Baroroji Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Baroroji Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 35 of 64
BABI NA ARAB'IN DA D'AYA.
Karfe ɗaya da rabi ya dawo dani gida lokacin har Rukayyah ta gama shiryawa, ina zuwa sallah muka yi, domin ya koma abincin da na tawo dashi na zauna muka ci kafin yazo shi da Dan Ba'are da Malik, ya kasa ce min kome haka nima na kasa magana, kwalla nake kawai.
Haka na shiga motar bayan shi da Dan Ba'are sun shiga nasu, zasu kai Rukayyah tasha, Ni kuma da Malik muka nufi hanyar Damagaram. Bayan sun kai Rukayyah tasha, ya biya kudin motar sannan ya shiga nasu.
"Alhamdulillahi, yarinyar ta tsira saura mu kuma, kai ma zaka iya barin garin nan kafin karfe sha biyu na dare."
 "Abota na da kai gaskiya ce, dan haka babu ina da zani sai abinda Allah yayi mu mutu tare mu tsira tare" "a'a Khalil"
"WALLAHI kuwa Mohan na shirya tsaf"
"Nagode"
"Nima mahaifina ne"
Wayar shi ce tayi kara ya ga bakuwar lamba. Dauka yayi tare da cewa.
"Mohan Mamman Nasir Aghali akan layin"
"Kana magana da."
"Ai kai ne?"
Nan yayi shiru,tare da cewa.
"Gamu nan zuwa"
---
Koda suka isa gidan gonar babu kowa, sai shi. Zama suka yi suna kallon shi ganin yadda ya zuba kiwo kala kala.
"Sannun ku na kiraku, kuma ina wani abu na daban."
    Abinci ya tura musu, kallon shi Mohan yayi sannan yace mishi.
"Bana bukata"
"Da dai kaci dan zai maka amfani Insha Allah." Kallon dan Ba'are yayi sannan yace mishi.
"Kai ma ba zaka ci ba?"
"Daukar filet din yayi tare da kallon shi.
"Idan da zan cutar da kai bazan tab'a kiran ku ba! Kaci namar kazar daji ce, idan kaci kamar yadda take da wuyar kamuwa haka zaka zame musu."
  Aikuwa dan Ba'are ya fara ci yana ci, sosai gashi girkin yayi masifar dad'i.
"Akwai sharadi?" Kallon shi É—an Ba'are yayi yana niman karin bayani.
"Karka sake kaci duk wani abinda za a sarrafa shi da ganyen karka yarda kayi mu'amala da macen da take cikin jinin haila, bayan nan kuma toh ku ji dadin ku!"
"Ni ban yarda da abinda za a bani domin na yarda da Allah sama da wanin shi" ya mike tare da barin gurin.
"Yau aka shirya gagarumin lamari akan ka, gobe Mahaifinka zai saka hannu akan duk wanda ya ganka ya kashe ka, ka ajiye wannan maganar a ranka, sun yi nisa kana da damar dakatar da jirgin da zai taso da ministocin mahaifinka mu gani, kafin kayi taurin kai dubunka sun yi, kuma sun fadi."
    Juyawa yayi tare da kallon shi.
"Zauna kaci sai na kara maka da basirar mu ta manyan mutane" ya faÉ—a mishi.
Zama yayi yaci abincin da kazar sosai, yana kallon Alkali. Yana gama ci ya mike.
"Zauna! Kanwarka Khausar, kayi farin dabara da ka nime su tafi hutu ita da Yaranta da dayan Kanwar ka, sauran kuwa suna cikin kariyar Ubangiji.
  Kasan Meye matsalar ka? Baka yarda da kanka ba, sannan ita kanta Yarinyar da kake so baka yarda da ita ba, kayi kuskuren tab'a wannan Yaron, sabida abu biyu yaƙe dawainiya dashi, yana da Sa'a. Kuma yana niman mace mai Sa'a kamar Yarinyar ka, Ansar Yusuf. Ba shine sunan shi ba.
"Hisham Waadi Ansar shine cikakken sunan shi, bai tab'a niman abu ya rasa ba, sai Yarinyar da kake tare da ita, Hisham Ansar Yusuf, dan kasar nan ne, mahaifin shi dan kasar nan ne, amma mutum ne da yake da goyan bayan wasu daga cikin jami'an gwamnatin kasar nan, sun fito takara da Mahaifinka, shi ba a zab'e shi ba aka zabi mahaifin ka. Kasancewar Yasaka buri akan mulkin yasa shi samun shanyewa barin jiki suna garin Diffa da zama.
