Layleeh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: LAYLERH MALEEK.txt
Chapter 25 of 65
*Chapter 40*
Cikin wani irin sanyin yanayi ya d’aura bakinsa akan nata.
Amatuk’ar bazata taji sauk’an lips d’in nasa akannata, wanda kuma koda wasa bata tsammaci hakan daga garesa ba, musamman a irin lokacin.
Wani irin abu me kama da shock ne taji ya shigeta, yayinda lokaci d’aya duk wani tunani dake yawo acikin brain d’inta ya tsaya cak, haka taji kanta kamar wata bak’uwar halitta, domin harta numfashinta saida yatafi hutun wucin gadi.
Najeeb kuwa k’ok’arin fusgo numfashinsa dake shirin k’wace masa yayi, cikin wani irin gigitaccen yanayin daya samu kansa aciki ya sauk’e wata irin nannauyar ajiyar zuciya, ba iya tsikar jikinsa ba kuwa hatta gargasan dake jikinsa saida suka mimmik’e saboda yanayin yanda lips d’insa suka sauk’a akan nata lips d’in, wanda tsananin taushinsu yasa shi k’ara rasa nutsuwarsa, cikin yanayin zautuwa, da kuma yanda yakeji ajikinsa, hakan yasa bayajin zai iya daurewa, lips d’inta na k’asa ya tura acikin bakinsa, lokaci d’aya yayi mata wani irin tsotsan da yayi sanadiyar dawo mata da numfashinta, yayinda shi kuma nasa numfashin yasoma k’ok’arin d’aukewa sakamakon d’and’ana gard’in saliva d’in bakinta da yayi wanda take ya haukata duk wata nutsuwarsa.
Jajayen idanunsa masu d’auke da fitinannen sha’awarta ya lumshe, kana ahankali ya shiga tura harshensa acikin bakinta, had’uwar harshensa da nata waje d’ayane kuma yasashi yi mata wani irin runguma, azafafe yasoma kissing lips to tongue d’inta, yayinda yakejin wani irin yanayin dad’i, irin wanda bai tab’a jiba na ratsa duk ilahirin jikinsa.
Tabbas yanayin nasa yazo mata abak’o, wanda kuma yasa ta kasa motsa koda y’ar k’aramar yatsarta ne, yanayin kuma da tashiga ne yasa taji kamar jinin jikinta ya daina gudana yanda ya kamata, azahirin gaskia ma so take ta farka daga nannauyan baccin da take tunanin ya d’auketa, saboda bata gamsu da cewar azahirance hakan ke faruwa bawai amafarkiba.
“Da gaskene Najeeb ne yake kissing d’inta ko kuwa?�
Zuciyarta tayi mata tambayar da yayi sanadiyar dawo da ita cikin hayyacinta.
Wanda kuma d’and’anon saliva d’in Najeeb d’in da yagame bakinta ne, ya sake tabbatar mata da cewar bawai mafarki take ba, reality abun ke faruwa.
Irin runguman da yayi matane kuma yasata jan dogon numfashi, tare da rumtse idanunta k’am, domin sam batajin zata iya taimaka masa wajen enjoying yanayin.
Duk da cewar Najeeb ne agabanta yana kissing d’inta, amma hakan bai yana zuciyarta bugawa da sunan Maleek ba, kana kuma tunaninsa bai bar cikin k’wak’walwarta ba, lallai tayi imani cewa babu wani yanayi da zata shiga aduniya na dad’i kona wahala, da zaisa Maleek ya gusa daga cikin rai da kuma tunaninta, domin dan shine kawae har yanzu zuciyarta take bugawa.
Karyewar zuciyan da tasamu kanta acikine kuma yasa ahankali wasu sabbin hawaye masu d’umi, suka silalo daga cikin idanunta, duk da kuma cewar k’afafunta sun soma gajiya da tsayuwar, amma babu yanda zatayi, saboda har yanzu bata gama tantance dawowar nutsuwarta ba.
B’angaren Najeeb kuwa, zuwa yanzu ya riga daya gama rud’ewa, yayinda yake jin yakai k’ololuwa wajen sha’awarta, saboda d’umin numfashinta kad’ai da yake shak’a k’ara zautar dashi yake, hak’k’a shikam acikin wata sabuwar duniya yake jin kansa, duniya ta daban wanda baitab’a kasancewa ak’ark’ashin inuwarta ba.
Jinda yayi k’afafunsa na neman gaza d’aukarsa ne, yasa ahankali ya zare bakinta daga cikin nata.
Wani rin numfashi me zafi ya fesar, kana jikinsa amatuk’ar sanyaye ya had’e forehead d’insu waje d’aya.
Jajayen idanunsa da suke cike da mayen sha’awarta ya bud’e ahankali, duk da kuwa cewar sun d’an k’ank’ance kad’an saboda azabebben feelings d’inta dake cin naman jikinsa.
Sauk’e ganinsa akan kyakkyawar fuskarta da yayine kuma yasashi ganin hawayen dake kwance akan kumatunta.
