Yankan Kauna Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Yankan Kauna By Autar Manya.txt
Chapter 18 of 31
*ZAINTUNA MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*KOMAI DA RUWAN KA SHINE TAKEN MU MUNA ARHA MUNA RAHUSA GA DUKKAN KAYAN MU DOMIN SAUƘAƘAWA MASU SIYA*
*A ZAITUNA MULTI TRADE MUNA SIYAR DA*
*KAYAN GWANJO*
*KAYAN KITCHEN*
*KAYAN ELECTRONIC*
*GADAJE*
*KUJERU*
*KAYAN SAKAWA NA YARA DA MANYA DA JARIRAI*
_A WANI ÆANGARAN MUNA YIN_
*GRAN JIKI*
*ƘUN SHI DA BABU IRIN SA*
*MUNA DA TURARUKAN WUTA HUMRA*
*MUNA DA MAGUNGUNAN MATA*
*GUMBAR UKU BALA'I*
*GUMBAR TABAJE*
*GUMBAR BUJENTA JAGAB*
*GUMBAR SAKA MAI GIDA IHU*
*MUNA DA ZAFAFAN KAYAN MATAN DA BABU IRIN SU*🔥🔥
*MUNA DA SUPLEMENTS*
_ZAITUNA MULTI TRADE MUNA YIN_
*MAKE UP NA AMARE DAMA WAÆŠANDA BA AMAREN BA*
*MUNA YIN SALOON*
*MUNA DA YADIDDIKAN MATA DA TAKALMAN SU*
_A ÆANGARAN ƘWALAMA KUMA MUNA_
*SIYAR DA ÆŠANYUN KAJI MASU ARHA DA GIRMA*
*MUNA YIN PEPPER CHICKEN MAI DAÆŠIN GASKE*
*MUNA SIYAR DA KAJIN BIKI SUNA*
*MUNA DA EXCLUSIVE KAYAN SAWA DON AURE KO SHA'ANI NA FITA KUNYA KU NEMEMU*
*KADA KU MANTA AKWAI KAYAN GWANJO MASU AMINCI MUNA FASA DEALER DAGA NAN HAR SALLAH*
*MUNA DELIVERY NATION KO INA A FAƊIN ƘASAR NAN*
*ADIRESHINMU NA NAN A GARIN KANO MARMARA OPPOSITE ASIBITIN YARA NA MARMARA TITIN NAGODA KU NEME MU A WAÆŠANNAN NUMBOBIN WAYAR KAMAR HAKA*
08136259679 / 07067338694/ 08036426589/08067336110/08060235089/07048985018 MUNA MARABA DA MASU SIYAN ÆŠAIÆŠAI KO SARI AKWAI RAGI NA MUSAMMAN GA WAÆŠANDA SUKA SAI KAYAN GWANJO MUTUM BIYAR NA FARKO
*MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*YANKAN ƘAUNA..!!*🌹
    Â
     *NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
           *14*
Yana tsaye a gaban clothesset ɗinshi, ya ciro wasu soft sleepwear masu kalar fari ya shirya kanshi Cikin su ya fesa turare ajikinshi Kan gado ya hau ya kwanta yaja blanket ya rufe rabin Jikinshi a hankali yake karanto addu'oi yana tofawa gabas da yamma Kudu da arewa, Kafin ya sanya hannu ya rage hasken ɗakin yabar iya sleeping lamp, a hankali Yake sakin Numfashi sama sama yake jin ringing wanda ba kalar nashi bane hasali ma shi sai da ya kashe wayoyin shi kafin ya kwanta bacci dama haka tsarin al'adarshi yake sai yayi swich Off na wayoyin shi sannan yake yin bacci.
Idanunshi da suka soma sauya launin kalar su sabida baccin daya fara kamasu ya buɗe ya jefasu Kan ƴar ƙaramar wayar dake Bedside drawer kafin ya miƙa hannunshi ya ɗauko wayar ya tsirawa Number Idanu UMMINA da babban baƙi aka rubuta wayar ta katse still Wani kiran ya shigo ya ɗaga kanshi yana kallon ɗan ƙaramin Agogon dake Jikin gadon shi ta hasken sleeping lamp ɗin daya bari Ba wani dare ne yayi ba amman da yake Lokacin Sanyi ne yasa garin yayi shuru sosai Musamman Cikin Gidan da ƙafafun Ma'aikatan dake Hidimar kaiwa da kawowa tai saurin ɗaukewa.
Ƙara wayar tayi Massage ne ya shigo.
"Sa'adah ki É—auka mana zan baki labarin Baffa"
Abin da kawai aka rubuto Kenan Gaban shi ya faɗi ya tsirawa saƙon Idanu Yana maimaita Sunan acikin zuciyarshi wanda Girma da Ƙimar sunan baze faɗu a bakin shiba Sa'adah ya Kuma nanata wa acikin ranshi yaɗan cije laɓɓansa yana sakin Iska ta cikin su.
Kira ya kuma shigowa da sauri kamar wanda ake bawa Umarni ya ɗaga wayar ya kara a saman Kunnen shi da ɗan ƙarfi Muryar mace ke sauka cikin Dodon kunnen shi wadda bata tsaya taji maganar wanda take wayar dashi ba bare su gaisa kawai magana take sakaka babu stop.
