Layleeh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: LAYLERH MALEEK.txt
Chapter 58 of 65
*Chapter 77*
Idanunsa da sukayi ja sosai ya lumshe, alokacin da sassanyan k’amshin dake fita ajikinta ya shiga ratsa cikin hancinsa, wani irin k’amshine mai tsananin dad’i, ga kuma taushin skin d’in k’afafun nata da suka sauk’ar masa da kasala.
Har yanzu yanajin tamkar abubuwan dake faruwa ba gaskiya bane, har yanzu yana ganin kaman idanu wansa gizo sukeyi masa, yanajin tamkar bashine da Laylerh’n acikin d’akin ba.
Ahankali ya sauk’e wata irin k’akk’arfar ajiyar zuciya, tare da d’an janye jikinsa baya, idanunsa ya d’ago ya kalli Laylerh’n da har yanzu wasu siraran hawaye basu daina bin k’uncinta ba.
Akaron farko daya tsura mata idanu baya ko k’yaftawa, domin shikad’ai yasan meyakeji acikin zuciyarsa ayanzun, k’arfin yanayin da yakejin kansa aciki ya wuce ya fassara sa, abunda zuciya da kuma gangar jikinsa ta jima tana buri da fatan samu, yau itace agabansa kuma amatsayin mallakinsa.
Lallai ya yarda cewa babu wata k’addara mummuna ko kuma mai tawaya da zata tabbata, babu kuma wani abu wanda har abada bazai wuce ba.
Again tsumammun idanunsa wanda yakejin ruwa acikinsu ya lumshe, tare da d’an janye guiwowinsa, daga durk’uson da yayi ya mik’e tsaye.
Tafiya ya d’an soma yi Ahankali har zuwa gaban babban drawer’n dake cikin d’akin.
Hula da agogon dake d’aure a tsintsiyar hannunsa ya cire, had’e kuma da zare babbar rigar dake jikinsa, ya ajiye akan wani original gothic chair dake cikin d’akin.
D’an durk’usawa yayi anutse ya zare takalman dake sanye a k’afafunsa.
Cikin kuma takunsa dake bayyana nutsuwarsa, kai tsaye ya nufi bathroom d’in dake Cikin d’akin.
ahankali ya murd’a handle d’in k’ofar bathroom d’in, tana bud’ewa kuwa ya shige ciki tare da kullo k’ofar.
Laylerh dake zaune kuwa jin alaman ya shige cikin bathroom d’inne yasata zamowa k’asa ta durk’ushe akan guiwowinta, d’aya daga cikin hannayenta ta d’aura adaidai kan mararta dake yi mata wani irin ciwo, mayafin dake kan nata ta d’an yaye tare da ajiye bayanta ajikin gadon, ta lumshe Idanunta, sassanyan k’amshin turarensa dake matuk’ar kashe mata jiki ta ci gaba da shak’a, wanda hakan yasa takejin kanta acikin wata duniya ta daban, duk da kuma ciwon da takeji ak’asan mararta, amma hakan bai hanata Jin wani irin abu na musamman akan Yah M.Jay d’in ba, yanayin da batasan dame zata k’irasa ba, kasancewar duk yanda tunaninta ya d’auki al’amarin ya wuce nan, jin abun take acikin gangar jiki da jininta.
Ruwan daya taro acikin tafukan hannayensa ya watsa akan kyakkyawar fuskarsa, lokaci d’aya kuma ya saki wani irin ajiyar zuciya, tare dajan dogon numfashi.
Kwantattun gargasan dake jikinsa wanda ayanzu suka mimmik’e tsaye ya zubawa ido.
Tamkar dai wani mai nazartar wani abu.
Saidai kuma azahirance bawae nazartan wani abun yakeyi ba, shiru da kuma nutsuwar da yayi, alamace dake nuna cewar gangar jikinsa na amsar abunda zuciya da kuma brain d’insa ke aika masa.
Ahankali ya janye jikinsa daga gaban classic glass bathrobe d’in, tare da juyawa ya k’arasa gaban sink, hannayen riga da kuma k’afan wandonsa ya d’an nad’e, anutse ya soma gudanar da Alwala, bayan kuma ya gama alwala’nne ya juya Ahankali ya nufi hanyar fita daga cikin toilet d’in.