Waist d’inta dake cikin hannayensa ya rik’e da kyau, ahankali ya d’anyi k’asa da kansa, wanda kuma hakan yabashi daman sanya gefen fuskarsa dake d’auke da beard ya share mata hawayen dake kan fuskar nata.
“Stop crying!� Yafad’a da k’yar ta hanyar motsa light pink lips d’insa, duk da cewar kuwa maganar tasa ya mak’ale acan k’asan mak’oshinsa, amma hakan bai hana kunnuwan Laylerh jiyo abunda ya fad’a ba.
“Open your eyes.� Still ya fad’a in a silently voice, yana me sanya hannayensa duka biyu ya tallafo hab’arta, kyakkyawar fuskarta ya zubawa ido, azuciyarsa yana me raya abubuwa dayawa.
Itakuwa Laylerh kasa bud’e idanun nata tayi kamar yanda ya buk’ata, dan hakanan taji wani irin nauyi da kunyarsa sun dirar mata, saboda kwata kwata bata saba da abunda yayi matan ba, duk da cewar Maleek shine Namiji na farko aduniya daya fara kissing d’inta, sai kuma shi da ayanzu ya zama na biyu.
Tabbas bazata tab’a manta first kiss nata ba aduniya, musamman ma wanda ya fara kissing d’innata, saboda akansa ne tafara jin wani irin yanayi na musamman, yanayin da kuma har abada bazata tab’a mantashi ba, hak’ik’a sosae taji wani abu na musamman alokacin da Maleek ya d’and’ana mata gard’in saliva d’insa, wanda kuma bazata ce the same irinsa taji ayanzu da Najeeb ke kissing d’inta ba, idan ma ta fad’i haka to tayi k’arya, tabbas bazata ce bataji komae akan kissing d’inta da Najeeb d’in yayi ba, taji abubuwa da yawa amma kuma saidai bazata tab’a had’ashi da yanayin M.Jay ba, domin shi nasa yanayin dabanne, duba da cewar yayi kissing d’inta ne adaidai lokacin da suke tsaka da muradin juna, lokacin da take buk’atarsa fiye da abinci ko ruwan sha, ya shayar da ita wani sinadarin da har abada bazata tab’a mantawa dashi ba, akansa tafara sanin menene feelings saboda haka dole komae nasa da zaiyi mata yazama daban da wanda kowa zaiyi mata.
Ahankali ya hura mata sassanyar iskan bakinsa akan fuskarta, wanda hakan yasa take taja wani dogon numfashi.
Y’ar yatsar hannunsa dake kan fuskarta yasa ahankali ya soma zagaye smalls lips d’inta wanda suka k’ara zama ja saboda kissing d’inta da yayi.
“Tunanin me kike?� Yayi mata tambayar yana me sake matso da ita jikinsa.
Kai ta d’an girgiza masa alaman “Babu.�
“Ban yarda ba.�
Yafad’a adaidai lokacin da yake daura hannunsa akan zip d’in dake gaban doguwar rigar dake jikinta.
Jin haka yasa tayi saurin bud’e idanunta tare dasa hannayenta ta soma k’ok’arin janye jikinta baya.
Gane abun da take nufi yasashi sassauta rik’on da yayiwa waist d’inta.
Ahankali kuwa tashiga jan jikinta baya, ganin haka yasa shi d’an soma matsowa kusa da ita.
Da idanunta da sukayi raurau take kallonsa, haka ta ci gaba dajan jikinta baya shikuma yana matsota har kuwa ta kawo kanta jikin bango batare da tasani ba, saida taji bayanta ya had’u da bango kafun dan dolenta ta tsaya cak.
Murmushin daya bayyyana kyawun fuskarsa yayi, cikin yanayin feelings d’inta da yake ciki yasanya hannunsa na dama ya dafa jikin bangon, wanda hakan yasa yazama kaman yayi mata k’awanya ne.
D’ago idanunta tayi daniyar ta kalleshi amma saidai ganin irin mayataccen kallon da yakeyi mata yasa ta sadda kanta k’asa, saboda wani yanayi na daban ta gani kwance acikin idanun nasa.
Najeeb kuwa kamar yanda ya k’udura acikin ransa, yanzun ma bai fasaba, hannunsa yasake d’aurawa akan zip d’in rigar nata, batare kuma da tayi auneba ya zuge zip d’in rigar fiye da rabi, take kuwa had’add’iyar surar k’irjinta ya bayyana, inda kuma fitinannun idanunsa suka sauk’a akan kyawawan breast d’inta, wanda hakan yasa take tsikar jikinsa suka soma zubawa, wani irin abune yashiga yawo ajikinsa, wanda yasashi kasa daurewa har saida ya sake matsowa kuwa sosai da ita.
Laylerh kuwa ganin yanda ya matso kusa da’ita sosai, da kuma yanda ya bud’e mata asirin k’irjinta ne yasata maida idanunta ta kulle k’am, sosai wani irin tsoro ya dirar mata, wanda har hakan yakasa b’uya akan fuska da kuma jikinta.
