Baroroji Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Baroroji Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 9 of 64
BABI NA SHA HUÆŠU.
Kura mishi ido nayi ina mamakin zafaffawar shi a gare ni, ai ko babu kome ban cancanci ya jagorancin zuciyar shi a kaina ba, amma baki daya ya kasa fahimtar kome akai na.
    "Wai tsaya ni d'anka ne da zaka na sani abinda ban yi niyya ba? Ko kuma ajiyata aka baka ban sani ba? Inda kuma babu kome a tsakanin haka toh ka tsaya a malamina, bana son"
  Shanye da toka na harare shi,.domin ya fara wuce gona da iri.
"Meye kake nufi? Wato ban isa nayi magana akan ka ba? Dan ka shigo inda baka saba gani ba? KwaÉ—ayi y kawo ka mata maza? Ai kowa yasan kai mata maza ne"
  "Idan rai ya b'aci bai dace hankali ya b'ata ba, Almamoon tashi ka bar gurin" inji Malik,
Juyawa yayi ya kalle,
  Mikewa nayi ina kallon Malam Ansar, idanuna cike da kwalla. Sannan na wuce ban ce mishi cikanka ba, har zan haura step yace min.
"Almamoon karka manta waye kai?"
"Na sani! Na sani!! Ni din ruwa biyu ne shi kenan? Na san waye ni ba sai ka gayawa duniya waye ni ba, nasan matsayina da Matsala ta, don Allah ka daina cutar dani akan matsalar da kasan ba ni na halicci kaina da shi ba."
Tura Ni Malik yayi na wafce kafadana, tare da kallon Malam Ansar Idanuna yana cika da kwalla, kamar wanda aka rike min baki.
   "Nagode sosai" na fada tare da barin gurin ina me jin wani irin kuka, amma haka na hadiye, ina shiga dakin da Hamma Mohan yake na nime b'acin rai din na rasa, yana tsaye a jikin window. Ya zuba hannun shi dukka biyu cikin aljuhun wando shi, yana kallon movement na tsuntsaye, sanye yake da riga da wando masu bala'in kyau grey color, sai hadaddiyar gashin kanshi da ya sauka a dokin wuyar shi,he look gorgeous, gashi yayi wata irin tsayuwar da ba zaka tab'a dauka bayi da lafiya ba. Motsin da yaji ne ya sashi juyawa, kafin ya koma kan abinda yaƙe.
      Daukar ruwan addu'o'in da yake sha nayi na mika mishi.
Sau daya ya kalle ni sannan ya kuma dauke kanshi yana kallon yadda tsuntsaye suke shawagi.
"Karb'a Hamma Mohan"
Dake babu lafiyan bai ko motsa ba, haka ya cigaba da tsayuwa har zuwa lokacin da na isa gabansa, sai na ganni kamar irin a saka dan tsako a gaban giwa, duk sai na kasa tabuka kome, ina me mika mishi magani, ina kuma fatan ya sha, amsar maganin yayi sannan ya kalle ni, irin kallon nan na marasa lafiya.
      Kai hannuna nayi tare da tura mishi maganin bakin shi, gumtsa yayi sannan ya furza min a fuskana, sannan ya kwashe da kakkarfa dariya, yana kallona. Kamar na fashe da kuka, haka nake kallon shi.
    "Zaka gani ba zan kuma wasa da kai ba" na fada mishi ina jin kwalla na taruwa a idanuna,
Hankad'a ni yayi na fadi can sai da bayana ya amsa,kallonshi nake kamar zanyi kuka. Wato shi ko a jikin shi sai dariya yaƙe kamar zai shiɗe, haka na bar mishi gurin na fita na koma dakina, sauya kayana nayi tare da kallon kayan da ya zuba min maganin. Duk abinda zai min bai tab'a min ciwo ba, duk abinda zai min baya min zafi, asalima Uzuri na zab'i na mishi a rayuwar shi, domin kuwa ai bai da lafiya. Murmushi nayi tare da kallon kofar.
  --- A fusace ya bar gidan, zuciyar shi tana zafi, a bakin kofar fita Malik yayi mishi magana.
"Tsaya malam" cak ya tsaya,
"Meye matsalar ka da Yaron nan ne?"
"Tambaya kake nima sani?" Cikin isa da sanin waye shi yace mishi.
"Gidan nan cike yake da sojoji, tabbas akwai matsala idan ka kuskura kayi wani shirme mara fa'ida, tambaya na da kai na karshe meye matsalar ka da yaron ?"
Cikin karfin hali ya kalli idanun Malik yace mishi.
"Ka je ka tambaye shi" ya juya tare da barin gidan, sam Malik bai wani damu can ba, amma kuma kalmar Almamoon ya tsaya mishi a rai.
_Na sani na sani na sani, Ni ruwa biyu ne?_ shafa kanshi yayi yana jan iska a bakin shi tabbas akwai abinda yake faruwa a tsakanin su.
  ***
Aiki yake bayan ya cire hular shi, duk da ya maida hankali akan abinda yake haka bai hana shi kara hango gizon Mamoon ba, ajiyar zuciya ya sauke tare da kallon abin da yake a Laptop din shi, amma ba fahimta yake ba tura na'urar yayi tare da dafe kanshi.
  Idan ya fahimci yanayin da yake ciki, lumshe idanun shi yayi na wasu few seconds, kafin ya bude akan na'urar wanda yake ganin kamar hoton Almamoon ne shimfid'e a kai. Murmushin sa yanayin Yaron kamar ba namiji ba, dafe kanshi yayi tare da mik'ewa yana me bude firjin din kusa dashi ya dauki goran ruwa, ya bude bakin ya kafa kan shi sai da ya sha rabin goran, kafin ya d'ago kai yana me bude window Office din shi da yake inda ake koyawa sabin sojoji training. Ltn Khalil Ibrahim Dan Ba'are, yana kallon yadda wani matashi yake ta ƙoƙarin, sai ya tuna mishi ranar da suka bar Almamoon a asibitin.
  Abinda ya tsaya a ranshi yadda yaron yake zubda kwalla, tare da nuna cewa yana son zama da Mohan. Shafa kanshi yayi tare da kurawa hoton Mohan idanun. Yasan Mohan sanin gaske koda ua dawo hankalin shi bai zama dole ya kula da Almamoon ba.
   D'aga wayar shi yayi tare da kiran Malik bayan Malik ya dauka sai da ya Lumshe idanun dhi kafin ya sauke ajiyar zuciya.
"Ya Mohan da jikin?"
"Yallabai da sauki sosai"
"What about Mamoon?"
   "Gashi can"
"Ok bashi"
"Toh"
Yana jin lokacin da Malik yake kiran shi, "Hamma Malik waye ne?"
Ya tambaye shi yana me daura wayar a kunnen shi.
"Mamoon!" Ya kira sunan shi sound tone. Kamar ba zai iya kiran shi ba.
"Hamma Na? Ya aiki? Baka zo mana ba"
Cikin wani irin farin ciki, Dan Ba'are ya shafa kanshi yana faÉ—in.
"Cuter Brother zan dawo, Insha Allah ya jikin Mohan?"
"Jikin Hamma Mohan da sauki sosai, kuma dai ya daina firgita. Sai dai toh Allah ya kyauta"
"Gaya min meye?" Ya tambaye shi yana murmushin jin dadi, shima Almamoon murmushin yayi sai da Dan Ba'are ya cire wayar a kunnen shi, yana jan ajiyar zuciya, sannan ya saka wayar a record, ya maida kunnen shi.
"Almamoon! Gaya min meye yake faruwa?" Ya tambaye shi a daukence,
"Hamma ai babu kome,"
Ware idanun yayi kamar yana gaban Almamoon.
"A'a gaya min dai"
Ya fada da wata irin murya yana murmushi,
"A'a fa Hamma na, kawai Hamma Mohan bai jin magana, idan ka zo sai yayi tsallen kwado sau goma, kuma dama d'azun na rike mishi kunne, sai na mishi bulala da tsintsiyar kwakwa."