Bud’e k’ofar toilet d’in yayi ya fito, tare kuma da soma takowa ahankali zuwa gareta.
Ganinta da yayi a durk’ushe ne kuma yasa shi, d’an tsaida Idanunsa da suke lumshewa akanta, tare dasa hannunsa ahankali ya d’an janye mayafin dake kanta.
“Ayshnoor kije kiyi alwala.�
Ya fad’a cikin wani hot unique voice d’insa, daya sanya tsikar jikinta mimmik’ewa.
Duk da cewar kuwa bata kallonsa amma saida taji wani irin nauyinsa ya lullub’eta.
Hannunta dake kan mararta ta zare tare da mik’ewa tsaye, ahankali cikin kuma yanayin sanyin daya zame mata sabo ta nufi k’ofar da take tunanin cewa nanne toilet.
Daidai takai tsakiyar d’akinne kuma vail d’in dake jikinta ya zame ya fad’i k’asa.
Batare kuma da ta ankara da hakan ba, ta cigaba da tafiya harta shige cikin toilet d’in.
Kasalallun idanunsa ya lumshe tare dajan wani dogon numfashi, hakan ya faru ne kuma saboda sauk’e idanunsa da yayi akan tsararren shape d’in jikinta, kasancewar d’inkin riga da sket d’innata ya bayyana komai da komai.
Wani tunani na daban kuma daya shigo cikin k’wak’walwarsa ne yasashi zama abakin gado, tare da sanya hannayensa ya rufe fuskarsa.
Laylerh kuwa koda ta shiga cikin toilet d’in baki ta bud’e tana k’arewa cikin toilet d’in kallo, domin had’uwarsa ya wuce duk yanda take tunani, gudun kuma kada ta b’ata lokaci ne, yasa ta k’arasa gaban sink ta d’auro alwala kamar yadda ya umarceta.
Saidai kuma sam batasan meyasa har yanzu bugun zuciyarta ya kasa zama daidai ba.
Gaba d’aya amatakin wani irin take kallon komai.
Bata kuma tashi sanin cewar vail d’in da ta rufu dashi baya jikinta ba, sai yanzu da ya kammala alwala, shagwab’abb’iyar fuskarta ta d’an kwab’e, sanin babu yanda zatayi ne kuma yasa ta zame d’ankwalin dake kanta ta yafa ajikinta.
Ahankali ta bud’e k’ofar bathroom d’in ta fito.
Tana fitowa kuwa idanunta suka sauk’a akanshi, saidai kuma ganin ba ita d’in yake kallo ba ne, yasa tayi saurin k’arasawa gefen gadon ta d’auki Hijab d’in da tayi sallah dashi d’azu ta saka ajikinta.
Maleek kuwa tun fitowarta daga cikin toilet d’in yana lure da ita, duk da kasancewar idanunsa ba akanta suke ba, amma zuciya da tunaninsa na gareta, shiyasa ko da ace idanunsa basu sauk’a akanta ba, To hakan bawai yana nufin baya kallonta bane, domin duk wani abu daya shafeta da idon zuciya yake kallonsa, kuma kallo bawai Lallai dole saida idanu ba, sometimes ma hankali shine gani.
Mik’ewa tsaye yayi tare da juyowa ya fuskanceta, wanda hakan yasa tayi saurin sadda kanta k’asa.
Wani irin bugawa kuma zuciyarta ta shiga yi adaidai lokacin da ta ga ya nufo Inda take
Wanda har saida hakan ya kasa b’uya, domin zai iya cewa duk taku ae dake dad’a kusanto shi gareta sai yaji sautin bugun zuciyarta.
Lokacin daya k’araso kusa da ita d’inne kuma ya tsaya cak, tare da daidaita tsayuwarsa akan wani babban darduma dake gefen gadon, wanda kuma akansa ne Laylerh’n take.
Hannunta ya kamo ahankali tare da mayar da ita bayansa.
Daidaita tsayuwarsa akan darduman yayi, tare da d’aga hannayensa duka biyu ya tada ik’ama.
Ganin hakanne kuma yasa itama ta daidaita tsayuwarta.