Saman k’irjinta ya k’urawa ido yana mejin kamar ya maida ita cikin jikinsa, tabbas ya yarda cewa had’uwar Laylerh’n ya wuce duk wani tunaninsa.
Yatsar sa d’aya ya d’aura adaidai saman k’irjinta, ahankali kuma ya soma yi mata tafiyan tsutsa akan fresh skin d’inta.
Jin abunda yake matanne kuma yasa tsikar jikinta mimmik’ewa, rashin sabo da hakan yasa tayi saurin sa hannayenta ta kare breast d’inta, duk dama basu bayyana kansu duka ba, amma tasan bak’aramin kunya zata shaba, matuk’ar ta bari Najeeb d’in ya gama kalle mata asirin k’irjinta.
Cikin yanayin dauriyar son ta k’waci kanta daga garesa, ashagwab’e tace.
“Nidae dan Allah Yah Nahjeeb ka k’yaleni baccifa nakeji.....�
tunawa da yanda ta k’ira sunansa ne yasa tayi saurin sa hannu ta toshe bakinta, domin daga saninsa da tayi zuwa yanzu bata tab’a ambatan sunansa a gaban idanunsa ba sae yau.
Rikitattun idanunsa ya watsa mata, cikin kafeta da ido yace.
“Fad’amin meye sunana?.�
Idanunta tad’an zaro waje, ahankali tace. “Babu fa.�
“Okay bani da suna kenan?�
Murmushin da bata shiryawa zuwansa ba tayi, hakanne kuwa yasa Najeeb kasa d’auke idanunsa akanta, domin ba kad’anba tayi kyau da tana murmushin.
Matsanancin shauk’inta daya d’ebesa ne yasashi d’an durk’usawa, batare kuma da tayi aune ba taji ya d’agata cad’ak kamar wata y’ar baby.
Idanunta ta zazzaro waje, bakinta ta bud’e daniyar cewa wani abu, da sauri yasa hannunsa ya toshe mata baki, kaitsaye saman makeken gadonsu ya nufa da ita.
Yana k’arasawa jikin gadon kuwa ya shumfud’eta tare dasa hannunsa yayi switch off na wutan d’akin, take kuwa duhu ya mamaye ganinsu.
Kasancewar ta me tsananin tsoro ne kuma yasa ganin duhu ya mamaye d’akin tayi saurin rik’e hannunsa, cikin muryar tsoro tace.
“Please ka kunna mana haske.�
“Meyasa?� Ya tambayeta adaidai lokacin daya kammala cire rigar dake jikinsa.
“Tsoro nakeji� tafad’a da muryarta dake rawa.
Mik’a hannunsa yayi inda ya danna makunnin bedside lamp, take kuwa wani d’an haske ya bayyana acikin d’akin saidai kuma hasken bashi da fawa sosae.
Ganinsa haka agabanta Babu rigane yasa tayi saurin janye jikinta baya, tare da kawar da kanta gefe.
Sam bai damu da yanayin da ta shigaba ya jawota jikinsa, wanda kuma hakan ya haifar mata da fad’uwan gaba.
K’ok’arin kwace kanta tasomayi amma yakasa bata daman hakan, saima kissing d’in wuyanta da ya shiga yi kamar wani zautacce haka yasoma k’ok’arin yage mata rigar dake jikinta.
Sauyawar da yayi lokaci d’aya bak’aramin d’aga mata hankali yayi ba, yayinda wani irin mummunan tsoro ya shigeta, musamman da taga yanda jikinsa ke rawa, itama soma rawa jikinnata yayi amma
ba irin nasa rawanba, domin shi jikinsa na b’arine saboda shauk’inta, ita kuwa jikinta na b’arine saboda tsoronsa.
Ganin dagaske yana k’ok’arin rabata da rigar jikinta ne yasa, hawayen da suka cika idanunta suka samu daman gangarowa.
Shikam Najeeb yariga daya kai k’ololuwa wajen ficewa acikin hayyacinsa, bashi da wani buri ayanzu wanda ya wuce yaji Laylerh’n naked acikin jikinsa.
Hakan yasa yaci gaba da k’ok’arin cire mata rigar dake jikinta.
K’ank’ame jikinta waje d’aya da tayi tare da soma girgiza masa kai, cikin muryarta me d’auke da amon kuka tace.
“Am scared, please leave me!�
Jin abunda ta fad’a me yasashi d’ago kansa ya kalleta, da jajayen idanunsa wanda suka k’ank’ance, cikin sark’akk’iyar muryarsa da ta dashe kana kuma ta daina fita da kyau yace.
“Pleaseeee LAYLERH!�
*(Guys kunaga abawa Najeeb dama kuwa?🤆nidae baruwana banshirya karb’an shik’a daga wajen Maleek baðŸ˜Â)*
*(Note Edit*)
*20/1/2021*
1/23/21, 4:32 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.