Yankan Kauna Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Yankan Kauna By Autar Manya.txt
Chapter 8 of 31
Wannan magana ta fusata Zubaida wadda take kallon jamila a ƙanwa ta uku amman tana gaya mata magana kuma umma taƙi cewa Komai sabida jamilar ta bata Kuɗi aiko tai kan Jamila da Duka Umma ta tare tana "wallahi ba zaki ƙara mata wata gajiyar akan wata ba taje tai aikin ta dan ta rufawa kanta asiri zaki zo Kina dukan ta"
Jamila na kuka umma ta kamata tana ce mata "Muje ciki ni wannan faɗa naku kamar kaji abin yana damuna kamar waɗanda aka farraƙa Allah yasa ma ba kowa agidan da an mana dariya"
Ɗaki suka shige suka bar zubaida a waje duk yadda Umma ke sonta da Jin tsoronta yau jamila ta ƙwace fadar tata sabida Kuɗin data bawa Umman Jikin zubaida yayi sanyi tana shiga ɗakin su Zainura ta saka shewa.
"Duk yadda nake nuna Miki halin Umma kin kasa fahimta yadda Take shakkarki Inda zaki dinga bata na kashewa da kinfi haka Ƙima amman nina gaya Miki kwanan nan zaki sha mamakinta da jamila dan seta ƙwacewa kowa fadarsa a wajan Umma"
Tsaki Zubaida tai.
"Keni bazan iya Abin da jamila take yiba gaskiya Ba zan iya rayuwa da mazan banza ba Muna daga kwance zamuci arziƙin Mu Gobe ma Bikin wata ƙawata zani"
Dariya zainura tayi tana cewa.
"Zubaida kai sarki kenan an sanki ba'a san makwantar ki ba ƴar ɗangote wannan Buri naki yana bani dariya wai kina daga kwance zaki ci arziƙinki to ta ina bayan seka tashi ka nema arziƙin yake zuwar maka Ni kaina wannan kwanciya ta isheni ga Mu da baƙin Jini kamar an mana laƙani da hatimin jaɓa Jamila zanbi Nima ta nunan kasuwancin kai da kai data soma"
Zubaida taja tsaki tana danna wayarta data sha ɗauri da kyauro tana Wani ƙyafe baki kamar tana kallon kashi Zainura mai zata yi idan ba dariya ba.
Su sa'adah rufe Ƙofarsu sukai Suka saka Hajiya a tsakiyarsu bacci wahala da gajiya ya ɗauke wanda sam basu bi takan maganganun su Umma ba dan basune a gaban su ba Mafitar da suke Nema itace a gaban su 09022260850
*ZAINTUNA MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*KOMAI DA RUWAN KA SHINE TAKEN MU MUNA ARHA MUNA RAHUSA GA DUKKAN KAYAN MU DOMIN SAUƘAƘAWA MASU SIYA*
*A ZAITUNA MULTI TRADE MUNA SIYAR DA*
*KAYAN GWANJO*
*KAYAN KITCHEN*
*KAYAN ELECTRONIC*
*GADAJE*
*KUJERU*
*KAYAN SAKAWA NA YARA DA MANYA DA JARIRAI*
_A WANI ÆANGARAN MUNA YIN_
*GRAN JIKI*
*ƘUN SHI DA BABU IRIN SA*
*MUNA DA TURARUKAN WUTA HUMRA*
*MUNA DA MAGUNGUNAN MATA*
*GUMBAR UKU BALA'I*
*GUMBAR TABAJE*
*GUMBAR BUJENTA JAGAB*
*GUMBAR SAKA MAI GIDA IHU*
*MUNA DA ZAFAFAN KAYAN MATAN DA BABU IRIN SU*🔥🔥
*MUNA DA SUPLEMENTS*
_ZAITUNA MULTI TRADE MUNA YIN_
*MAKE UP NA AMARE DAMA WAÆŠANDA BA AMAREN BA*
*MUNA YIN SALOON*
*MUNA DA YADIDDIKAN MATA DA TAKALMAN SU*
_A ÆANGARAN ƘWALAMA KUMA MUNA_
*SIYAR DA ÆŠANYUN KAJI MASU ARHA DA GIRMA*
*MUNA YIN PEPPER CHICKEN MAI DAÆŠIN GASKE*
*MUNA SIYAR DA KAJIN BIKI SUNA*
*MUNA DA EXCLUSIVE KAYAN SAWA DON AURE KO SHA'ANI NA FITA KUNYA KU NEMEMU*
*KADA KU MANTA AKWAI KAYAN GWANJO MASU AMINCI MUNA FASA DEALER DAGA NAN HAR SALLAH*
*MUNA DELIVERY NATION KO INA A FAƊIN ƘASAR NAN*
*ADIRESHINMU NA NAN A GARIN KANO MARMARA OPPOSITE ASIBITIN YARA NA MARMARA TITIN NAGODA KU NEME MU A WAÆŠANNAN NUMBOBIN WAYAR KAMAR HAKA*
08136259679 / 07067338694/ 08036426589/08067336110/08060235089/07048985018 MUNA MARABA DA MASU SIYAN ÆŠAIÆŠAI KO SARI AKWAI RAGI NA MUSAMMAN GA WAÆŠANDA SUKA SAI KAYAN GWANJO MUTUM BIYAR NA FARKO
*MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*YANKAN ƘAUNA..!!*🌹
    Â
     *NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
           *007*
Da ƙarfi yake taune ƙasan Laɓɓansa waɗanda sukai jajir kamar zasu fidda Jini se wani irin zazzafan Huci yake fesarwa Muryar shi takai maƙura wajan dashe wa duk yadda yake son fahimtar da Abbah Cewar ba shine ya Fitar da Kuɗin ba bai ma san ta yaya aka fitar dasu ba Abba yaƙi yarda sema ƙara Masifa yake yi masa Ta cikin wayar dake kare a saman Kunnen shi.
