Baroroji Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Baroroji Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 57 of 64
BABI NA SITTTIN DA HUDU.
*ALHAMDULILLAHI. Hhhh ashe nayi kuskuren Pagen d'azun! Mommy Sayeed da Maman Sadeeq Nagode da ankarar dani🤣*
Miami.
A yadda yake tafiya zaka fahimci ya gaji da tarin ayyukan da yayi baki daya, bude mota yayi tayi maza ta bude tare da zare madubin idanun ta, kallonta yayi sannan ya bude motar ya shiga tayi maza ta zauna a cikin motar tare da kallon shi.
"Mohan me yasa nake binka kake wulaknta Ni? Karka manta kana aiki a kasata ce kuma Ni ban damu ba, ina son muyi alaka da kai ne wanda zaka gamsu Ni din mace ce! Kai hadadden namiji ne irin wanda nake bukata"
 Kallon shi tayi tare da zare jacket din Jikinta, tare da kallon shi tana murmushi, dauke kai yayi tare da Cigaba da tukin shi. Murmushi tayi tare da bude kafarta ta kai hannun yatsunta bakinta ta jika sannan ta shafa gabanta, ta kai hannun bakinta tana tsotsa.
"Mohan naga zoben hannun ka, ina da yakinin kana da aure, me zai hana ka mai da ni side chick din ka, ka maidani your slut kaji na rantse maka ba zan tab'a kallon namiji ba."
   Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya mai da kanshi yana tuki, yana zuwa kofar gidan su, ya tsaya.
"Saka jacket din ki, kin gani nan! Mace daya nake muradi, mace daya tal ta ishe ni, i don't care about you but I caring for her, ina masifar sonta ita daya ce nake jin zata iya wannan shigar ban far mata ba, Moonah ko a ina matukar ta bani haÉ—in kai zan yi da ita ko a mota, ko a jirgin kasa, ko a jirgin sama. Ko a iya matukar zata ware min tabbas zan shiga jikin mata ta. Ita daya nake jin zan iya rudewa akan ta bake ba. Idan na kuma samunki cikin motana zan baki mamaki." Ya fada mata tare da fita ya zo ya fidda ta yana cewa.
"Bana wulaknta mace, amma kar na kuma ganinki a cikin rayuwata."
    Yana shiga tace mishi.
"Ban damu ba, amma wallahi sai nayi fuck dinka sai na sha kome naka, zan saka ka, ka haukace a kaina. Ina son naji jikina a cikin naka na kuma gamsar da kai nima mace ce." Daga haka ya ja motar shi ya bar gurin.
Dariya tayi tare da kallon shi yana tsalla gudu, yana isa gida abinda ya fara nima shine magani.
Ya hadiya tun bayan rabuwar shi da Maimunari, Allah ne yake kare shi da tausar zuciyar shi amma wallahi yana bukatar mace, ya bisu su gaya mishi inda matar shi take amma fir sun ki.
   Bayan yai wanka ya shiga closet din shi ya sauya kaya, sannan ya fito ya nime abinda zai ci.
  ***
Hankalin kowa a tashi, ina rike da hannun Mommy, gabaki daya na gama razana, kuka nake son shi amma na kasa, ina ma na samu arzikin kukan.
"Mommy! Haka azabar haihuwa yake? Don Allah ke! Mommy don Allah kice ba zan iya ba, su min aiki don Allah, Mommy sau daya yayi wallahi Kinga ya jefa rayuwata, cikin mutuwa" baki daya na gigice na kuma gigita iyayena, dake Mommy ce a kusa dani.
"Wallahi bani kuma haihuwa! Idan na kuma Allah ya..." Toshe min baƙi Mommy tayi, tare da shafa kaina tana karanto min addu'a, ina amsawa, sake dubani tayi dake ta gaya musu itama babbar likita ce, kasancewar haihuwar fari yasa ta kawo ni asibiti.
  Abie sai waya yake mata daga bakin kofar, ita a birkice ni na birkitatta, Abie ya birkitta domin daga waje cewa yayi.
"Nayi danasanin karanta shara'a da ba likita na karanta ta ba, Uwata da ana amsar ciwon da na amsa miki."
Takaici ya kama Mommy, tace.
"Wallahi yanzun na fahimci magana Hajja da tace min sakalci yake addabar rayuwarki, idan baki min shiru ba sai na mare ki."
"Wayyo Allah na, Abie Mommy zata buge ni" nafada ina kuka.
"Hajja Kinga Ni Ko? Yarinya na fama da ciwo wai Zainabu dukarta zata yi."
Cikin jin haushi Benazir tace.
"Gaskiya Mommy ki fito karki dake ta, haka kawai Addah Munah tana fama da ciwo zaki dake ta, haba don Allah da wanne zata ji." Ta fada cikin kuka.
"Kiyi shiru kinji Beenah ta," ita kam Baba Mari, dariya suke bata, domin tun da aka fara nakudan suka rud'e, musamman yadda ita gwanar take narkewa. Tasan akwai katon aiki, domin daga wash Abie ya rikice kanen ma kuka suke, tunda aka kawo ta Asibitin da asuba,suke tsaye sallah ce take fita dasu.
