Tsutsar Nama Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: TSUTSAR NAMA BOOK 1.txt
Chapter 109 of 264
_Masoya ina ƙara gaya muku kada ku bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR ta 2024 babu ku. Dan wannan karon komai fa na musamman ne. Sabuwar Shekara, sabon zubi da babu irinsa._
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ðŸ˜ðŸ™_*
*_Typing📲_*
*_ðŸ›TSUTSAR NAMA....!!ðŸ›_*
_(Itama nama ce)_
_ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»_
_ð‘©ð’ð’𒌠ð’•ð’˜ð’_
_ð‘·ð’‚ð’ˆð’† ð’‡ð’ð’“ð’•ð’š ð’‡ð’Šð’—ð’†_
.......Wajen ƙarfe tara na fito nemawa Ummie abinci, dan nasan tana farkawa shi take fara nema. Ina shiga Hajiya Mammah dake kitchen ɗin ban san mi take yi ba ta aikeni sashensa. Cike da jin haushi na shigo ɗauke da abincin da Hajiya Mammah ɗin ta sani kawo masa. Ko sallamar ma ciki-ciki nayita. Tsaff katafaren falon nasa yake kamar ko yaushe, ga ƙamshin nan dana rasa daga ina yake samunsa dan ya bambanta da duk wani ƙamshi dana taɓa sani ko shaƙa a wajen mutane. Komai nasa dabbane dana saura. Sallama na sake yi a ƙuntace dai-dai isowata tsakkiyar falon sosai. Dan naga alamar basu ji ta farkon ba, inda dan shi kadai ne bazan damu ba. Dan koda yaji zai iya shareni wannan ƙaramin aikinsa ne, amma Hayatu bazaiyi hakan ba duk da takaicinsa da nake, shima kuma ƙwallon kansa ne.
Yanzun ma dai Hayatun ne ya ɗago da sauri alamar dai basu san da shigowar tawa ba da gaske. Cike da kulawa ya amsa min yana wani ɗan rissinar da kansa. Harararsa nayi kawai na ɗauke kai, dan wannan girmamawar da yake min na baƙanta min zuciya. Shiko gogan baima nuna alamar yasan da shigowar tawa ba. Gaba ɗaya idanunsa da ƙyaƙyƙyawar fuskarsa na kan screen ɗin laptop ɗin cinyarsa da takardun hannunsa. Fuskar nan ciɗin-ciɗin babu alamar sassauci kamar wanda ma ke cikin ɓacin rai. Cikin i don't care na laɓe bakinna da dangwarar da tray ɗin saman Centre table ɗin daya ajiye ƙafafunsa masu tsananin tsafta da haske. Gashi cas babu wani girma sosai irin na maza. Dan wata macen ma sai ta fishi girman ƙafa. Da alama dungurarsa da tray ɗin ya ɗanyi ya saka shi ɗan ɗagowa a karo na farko ya ɗan kalleni. Sai kuma ya ɗauke idanun yuuu ya maida ga laptop ɗin. Nima nawa na ɗauke ina sake tsuke tawa fuskar na juya abina da nufin komawa inda na fito.
“Bani ruwa marasa sanyiâ€. Ya faÉ—a a dake babu alamar wasa a cikin silent voice É—insa. To amma tunda ba suna ya ambata ba bai shafen ba tunda bani kaÉ—ai bace a falon ai. Cigaba da tafiyata nayi dai-dai da yunÆ™urawar Hayatu alamar zai bashi ruwan.
“Da ita nakeâ€.
Ya katse hanzarin Hayatun cikin gizagonsa. Duk da naji abinda yace É—in ban kula ba. Ganin na cigaba da tafiyata cike da girmamawa Hayatu ya ce, “Aunt yace da ke yake faâ€. Wani irin É“acin rai ne naji ya ziyarcen. Dan haka na juyo a fusace ina watsama Hayatun mummunan kallo. “Wai malam banace maka ka daina kirana da wannan sunan ba. In ce dai kasan sunana Samraah aiâ€.
Murmushi kawai Hayatun yayi yana mai rissinar da kansa Æ™asa. Sai kuma yace, “Kiyi haÆ™uri bazan iya faÉ—a bane. Dan kina da kima da matsayin fiye ma da hakan a wajenaâ€.
Cikin gatse na ce, “Saboda a gida É—aya aka haifemu?â€.
“A'a saboda kina tare da auren bossâ€.
Duk da furucin nasa yay masaifar tsargani sai na dake. Cike da masifa na ce, “Kaima kasan wani auren boss ai, kar kuma ka sake jinginani da abinda ku ya shafa bani baâ€.
Baki ya sake buÉ—ewa zai yi magana, sai dai hakan bai yiwu ba, dan kamar a É—an fusace silent voice É—in boss É—in nashi ta daki kumnuwanmu.
“Hayat! Kaje zan nemekaâ€.
Abinda yay niyar faÉ—ar ya haÉ—iye. Batare da wata jayayya ba ya miÆ™e zumbur. Takardun jikinsa ya tattara ya kai gabansa. Hakan yasa na watsa musu harara su duka na cigaba da tafiyata. Sai dai kafin nakai Æ™ofar har Hayatu yazo ya wuceni, yana fita ya wani rufo Æ™ofar. Ban damu ba na kama handle É—in nima zan buÉ—e na jita gam. Wani irin takaici ne ya ratsa zuciyata. Dan na fahimci mutanen nan neman maida min rayuwa suke wata sha katafi. Shiru nayi tsaye a wajen har kusan minti É—aya. Sanin banda wata mafita saita wajensa É—in ya sani nufar dining room É—in sa. A cikin haÉ—aÉ—É—en freight É—in dake a wajen na buÉ—e na É—akko goran ruwa masu sanyi sosai saÉ“anin wanda yace marasa sanyi. Batare dana É—ora a saman tray ba ko É—aukar kofi na fito. Har yanzu yana a yanda yake hankalinsa a laptop É—in. Ruwan na dangwarar masa kawai ina tura baki. Ganin yaÆ™i nuna yasan dani ma a wajen ya sani faÉ—in, “Ga ruwan nan zan tafiâ€. Shiru bai kulani ba. Baima ko motsa ba. Takaici ya sake riÆ™emin maÆ™oshi, sai dai nasan fushi na bazai haifar min da komai ba sai ma sake tunzurashi. Sassauta muryata nayi a hankali na ce, “Please ka bani key na fitaâ€.
