Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 120 of 264
_Huuuum tofa masu karatu ƙaƙa raƙa ƙaƙa.._
*_Yaya zata kaya kenan? Maash zai sanarma ahalinsa wacece Samraah a yanzu ko zai cigaba da ɓoyewa?._*
*_Shin waye Mr Paul daya saka a aka kama Maash? Mi kuma kuke tunanin zai faru?_*
_Samraah!! Samraah!! Wane hukunci kuke tunanin zata iya É—auka akan Maash kan abinda ya faru, da labarin da taji na al'ummar wannan gida?._
*Hajiya Mammah?*
*Hajiya ƙarama?*
*Paah?*
*Uncle Abdullahi da matarsa?*
_Shi kansa Maash bakwa tunanin akwai abinda yeke binnewa kuwa?._
_Gidan Abba, gidan su Mansoor, nan ma fa duk akwai sabuwar cakwakiya._
*_Hummm kar dai na cikaku da surutu, mu tara ranar Monday in sha ALLAHU. Banda pages dole zanyi hutun weekend ɗin nan insha ALLAHU. Dan munzo gaɓar da komai yake buƙatar fita da fitarsa. Ku muje zuwa TSUTSAR NAMA BOOK 3 Guys._*
_Bana son naga numbers ɗin na tsaho ganda rubutun nake ji wlhy, dan haka zamu tafi part 3 yanda zamuyi maza kafin salla mu kammala in sha ALLAH 😘😘😘_
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’‰ð’“ð’†ð’†_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’ð’ð’†_
_______
*_BILYN-ABDULL ONLINE SHOPPING_* _Duniyar cancaɗa ado da kwalliyar birgewa. Kar ku bari ayi babu ku😘😘😘._
*_My account on TikTok_*
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram_*
I'm on Instagram as @balkissaibrahimmusa. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_WhatsApp_*
https://chat.whatsapp.com/LkRMFFQZakP55c7xK0QaMG
https://chat.whatsapp.com/D1Ki9jt2lNkKVetOWNuFN5
__________
.......Suna shiga cikin headquter É—in Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su Æ™arasa gareshi an shige dashi wani É—akin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama Æ™arema É—akin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami'an wani shigo, da girmamawa yake tambayarsa ko yana buÆ™atar wani abu kamar su tea haka. ÆŠan jimm yay yana kallon ma'aikacin, sai kuma ya murmusa kaÉ—an alamar a'a. Fita Jam'i yayi, shi kuma ya jingina bayansa da kujerar sosai ya lumshe idanunsa kawai. Kusan mintuna fin ashirin sannan aka sake buÉ—e Æ™ofar. Bai motsa ba bai kuma buÉ—e idanunsa ba har jami'in ya kai zaune. KaÉ—an ya É—an buga table É—in, sai dai a hakan ma Maash É—in Æ™in motsawa yayi. Sai da ya mula dan kansa sannan ya buÉ—e idanunsa ya zubama jami'in batare daya tashi ba. Ji Jami'in yay bazai iya jure kallon ba, sai ya kauda idanunsa cike da basarwa yana furta, “Sir bamu da isashen lokaci. Idan ba damuwa ka amsa mana wasu Æ´an tambayoyi manaâ€.
“Jeka maganarka kai tsaye†Maash ya faɗa a daƙile.
Ran jami'in ne ya sosu, sai dai baice komai ba ya cigaba da faÉ—in, “Akwai containers É—inka da suka tashi daga Lagos a shekaran jiya da dare zuwa Æ™asar Ghana. An samu yara Æ´ammata a cikin É—aya da muke da tabbacin safararsu aka shirya yi. Still dai a cikin container É—in anyima yaran makwanci, a Æ™asan shi mun samu kayan laifiâ€.
“Kamar......?â€
Maash ya faÉ—a cike da rainin hankali. Yanzu kam a fusace jami'in ya kallesa. Sai dai kuma bai iya cewa komai ba ya cigaba da faÉ—in, “Drivers É—in sun tabbatar mana da cewar sun fito daga companyn ka neâ€. Ya Æ™are maganar da tura masa hotuna gabansa. Batare da Maash ya É—auki hotunan ba ya zuba musu ido kawai. Kansa ya É—an girgiza cike da rashin damuwa ya furta, “A staff É—ina bana tunanin nasan waÉ—an nan fuskokinâ€.
“Ba zamu tabbatar da hakan ba, dan zaka iya hiding nasu. Sai dai kuma su containers É—in ai bazai yiwu kace ba naka bane baâ€.
Shiru babu alamar Maash É—in zai tanka, sai da ya mula dan kansa sannan ya saki É—an gajeren murmushi da kai hannu ya shafi kwantaccen gashin fuskarsa. Zamansa ya gyara da Æ™yau gaba É—aya hannayensa akan table É—in ya zubama jami'in ido. “Mr Man kamar ya dace ka tuna kai jam'i ne ba alÆ™ali ba. Damar samuwar amsar tambayoyinka kuwa zaka same su ne kaÉ—ai a bakin lawyers É—inaâ€. Daga haka ya gyara zamansa ya sake lumshe idanunsa duka hannuwansa harÉ—e a Æ™irjinsa.