  Zaro idanu yayi tare da cewa.
"Mohan Mamman Nasir Aghali din zaka zane?" Ya tambaye shi yana dariya, kamar wanda yake gaban dan Ba'are ya shiga kunkuni.
"Toh ka san meye yake min?"
"Gaya min ina jinka?"
"Yawwa wancan ranar zuba min magani yayi a jikina, jiya kuma ture keyata yayi na faÉ—i, yau kuma ina tsaye kawai sai naji ya dauke ni sama, gaskiya yaci na mishi duka."
Wani irin abu yaji yana dukar kirjin shi.
"Amma bai maka kome ba ko?" Ya tambaye shi kirjin shi yana bugawa very faster. Shi Almamoon bai fahimci ma'anar tambayar ba dan haka ya kwashe da dariya yana faÉ—in.
"Ai yayi min kome, shi yasa nake son kazo muyi mishi bulala domin ya daina min haka"
Kasa magana yayi jikin shi har wani rawa yake.
"Hammah na kayi shiru baka ce kome ba?" Yadda yayi mishi tambayar yayi mugun kashe mishi jiki, kuma dama ga muryan Almamoon ba irinta maza bace.
"Hmm" yace mishi, shima Almamoon ya sake murmushi yana faɗin.
"Hammah na zan tafi na kula da abincin" ganin zai kashe wayar yayi saurin mishi magana.
"Almamoon! Don Allah ka kula da kanka."
Shafa kanshi yayi sannan kuma cigaba da cewa.
"Karka yarda wani kazamin wasa ya shiga tsakanin ku, ka tsaya a mai kula da lafiyar shi, please"
   "Toh shi kenan" ya fada a sanyayye,
"A'a ban ce karka kula da shi ba fa kawai ka kula da yadda kuke mu'amala ce, bawai ban yarda da kai bane na yarda da kai, dan haka ka kula da kanka"
   "Toh babu damuwa" suka yi sallama, Malik yana amsar wayar ya shiga masifance shi.
"Tsabar shashancin taya zaka bar yaro nan shi daya yana kula da lafiyar Mohan? Baka san nauyin zai mishi yawa ba? Karka kuma bana son haka, ka saka ido akan su, Allah ya bashi lafiya"
  "Am sorry Yallabai" ya faɗa kamar yana gaban shi,
"Ya Wuce" sannan ya kashe wayar shi, yana kuma hasashen yadda Mohan yake kokuwa da Almamoon, dukar tabirin gaban shi yayi yana me jin babu wani dad'i.
"Toh me yasa nake jin babu dad'i? Me yasa nake jin kamar ana cutar da yaron?" Dafe kirjin shi yayi da yake bugawa kamar me,
   Kafin ya dauki sauran ruwan shi ya sha, yana jin kamar zuciyar shi zata kama da wuta. Shafa kanshi yayi ta yi, yana kuma sauke ajiyar zuciya. Wannan wacce irin jarabbtace haka? Zama yayi tare da kallon sama, yana nazarin meye yake shirin Faruwa da shi, a iya sanin shi dai Almamoon namiji ne irin shi? Kuma bayan haka babu wani abin da zai alakanta shi da mace, dafe goshin sa yayi da yatsu biyu na hannun shi.
  "Ina ruwan mahaukaci, kowa yaji labarin nan sai an nemi saka ni a turu, dariya ne kuma ya kama shi yana yi yana shafa kanshi, Tabbas ya cika babban mahaukaci, duk me hankali yaji abinda yayi sai yayi dariya balle kuma kuma mahaukata yan uwan shi.
   ***
Wasu manyan mutane ne su uku, suka shiga wani sunkurun daji, bayan sun yi tafiya me nisa, kafin suka fara nufar wata tsohuwar hanya. Sai da suka yi tafiya me nisa, suna jin kukan wasu irin dabbobi masu matukar ban tsoro, wata siririyar hanya ce da zata kai su wani gada, haurawa suka yi, kowa yana nad'e babban rigar shi.
 Suna isa bakin kofar wanda yake sakale da Kwarangwal din mutum, suka shiga cire kayan su, tare da kwab'e kome na jikin su. Haka suka shiga cikin gidan, inda wasu yan mata suka taso musu da kwarya a hannun su, suka yi ta zuba musu wani irin ruwa, a saman kansu, kafin suka zuba gwiwar su a kasa, aka kuma basu wani irin ruwa suka shanye tass, rike hannun su yan matan suka yi har zuwa kofar dakin da bokon yaƙe.
  "Ina la'annnu suke? Ina marasa rabon suke? Ina tsinannun la'annnu suke? Ina marasa rahama suke, Ku zo ga la'anannen arnen nan a gaban ku."
   Dariya suka saka tare da shi, sannan suka shiga d'akin, tare da zuɓewa a gaban shi kamar masu sujada, kallon shi suka yi ganin wata budurwa kyakyawa akan cinyar shi, yana having sex da ita, duk da ya tsufa bai hana shi jin kanshi kamar wani matashi ba.
    Kallon juna suka yi, kafin yan matan dazun suka shigo dama suna sanye da wata fatar bauna na ya rufe musu gaban su, sai ganye da suka rufe kirjin su dashi. Suna shigowa suka wuce gaban su, tare da kallon su.
  Kowacce ta zauna akan cinyar mutanen a hankali sukayi ta kazamar mu'amalar su a gurin, kafin suka fara kokarin zubda ruwan kazamtar su, dan shi ya riga su gamawa, yana tashi ruwan shi da na yarinyar zubawa yayi a wata tasa,.mai fadi na zinariya, suma haka suka juye nasu a tasar, kafin Yan matan suka dauki wani irin abu kamar ludayi suka saka a gaban su, ruwan ya fito, suka juye a tasar, kana suka fita a d'akin. Tura tasar yayi can lungu, suna kallon gurin wani katon guza ya fito a hankali ya saka kanshi yana lasar kazamin maniyyin su.
Yana gyada kanshi. Irin dadin da yake ji. Kara watsa wani abu yayi akan guzar,ya cigaba da lasar maniyyin su, har ya shanye tass. Ya koma lungun da yake, kallon su yayi. Tare da gyada kanshi. Jinjina kai yake yana kara jin wani irin gamsuwa, kafin ya kalli manyan mutanen.
"Har ni za a lalatawa darajojina?"
Watsa izgar yayi tare da kura mishi ido. Wata uban kara ya kwala tare da mik'ewa jikin shi yana rawa.
"Waye haka?"
Hoton Mohan da Almamoon, suka kokuwar zai bashi magani, bayan ya sha, ya fadi aka cilla Almamoon gefe, dakin ya dauki duhu, can sai ga Mamoon ya saka karatun Alkur'ani a wani radio, ihu da aljanun da suke tare da Mohan suke tare da yagar kamar jikin su, suna watsarwa.
 A tare bokan ya kuma tura wasu aljanu, basu kai da shiga cikin gidan ba, suka dawo a guje. Karshe da ya nace sai ya tura wannan guzar ce ta kuma fitowa tare da sake wata irin kara kamar karan Aradu. Cikin fusata da b'acin rai ya shiga aikin babu kama hannun yaro, yanayi yana watsa wata irin mai me kama da jini, yana karanta ɗalasuman tsafi..watsa manyan yaƙe,
Zunzurutun taurin kai da bala'in zafin rai yake aikin domin gani yake idan ya kasa tankar ya gaza ne, taya za a cigaba da zuwa gare shi? Taya zai iya fuskantar mutane da cewa anyi galaba akan shi.
Ina karya ne! Watsa man yayi wata irin koriyar wuta tayi sama sai da yaja da baya, take ya kuma dawowa cikin ƙwayar tsafin ya zauna. Yana yi yana juyawa.
"Karya ne! Ba haife su ba, basu isa ba, da Ni zasu ja? Har sun kai matsayin da zasu buga dani?"
