Yankan Kauna Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Yankan Kauna By Autar Manya.txt
Chapter 31 of 31
Baffa na shiga cikin Gida ya tsaya a bakin Ƙofa yana ƙwalawa saadah kira wadda tai wanka ta shirya cikin farin lace shigowarta Gidan Kenan Dangi nata tsokanarta tana dariya agabansa ta durƙusa.
Ya kalleta a sheƙe.
"Munafukar Allah dama wannan yaro bake yake soba Kika Liƙe masa to yau ya tabbatar da shi zubaida yake so bake ba dan haka ni babu ruwana an ɗaura aure da zubaida ba dake ba Idan bin malamai abinyi ne ku cigaba gashi dai asirin da kika masa ya karye a wajan ɗaurin aure"
Dishi dishi ta soma gani a hankali ta furta "ANWAR ɗinne yace haka baffa mai yasa Anwar zai Min haka Mai yasa zai min YANKAN ƘAUNA yama rasa a ina zai sauke yaudarar shi sai acikin Gida daga haka Numfashinta ya ɗauke cak ta faɗi sumammiya.........
*WANNAN SHINE LAST FREE PAGE MA'ANA ƘARSHEN SHAFIN KYAUTA*
Mai son cigaban sa, sai yabi wannan hanyar *YANKAN ƘAUNA...I! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne Mtn ko Airtel card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*
*NI BANA CIKA BAKI DAN BAHAUSHE YACE IDAN GANGA TA CIKA ZAƘI TO FASHEWA ZATAI, NI BAN CE GWANA BACE AMMAN ALƘALAMINA MAI KAIFI NE WANNAN TAFIYA DOGUWA CE MAI CIKE DA RUƊANI TSAMMANIN ABIN DA BAKUYI TSAMMANI BA AKWAI TARIN ABUBUWAN DA SAI MUN SHIGA PAID PAGE DA IKON ALLAH ZAKU JISU NA BAKU PAGE 1 TO 20 KYAUTA INA JIRAN KARA DAGA WAJAN KU MASOYANA ALLAH YA BAWA KOWA IKO YA HORE MUKU AMIN*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.