  Baki daya sun kidime, kowa gani yake zata mutu, karfe goma na dare, lokacin tayi laushi babu bakin magana sai ya da kai take, kafin Allah ya nufe ta da sauke nauyin da Allah ya daura mata, ta sauke ƙatuwar yarta mace.mai masifar kama da Ubanta, dan har yanayin Hajiya Latifah take dashi. Bayan ni gyara ta aka gyara babyn.
  Sannan Mommy ta miko min ita.
"Mommy nawa ce?" Na tambaye ta,ina son yi kuka. murmushi tayi min sannan ta gyada min kai, tare da mika min ita. Da sauri na amshe ta, ina kuka tare da kirari ga Ubangiji, tare da mata addu'o'in. Albarka nake saka mata, cikin wani irin farin ciki nake mata du'a, har na gama sannan na mata Huduba da Maryam, tare da kallon Mommy.
"Mommy sunanta Maryam" murmushi tayi min sannan ta kara mata addu'o'in, sannan ta fita da ita.
_Mohan ya tabbata na rasa ka kenan! Ga Maryam tazo na maka gaban kaina. Duk da na tsane ka amma har abada ba zan daina kaunarka ba_
A hankali barci yayi gaba dani, karb'an yarinyar yayi tana kallonta. Kwalla ne ya cika mishi idanun shi.
"Rabonta ya tsaga, a wannan lokacin. Da aba ayi auren ba. Da abin kunya zamu gani, soyayyar su mai karfi ce, da ba a mallaka musu junan su ba, karfin rabon zai iya sakawa su aikata abinda zai dame mu! Kai Masha Allah nayi sabuwar Amarya dole ma na gayawa Yallabai."
Mikawa Baba Mari yarinyar yayi bayan ya gama mata addu'o'in, yarinyar tasha addu'a. Baba Mari ma haka ta mata, ai a daren ya kira PM ya yaga mishi, sannan ya gayawa professor Ibrahim Dan Ba'are, kafin ya rufe Number shi ya kira Mohan. Bai shiga ba, dole ya kira Dan Ba'are.
 Canja mata daki aka yi, sannan suka koma dakin bayan sun gama kallon yarinyar,
  Haka suka mai da yarinyar gurin mahaifiyarta, suka maida Baba Mari dasu Beenah gida, Mommy kuma ta zauna a jikin su, tana kallon kyakyawan Yarta da jikarta, cikin wani irin yanayi. Tashi tayi ta dauro alola bayan ta sallah nafilla tayi, tana jin wani irin nutsuwa ma shigar ta, har kusan karfe biyu, ta kwanta. Da asuba kukan jaririyar ya tashe ta.
"Toh Limamiya zaki gaya min lokacin sallah yayi ne?" Ta mike tana kallon yarinyar da take kai hannunta baki, ban daki ta shiga ya dibo ruwan zafi, ta kawo wasu magungunan, ta saka a ruwan tare da auduga ta goge kirjin Maimunari da take barcin wahala, bayan ta gama, ya maida ruwan, ta dawo ta kara goge bakin nonon, sannan ta sakawa Yarinyar yadda ta zoki nonon babu shiri ta bude idanunta.
  "Mommy!"
"Yi min shiru, maza dauki nonon ki bata" cikin jin kunya ta ja mayafin Mommyn ta rufe nonon ta fara bata tana sha. Sai yatsina fuska nake kamar zan fashe da kuka nace mata.
"Mommy kuma sai yaushe zata daina shan nonon ni wallahi bana son nonona ya lalace."
    "Idan baki son nononki ya lalace toh karki na daurin kirji,"(🤣 Joindah ana magana)
ÂÂ
Aikuwa na zaro mata ido, tare da cewa.
"Don Allah! Aikuwa na daina" da taga zan isheta da shirme, ta nufi ban daki kafin ta fito mun koma barci sai da ta gyara mana rufin,
Da safe aka sallame mu, bayan likitocin sun dauki hotuna da yarinyar, lokacin da muka iso Baba Mari tayi min wanka bayan ta gama min tayiwa Babyn. Bayan ta gama na yarinyar, Mommy ta shigo da abinci da kuma wasu magungunan ta bani na sha, sannan na gyara na ci abincin kadan, ina kallon su cikin so da kauna, ita da Baba Mari da suke kiranta Hajja. Suna gama shirya yarinyar suna yi suna hira,kamar ba uwa da Y'a ba, domin hiran su me muhimmanci ne kuma da fulanci. Bayan sun gama suka mika min yarinyar, shigowa Beenah tayi tare da É—aukar hoton yarinyar dani, domin tun aka fasa auren Mohan da Jalilah suka shirya da mutuminta, daukar hoton tayi ta tura mishi,bayan ta gama tura mishi sai ga kiran shi ta WhatsApp.