Ya nuna kanshi s fusace yana aikin,.yaki ya saduda dan haka wutar tayi kanshi da karfi, dole ya juya tare da matsawa da baya. Cikin mugun tsoro sannan wutar ya kuma komawa cikin ƙwaryan.
 Â
      Ranshi ne ya b'aci, ya shiga aikatawa su Almamoon da wasu abubuwa da ban tsoro, yana kuma diban ruwan jini a wata kwarya ya bude wata kwarya ya saka hannun shi, kwari da tsutsa ya kwaso, ya zuba a cikin jinin nan yana karanta wasu mugayen ɗalasuman tsafi, munana ya d'aga ƙwaryan sama. Wadanan kalaman har da wasu kalmomin Arabia, tare da sunan Allah, kafin ya sake ƙwaryan a tsakanin sama da kasa, yana ambaton sunan Allah.(Look da gaske akwai kitabul sihir, na niman mallakar manyan ifiritai. Dan haka a sani akwai kalmomin sihiri wanda yake basu damar mallakar djinn)
   Su kansu masu nima a gurin shi hankalin su ya tashi, balle shi da yake aikin ba karamin bala'in wahala yake ci ba, kuma yaki ya nuna yana cikin damuwa, sai da ya sauke wannan shaidanin aljanin me kai kamar na maciji ta tura shi, sannan ya mishi magana akan lallai ya tafi ya shiga jikin Mohan, ajiyar zuciya ya sauke bayan aljanin ya shiga cikin ƙwaryan, ya cigaba da had'a wanda zai hana yana kallon ƙwaryan.
Bayan kamar mintinan ƙalilan, sai ga dakin da suke yana girgiza, kamar za a fasa dakin, duhu ne ya mamaye d'akin, kafin wani abu ya fado dakin kamar wani katon dutse dif.... Ya dira a gaban su.
Huuuhuuuuhuuuuu!!!!" Ya fashe da kuka, yana ihu yake yana burgima.
"Karkuzu ka aike ni gurin da aka lalata min jikina wayyo ni, wayyo ni rayuwata." Burgima yake.
"Tashi munkiri tashi mara kunya, har akwai mutanen da zasu ja dani?"
Da sauri ya b'ace rashin a b'ace. Ya kalli Mutanen cike da bakin cikin yana me jin wani matsanancin kunya da faduwar darajar shi. Ya nuna musu hanya tare da dauke kai yace.
"Ku dauki ƙwaryan jinin da zaku gani a waje ku had'a tare da jaririn mage da kuma jinjirin jaki ku binne su da ransu."
  Haka suka mike tare da mishi sujada, sannan suka fita da bayan sun.
Suna fita yan matan suka wanke su da ruwan bayan sun basu wasu kananun kwarya me dauke da jini.
Kafa kansu, suka yi sai da suka shanye tass, sannan suka yi gatsa. suka fadi bukatar su tare da yarda akan shi zai iya musu, tare da barin gurin, suna isowa suka kwashi kayan su, suka bar gurin.
  ***
Yau kam yafi ko yaushe bani wahala, domin kuwa ban tab'a jin ko ganin tashin hankali ba tunda na bashi maganin, nake tsaye a bakin kofar. Cak naga ya mike kafin kuma ya fara amai, yana yi yana jijjiga, shigowar Malik ya sashi kura mishi ido shima, yana mamakin wannan al'amarin.
Can ya fasa ihu, wanda ya sa dakin ya amsa. Kwanciya yayi yana burgima. Kafin ya fara karkarwa can kuwa sai ga dakin ya kama jijjiga, karatun Alqur'ani muka kunna, haka muka yi tashan wahala kafin can ya lafa, bayan ya gama gwara kan shi a bango.
   "Alhamdulillahi" inji Hammah Malik, ajiyar zuciya na sauke ina kallon shi, kafin nace mishi.
"Da saura fa, dan har yanzun bai dawo hayacin shi ba. Ina jin sai mun had'a da limamin masallacin Makarantar mu ne Insha Allah"
  "Eh toh Allah yasa a dace."
"Amin Ya Allah," muka bar dakin bayan mun gama gyara mishi kwanciyar hankali.
  * Wannan karon kudina ma gida na kai, sabida ban tafi hutu ba ne zauna a jikin Hammah Mohan, koda naje gidan Innah ta kasa ta tsare. Sai dai itama kamar Malam Ansar ce domin kuwa ce min tayi.
"Karka ganka cikin gidan kudi kayi tsammanin Allah baya ganin ka ne, kasan waye kai ka kuma san yadda halittar ka yaƙe, karka sake naji wani abu ya fito, ka kame kanka domin masu kudin nan ba kirki ce ta wadacce su ba.
       Domin na lura da kwaɗayi na damun ka, nan Malam Ansar ya kawo min korafin rashin mutuncin da kake mishi Almamoon!" Ta kira sunana. Cike da tsoronta nace mata.
"Inna shima me yasa baya jan girman shi. Sai ya"
Kai mun duka tayi abinda bata tab'a yi ba, sabida Malam Ansar tayi min.
"Kai min shiru butulu kawai, kasan kanka ai, kuma da yake kwadayi ya rufe maka idanun."
  Idan na fahimta malam Ansar yazo ya had'ani dasu Innah ne, lallai ka bar mutum a inda yake, ban yarda nayi wani abinda zai saka tayi fushi ba, na kwantar da kaina nayi ta bata hakuri, har ta sauko.
   Muna cikin ji Baba ya kawo min maganin da zan cigaba da bashi.
"Assalamu alaikum! Sannun ku, Mamoon kana ta jirana ko?"
"A'a kawai dai zan isa da wuri yasa na kagu."
  "Toh Toh,,, gasu nan dai sai dai ban sani ba ko zai amince ya ci, wannan garin maganin Insha Allah idan ka karanta suratul Yasin, zaka tofa ko ka rubuta mishi, sai wannan zaka had'a zuba a wani mazubi me kyau kayi ta bashi yana sha, wancan me suratul Yasin, duk wanda yayo mishi sharri zai koma kanshi kaikayi kenan, wannan kuma suratul Rahama zaki karanta mishi, duk inda aka nufi shi da sharri zai kasance yana kaucewa ba tare da ya sani ba.
  Wannan kuma Insha Allah zai kasance mishi kamar a saka wani abu ne s jikin shi, babu karfe ko itaccen da zai yi tasiri a jikin shi.
  Wannan kuma Insha Allah zai taimaka mishi gurin, gano duk me shirin cutar dashi, Allah yasa mu dace"
Haka bayan mun gama na ce mishi.
"Baba dama maganar gidan fa?"
"Eh Almamoon mun gama kome sai dai muje ka gani, ko kuma."
"A'a muje dai" na fada mishi, haka muka tafi gidan, muka duba yayi kyau kuwa, ba laifi daga nan muka sami me gidan muka zanta dashi tare da cewa.
"Kayi hakuri Insha Allah nan da kwana ashirin zan kawo maka kudin ka, Nagode"
"Karka damu, Allah ya kai mu lokacin." Haka ya faÉ—a tare da rufe gidan, Ni da Baba muka nufi tasha. Bayan na sami motar Maradi muka yi sallama da Baba na Danka mishi kudin hannuna dukka, sannan na shiga dama kamar ni ake jira.
  **
Isar dare nayi dan haka ban yi gangancin nufar gidan Hammah Mohan ba, na nufi gidan Malam Ansar domin zan kafta mishi rashin mutinci.
  Ina shiga na samu Baba tana sallah isha, zama nayi bayan nace mata.
"Wash tsohuwa bayana"
Tana idar da sallah ta mike tana murmushi.
"Sannun Angona, yau kai ne a gidan mu?"
"Tsohuwa gani nan dai"
Ban daki ta shiga ta hada min ruwan zafi,sannan ta fito. Na shiga nayi, ina fitowa ta ajiye min abincin da man shafawa me gurguwa.
A hankali na shafa sannan na zauna muka shiga hira muna gaisawa.