  Mahaifin shi hatsabibin mutum ne, domin shima gefen shi Abzin ne gefen shi Bugaje ne, abu daya ya had'a shi da mutum zai iya kaishi lahira, abin da na sani Hisham Waadi Ansar, yana niman hanyar da zai mallaki Yarinyar ka, kai kuma kayi ƙoƙarin idan ka tsira ka tabbatar ka aureta kun bar kasar nan ka rage kishin ta, kana nuna kishin ta dayawa, ƙaddara idan ta shigo dole ka ajiye kishi ka bazama tafiyar Ƙaddara.
  Haka ce zata hana shi kudirin shi, ko jiya mutanen mahaifin shi sun zo domin samun damar cutar da Mahaifinka. Amma naki sabida nayi kuskure a rayuwata ta baya, bana jin zan kuma aikata wani kuskuren, ina son gamuwa nada Allah Cikin salama, don Allah ka rike yarinyar nan tana mugun kaunarka"
"Ka fara bokanci ne?" Ya tambaye shi bayan ya dauki ruwan shayi zai shi.
"A'a duba nake" ya gaya mishi abinda yake ranshi.
"Ai na zata buga kasa ne?" Ya mike tare da kai kofin shayin bakin shi.
" A'a sai dai watsa huri, Ka manta tsarin jikinka ne? Maganin abubuwa dayawa ne."
Ajiye kofin yayi yana kallon shi kafin yace mishi.
"Na..."
"Mohan, karka manta wata rana akwai kunyar irin wannan abun fa"
"Hmm" yace tare da É—aukar key motar shi yana murmushi,
"Ka rubuta ka ajiye wata rana zaka bukaci kasa kallon Idona"
"Akan me? Kai surukina ne? Wai ai ko Surukata babu abinda ya dame ni da ita kallon ta zanyi"
Ya fada kai tsaye, tare da cewa.
"Ka kula da kanka da kuma amininka"
"Insha Allah, Yallabai" inji dan Ba'are, suna barin gurin.
"Amma kai dan kutumar Uban can, mutumin nan yana da mutunci ban dashi waye zai mana magana a mutunce amma kana gaya mishi magana"
 "Toh Alhaji Mamman Nasir Aghali, Primer minister" ya faɗa yana murmushin jin dadi.
"Zaka yi danasanin lokacin dan Ubanka ba zan kula ka ba, ina kan addu'a Allah ya bayyana min princess dina kaga yadda ake duniya"
"Dan Ubanka ce min kayi yarinyar bata wuce shekara goma sha biyar ba zuwa sha shida, shine kake tunanin yadda zaka cinye musu yar su"
"Hmm!" Ya wani ja isa tare da cewa.
"Kan Uba, wallahi zan ci kayana, kuma zan sha madara na. Yarinya karama ce amma ta tara kayan manyan. Kai nifa da Maimunari take min kama wallahi"
"Bana son iskanci dan Ubanka Maimunarin ce zaka gwada da wata kwailar yarinya?"
"Oho dai ko babu kome na b'ata maka rai, amma yarinyar nan akwai k'ugun wallahi kaga abu kamar an shirya mata shi, tana tafiya tana wani juyi." Ya shiga juya kan motar.
"Dan Ubanka ka rufa min asiri,maza mu nufi airport domin mu bincika jeragen da zasu shigo an jima"
Duk yadda yaso niman jirgin da zai taso da ministocin Baban shi bai samu ba, kamar zai yi hauka. Kusan la'asar a nan yayi musu, dan haka ya kira wasu abokan shi sojojin sama, suka shiga tattaunawa. Tare da gaya musu abinda yake faruwa. Basu boye mishi ba sun gaya mishi gaskiya daga sama aka hana a fadi bayanin jirgin da zai kwaso ministocin.
"Ya Allah meye nayi suke son kashe ni ne?"
"Karka damu Allah yana sane da mu, yanzun ya zamu yi?"
Sako ne ya shigo mishi.
*Kayi ta niman hanyar da Katar damu kaji*
Kurawa wayar idanun yayi tare da karanta sakon yafi sau goma, yayi ya kuma, yayi ya kuma. Kallon Dan Ba'are yayi sannan yace mishi.
"Mutanen nan mugaye ne!"
"Ai na jima da sanin haka tunda suka hana a dawo da kai bakin aikin ka na fahimci fadar da ake da kai ne ba da Abbu ba, sun san abu saboda shi me sawa ne kai kuma me hanawa ne"
   "Toh meye nayi musu? Naga dai ban tsare musu kome ba?" Ya fada da alamar damuwa akan fuskar shi.
"Eh mana, baka tsare musu ba, amma ai sun gaji da ganinka, abinda zaka yi kayi ƙoƙarin mu bar gurin nan domin ina jin kamar ana an kare damu."