Iya ɓacin rai Jam'in nan ya shiga. Dan haka ya miƙe a fusace ya fice abinsa. Murmushi Maash ya saki mai ɗan sauti batare da ya buɗe idanunsa ba.
Har yamma Lawyers na Maash na fafatawa a station ɗin, shi dai yana a inda aka kaisa har yanzu. Sai da lokacin Sallah yayi ya buƙaci yin alwala. Basu da damar hanashi. Abincin da Hayatu ya kawo masa kuwa ko kallonsa baiyi ba. Dan shi fa sam bawai cakwakiyar station ɗin ma bace damuwarsa. Hankalinsa ma gaba ɗaya baya a wajen.
Gab da magrib Baba prof... Ya iso, da ga airport kai tsaye shima station É—in yayo, anan ya samu kusan duk ahalin gidan. Paah, Uncle Abdullahi, Hajiya Mammah, Maman Maleeka (Matar Uncle Abdullahi) sai Hayatu dake kai kawo tsakanin asibiti da aka kwantar da Samraah zuwa nan. Ko bayan isowar Baba prof.. É—in shima ya kai awanni uku a station É—in kafin su samu bell É—in Maash É—in bisa wasu sharuÉ—É—a masu tsauri.
Ƙarfe tara da wasu mintuna aka fiddo Maash da ga É—akin nan. Kallo É—aya yay ma ahalin nasa ya É—an kauda idanunsa. Sai kuma ya cigaba da takowa a nutsensa har inda suke. Baba prof.. ne ya riÆ™osa ya rungume yana faman ambaton Alhamdullah. Shi dai Maash baice komai ba. Bayan ya sakesa kuma ya koma tattaÉ“ashi da jera masa tambayoyi. “Kana jin yunwa? Akwai inda ke maka ciwo? Sun maka wani abu ne?.....â€
“Grandpa! I'm not small boy nowâ€.
Ya katse Baba prof.. É—in cikin wata irin murya mai cike da rashin damuwa. Murmushi Baba prof.. yayi da kai hannu ya yamutsa masa sumar kansa kamar yanda yake masa a duk sanda suka haÉ—u. “Oh na manta Muhammad Awwab É—ina dutse na rimi ne baka fargaba sai ta ruwa.â€
Dariya su Paah suka É—an yi, kafin shima ya matso ya rungume Maash É—in, hakama Uncle Abdullahi. Maman Malika ma tai masa barka. Ganin haka itama Hajiya Mammah ta bashi side hug. Shi dai komai bai cema kowa ba. Sai hankalinsa da ya É—an maida ga lawyers É—insa da Hayatu dake fitowa. Cike da girmamawa suka shiga gaisheshi. Tare da jajanta abinda ya faru suma. Idanunsa ya lumshe kaÉ—an da sake buÉ—ewa, suma É—in dai batare da yace ma kowa komai ba ya motsa a hankali ya fara tafiya.
Suma duk Æ™oÆ™arin ficewar sukayi, kowa da abinda ke a zuciyarsa. A motar da yazo da ita da safe ya shiga. Sai dai yanzu Hayatu ne a mazaunin driver. Har sun É—auki hanyar gida a kasalance Maash da idanunsa ke rufe har a lokacin a hankali ya furta, “Hospitalâ€.
Cikin girmamawa Hayatu ya amsa masa, tare da fita a cikin sauran motocin ya É—auki hanyar asibiti. Sauran abokan tafiyar basu farga ba sai da akaje sauke Baba prof a gidansa. Da farko sun É—auka ko gida su suka wuce saboda Maash É—in ya huta, sai da drivern Baba prof É—in ya sanar da inda yaga sunyi sannan ne a fusace Hajiya Mammah ta ce, “Eh lallai, al'amarin Awwab kullum sake gawurta yake wlhy. To amma kuma anya ba wani abun yaje aikatama yarinyar nan ko hana likitocin faÉ—a ba saboda ya rufe sirrinsa.â€
Har cikin rai zancenta ya soki zuciyar Paah, sai dai baice komai ba. Baba Prof ne ya tambayi abinda ke faruwa? Har zagwaɗi Hajiya Mammah keyi wajen zayyane komai daya faru da safe har neman yarinyar da suka dinga yi da daddare. Wani yawu mai kauri Baba prof ya haɗiya idanunsa akan Paah da Uncle Abdullahi. Kamar zai yi magana sai kuma ya fasa. Wayarsa ya amsa a hannun drivern sa daya kwaso kaya zai kai ciki, dan duk abinda Hajiya Mammah ta faɗa ya laɓe yana jinta. Kai tsaye Baba prof ɗin wayar Hayatu yay kira, bugu ɗaya kuwa ya ɗaga.
“Kuna ina?â€.
Da Æ´ar in ina Hayatu ya É—an kalla Maash dake Æ™oÆ™arin fita a mota daya buÉ—e masa dan isowarsu ke nan. “Bab ba baba muna CLINICâ€.
“Clinic! Yin me?â€.
“Zamu duba mara lafiya neâ€.
Ƙittt Baba prof ya yanke kiran batare daya sake cewa komai ba. Cikin damuwa Hayatu ya dubi Maash É—inya ce, “Baba Profâ€.
Komai baice masa ba, sai ma ƙoƙarin raɓasa da yake yi zai wuce abinsa. Dole shima ya haɗiye abinda ke bakin nasa ya bisa.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.