"Daga ina kake?" Tsam nayi da hannuna kafin nace mata.
"Naje ganin gida ne."
Kura min ido tayi kafin tace min.
"Wani gari?"
"Damagaram"
"Almamoon kana dauke min kewar Y'ata, maganar ku tafiyar ku, murmushin ku.. Almamoon idan. A ganka sai naji ina ma kai jininta ne, duniyar nan cike yake da azzalumai marasa imani, ya shigo ya lalata min rayuwar Y'a yasa kowa ya guje ta.
     Kimanin shekaru goma sha tara kenan rabon da naji muryanta. Ina kewarta saboda ita na kasa komawa ko ina, na kasa bin mijina da Yarana na kasa komawa Libya gurin dangina. Ina kewar Zainabu."
Rike hannunta nayi domin ta bani tausayi, nace mata.
"Me yasa mi Addah Zainabu?" Kwalla naji ya cika min idanuna,
  "Wasu daga cikin kabilar Fulani suna da wata muguwar al'ada wacce matukar ta faɗa kanka shikenan. Rayuwar mutum ya lalace"
"Baba Mari wata al'ada ce haka? A'a Almamoon kai ne yau a gidan mu"
Juyawa nayi na watsa mishi kallon banza, kafin na mai da kaina gurin Baba Mari. Da take kuka. Nima tsintar kai na nayi da kuka domin duk yadda aka yi labarin ba me dadin ji bane.
 Hakuri muka yi ta bata, har tayi shiru. Sannan ta gaya mana muguwar Al'adar fulanin, kallon ta nayi cikin rawan jiki nace mata.
"Baba kina nufin da auren wani akanta ya dauke ta yayi zina da ita?" Na tambaye ta kuka na kwace min. Domin am very shock, tana matar wani zaka kwanta da ita? Taya zaka iya zama da matar aure bayan kasan igiyar wani na kanta, ban san me yasa na tsinci kaina da kuka kamar Ni aka yi wa laifin. Dan ma taki ta gaya min sauran abinda ya faru.
  Shima Malam Ansar haka ne, jikin shi yayi mugun sanyi.
"Almamoon zo na baka sakon ka" kamar ba zan taso ba, na mike domin ina cike da shi kuma na sami yadda zan kafta mishi rashin mutinci, muna fita ya tsaya a gabana.
"Ya isa haka kukan nan, meye ya kawo ka nan?"
"Kai me yasa baka gane bayani da Yaren da muke yi? Me yasa ka je ka sami Iyayena da maganar da tsakanina da kai ne? Kai baka da lissafi ne? Kome aka ce nake gayawa Iyayena? Nasan ciwon su da darajar su, karka kara zuwa gaban iyayena da maganar banza domin idan ka kuma zan baka mamaki dole ne sai nayi alaka da Ni?
   Wallahi ka kuma duk abinda na maka kai kasayawa kanka, duk abinda kayi min ban tanka maka ba, sabida bana son damuwa amma akan iyayena wallahi za a jimu da kai domin na nasan darajar iyayena, shine abinda ya kawo ni gidan ka, kuma zan kwana gobe na wuce don't think that ko ban san me nake yi bane ina sane dashi ka fita idanuna"
Na fada zan juya riko hannuna yayi tare da matse ni a jikin motar shi.
"Ban ji kome ba, ban ji haushin ka ba, sai ma burge ni da kayi. Amma kasan me? Zo na nuna maka wani abu." Jan hannuna yayi har cikin gidan shi, ya kunna Laptop É—in. Yana me nuna min wasu abubuwan. Kafin yace min.
"Ina ta tura musu sako ne, sabida matsalar ka, kayi Hakuri nayi laifi zan k'iyayye gaba, amma is very important ayi maka aikin na. Domin kafi karfi ta jinsin mata."
Cikin tsannanin takaici nake kallon shi kamar zan fasa ihu.
"Toh impossible" na gaya mishi tare da barin falon shan gaban yayi tare da had'a hannun shi guri guda.
"Please and Please listen to me, idan na kawo maka zancen shirme kayi tafiyar ka, amma abinda zanyi yana da matukar muhimmanci a rayuwarka."
"Look ba zan yi ba, kuma idan ka nace sai na maka abinda ba ka zata ba, dalla bani hanya na wuce ban tab'a ganin mutum me mugun shiga abinda babu ruwan shi ba sai kai.
     Ina ruwan ka da lifestyle dina? Meye matsalar ka sa rayuwata? Ina ruwanka dani ne? Yes Ni mata maza ne, doesn't mean you have right to enter my personal life. Kayi rayuwarka nayi nayi nawa dole ne sai ka shiga rayuwata? Don Allah don Allah don sanka da Allah ka rabu dani"
  "Dan ban da arziki? Kodan ban da kome?" Ya tambaye ni a sanyayye, takaici ya sani rike k'uguna da hannu bibbiyu, ina kallon shi.
"You see, ji abinda ka fada? Ji abinda ya fito daga bakinka? Kalli kalaman ka marasa dad'i da kyau. Yayi maka idan ka dagama kayi tunanin kome a kaina tunda baka san yadda ake gudanar da rayuwa ba, kana tare dani but kana drag din rayuwata."
   Na juya a fusace zan fita. Jin shi nayi ya wani k'amk'ame ni, kamar wani zai kwace mishi ni,
"Don Allah don Allah karka tafi Almamoon, nasan za ayi nasara akan aikin da za a maka."
Kasa motsi nayi ina matukar tausayin shi, amma bawai ina jin shi bane a raina.
 Zare hannun shi nayi tare da juyawa nayi ficewa ta, daga falon. Idan na cigaba da zama zan iya kafta mishi rashin mutinci. Dan haka ina fita na nufi dakin Baba Mari, na kwanta.
   ***
Tun da Almamoon ya bar gidan, yake zaune a bakin kofar shiga gidan, ya zuba tagumi hannu bibbiyu, yana kallon ta inda zai fito.
   Duk sun zagaye shi, domin sun san Almamoon kawai yake jira.
  Har dare bai tashi ba, yana gurin Malik kuma baya nan, dan haka babu wanda yayi tunanin sashi yayi alola ko sallah kamar yadda yake kullum, tunda ya zauna yake kallon kofar harabar.
  Har dare ya raba, yana zaune a gurin. Yana ta gyangyadi, wasu irin kukan abu yaji ya bude idanun shi, bai ga kome ba, dan haka kamar yaro karami da ya rasa uwayen shi haka ya mike tare da shiga falon gidan, ya zauna a saman center table dake na Kwalba ce me ƙarfi.
  Haka ya zauna kamar maye har kusan asuba, kafin barci ya dauke shi a saman gurin. Washi gari masu aikin gidan ne suka ganshi a gurin.
   Tsoro ya kama su, dan dole suka hakura da aikin domin sun san idan Malik ko Almamoon. Yazo zasu sha wahala musamman Almamoon ma baki daya yake shuka musu tijara.
    ***
Ina sallah Asuba na tashi, tare da shirya kayana.
"Sai yaushe?"
"Insha Allah zan na zuwa Asabar da lahadi."
"Toh Allah ya nuna mana" haka na tattara na bar gidan, domin bana son na hadu da Malam Ansar, zai iya karya min zuciya, jiya kwana nayi da tunanin shi, sabida yadda yake damuwa da ni. Sam Ni ban damu dashi ba.
Amma shi ya daurawa ranshi damuwa a kaina.
    *
Na isa gidan lafiya.
"Assalamun Alaikum"
Zubur ya mike tare da zuba min ido, tashi yayi ya juya tare da nufar sama da gudu, irin ta me cikakken kuzari, yake tsallake step by step, har ya haura dakin shi, bin bayan shi nayi da kayana na ajiye su a d'akina.
  Sannan na nufi dakin shi yana gani na ya dauke kanshi. Takawa nayi har gaban shi. Juyawa min baya yayi, durkusawa nayi a gaban shi tare da riko hannun shi.