"Eh na fahimci haka musamman wancan gayen ba"
"Yawwa nagode amma indai da gaske ne, toh mu fita zai bi mu, sai mu hada mishi biyu yafi É—aya"
Aikuwa haka suka yi domin suna fita yana binsu, yana waya. Abinda kuwa suka mishi tafiya suka yi me nisa, sai da suka yi kamar sun arta a guje, kafin suka taka birki, yazo ya daki motar su, fitowa suka yi, tare da ɗaukar shi suka saka shi cikin bayan motar su.
"Ba zai rasa wani bayani ba"
 Haka suka tafi dashi, garin Dosso. Gidan dan Ba'are ne a garin kasancewar yayi aiki a garin, dan haka ya sayi gida mai kyau a garin. Suna shiga suka fitar dashi zuwa cikin gidan.
 Kujera suka saka mishi ya zauna, sannan suka daure shi tam, kafin suka kwaso kayan aiki. A hankali suka shiga fito da almashi, kananun wukakke, sai wasu karafuna.
Kama hannun shi Dan Ba'are yayi musamman karamin yatsar sa, shi kuma Mohan ya rufe mishi baki da tape, sannan dan Ba'are ya saka almakashin nan ya yanke yatsar bawan Allah nan, wani irin gunji yayi tare da lumshe idanun shi. Ya suma.
"Dan iskan karya ka zata zamu kyale kane? Bani ruwan sanyi." Bude karamar frig din falon yayi, tare da ciro goran ruwa, ya mika mishi, asalin gidan yana karkashin kulawar wani yardadden Yaron Dan Ba'are, watsa mishi ruwan yayi. Da mugun firgici ya farka.
"Zamu maka tambaya daya zuwa biyu,idan kayi shirme, sauran yatsun zamu yanke su."
   Gyada kai yayi jikin shi yana rawa.
"Suwaye suka saka ka bibiyar mu?" Cire mishi tape din yayi, cikin shashekar wahala yace.
"Captain Fahad tare da Malik, suma saka su ka ayi"
Wani irin kazamin naushi Mohan ya sakar mishi. Tare da tokare shi sai da ya fadi can, ya fasa ihu.
"Khalil kira min yarinyar nan tasan yadda zata gudu daga hannun shi." Ya fada da mugun ƙarfi.
ÂÂ
D'ago mutumin Dan Ba'are yayi, tare da cewa.
"Kai me nene ka sani akan Fahad da Malik?"
"Ban san kome ba akan."
Daukar wani wuka Mohan yayi tare da caka mishi a cinyar shi, ya fasa ihu.
"Zan fada! Wallahi yana son Yarinyar ce. Kuma an Shirya kashe ku dukkan ku. Duk jami'an tsaron kasar nan sun san abinda zai faru, umarni ake jira kawai wallhi iya abinda na sani kenan bayan nan ban san kome ba." Ya fada yana kuka.
Murmushi yayi sannan yace mishi.
"Zaka yi bayani! Ba iya shi ka sani ba. Muje" inji Mohan.
"Yana zubda jini?"
"Ya mutu! Maimunari tana cikin hatsari, bi min layinta."
A take ya shiga niman layinta baya shiga, sannan ya shiga niman layin Malik.
"Ikon Allah! Na reni abu da hannuna ya dawo zai kashe ni, meye nayiwa Yaran nan ne? Meye na tsare musu? Lallai zan hukuntasu."
  Har zai fita Dan Ba'are ya rike hannun shi.
"Kafin mu bar garin nan akwai wani gurin da ake Iskanci da shaye shaye, Fahad yana yawan zuwa. Idan baya nan toh yana can Niamey."
Dan haka suka nufi gurin, tare da duba shi. Cikin Sa'a kuwa suka samu labarin ba zai zo yau ba, amma kuma yayi booking gurin baki daya gobe za ayi shagali.
    .... Akan lokaci suka bar gurin, suka nufi Niamey. Abin tausayi hankalin shi ya rabu gida biyu, yana tunanin Maimunari. Yana tunanin Mahaifin shi. Sai dai yana ta gayawa Allah kukan shi. Ga faduwar gaba da yake ji, kamar zai fasa kirjin shi. Lallai mutumin nan na musamman ne, ya faɗa mishi yana da yarda da mutane, kuma zasu cutar dashi bai yarda ba, gashi cikin abinda bai wuce awa biyu zuwa uku ba kome ya tabbata.
  ***
Tunda muka fara tafiya, yake wani jana da hira naki bashi fuska. Haka muka yi ta tafi can motar ta fara mishi gardama muka tsaya, ya gama gyare gyaran shi. Sannan ya tashi motar muka bar garin, ni da aka ce ya kai ni Damagaram, sai gashi ya wuce dani Maradi.
