Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 261 of 264
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’‰ð’–ð’ð’…ð’“ð’†ð’… & ð’•ð’˜ð’†ð’ð’•ð’š-ð’‡ð’ð’–ð’“_
Follow this link to join my WhatsApp group:
https://chat.whatsapp.com/JJkSofA4Hto57YwEu2Z8Xq
*_Wai ni Balki ina duk masoyan Bilyn Abdull É—in nan dake a manhajar Instagram da TikTok ne?🤔? Kai jama'a gaskiya da kunya ace account na Bilyn Abdull a Instagram da TikTok iya kar fallowers É—in kenan🥲😣. Ina masoyan facebook É—in nan dana WhatsApp, Please a fito mana ai fallowing É—ina. Accounts ne na Bussines ko bazaki/zaka saya ba zakaga abinda ya burgeka ko kalarka ka nema a inda kake. Maza ku garzayo BILYN ABDULL ONLINE SHOPPING kodan kashe kwarkwatar idanunku ku more kallo iya kallonku da kaya Æ´an yayi cikin farashi mai sauÆ™i da rahusa. Muna bada sari, muna adashen gata, muna sai da É—ai-É—ai. Ka gani su burgeka, ka saka ka birge mai kallonka sai Bilyn Abdull online shopping. Bari muga akwai Æ™aunar kodai-kodai....😉🫣. Ga link nan naga accounts É—in nan biyu kamar zasu fashe da fallowers 😘😘😘ðŸ˜ðŸ˜ðŸ‘ðŸ»ðŸ‘‡ðŸ»_*.
*_BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING_* _Duniyar cancaɗa ado da kwalliyar birgewa. Kar ku bari ayi babu ku😘😘😘._
*_My account on TikTok_*
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram_*
I'm on Instagram as @balkissaibrahimmusa. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
_Ina masu son zuwa ganin likita ko yawon buÉ—e ido Æ™asar Egypt?. To ku garzayo munada hanya mai sauÆ™i ta sama muku sauÆ™in tafiya cikin Æ™a'ida da bin dokar Æ™asa. Katafi anan cikin aminci, ka dawo kuma cikin aminci. Wajen kwananka a can zamu tanada, asibitin da zakaga likita duk zamu tsaya maka da tsayawar UBANGIJI. Hakama yawon hutawa zamu zame maka jagora. Kai ko hanyar zuwa domin sayo kaya duk muna da ita. Kai dai kawai kazo garemu kaga aiki da cikawa da iznin ALLAH. 09032345899. A nememu tanan ga masu buÆ™ata, dan ALLAH serious bama son latsi ko wasa dan ba wasan muka fito ba 😂ðŸ˜ðŸ‘ðŸ»._
.......Hankalinmu ya kasu kaso biyu. Ga Hafizzullah a station ga Mom ga Baby ga kuma Abba duk a asibiti. ALLAH dai ya taimakemu Yaya Awwab ya iso ƙasar a ranar. Ai jikinsa kawai na faɗa ina kuka. Ya rungumeni yana lallashi ta sigar shafa min bayana. Mun jima a haka kafin ya shiga ɗakin da Abba yake. Yafi mintuna talatin sannan ya fito. Shi da Yaya Musaddiq da Yaya Hayatu sai wani da ban sani ba suka fita. Kusan awa guda suka sake dawowa da police suka shiga ɗakin da Baby take. Sun ɗan jima suka sake dai fitowa. Mudai duk bamu san abinda ke faruwa ba. Dan har aka turo driver ya maidamu gida basu sake dawowa ba. Badan mun so ba muka koma, sai dai ba gidan Abba ba. Kusan sha biyu na dare ina zaune wanka ma na kasa na zuba tagumi Heedaya data gaji da tsalle-tsalenta tai barci na gefena ita da Awwab baban nasu ya shigo. Da sauri na miƙe ina hawaye da tambayarsa ina Hafiz?. Maimakon amsa min sai kawai ya jawoni jikinsa ya rungume tsam. Kuka na sake fashemasa da shi.