Tare da tsaida duk wani tunani da kuma feeling d’in dake cikin mind d’inta.
Cikin yanayi na nutsuwa yajasu sallah Raka’a biyu, wanda ta d’aukesu tsawon 12 minute, kasancewar akowacce sujjada sai yayi addu’o’i masu tsawo, Kamar dai yanzu da suke sujjadar k’arshe, addu’o’i sosai ya musu, kafun daga bisani ya d’ago kansa yayi sallama.
Jin sallamewarsa d’inne kuma yasa itama ta sallame nata sallah’n.
Dai dai lokacin kuwa d’an yayyafin ruwan sama da akeyi ya sake k’arfi, Yayinda walk’iya mai hasken gaske ke ci gaba da haske sararin samaniya.
Juyowa yayi Ahankali ya fuskanceta, kyakkyawar fuskarta ya tsurawa ido, alokacin daya sanya hannunsa na dama akanta, cikin wata irin sassanyar muryar da bata tab’ajinsa da ita ba, ya soma karanta mata addu’a.
Zara zaran eye lashes d’inta da suke d’auke da danshin ruwa ya kalla, kana kuma Ahankali ya dawo da kallonsa ga jajayen lips d’inta, wanda har yanzu suke d’auke da sugar plum, still kuma shining suke.
Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauk’e, tare da d’an matsowa kusa da ita, saboda feeling d’inta sosai yakeji, ahankali ya sauk’e hannayensa akan nata hannun, wanda suka sha red colour henna.
Atake kuwa duk tsikar jikinsu ya zuba,
Musamman Laylerh, wanda har hakan yasa ta lumshe Idanunta.
“AYSHNOOR!!�
Ya k’ira sunanta da cool voice nashi, wanda yasa ta kasa amsa masa.
Saima wani irin sanyi da taji na k’ara ratsa duk ilahirin jikinta.
Hannunta dake cikin nasa ya d’an murza ahankali tare kuma da k’ara matsowa kusa da ita, take kuwa k’amshin turarensa da nata suka gauraye waje d’aya, haka ma bugun zuciya da sautin fitan numfashinsu.
Hannunsa dake kan nata ya zame, tare da kama hijab d’in dake jikinta ya zare Ahankali.
Fitinannun Idanunsa masu d’auke da zallan sha’awa da kuma matsanancin soyayyarta ya lumshe, adaidai lokacin da ya sauk’e ganinsa, akan beautiful neck d’inta.
Wanda asanadin hakan har saida yaji gaba d’aya duk wata jijiya dake jikinsa ta harba.
Take kuwa duk wani Feelings d’in da ya jima ajikinsa, tsawon shekaru ya shiga tasowa.
Abu d’aya kawai yakeso ayanzun shine yaji Ayshnoor d’in acikin jikinsa, so yake ya d’and’ana d’umi da kuma dad’in fatarta, so yake ya shiga jikin Ayshnoor d’insa, jikin daya jima yana kwad’ayi da kuma fatan samu.
Jikin da yayi imani cewa babu wata mace mai irin jikin da zata gamsar dashi.
Ayau D’and’ano da kuma dad’in saliva d’inta yake son ta shayar dashi.
Hannayensa dake kan nata, ya k’ank’ame tare da sake matsowa kusa da ita sosai, cikin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa ya d’an jawota zuwa gareshi.
Tare kuma da matso da fuskarsa gab da nata, sake had’ewar breaths d’insu waje d’aya ne kuma yasa, gaba d’aya wutar sha’awar dake jikinsu motsawa, musamman Laylerh, da takejin bazata tab’a iya jurewa yanayin ba, domin kowani fitar numfashinsa d’aya sauk’a yake akan fuskarta, hakan kuwa ba k’aramin jefata acikin wata duniya na daban yayi ba.
Still kuma taushin hannayensa dake gogan nata yasa tsikar jikinta mimmik’ewa.
Saboda hakan kuma Batare da ta sani ba har lips d’insa sun d’an bud’e.
Wanda kuma hakan alamace dake nuna she’s ready, da karb’an duk wani sak’o dazai tura mata.