"Kayi hakuri na dawo da dare ne sai ban karaso nan ba, muje na baka abincin kaji"
   Daura kanshi yayi akan cikina, tare da k'amk'ame ni, wani irin abu naji ya mike a jikina yarrrr, da sauri na ture kanshi, ina me kallon kofar. Daidaita tsawo na nayi ina kallon shi. A karon farko da kwayar idanuna ya faɗa cikin nashi.
   Wani irin abu naji yana shiga cikin nawa, lumshe idanuna nayi tare da jin wata irin faduwar gaba. Lashe bakin shi yayi yana me kumshe idanun shi, janye idanuna nayi akan shi, tare da mik'ewa, kawai naji ya riko hannuna.
  Kallon shi nayi bakina a sake, na kasa magana sai sunkuyar da kai da nayi. Zuciyata tana wani irin bugawa da sauri da sauri. Kwace hannun nayi ya kuma fisgo ni, tare da yi min dabaibayi da hannun shi. Ina son nayi magana amma baki daya kome na bakina ya kare, ga wani iskar da yake cika min bakina, kwalla ne suka cika idanuna. Dakyar Allah ya bani sa'a na kira sunan shi da cewa.
"Hammah"
Lumshe idanun shi yayi yana me kara rike ni gam a jikin shi. A hankali ya birkitani daga gaban shi zuwa saman gadon. Wani abu naji ya daki kirjina. Ina ƙoƙarin mik'ewa ya kuma danne ni. Sai na tuna wani hira da naji a gidan Radio BBC Hausa da Baba Yake sauraro. inda me tambaya yake cewa a hada shi da likita yayi mishi bayani shin mahaukata suma suna da sha'awa akan mata ko maza. Nan likitan ya yi bayani tare da cewa.
"Halitta ce sha'awa, kuma tana jinin kowani irin jinsi mutum ko dabba, dan haka suma mahaukata suna da ita."
   Wayyo Allah na, na faɗa a raina da sauri na fara ƙoƙarin kwace kaina. Amma ina haka ya danne ni, tare da niman kwayar idanuna.
"Hammah don Allah tashi kaji, ya hakuri ka tashi bani da karfi irin naka."
Kamar wanda yaji abinda na faÉ—a mishi sai gani nayi ya tashi a hankali, tare da janyewa daga jikina, da sauri na dira a gadon ina niman hanyar fita waje, ai kuwa ya biyo Ni.
  Allah ya hada ni da bindi, domin duk inda nasaka kafa yana biye dani, har niman faduwa yaƙe idan yana bin bayana, haka na dafa mishi abincin duk da babu dad'i domin har yanzun ban iya girki ba, kuma dai sai a hankali baki daya rayuwana ban tab'a shiga cikin al'amarin girkin Inna sosai ba, ina yi amma ba wai ina nufin na iya bane. A'a Kawai ina yi ne sabida kar na mutu da yunwa.
Ina juye mishi na zuba nawa na fara ci, kamar yadda nake ci. Rike hannun shi nayi sabida nashi cin a haukace ake yinta, ina ci ina nuna mishi. Haka shima yake ci a hankali yana kallona.
Har na gama ci na sha ruwa sai cin nashi yaƙe, kuma abin da j fahimta shine bai san koshi ba, yayi ta durawa kamar yaro karami,dauke filet din nayi, wani irin narke min yayi da fuska sai da tsigar jikina ya mike min, ina ganin kwayar idanun shi cike da wani irin maiko, yana tara kwalla.
Murmushin jin dadi nayi tare da cewa.
"Kaga idan kaci kadan sai kasha ruwa, sai ka bar inda iska zai shiga, fadar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ne, a raba ciki kashi uku daya abinci daya ruwa daya kuma iskar da zaka shaka, idan kuma ka nace sai ka cika cikin ka ina zaka samu inda zaka sha ruwa?"
Kura min ido yayi yana me lashe bakin shi pink dashi, kurawa bakin idanu nayi gasu da wani irin fadi dai dai misali. Ga gashin bakin da ya zaga bakin, sai karan hancin shi, dara daran idanun shi masu matukar kyau da haske.
Mik'ewa nayi zan tafi ya riko hannuna, juyawa nayi ina kallon shi.
"Kana son wani abu ne?"
Shiru yayi yana kallona, a hankali na janye hannuna daga nashi. Ina barin kitchen yana biyo ni. Da sauri na fice kamar dama haka yake jira, sai ji nayi ya fad'i a bayana nima na fadi, ina jin wani irin yanayi a jikina, juyawa nayi na ina kallon shi, sai zare ido yaƙe.
"Tashi a kaina babu kyau kaji" kamar wanda ya san ma'anar haka ya mike da sauri, yana me d'agani. Kafin na Fahimci nufin shi ya dauke ni cak. Ya wuce dani sama, yana zuwa bakin kofar ya kwala Ni da kasa ji kake timmmm. Yayi wucewar shi cikin dakin abinshi.
"Dalla dube shi basamude a gurin zaka karya min k'uguna."
Na fada ina jin kwalla a cikin idanuna. Ganin ban taso ba ya kuma juyowa zai sintume ni da sauri na tashi ina zare idanu.
"Yanzun ka makani da kasa kace zaka kuma daukata ai ko daga birnin mahaukata irinka nake na zan yarda ba balle daga birnin masu hankali na fito."
Na fada ina mishi mugun kallo, tsayawa yayi.
"Kuma ka bar kallona katon kawai"
Da sauri ya sunkuyar da kanshi, karasawa nayi gaban shi, tare da tsagalgale shi da masifa, ina yi da baƙi, hannun nayi, wato d'ago kai yayi tare da kallon bakina. Sannan ya fashe da kuka. Zaro idanu nayi ina kallon shi.
"Toh kayi hakuri" na fada mishi ina mi d'age kafana ina share mishi kwallar da yaƙe, murmushi yayi tare da kai hannun shi kan hanci na, yaja da karfi zunzurutun mugunta.
"Auchewww! Kaga mugunta sake min hancina.....
*_🤣🤣🤣🤣🤣 Mahaukaci kenan, sorry wallahi mun fasa Chakwakiyyar rashin wutar lantarki 🤣🤣🤣 Wallahi sai a hankali domin kuwa ban san iya adadin lokacin da zamu dauka kafin mu samu wutar ba, so please zaku ji Ni shiru idan kunga update toh wallahi mun sami wuta ne idan baku gani ba sorry nagode sosai da ta'aziyar da kuka min Allah Yasaka da Alkhairi nagode sosai_*
8/19/21, 2:22 PM - My Mtn Number: *ðŸ‚ðŸ‚BOROROJI🫀🫀*
         Â
~The Journey of Destiny💔~
 Mai_Dambu
BOOK ONE
https://www.instagram.com/batool_spices
Fatima Batool enterprise
Yaji
Ginger and garlic
Onion powder
Pepper soup
Curry
Biryani spices
Mixed spices
Indian spices
Arab spices
Chai masala
Baharat blend
Tandoori blend
Thai masala
Garam masala
Provence
Tea spice
Zobo powder
  Gu garzaya Domin samun kayan kamshi na fatima Batool Enterprise. Domin samun yajin suyar na naman layya 😋
Sadaukarwa ga
 Sajidah Nijar
Samirah Nijar
OumNass
Azi_zat
*Gaisuwar ce wannan shafin Aunty Safiya Jos, Ummi Ilham Gombe, Mom Sayeed Kano, Mrs Faruq matar kakana Nagode sosai*
Sai da rai....
BABI NA SHA BIYU.
Da'go kai yayi tare da kallon su, cikin nutsuwa da yanayin shi na cin Uban kowa ya kwana lafiya, yace musu.
"Matukar wanda zai kula da ya iya kome dukkan ku barin gidan nan zaku yi domin ban yarda da fuskar ku ba. Ku b'ace min da gani marasa mutunci"
   Rabil da Hurayyah suka wuce kitchen, Bilal da Moussa suka wuce gurin wanki, Sarah da Nouhu suka wuce bayan dakin da ake ajuye kayan aikin cikin gidan.