A hankali ya fara hura min iska a kunnena, sai kuma cikin raÉ—a ya furta, “Calm down My Tiger. Mun amsoshi gashi can ma yana cin abinci wajen Falaq. Kema kin san ina gari, Musaddiq na nan, ga Hayatu bazamu bar Auta ya kwana can ba. Balle ma Yayansa Fahad ya iso yaje ya gwada musu halin nasa saboda harkar law ya karanta aikin ne kawai baida ra'ayin yi. Ko a wata Æ™asa aka kama Hafiz sai ya kwana gidansu balle Nigeria ma kasarmu da muke da dukkan alfarma da karfi. Ni abinda yay min yayi dai-dai an rage mugun irin dan mutumin nan in ba kashesan akai ba yanda ya yaddata yay niyyar guduwa wani wajen zai sake tafiya ya yaudari wata itama yaje yayo mata hakan ya dawo da ita. ALLAH dai ya kare mana zuri'a. KuÉ—i sun sa komai bawa na wannan zamanin zai iya aikatawa, sannan mata da yawa suna jefa kansu a irin wannan rayuwar saboda kwaÉ—ayin auren mai kuÉ—i. Kaga mace tana maka tallan kanta babu kunya babu tsoron ALLAH a tattare da ita. Basu san dukiya daban ba, Æ™yaÆ™yÆ™yawar rayuwa daban. Sannan ba kowace dukiya bace ke zama farin cikiâ€.
“Hakane Yaya Awwab. Dukiya kam ta zame mana fitina a wannan Æ™arnin, ga Mom nan ta jefa rayuwar Baby a masifa da har abada tabonta bazai gogu ba. Haka kuma zatai ta kallon al'amarin da ita ta jefata saboda itace ta kawo mata mijin. Sannan suka tausheta da asiri harta yarda da shi itama. Yaya Awwab ni dai inaga zan fita da Baby zuwa waje ko za'a dace, dan ba'a yankema bawa hukunci da rayuwaâ€.
Numfashi ya sauke a hankali, tare da janye jikinsa a nawa ya matsa jikin gadon ya gyarama Awwab dake neman zuwa gaÉ“a kwanciya. Itama Heedaya ya sake matsar da ita sannan ya dawo ta inda nake ya zauna tare da kamo hannuna ya zaunar a cinyarsa. Cike da kulawa yana wasa da yatsun hannuna masu lallen biki raÉ—am ya ce, “Sweetheart kiyi haÆ™uri, batun fita da Baby bazai canja komai ba, dan yarinyar ta kamu da ciwuka masu haÉ—arin gaske da suka riga sukaci jikinta matuÆ™a. A yanzu haka su kansu doctors É—in sun tabbatar mana bazasu iya mata komai ba sai dai jiran lokaci. Shiyayasa nai magana da wani Æ™warren likita akan irin wannan fannoni na É—auka hoton Babyn na tura masa amma ya tabbatar min da gaskiya samuwarta dai yanda ake buÆ™ata abune mai wahala. Sai dai ba'a yankema ALLAH hukunci akan rayuwa ko mutuwar bawa. Baga mahaifiyarta nan ba, shekara nawa tana ciwon zuciya tama Æ™i yarda a mata aiki amma har yanzu. Akwai dai magunguna da zai turo zasu iso gobe insha ALLAHU sai a dinga mata amfani da su a samu su wannan tsutsan ya daina fita a jikinta.â€
“ALLAH ya bata lafiya to, amma gaskiya Mom ta cutar da rayuwar yaranta. ALLAH ya sa mu zama iyaye na kwarai akan Æ´aÆ´anmu. ALLAH ya hanamu fifita Æ´aÆ´anmu akan wasu Æ´aÆ´a dan kawai bamu muka haifesu baâ€.
“Amin ya rabbi.†ya faÉ—a a hankali yana kissing lips É—ina. Yana neman sakin layi na shige jikinsa da faÉ—in, “My Hot yara faâ€. Ajiyar zuciya kawai ya saki da shafo kansa. Sai kuma ya miÆ™e yana faÉ—in, “Muje wanka na gajiâ€. Hakan ya sakani sakin murmushi, shi babu ruwansa É“acin rai bai hanashi biyan buÆ™atarsa. Wani lokacin ma idan yana cikin damuwar yafi ta'azzara min. ÆŠakinsa muka koma acan mukai wanka ko nace ma ya taimaka min dan bani da wani Æ™arfi sam. Tea ya haÉ—a mana da kansa muka É—an sha da cake muka kwanta.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.