Wani irin numfashi maitsananin sanyi ta fesar, alokacin da taji sauk’an soft hand d’insa akan wuyanta.
Tabbas ayanzu yakai wani mataki da bazae iya jurewa ba, hakan yasa ahankali ya d’aura jajayen lips d’insa akan nata, tare da kamo lips d’inta na k’asa ya bata wani irin hot sucking, daya sa ta narkewa gaba d’aya ajikinsa, ahankali kuma ya soma tura sugar tongue d’insa acikin bakinta.
“Yah Allah!!�
Yafad’a da wata irin muryarsa dake shaking, alokacin da tongue d’insa ya samu shiga cikin bakinta kuwa, wani irin abune yaji yana ratsa
Cikin jiki da b’argonsa.
Hakan yasa amatuk’ar buk’ace ya soma sucking lips and tongue d’inta.
Itama Laylerh da had’ewar bakinsu waje d’aya ya jefata acikin wata duniya ta daban sake shigewa jikinsa tayi, tare da kamo lips d’insa ta soma sucking ahankali.
Hakanne kuma yasa shi soma fitar da wani irin breathing dake bayyana mahaukacin feeling d’inta da yakeji.
Ak’agauce ya sanya duka hannayensa biyu ya sake shigar da ita jikinsa, dake matsanancin rawa, gaba d’aya d’and’anon saliva d’inta ya rikita masa lissafi, sannan ya kuma jefesa acikin wata duniya ta daban, duniyar feelings d’in da tunda yake aduniya bai tab’a sanin da akwai kalar wannan duniyar ba.
Azafafe tunani da hankalinsa ke tafiya, Yayinda yakejin ya rasa duk wani control d’insa.
Sosai idanunsa dake alumshe suka kad’a sukayi jajur, babu abunda yakeji da gani ayanzun sai Laylerh’n, yanayin yanda yakejin kansa dama gangar jikinsa ne, yasa shi soma tunanin iya jurewa kaiwa wannan yanayin.
Gaba d’aya ya rud’ar da Laylerh, da irin salon kissing d’in da yake mata, musamman yanda yake goga mata lallausan beard d’insa agefen fuskarta, musammman idan gashin beard d’innasa ya gogeta haka takejin kamar zata shid’e.
Ahannunta dake kan chest d’insa ta zare ahankali, tare da d’an janye jikinta baya, akaron farko da taji numfashinta na kokarin d’aukewa, ga kuma mararta dake murd’awa, still kuma jin wani abu na fita daga jikinta, yasa ta zare bakinta daga nasa, tare da fad’awa cikin jikinsa, ta sakar masa wani kuka mai kama dana shagwab’a, wanda kuma azahiri bawai kukan shag’wab’a bane, kukane dake bayyana yanda kissing d’in ke shiga jikinta, da kuma matsanancin feeling d’in dake taso mata wanda bata tab’a jin irinsa ba.
Idanunsa da sukayi jajur suka kuma k’ank’ance ya bud’e ahankali, tare da fesar da wani
Irin numfashi mai kama da growling.
Sake matseta ajikinsa yayi sosai, tare da sa bakinsa adaidai saitin kunnenta, sassanyar iskan dake bakinsa ya shiga hurawa zuwa cikin kunnenta.
Lokaci d’aya kuma ya tura tongue d’insa cikin kunnen nata, tare da soma wasa dashi.
Wani irin numfashi taja alokacin da sanyin iskan baki da kuma tongue d’insa suka soma yawo acikin kunnuwanta.
Wani yanayi na musamman da bata tab’a jin irinsa ba taji ayau d’in, yanayin da yake k’ok’arin matar da ita sunanta dama wacece ita gaba d’aya.
Maleek kuwa atsananin buk’ace yake da Laylerh’n tasa, hakan yasa ahankali yasanya hannunsa abayanta, tare da soma yin k’asa da zip d’in rigar dake jikinta, kasancewar kuma bata cikin hayyacinta shiyasa ko kad’an batayi yunk’urin dakatar dashi ba.
Gaba d’aya ya zuge zip d’in rigar nata, kasancewar kuma anyiwa rigar d’inkin brides ne, yasa Koda tazo saka kayan bata saka bra ba, domin dama ba’a buk’atar hakan, saboda rigar tana da tsarin breastcup mai kyau.