Hurayyah da Rabil girki suke, Bilal da Moussa, wankin da guga suke. Sarah da Nouhu sharan gidan suke da goge goge. Kusan idan ya cire Hurayyah itace Mohan ya kawo ta da kanshi sauran kuwa. Daga can fadar gwamnati aka kawo su. Kuma yana kyautatta zaton Hajiya Safiya ce. Ya tsani matar nan kamar me.
   ***
Niamey.
Shige take da fice, tana hango yadda Hajiya Latifah ta harde ana mika mata wasu takardu, zata saka hannu. Murmushi tayi sannan tace.
"Da Sannun zan ruguza ki, tunda nai babban nasara kawar da wanda ya tsaya muku"
    Fitowa tayi cikin shigar Alfarmar ta nufi gurin da Hajiya Latifah take.
"Barka da hutawa ranki shi dade"
Sai da ta b'ata lokaci kamar ba zata amsa ba kafin tace mata.
"Hmm"
Ta cigaba da aikin ta, kamar bata san da tsayuwarta a gurin ba.
"Hmm, dama ranki shi dade akan batun matsalar Mohan"
   Ta faɗa tana kallon yanayin da Hajiya Latifah ta shiga, ganin yadda Jikinta yake rawa yasata sake murmushin mugunta, sannan ta cigaba da cewa.
"Dama naga"
"Kije bana son jin sunan shi tashi ki bar min nan"
Ta daka mata wani irin tsawa, wanda yasata mikewar dole, domin babu karya ta razana. Bayan tabar gurin kan Hajiya Latifah ya shiga sara mata kamar zai rabe biyu.
    Tsaki tayi tare da mik'ewa, ta nufi cikin gidan, koda ta shiga har ta manta kome akan shi. Itama Hajiya Safiyar dadi ya sata bata kuma bin wani abu akan Mohan din, sai dai tana da kudirin jibi Insha Allah zata dira a Maradi ta cirewa dan Ba'are rashin mutuncin da yake kan shi.
    Kuma wallahi ta isa sai ta ganawa Mohan azaba, dan duk cikin Yaran Hajiya Latifah ta tsani Mohan sama da kowannen su,, shi yasa bata yi kasa a gwiwar gurin tsayawa sai da kome ya faru dashi kafin hankalinta ya kwanta. Shima dan Ba'are sabida ba haka kawai yake ba da ta jijjiga shi da karfin ta. Ta kuma nuna mishi Allah daya ne.
***
Washi gari
Kamar ba zan shirya ba, amma sabida irin yadda Malam Ansar yake bina da idanun yasa ni hada kayana, na raba biyu. Na saka rabi a cikin wata jaka, rabi kuma na barshi a dakin Baba Mari, sanan na tsaya tare da cewa.
"Baba idan aikin da sauki zan na zuwa duba ki, Insha Allah."
   "Allah yayi miki albarka, ya kuma kare ki daga sharrin shaidanun mutane da shaidanun Aljanu, karka yi wasa da ambaton Allah a duk inda kike, gurin da zaka shiga haka kawai nake ji a jikina akwai babban Al'amari a gurin. Dan haka a rike Allah babu wasa sallah nafilla, walaha da duk wani sallah bayan sallah farillah, ba ayi da La'asar da magarib, amma ana yin shafa'i da wutiri, karka manta Alhamis da Litinin kayi azumi ka nemi dacewar Ubangiji.."
   Rike hannu na tayi tana kallon fuskana tace min.
"Wallahi nayi mafarkin inda zaka cike yake da ƙaya masu matukar hatsari, shi yasa na mike da nima maka kariya, Insha Allah zaka yi nasara amma karka manta gaskiya tafi kome tasiri kar manta da karatun Alqur'ani domin itama haske ce s duk inda mutum yaƙe."
Wato matar nan jinta nake kamar ita ta haifi Innata, zunzurutun kulawa. Sannan ta bani addu'o'in.
"Baba zamu tafi makara muke"
"Allah yayi muku albarka" ta faÉ—a tare da juya mana baya, mu kuma muka fita, ina lura da take taken shi magana yake son min, amma na wani b'ata rai, sai da muka fita daga gidan ya rufe Kofar gidan sannan ya tako har zuwa inda nake, ya bude motar ya shiga. Shiru ne ya gifta tsakanin mu. Kamar ba zai yi magana ba.
     "Ina rokonka don Allah don sonka da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama, ka kame kanka, tunda kasan yanayinka ba irin tamu bace, yanayi biyu ne a tare da kai don Allah karka yarda wani ya fahimci halin da kake cikin har yayi kokarin cutar da kai, Wallahi idan wani abu ya same ka, kashe kaina zanyi da bakin ciki,"
"Ai makabarta bata cika ba, dan haka Allah ya jikan musulmai wanda ya kashe kanshi kuma Ubangiji ya san yadda zai yi dashi" (hali a jikin rai yaƙe Bakar magana) kallon shi Malam Ansar yayi tare da cewa.
"Wai meye nayi maka ne ka bi ka tsane ni haka?" Ya tambaye shi kamar zai yi kuka,
Wani banzan kallo na mishi, kafin nace mishi.
"Kawai naji a raina na yi ta kafta maka rashin arziki ne" ya bashi amsa.
"Indai akan dan rungumo ka da nayi jiya ne Allah ya baka hakuri." Dauke kai nayi kamar ba dani yake ba, gidan shugaban makaranta muka nufa, daga nan shima ya koro min jawabin shi da abinda zamu yi kallon shi nayi kafin nace mishi.
""Toh" sanan muka bar gidan, ina ji kamar na rufe su da dukka, kiran dan Ba'are yayi ya gaya mishi gamu nan mun iso amma akwai jami'an tsaro sosai.
Bayan kamar minti goma sai gashi ya zo da kanshi, suka yi magana kafin ya leko cikin motar ya kalle ni.
"Kai fito" ya faÉ—a babu wasa a fuskar shi. Ganin shi dirkeke, ga fuskar nan babu sassauci ya sani fitowa ina kamkame jakata.kallon na yayi sannan yace min.
"Koma cikin motar"
Komawa nayi, sai lokacin na lura da fuskar malam Ansar, ya b'ata rai ainun. Fuskarshi har wani ja yayi.
"Malam Ya naga yaron kamar mace?"
"Almamoon namiji ne, haka kowa yake gani kamar mace amma namiji ne"
"Toh ince bai da matsala, irin dauke dauke da sauran su?"
A wannan gaɓar kamar malam Ansar ya daka mishi mari, amma ya rarrashi kanshi yana kallon shugaban jami'ar.
"Yaron bai da matsala, kuma ban tab'a jin malam Ansar ya fadi wani abu akan shi ba, ko abokan karatun shi basu tab'a koraafin yayi musu ta'adi ba."
"Toh Shikenan, kuje dashi Insha Allah gobe idan ya taso makarantar yazo Insha Allah kafin lokacin an gama mishi kome nashi na gidan domin babu me tsallake wancan shingen babu alamar kai É—aya ne daga cikin gidan."
"Mun gode" d'aga musu hannu yayi tare da juyawa ya bar gurin su.
"Gaskiya ban da dole da Almamoon ya hakura da wannan aikin kawai raina bai kwanta da wannan gida me cike da murÉ—a murÉ—an maza ba"
Inji malam Ansar, jin haka shugaban Jami'ar ya lullube shi da faɗa, har suka isa makarantar. Kamar zai ajiye Almamoon sai ya dawo dashi gidan. Sannan ya nufi makaranta domin fushi yake sosai kuma ba kome ke damun shi ba sai kishin bala'i da ya daurawa kanshi akan Yaron. Dan shi har kwanan gobe kallon da Yakewa Almamoon ba na wasa bane.
   ....