Ya mutsa takardun dake shaƙe a saman table ɗin gaban shi yake ya tura Allon computer dake kallon shi ta faɗi ƙasa ta tarwatse bai damu da yadda ta fashe ba duk da Uban kuɗin da aka narka wajan siyan ta Baya gane komai a wannan Lokacin dama yana da wannan matsalar Idan ranshi ya ɓaci gaba ɗaya Jikinsa mazari yake Manya Manyan Lumsassun Idanunshi Masu fari kamar Ruwa sun Koma jajir Gaba ɗaya Huci yake yi Sedai bai da damar Mayarwa da Mahaifin nashi martani Abba baya bincike ga komai Idan ya faru sedai ya ɗora Alhakin Akan ɗan sa Tilo Namiji Guda ɗaya daya mallaka a duniya.
*ANWAR SULE KURFI KENAN* MD na kamfanin  *KURFI TEXTILES COMPANY* Dake jahar kano babban kamfanin Kurfi Tex kamfanin Alhaji Sule kurfi wanda É—ansa Anwar ke jagorancin Kula da komai na kamfanin, Kurfi tex kamfanine dake Siyarwa da Æ´an kasuwa dama waÉ—anda ba Æ´an kasuwa ba Kayan sawa waÉ—anda suka haÉ—a da atamfofi shadda lace dogayen riguna kala kala Kurfi tex suna bada kayan su ne akan sari ga Æ´an kasuwa dama waÉ—anda ba Æ´an kasuwar ba, Kurfi tex delar ne dake bawa Æ´an kasuwa bashi Kamfanin ya shahara a jahar kano wanda suke zaune a kan titin IBB Kusa da kasuwar kantin kwari Kurfi tex suna tura kayansu cikin ko wace jaha dake faÉ—in Nageria da sauran Æ™asashen dake maÆ™otaka da nageria Babban kamfanine wanda ya haÉ—a ma'aikata masu tarin yawa a kowani É“angare akwai Ma'aikata acikin kamfanin akwai Æangaran atamfa akwai É“angaran lace a kwai É“angaran shadda akwai É“angaran dogayen riguna akwai É“angaran material wani kayan in ka gansu idan ba a kurfi tex ba bazaka taÉ“a samun suba wannan dalilin yasa kamfanin suke cinikin kayansu daga sun kawo Æ´an kasuwa suke aringizo wajan wawashe musu kayan nasu wannan Kuma Cigaban ba kowa bane ya jajirce akan sa har yasa kamfanin yayi fice fiye da sauran kamfaninnika face Mai kamfanin Alhaji sule kurfi wanda kullum baya waccan Æ™asa baya waccan wajan Siyo kaya masu inganci domin ya turo su cikin kamfanin nashi duk samfir É—in daya gani yana Æ™oÆ™ari wajan ganin kamfaninshi ya fara kawo su wasu kayan ma shikaÉ—ai yake siyewa ya shigo dasu Æ™asar nan ya zuba a cikin kamfanin shi, A wannan Lokacin ne da Girma ya soma kama shi yawanci In bai samu ya fita siyo kayan ba sedai É—ansa Anwar ya fita ya shigo dasu wannan tasa abubuwan sukai wa Anwar yawa shi kaÉ—ai ya rasa ina zai tsoma ranshi.
Alhaji Sule yana ɗaya daga cikin manya manyan ƴan kasuwar da ake jida su a jahar kano dama ƙasa baki ɗaya babban ɗan kasuwa ne mai dukiyar da bai san adadinta ba domin banda wannan kamfani suna da reshinan shagunan su acikin kasuwannin Kwari sabon gari ƙofar wambai da wasu daga cikin manyan Titinan dake jahar kano wanda ya zaɓi wasu daga cikin yaranshi da kuma ƴaƴan ƴan uwanshi suke kular masa dasu.
"Abbah jiya na dawo daga Dubai kaikuma nazo na samu baka kano kana lagos ka bari na huta zanyi magana da chief financial officer sabida dukkan alhakin fitar da kuÉ—i ko shigowar su seda saka hannun shi da kuma sanin shi"
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.