Atare suka saki wani irin zazzafan numfashi, alokacin da tafukan hannayensa suka sauk’a akan naked soft skin d’inta.
Bata kuma k’ara fi cewa acikin hayyacinta ba saida taji, yanda yake shafa skin d’in bayanta da hannayensa.
Yanzu kam kukan shagwab’a ta saka masa da gaske, saboda yanda
Taji brain d’inta na juyawa, saboda komai da yake mata ayanzun sabone agareta, Domin babu wani Namiji daya tab’a yi mata hakan.
Sam akowani irin yanayi ba zai iya jurewa kukanta, hakan yasashi d’an yunk’urawa tare dasanya hannayensa duka ya d’agota zuwa jikinsa, duk da cewar kuma, kowacce gab’a dake jikinsa ta mutu, haka ya iya daurewa ya mik’e tsaye akan k’afafunsa, Laylerh’n na jikinsa ya nufi kan makeken bed d’insu wanda aka shumfud’awa milk colour bedsheet.
Shumfud’eta yayi atsakiyar gadon, tare da kai hannunsa ya rage gaba d’aya hasken wutan dake cikin d’akin, wani yellow blue bedside lamp ya kunna, wanda yanayin haskensa ya k’awata d’akin sosai.
Rigar getzner d’in dake jikinsa ya zare, tare da haurowa saman gadon yayi mata rumfa da faffad’an chest d’insa.
K’afafunsa ya tank’washe tare kuma dasa Hannunsa ya d’agota zaune, ya zamana suna fuskantar juna.
Lafiyayyen kiss ya d’aura mata akan wuyanta, tare da sa hannu lokaci daya yasomayin k’asa da rigar jikinta, still kuma yana sucking wuyanta azafafe.
Ahaka har yayi nasarar yin k’asa da rigar jikinta.
Sauk’e idanunsa da yayi akan beautiful breast d’nta kuwa kusan daidai yake da d’aukewar numfashinsa, domin bai tab’a tunanin cikar halittan Laylerh’n har yakai haka ba.
Laylerh kuwa jin ya raba ta da rigar dake jikinta ne yasa ta lumshe Idanunta, tare da tura yatsun hannunta acikin gashin kansa, sosai hot sucking d’in da yakewa neck d’inta ke shigarta, domin kuwa har ji take kamar numfashinta zai d’auke.
Yayinda takejin wani irin abu mai kaman k’aik’ayi na yawo akan light pink nipples d’inta,
Daga gefe guda kuwa yawan feeling d’in da Maleek d’in ke jefata yawan ciwon mararta dake k’aruwa, wanda ayanzu harjin marar nata take kaman ya kunbura.
Wani irin azababben nishi suka sake atare adaidai lokacin da ya d’agota gaba d’aya zuwa jikinsa.
Taushi da kuma naked skins d’insu ne suka had’e waje d’aya, wanda kuma hakan yasa breast d’inta had’ewa da chest d’insa.
A haukace yayi tighten hugging d’inta, tare da soma kissing d’in jikinta tako Ina, yana sakin growing.
After 5minute kacal gaba d’aya ya rud’asu ya haukata gaba tunaninsa dana Laylerh’n.
Ya koma tamkar wani mayunwacin zakin daya jima yana farautar abun harinsa, taushi da laushin skin d’inta sun zautar dashi sun kuma fitar dashi acikin hayyacinsa.
Gaba d’aya ko’ina na jikinsa rawa yake, domin kuwa sai ayanzune yasan menene hakikanin feeling, sannan kuma ayanzu ne yasan cewar duk abunda yakeji akan Laylerh’n da ba feeling bane.
Domin k’arfin sha’awarta da yakeji ayanzu na neman zautar masa da hankali, had’e kuma da shid’ar dashi.
Yakai wani mataki mai wahalar fassaruwa, da burinsa ayanzu kawai shine yajisa acikin jikin Laylerh’n.
Hannunsa dake rawa ya d’aura akan saman mararta tare dayin k’asa da sket d’inta, ahankali yasoma yawo da hannunsa akan marar nata.