"Kayi hakuri motar tana da matsala idan muka wuce a yau zata iya lalacewa a hanya. Dan haka na tsayar da shawara mu kai Maradi sai na sauya wata motar."
"Toh Allah ya kai mu lafiya."
  Haka muka shiga tafiya tun karfe uku, bamu isa Maradi ba sai karfe sha biyu na dare sabida motar ta sami matsala har sau uku a hanya, muna shiga gidan naji yana waya, duk da ban san gidan ba. Sai dai naji yana fadin.
"Mun iso yanzun nan!"
"Hammah Mohan ne?"
"Eh"
"Toh bari na shiga nayi wanka."
Nuna min dakin yayi. Ba gaji sosai domin kida na shiga dakin sha biyu na dare yayi sosai, dakin wani irin dakine ban tab'a ganin irin shi ba, domin da glass mai duhu aka saka a jikin glass din, idan babu haske zaka iya ganin na waje, idan da haske na waje zai yanka. Dan haka na shiga nayi wanka a ban daki na fito kenan. Ban kawo wani yana iya hango Ni ba, dan haka na ban kashe wutar ɗakin ba, na shiga hidimar gabana.
  .....
Bayan ya gama wayar ya tawo da niyyar Kawo Mata abinci ya hangota daga ita sai karamin towel tana rufe akwatin ta, bayan ta ciro doguwar riga har kasa, tana fada saka rigar ta sake towel din, idanun shi ya sauka akan kirjinta da suke cike. Tare da shafaffen maranta zuwa kan farin pant É—inta ta, cinyoyin ta ya kalla cikin wani irin yanayi. Bude dakin yayi tare da kunna wutar dakin yana me nad'e hannun shi a kirjin shi.
Da sauri na suturtta jikina ina kallon shi.
"Lafiya?"
"Nazo naga abinda Mohan yake hana mu gani ne"
"Kamar Ya?" Rufe kofar yayi sannan ya juya yana jan belt din wandon shi, faduwa gabana yayi lokacin da da ya cire wandon shi. Da sauri na nufi ban daki, tsalle daya yayi ya finciko ni. Tare da Hadani da ban go.
Kaina ya bugu, aikuwa na shiga ƙoƙarin kwace kaina, ina niman na cije shi. Damke ni yayi sai da ya yaga min rigar jikina.
"WALLAHI ba zan bar wannan damar ya wuce Ni ba. Sai na dangwala nima naji abinda yake boye a jikin ki."
"Ka kyale ni, ka rabu dani don Allah karka tozarni."
Damke nonuwana yayi da karfi, yana musu wani irin murza, bansan lokacin da kuka ya kwace min ba, ba kai kai mishi cizo a kunnen shi, da karfi. Sai da ya sake ni, da gudu na kwace kaina zan gudu. Ya kuma dawo dani tare da zabga min wani irin naushin da ta sani jin kamar ba a duniya nake ba. Bana jin kome zan iyawa kaina, ina ji ina gani bawan Allah nan ya zare min pant dina tare da d'aga kafaffuna ya shiga, tura min jikin shi cikin Alfarma ta.....ðŸ˜ÂðŸ˜ÂðŸ˜ÂðŸ˜Â😠Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun......
Yacin zan muku rashin daraja fa! WALLAHI kuyi Vote da comments ðŸ¤â€Ã°Å¸â„¢â€ž idan ba haka ba Alqur'an gobe zaku ji shiru 🤷ðŸÂ¿â€Â♂�?
*_kuyi hakuri na tsaya akan kalmata na book din Free ne, haka yana karawa mutum daraja Nagode sosai ðŸ˜Â😘💓 masu bukatar ya koma na kuÉ—i kuyi hakuri zan cigaba kamar yadda na lalata ku da two page daily ðŸ˜ÂðŸ¤â€Ã°Å¸â„¢â€ž._*
#Mai_Dambu
8/19/21, 6:53 PM - My Mtn Number: https://www.wattpad.com/1110533172?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=aSbcpjgn9asSsm9lZXK1GTYd1hkBoALGTEin2VPj2rrHh0qsHukAEkcdgVB%2Bbd47RHlGBNNnsyrNYAxk4FDLM8zZE%2BhDR1NGlY7Kh7sDrXNrEAQA9XmoAHfTO2Lcqj9H
ðŸÂ‚ðŸÂ‚BOROROJI🫀🫀
~The Journey of DestinyðŸ’â€~
Mai_Dambu
Sadaukarwa ga
Sajidah Nijar
Samirah Nijar
OumNass
Azizah Hamza....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.