"Maimunari! Barka ashe mun zama Baba" murmushi nayi bayan na gaya mishi fuskar Yarinyar.
"Kai Jama'a wannan tadoke Mohan sai dai Ammyn don Allah kuna wata ƙasa ce, muzo ganin princess."
"Kayi hakuri kawai akwai lokacin da zaka gan mu. Ba zamu zo bikin ku ba"
"Alhamdulillahi!" Addu'o'in yayi min sannan ya gaya min zai turawa Mohan da sauran yan uwan shi.
Bayan mun mun gama wayar na kwanta da yarinyar ina jin su Mommy suna hira.
"Kinga bakin kishin wancan me karamin kan sun rusawa yaron nan niman auren shi" juya musu baya nayi, domin Mommy zargina take akan nice na ziga Beenah ta saka aka fasa auren Mohan.
  ***
"Mohan ga abinda muka samu tashi ka gani" mika hannu yayi zai amshi Babyn da yake hannun Maimunari, wayar shi tayi kara, tashi yayi zaune, tare da dafe goshinsa. Yau kwana biyu kenan yana yawan mafarki ta, amma na yau ya ganta ta haihu ne, kara wayar shi ya kuma ya duba.
"Abbu." Ya gani a rubuce. Dauka yayi tare da sakawa a kunnen shi.
"Abbu!"
"Alhamdulillahi ina tayaka murna ka zama Uba Maimunari ta haifi Y'a mace, har tayi mata huduba da Maryam."
Murmushin jin dadi ya sake tare da shafa kanshi yana murmushi, kafin yace musu.
"Abbu! Nine na zama Uba? Alhamdulillahi Ubangiji Nagode maka" ya fada bayan ya kasa cewa kome, kashe wayar yayi tare da fashewa da kuka, yana sujadar godiya, kuka yake, Allah ya azurta shi da yar shi na kanshi babu kazamta babu kome, kiran Khalil yayi bai same shi ba, ya tashi ya shiga ban daki yayi alola bayan ya fito ya gabatar da nafilla, har lokacin sallah asuba yayi, yana gamawa ya kwanta, sai barci, cike da farin ciki dan har zuciyar shi ya tafi gare su. sai mafarkin iyalin shi yake. Kamar zai yi yaya.
  Washi gari, yana isa gurin aikin shi domin yana aiki da FBI ne, kuma yana isa ya gayawa abokan aikin shi matar shi ta haihu, aikuwa floranse ta tawo cikin murna zata rungume shi ya kauce ta fadi, wajen karfe sha biyu na rana Khalil ya turo mishi hoton yarinyar da uwar Yarinyar, wani irin abu yaji ya taso mishi, kasar hoton an saka mishi Number Beenah.
  Da sauri ya dauka bayan ya kira, kuwa yaki shiga, tsaki yayi tare da saving Number, ya duba aikuwa tana Whatsp da shi, dan haka yaga ta saka hoton Babyn, murmushi yayi sannan ya tura mata sako.
_Beenah Mohan yake magana_
Bata buÉ—e ba, sai bayan awa daya ta bude sakon dan shima ya saka hoton yarinyar kan Dp din shi ne.
*laa Hammah Mohan, kai ne gani ga Addah Munah, na dauko maka hotonta?*
_ðŸ˜Â😌🤗ðŸ˜Â☺︠Zan so haka idan da hali idan kuma babu kice mata ina mata barka_
Voice ta saka, tana jin ta.
"Amma dai Addah Munah bai dace ba, kawai dan nace yana ga"
"Wallahi zan sab'a miki karki sake ki tura mishi hoton yarinya na, na tsane shi kuma wallahi idan bai daina bibiyar rayuwata ba, ba sai na bashi mamaki shima da yake da uwa take son shi kar ya kuma nima na, idan ba haka ba wallhi sai na bashi mamaki." Ta fada,. murmushi yayi domin babu macen da za a ci zarafinta ta yi hakuri kamar Maimunari, ta dauki kaddarorrin mabanbanta, taga jarabawa kala kala, dan haka bai ga laifinta ba....🙄🙄 Allah yasa labarin bai fara gunduran ku na kamar yadda ya gundire ni 😂🤣 ko mun yanke ne a wuce gurin 😂🤣 Wayyo ni
#Mai_Dambu...
8/19/21, 6:54 PM - My Mtn Number: https://www.wattpad.com/1116237086?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=uJKhfsFaHx1OnFijgRnQ5anbrgbu69dYpl9OGkwca9A2nKghpFbmd3OLH0az9UZXH%2BXwtjoqsjLlfz094p%2BjC%2B2BV7NWPll8LKXfhlmC%2F4I7zE2IA9ygXh%2FB85HrSw%2B0
HAKKIN MALLAKATA
#Mon-Aug-2021
BOROROJI
~The Journey of DestinyðŸ’â€~
Mai_Dambu
Sadaukarwa ga
Sajidah Nijar
Samirah Nijar
OumNass
Azizah Hamza..
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.