Hawayen da suka cika idanunta ne suka samu daman gangarowa alokacin da taji ya tsaida hannunsa adaidai saitin inda keyi mata ciwo.
Ahankali ya cigaba da kissing d’in jikinta, har ya gangaro zuwa kan k’irjinta, da jinsu ya k’ara kunna masa wutar sha’awa.
Lips d’insa masu sanyi ya d’aura akan soft breast d’inta
Wanda hakan yasa lokaci d’aya numfashinta ya soma seizing, domin wannan ne karon farko agaba d’aya rayuwarta da wani Namiji ya fara tab’a breast d’inta, hakan yasa taji abun na ratsa cikin jikinta sosai, kasancewar kuma anan duk wani logon feelings d’in ta yake ne, yasa gaba d’aya duk ta fice ahayyacinta.
Har batasan lokacin daya rabasu da gaba d’aya kayan jikinsu ba.
Hannayensa duka biyu yasa ya juyar da ita tare da saka kansa abayanta ya soma yawo da harshensa, atsakiyar gadon bayanta.
Sannu ahankali kuma yake sauk’owa zuwa sauran gangar jikinta.
Yanayin yanda yake lashe skin d’in ta ne kuma yasa ta lumshe Idanunta tare da soma sakar masa growling na shagwab’a.
Alokacin da taji sauk’an kansa akan mararta kuwa wani irin zabura tayi tare da soma yun k’urin mik’ewa, saidai wani irin rik’on fitar hayyaci da yayi mata yasa ta kasa motsawa.
Tunaninta da kuma Brain d’inta ne suka tsaya da aiki adaidai lokacin da taji M.Jay d’in nayi mata wani abu na daban, wanda yasa gaba d’aya sassan jikinta suka amsa da karkarwa, numfashinta kuwa wani irin fusga ya somayi alokacin da taji yanda yake k’ok’arin tura tongue d’insa acikin jikinta, kuka maik’arfi da kuma Gaza jurewa ta sakar masa tare da soma kokarin janye jikinta baya, domin abunda taji bata isa misalta shi ba, kwakwalwarta tayi kadan da d’aukan feeling d’in abun.
Shikuwa Maleek sam bayajin akwai wani abu daya fi komae, zautar dashi kaman d’umin cikin jikinta da tongue d’in nasa ya jiyo masa, wanda ya je fasa acikin wani irin feeling d’in ta na musamman, saboda haka tuni ma duk wata jijiya dake jikinsa ta mik’e.
Sake matsowa jikin Laylerh’n yayi, wanda har hakan yasa komai nasu ya zamana yana manne da juna.
Fitinannun idanunsa masu d’auke da tsananin soyayya da kuma sha’awarta ya lumshe.
A iya gaba d’aya tsawon rayuwarsa baisan haka Laylerh’n nasa take ba, baisan haka komai najikinta ke da dad’i ba, Tabbas adaidai irin wannan lokacin bai kamata ace komae yazo mind d’insa ba, saidai kuma amma ya zaiyi da tabon da K’addarar su tabar musu? Tayaya zai fara goge abunda ke neman shigowa cikin tunani da k’wak’walwarsa ayanzun? Tayaya zai nesanta kansa da tunanin da ke neman ruguza masa zuciya?
Meyasa wannan tunanin zaizo cikin k’wak’walwarsa ayanzu? Meyasa zuciyarsa zata tono masa mikin da yake ta kokarin bunnewa?
Bayason tunawa koda kad’anne kuwa, bayason tuna cewar kafun shi K’addara ta had’a masa Ayshnoor d’insa da wani, a d’aki d’aya kuma a gado d’aya, the same kuma matsayin mata da miji.
Kafunshi wani daban yaga jikin Ayshnoor d’insa, kafunshi wani ya tab’a taushi da kuma fatar jikinta, sannan ya shiga cikin jikinta ya d’an d’ana abunda shi kad’aine ya kamata ace yau ya d’an d’ana.
Labb’ansa ya cije da k’arfi tare da soma girgiza kansa, cikin wani irin azababben kishi da kuma tsanar Najeeb da yakeji acikin ransa ya matsa gefe daga jikin Laylerh’n.
Hannayensa duka biyu yasa ya kama kansa, Yayinda yakejin duniyar na juya masa.