Nan ma shiru bai da niyyar kulani, tuni idanuna sun fara cika da ƙwalla. Kusan minti ɗaya sannan ya magantu ciki-ciki.
“Ban hanaki shiga cikinsu ba?â€.
Da farko ban fahimci abinda ya faÉ—a É—in ba. Sai daga baya na fahimci akan ma'aikatan gidan nan ne maza da É—azun a compaund. Dan haka cikin son manna masa rainin wayo na É—an duÆ™o kansa kaÉ—an duk da yanda zuciyata ke bugawa da sauri-sauri cikin dakewa na furta, “A matsayinka na wa?â€.
Wani irin lumshe idanunsa dake yawo a fuskata yayi, yayinda ni kuma na yunÆ™ura da nufin barin wajen kawai naji an bugi Æ™afafuna. Gaba É—ayana na tafi, duk yanda nai Æ™oÆ™arin son riÆ™e wani abu hakan bai yiwu ba sai da na faÉ—a kansa na zauna daram a cinyar tasa. Yanda na faÉ—o É—in fuskokinmu suka kasance gab-gab da juna. Wani irin kallo yake min cikin tsakkiyar ido daya hanani iya koda motsi, kafin a hankali ya sake matso fuskar tasa gab da tawa. A take gaba É—aya tsigar jikina ta mimmiÆ™e. Sai kawai na lumshe idanuna a hankali dan nagama sadaÆ™arwa akan nawa lips É—in zai sauke nashin. Amma a maimakon hakan sai jin saukar yatsarsa nayi a saman lips É—ina ya shiga zagayawa a hankali, tare da sassanyar muryarsa cikin kunnena ya furta, “I'm not interestedâ€.
Da sauri na buɗe idanun tare buge hannunsa dan har yanzu yana zagaya yatsarsa akan lips ɗin nawa. Bamma san sanda na watsa masa harara ba da ɗora hannayena akan ƙirjinsa na turashi baya. Ni kuma nai yunkurin tashi zumut. Amma tsabar mungunta sai ya sake taɗeni da ƙafar na sake komawa kan jikin nasa. Hannun na sake kaiwa jikin nasa zan turashi naji saukar nasa a bayana. Matsoni yay gaba ɗaya sai gani kwance a ƙirjinsa. A fusace na buɗe baki zanyi magana ya rufesa rufff da mitsitsin nashi. Waro idanun nawa waje nayi gaba ɗaya cikin tashin hankali da rikicewa, shima ya ɗan waro nasa kaɗan sai kuma ya kashe min ido ɗaya cike da salon iskanci. Ai ruff na sake rufe nawa idanun jikina na rawa.
Duk yanda naso Æ™wace jikina hakan ya gagara, dan yayi masifar min irin riÆ™on da ban isa Æ™watar kan nawa ba. Da wani irin kalar salo yake sarrafa halshena cikin bakinsa. Duk mintsinin da nake masa babu alamar yana jina ma. Sai da yay mai isarsa dan ko kiran wayarsa da ake faman yi bai kula ba, gaba É—aya jikina ya gama saki. Koda ya sakan sai kawai na duÆ™unÆ™une a jikin nasa ina sauke numfashi a gwagwgwame jikina sai rawa yake. Shima cikin furzar da nasa numfashi da shaÆ™aƙƙiyar murya har tana siezing a hankali ya furta, “Na miki abinda kike buÆ™atar ai. Sai yaushe za'a É—aga niâ€.
Bai ma gama rufe baki ba na miƙe zumbur. Batare dana kallesa ba na fisgi ɗan kwalina dake a jikinsa. Cikin haɗa hanya na nufi barin wajen, dan duk masifar da nake ji zan masa akan abinda ya faɗa min ɗin yanzu bazan iya furtawa ba.
“Ribbonâ€.
Ya faɗa ƙasa-ƙasa muryar tasa a shaƙe har yanzun.
Kamar zan sharesa sai kuma dai na Juyo dan bana buÆ™atar barin komai nawa a sashen, ribbon É—in nawa na hanga akan jikinsa. Sai da na runtse ido sannan na nufesa, hannu na kai zan É—auka amma sai ya gyara zama ta yanda ribbon É—in ta koma tsakkiyar Æ™afafunsa. Kauda kaina nayi da sauri, tare da juyawa cikin sassarfa nabar wajen dan ni kaÉ—ai nasan abinda idanuna suka gane min. A mamakina ina kaiwa Æ™ofa na murÉ—a handle É—in sai gashi ta buÉ—e. ƘoÆ™arin juyowa nayi na kallesa sai naga yana ajiye remote alamar shine ya buÉ—e É—in kenan. Harara na watsa masa dayin Æ™wafa cike da tsiwa na ce, “Kuma ALLAH ya isa na, sai na gayama Ummieâ€. Na Æ™arasa fita da sauri har ina bugewa da Æ™aton flowers base dake gefen Æ™ofar anyi decorretion da su.......âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.