Bayan tafiyar su, ya koma cikin gidan. Zama yayi yana hasashen fuskar Almamoon, haka kawai yaji yaron yayi mishi kuma ya kwanta mishi, bai da nutsuwa da wata shirme irin n yaran yanzun,
   Kallon Mohan yayi tare da cewa.
"Bana son barin ragamar rayuwarka a hannun mutane da suke kewaye da kai ne" shiru yayi sannan ya cigaba da shafa kanshi yana jin tsannanin tausayin halin da Aminin shi yake ciki. A hankali ya mike bayan ya nufi inda ya ajiye kome ya fara shirin shi da yasaka a ranshi, yayi ta aiki yana connect din na'ura a cikin gidan. Bayan nan ya fito.
Akwai wani yardadden Yaron Mohan mai Suna Malik, har yau bai tab'a jin Malik yace mishi ga wani abu na Mohan ba, dan haka lokacin da Mohan ya fara jinya da zai zuba jami'an tsaron Malik ya bawa rikon su. Dan haka ya fita tare da kiran shi suka nufi lambu. Zama Dan Ba'are yayi yana me kallon Malik da ya sara mishi.
   "Gobe Insha Allah yaron da zai kula da Mohan zai zo, kasan me ina son ka zuba ido akan Yaron! Daga yau zan mai da kula da gidan a hannun Fahad, kai kuma ka zauna a cikin gidan kana taimaka mishi da wasu abubuwan. Akwai abinda nake zargi a cikin gidan amma ban tabbatar ba, don haka zaka ajiye unifoam. Nasan kai ɗaya ne kasan kome akan Mohan har da abinda ya shafi dukiyar shi, naji dad'i da ka zama mutum mai Amana da gaskiya, Insha Allah zaka ga sakayya a gurin Ubangiji. Gashi nan wannan key motar da zai na kai shi makaranta ne, wannan kuma duk wata zana cire CF dubu dari bakwai kana bashi katin bankin shi na kamfanin shi da yake doso ce, babu abinda zai yi da izinin Ubangiji. Don Allah ka zama me amana da na san ka dashi, bayan ku duk mutumin da ya nemi shigowa gidan nan"
Jan hannun shi yayi kamar wanda ya ke jan bindiga ya dauke kamar yayi harbi, "ku gama dashi, idan ka fahimci Yaron yana da dauke dauke ka kira Ni ka gaya min zan zo na mai dashi, sannan duk bayan sati biyu kana ciwo mishi dubu hamsin kana bashi, sabida kashe wasu kannan bukatar shi. Idan kaga wani sauyi kai min magana, idan na samu lokaci Insha Allah zan zo na kai shi sokoto gurin kana na"
  Gyada kai yayi sannan yace.
"Insha Allah"
Daga nan ya bar gurin dan ya sallame shi, zuwa yayi inda motar da zai na kai Almamoon makaranta, yake ya duba yaga BMW ne, jinjina kai yayi sannan ya nufi sansanin su, ya saka sunan wani daga cikin su aka kira shi. Ko minti biyar ba ayi ba. Ya shigo tare da sara mishi.
"Gashi daga yau aikin ka shine kai yaron da zai na kula da lafiyar Yallabai Mohan makaranta da duk inda yake buƙata."
"Insha Allah" ya sara mishi, tare da juyawa ya fita..daga nan shima Malik ya haÉ—a kayan shi yayiwa Fahad magana, gyada kai yayi tare da rungume shi yana faÉ—in.
"Allah ya baka sa'a"
"Amin Abokina Nagode" suka tafa sannan suka bar gurin.
    ***
Sake shirya kayana nayi, sannan na kalli Malam Ansar da yayi ciki ciki da fuska.
"Wallahi karka sake abin duniya ya rinjaye ka"
"Toh ai kai ma da abin duniyar ka janyo ni" na fada tare da gimtse fuskana,
"Baba wannan Yaron ya rena ni, duk abinda nayi dan na kare shi nake amma ban da kwashe min albarka babu abin da yake." Ya gayawa Baba,
"Almamoon bana son rashin kunya mana, me yasa ka rena malamin ka? Dan ya taimaka maka sai yayi laifi? Toh kul bana son haka, idan ka sake na kuma jin haka sai na sab'a maka"
"Kiyi hakuri, kayi hakuri ba zan kuma ba" ya faÉ—a kamar zai fasa ihu, wuni ranar har dare suna manne a dakin baba.
  Washi gari da ya tafi makarantar, ya samu zasu fara jarabawa yayi rashin test da wasu abubuwan, dole zai maimaita wannan zangon da haka dake karatun a ranshi yake nan ya amince tare da yarda yayi duk abin da zai yi, yana tashi daga makaranta, ya nufi gida. Malam Ansar da kanshi yazo ya dauke shi suka nufi can gidan.
   Karfe biyu da rabi yayi mana. Kofar get din farko, dan haka ya kira mutumin , ko minti goma ba ayi ba sai gashi sun fito tare, da wani mutum, suna zuwa shi mutumin jiya yana sanye da kayan sojoji, sai jar hular da yake kanshi, yana zuwa ya mikawa malam Ansar hannu suka gaisa, sannan ya leka Ni.
"Ban rike sunan shi ba"
"Almamoon Isma'il Wodaadabe"
"Ai kace Bororo ne?"
"Eh haka nake tsammanin" inji malam Ansar,
Bude min kofar suka yi na fito a hankali, ina kallon su.
"Don Allah ku saka ido akan shi yaro ne, dan har yanzun bai cika sha tara ba, don Allah kar wani abu mara dadi ya same shi. Sannan Insha Allah zan ina zuwa duba shi"
"Malik bashi Number ka, idan kazo ka kira shi, Insha Allah har cikin zai kai ka, Mamoon kai kuma mu wuce."
.kasa tafiya nayi na tsaya a gaban shi, kwalla na cika daga idanuna.
Riko hannuna yayi tare da kallon yadda nake kuka.
"Baka son rabuwa da ni ne?"
Gyada mishi kai nayi.
"Me yasa?"
"Babu" na fada ina jan dogon hancina.
"Maza wuce Allah ya bada sa'a" ya faÉ—a min, kuka ne ya zo min na toshe bakina, haka suka sani a tsakiyar su, muka nufi inda wata mota take, wanda aka kira Malik ya bude min baya, juyawa nayi ina kallon Malam Ansar har. Na shiga motar, leken shi nake ta bayan motar, kwalla na zuba min. Kawai sabon da nayi dashi ne yasa haka, a hankali muka bar gurin ina kallon jami'an tsaron da aka girka a kofar gidan kafin ka shiga gidan ma tukun, Ashe ba karamin tafiya bace idan da kafa ne, kallon gidan nake me dauke da aljannar duniya duk inda muka wuce sake baki nake har muka isa cikin gidan sosai.
  Tun ban shiga gidan ba gabana yake faduwa, har muka shiga cikin gidan, a hankali suka shiga gaba. Ina bin su a baya har muka fada wata babban falo. Hoton wani soja ne yayi mana mara ba da zuwa gidan, ina d'aga ido na kalli hoton. Kamar wanda aka daki kahon zuciyata, wani irin bugu yake duk wani dakika jin shi nake kamar zai fasa kirjina, dafe kirjin nayi tare da saurin dauke idanuna akan hoton ba mamaki kodan kwarjinin da hoton yayi min me yasa na ji wannan yanayin a raina. Har muka fara haurawa sama, sake juyowa nayi na kalli hoton naga ya kura min ido, da sauri na bi bayan su da gudu, har suna juyowa.
"Lafiya Mamoon?"
Dakyar numfashina ya dai-dai ta, na girgiza musu kai.
"Toh muje" haka suka kai Ni falon sama, sannan suka ce na tsaya. Suna shiga can sai gasu tare da mutumin hoton nan ne,
Zuba mishi ido nayi, abu biyu naji a lokaci guda, wani mugun tsoron shi da kwarjin da yaji min, sai wani abu da na hango a tattare dashi, yadda ya kafe ni da ido ya sani sunkuyar da kai na kasa, jikin yana kerma sakamakon hango shi da nayi cikin fararren kayan barci.