"Sa'adah ina ta kewarki Hajiya taci abincin da kika bamu harda naman sai dai Baffa yayi Cin Mutunci sosai har yana cewa in Allah ya yarda sai Kin kwaso abin Kunya Yaya Kamalu ma yazo ya gama zage zagen sa harda cewa a nuna masa Wadda ta kawoki aikin sai rufe Ƙofa nai sabida yana ƙoƙarin dukana amman dai yau tashin hankalin sa yafi na Kullum Sa'adah ko zaki haƙura Ki dawo Gida don ita kanta Hajiya Tunda Muka Fito take hawaye har na koma Hawayen take sai da na rarrasheta gashi bata da bakin magana"
Sai da takai aya a maganar sannan tace.
"Wai ni kam kin zama kurma ne sa'adah ina ta magana kin mini banza?"
Da sauri Anwar ya kashe wayar gaba ɗaya ya juya ya kwanta sai dai baccin yaƙi zuwa idanunshi kamar farko dama shi matsalar shi kenan In yana bacci aka tashe shi to da wuya in zai koma ta sauƙi Dire ƙafafun shi yayi a ƙasa ya kunna hasken ɗakin ya janyo system ɗin shi ya ɗora saman Cinyar shi ya kunna ya shiga tura saƙonnin Office har wajan 11yana aiki da ita kafin ya kammala ya aje Fita yayi daga bedroom Ɗinshi zuwa Falo yana duba tea flask ko zai samu ruwan zafi aciki sai dai babu Kuma yadda yake Jin sanyin nan sosai in bai Using da ɗan ruwan Ɗumi acikin shiba tabbas akwai damuwa Zira slippers yayi ya fita zuwa cikin Gida a dining ya zauna yana dudduba Tea flask ko zai samu duk wanda ya duba wayam yaja tsaki kaɗan Hanan ce ta fito daga Bedroom Ɗinta sanye Cikin Riga da wando na Bacci Cotton sai ɗan ƙaramin Hijab data ɗoro akai yunwa take Ji kamar taci Babu tana Isa gaban dining ta sauke ajiyar zuciya Ganin Ya Anwar zaune ya sunkuyar da kanshi kamar mai Tunanin wani abu ayyanawa tai dama ace sunyi aure suna zaune acikin Gidan sune.
"Yaya"
Ta faÉ—a.
Da sauri ya É—ago idanunshi da har Lokacin kalar su bata dawo daidai ba yaÉ—an HaÉ—e ranshi.
"Baki iya sallama ba?"
Taɗan tura baki kaɗan kamar wata Ƴar Baby.
"Kayi haƙuri bazan kuma ba"
Ƙoƙarin Tashi yake da sauri ta dafe hannunshi ta hanyar ɗora nata akai wani matsiyacin kallo daya watsa mata ne yasa tai saurin sauke nata hannun.
"Ammmm yaya dama dama" ta faɗa tana Ƙifta ido.
Ya saki Huci mai zafi kafin ya silale ya zauna a saman kujerar daining É—in.
"Please bring me a cup of tea now" a hankali.
Shi kanshi bai san maganar ta fito daga bakin shiba da sauri ta bar wajan tana shiga kitchen ta ɗauraye tukunya a cikin sink ta zuba ruwa cikin tukunyar tare da sugar wanda bata san adadin yawan shiba ta Kunna cookergas Minti Biyu ya tafaso ta Juyo masa a Cup ta Fito ko Tea spoon bata saka aciki ba gaba ɗaya jikinta ya ɗaukanta da ta burgeshi Yana turiri ya amsa yana Ƙoƙarin kaiwa cikin bakin shi sabida yafi son yaji shayi na Ƙona mai baki yana ratsa masa Jikinshi Kurɓa ɗaya ya furzar dashi yana kallonta ta kwa zuba masa ido kamar zata haɗiye Shi.
"Ke wace irin Sakarai ce kamar ki baki Iya dafa tea ba?" ya faɗa yana ɗan zaro mata idanunshi kaɗan Ƙwalƙwal Idanunta yayi gaba ɗaya Jikinta yayi sanyi Faɗa ya dinga yi mata hawaye yana bin Kuncinta dama shi abin faɗa baya yi masa wahala musamman gareta sabida tace tana son shi a yadda ta Lura kenan.
Adaidai nan Sa'adah ta fito daga Ɗakin Husna wadda ta gama wanke kayan da Bassam ya ɓata na kashi tana tafe tana yarfe hannunta gab da zatabar falon taji sautin maganganu kamar na namiji tana ɗaga kanta Kuwa idanunsu suka haɗu dana Juna ai tattare Skirt ɗinta tayi zata sa Gudu tana cewa Yana aikin nashi kenan masifa.
"Ke zonan Ke Kuma tashi kibar Min Gurinnan kafin nai Ball dake"
Da Gudu Hanan ta miƙe tana Kuka tana share hawaye sai dai haɗa idanun da sukai da Sa'adah ne yasa Hawayen nata ƙafewa tana Bin sa'adah da kallo wadda ganin Hanan yasa gabanta ya faɗi wannan Ta ɗazun ce wadda ta mareta har tai mata turanci Tsaki Hanan taja Cike da Kishin Sa'adah wadda tun kallonta da ita na farko taji tana Kishin ta sabida kyan ta yayi yawa.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.