Haka yakejin komae na dawo masa sabo.
Akaron farko kuma daya ji ya tsani k’addarar da ta kawowa Laylerh’n wani daban acikin rayuwarta.
Dafe zuciyarsa dake k’una yayi, tare da sake rumtse idanunsa da k’arfi, acikin zuciyarsa yake ambaton sunan ALLAH Don samun sauk’i.
Laylerh dake kwance hawaye nabin gefen Idanunta kuwa bayansa dake d’auke da zanen tattoo ta tsurawa idanu, domin ta fahimci cewar rubutu ne akayi da paint na tattoo din.
“AYSHNOOR!!!� Ta maimaita sunan da aka rubuta d’in acikin zuciyarta.
Maida idanunta tayi ta lumshe, domin sam bazata iya jurewa ganin cikakkiyar halittar Yah M.Jay d’in ba, saboda kwarjininsa ya wuce duk yanda take tunani.
Ahankali yakejin zuciyarsa na ci gaba dayin rauni, Yayinda wasu ruwa masu kama da ruwan hawaye suka cika idanunsa.
Yasani cewar k’addara babu yanda bata zuwarwa bawa, su kuma ahaka tasu k’addarar tazo.
Dole kuma ya jurewa hakan, koba Don komai ba, kodan saboda Kaunar da yakeyiwa Ayshnoor d’insa.
Lallai Tabbas zai jure, akoyaya Ayshnoor d’in tazo masa, zai kuma yi mu’amala da ita koda ace maza sama da Goma ne suka Santa amatsayinta na y’a mace, asalin Soyayya bawai yana nufin kaso mutum saboda wani abu na jikinsa bane kawae, asalin soyayya tana farawa ne daga cikin jini da zuciya, son mutum dan wani abu nasa ba tabbataccen soyayya bane, domin ba komae ne Idan kana dashi yake tabbata ba, wani abun na gushewa ta har abada, Idan karasa shi kuma rashine na har abada.
K’addarar sa dana Ayshnoor tafi k’arfin ya juya mata baya saboda wannan.
Tabbas sud’in abu d’aya ne, Fata da kuma muradi d’aya, saboda haka zasu rayu tare akowani irin hali.
Juyowa yayi Ahankali ya fuskanceta, tare da k’urawa kyakkyawar fuskarta idanu.
Wani irin sabon soyayya da shauk’inta ne yaji na k’ara ratsa cikin jikinsa.
Ahankali ya sanya hannayensa duka biyu ya jawota jikinsa.
Idanunta dake cike da mayen feelings d’insa ta bud’e ahankali.
Tare da sauk’e ganinta akansa.
Kallon da ta masa d’inne kuma yasa mararsa amsawa, tafukan hannayensa ya d’aura akan waist d’inta, azafafe ya shiga bata wani sabon kiss d’in daya fi wanda ya bata abaya.
Lokaci d’aya yasake zautar dasu, saboda kuma yanda chests d’insu ke had’e awaje d’aya ne, yasa feelings d’in su ke sake k’aruwa.
Still akaro na biyu yasake bin duk jikinta da hot kisses,
awannan karon ma kasa jurewa sucking d’inta da yakeyi tayi, musamman ayanzu da yake sake nutsar da tongue d’insa cikin jikinta, ji takeyi kamar zai zuge mata gaba d’aya ruwan jiki.
Saurin rik’e kansa tayi cikin shaking voice d’inta da kwata kwata ma baya fita sosai tace.
“Please......... Yah .... M.Jay don’t ... kill me please.....!�
Dago kansa da kuma idanunsa wanda sukayi jajur yayi, sam ayanzu baya banbance komai, shiyasa ma bai iya banbance abunda Laylerh’n ta fad’a ba.
Daidaita jikinsa dana Laylerh’n yayi, cikin kuma yanayin dake nuna ya kasa iya controlling kansa ya daura bakinsa akan nipples d’inta, tare da tura mata yatsarsa d’aya acikin bakinta, adaidai lokacin daya ke kokarin ratsa cikin jikinta..
*1/4/2021*
*5:00 pm*
4/4/21, 6:46 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*note editing*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.