  Zama yayi sannan ya kalle su, bai ma san me ke faruwa ba.
"Yawwa Almamoon ga shi nan mara lafiyar mu, shi yake bukatar kulawa, wannan shine Malik zai taimaka maka a duk lokacin haka." Gyada musu kai nayi, domin ban san me zanyi musu bayan haka ba.
     "Kayi hakuri nasan kai dalibi ne ka iya abinci, sabida zan amshi kula da abincin shi a hannun masu yi na dawo dashi hannun ka ne?"
"Na iya"na fada ina kallon kasa,
"Shi kenan, and ka kula da lafiyar shi don Allah duk sauran bayanin yana gurin Malik. Shi zai taimaka maka"
   Haka ya mike tare da mika min hannu, kasa karb'a nayi sau da ya kuma min alama na mika mishi a karon farko a rayuwata da nayi haka dan ko da nake makarantar ban tab'a yarda ba, amma yau nayi. Sai naji kunya ya addabi ni, har ya fita sannan Malik yayi mishi rakiya.
"Ka ciro kudi ka kai shi ya zab'i kayan da ya dace da shi, wancan kayan da ya saka sai kace wani Bugaje,. Ka nima mishi kananun kaya masu kyau da tsada, sauran kuma a hada mishi da takalmi da duk wani abun da zai fito dashi gari. Zaka iya tambayar shi dai ka sayo mishi.
     Haka suka tafi suna tattaunawar...
Baya bata da kaÉ—an.
Wato suna barin gurin, kaina a sunkuye, ba zan iya fahimtar yadda abin ya faru ba, amma tabbas sai dai nake kamar ba a duniyar mutane nake ba, domin wata irin shaƙa da Mutumin yayi min, ya sani fara ganin wata duniya na daban.
Gashi ya danne ni akan kujeran, kamar zai kashe ni. Wutsul wutsul nake, kafin Allah ya bani nasarar buga mushi kararrawan sadarwan shi, zuɓewa yayi a kaina tare da dauke wuta. A lokaci guda muke kallon idanun juna, lumshe idanun shi yayi tare sake jikin shi alamar ya suma a jikina, wallahi gashi kaman gumgumemmen dutse, kasa motsi nayi.. a hankali na kuma kallon fuskar shi, naga yana lumshe sai kwalla da take bin fuskar a hankali yana diga a daidai saitin zuciyata. Kasa jan numfashi nayi, tare da jin wani abu ya cika min wuyana.
   A hankali na shiga janye jikina, amma kamar bana kome, gaskiya mutumin nan kato ne, dakyar na iya d'aga hannun shi da kanshi, shigowar Malik yaga yadda nake kiciniya sai da ya tintsire dariya, har yana nuna ni.
"Sannun Kaji, da fatan bai maka kome ba?"
"Da yanzun sai dai wani ba ni ba domin shake ni yayi zai kashe ni." Na fada kwalla na zubo min,
"Kayi hakuri"
Yazo ya had'a karfin shi guri guda ya dauke shi tare da sab'a shi a kafada,"biyo Ni" da sauri na ji bayan shi. Muka shiga cikin É—akin.. haka kawai naji kaina ya sara, ina jin wani irin kauri kamar an gasa wani abu, kallon dakin kake naga yana fidda wani irin hayaki, me dauke da bakin duhuwa, lumshe idanuna nayi ina kallon yadda dakin yake fidda wannan yanayin. Hatta shi ma hakan ce,.da sauri na fita ina dafe kai na.
     "Mamoon" zuɓewa nayi akan kujera kamar danyen nama, ina sauke wata irin ajiyar zuciya, kafin wani lokaci zazzaɓi ya sauko min,
"Mamoon" ya kuma kwala min kira.
"Na'am" sai ga amai, sosai nayi ta kwarawa a falon, kafin na iya rarrafawa zuwa d'akin.
"Ina ka tsaya? Baka da lafiya ne?"
"Eh.." sai ga Amai, wani irin wari da dauyi yasani kwara amai. Kafin kace kwabo, zazzaɓi da wani irin firgita ya kamani, haka nayi ya dungure a dakin shi kam Malik komawa yayi gefe yana kallon ikon Allah. Sai da na kai minti talatin kafin na bude idanuna.
"Ciwon shi nan ba daga Allah bane, ciwo ne na mutane." Na fada muryana yana rawa,
Kura mishi ido muka yi, a hankali ya tako inda nake yace min.
"Kamar Ya? Ban gane ba?"
"Nima abinda ban gama fahimta ba kenan, amma don Allah karka bari a sani, Allah ya bashi lafiya"
Ni kaina ban san me ya kai ni irin wannan katob'arar ba, sai dai na tsinci kaina da yarda da Malik din ne zuciya daya, shi yasa na gaya mishi. A hankali na gyara saman tsaf sannan na share ko ina, na saka wasu turaren zamani na gwangwani..
Sannan na kalli Malik nace mishi.
"Kar mu kuma barin shi babu alola, ya zama jikin shi kullum da alola"
   "Amma kasan me? Wallahi nima tun farkon ciwon na fara zargin ciwon kamar ba ta Allah bace"
Nan muka yi ta hira akan matsala duk da kasancewar shi ba me yawan magana ba.
   Bayan mun gama mishi alola, kallon shi nayi, ina kallon fuskarshi naji kamar an dake ni, sai da na kusan faduwa, sabida kwarjininsa, ga wani uban kyan da yake cika min idanuna.
 Fuskar shi nan kamar madubi, har hango shi nayi yana kyalkyali, da sauri na fice a d'akin. Ina hararan shi, ko yaushe na fara jin wannan shirin oho, haushi ma ya bani Dan ta cika kyau dayawa, na tsani namiji kyawawa. Tab'e baki nayi ina me jin haushin kaina, daga yanzun ba zan kuma yarda zuciyata ta buga akan wannan katon basamuden ba, mutum sai kace wani katon bishiyar kuka.
       ***
Malam Ansar.
Ya kai minti talatin a cikin motar shi bai tadda ita ba, dan ji yaƙe kamar zai tafi ya bar zuciyar shi a gurin, ya zaune ya kifa kanshi da sitiyerin motar, yana ji kamar ya shiga ya dauko Almamoon, yace ya fasa aikin. Ji yaƙe kamar ya kira Shugaban jami'ar yace sun fasa, amma baki daya bashi da confidence din yin haka. Bai san waye din shugaban kasa ba. Amma daga nan ya fahimci wanda yake cikin gidan ba karamin mutum bane.
  Ya kwana da sanin cewa sojoji basu da mutunci, yanzun kana musu wata shirme zasu sake maka wuta, shi yasa ba zai iya daukar kasadar komawa gidan ba, balle su bude mishi wuta, har Dan Ba'are ya wuce yana nan a gurin.
  Murmushi yayi a karo na farko da ya tuna yadda Almamoon yake tura mishi bakin shi alamar dai yaji haushin abinda yayi mishi.Â
"Ina son Yarona".ya faɗa yana tadda motar. Ya bar kofar gidan cike da kewar Mutumin nashi.... Kusan weekend sai a hankali... Ayi maneji
8/19/21, 2:22 PM - My Mtn Number: ðŸ‚ðŸ‚BOROROJI🫀🫀Â
         Â
~The Journey of Destiny💔~
 Mai_Dambu
https://www.wattpad.com/1099088650?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=4lwvUq4CDNgGO6G8hSqWOpKF0xTz1GVp6y7Sxeme%2Fg5OCwGdT5AJbfyarf93zolA7FBbhl2FOh%2FpFU0pdrB84Lq2xdZkHArH%2Bvs7uiWokSFzxRJ27Z5Ikm4Ezg7evEig
Sadaukarwa ga
 Sajidah Nijar
Samirah Nijar
OumNass
Azizah Hamza....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.