan haka na daure na gyara komai na gyara jikina nasha magani na fita zuwa office É—in cikin Æ™arfin hali kamar yanda nayi niyya tun farko.......âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.