Yankan Kauna Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Yankan Kauna By Autar Manya.txt
Chapter 17 of 31
*MUNA DELIVERY NATION KO INA A FAƊIN ƘASAR NAN*
*ADIRESHINMU NA NAN A GARIN KANO MARMARA OPPOSITE ASIBITIN YARA NA MARMARA TITIN NAGODA KU NEME MU A WAÆŠANNAN NUMBOBIN WAYAR KAMAR HAKA*
08136259679 / 07067338694/ 08036426589/08067336110/08060235089/07048985018 MUNA MARABA DA MASU SIYAN ÆŠAIÆŠAI KO SARI AKWAI RAGI NA MUSAMMAN GA WAÆŠANDA SUKA SAI KAYAN GWANJO MUTUM BIYAR NA FARKO
*MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*YANKAN ƘAUNA..!!*🌹
*NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
*13*
Wata irin faÉ—uwar gaba ce ta ziyarci Ƙirjinta a hankali ta soma Rintse idanunta tana jin wani irin BaÆ™on lamari yana mamaye mata dukkan sassan Jikinta a jikin bango ta rakuÉ“e kuma taÆ™i É—auke idanunta daga Cikin Nashi kamar yadda shima ya kasa É—auke idanunshi daga kanta Lumshe idanunta tayi tare da sauke wata Æoyayyar ajiyar zuciya tana sake Ƙure shi da manyan idanunta Tunda take bata taÉ“a ganin Namiji mai kyau irin shiba Kyan sa baze misaltu a gare taba sai dai daga kallo É—aya taji wasu irin sinadarai masu kama da alamun so suna shiga cikin zuciyarta.
A hankali taji saukar amon! muryar shi cikin Kunnenta wadda sauran kaÉ—an Fitsari ya zubo mata daga Jikinta a É—an tsawace Kuma da É—an sauti kaÉ—an yace mata.
"who are you? And what are you doing in my living room?" Har lokacin Idanunshi suna kanta yana yi mata wani irin sassanyan kallo na ƙasan ido irin kallon da ƙarya ne ka gane ina Mutum yake kallo ajikinka.
Hannayenta ta haɗe tana jin faɗuwar gaba Haɗa magana take yi acikin bakinta amman ta kasa Furta wa sabida wani Irin kwarjini da yayi mata Ji take gaba ɗaya Girman shi ya cika mata wajan duk da ba wani Ƙiba Gare shi ba amman Yana da tsayi sosai Kuma shi ba fari bane Baƙi ne Amman yana da Kyau mai tsayawa a zuciya Musamman Idanunshi Suna da Girma Kuma sun taimaka wajan Fito da zahirin Kyan shi Hancin shi dogo mai ɗan faɗi kaɗan sai madaidaicin Bakin shi wanda yake Ba jaba kuma ba Baƙi ba sai wata irin Ƙasumba data Cika masa Fuska wadda ta haɗe da Gemun shi dayay tsayi sosai Sumar dake Lulluɓe da saman Kanshi ita ta bawa sajen shi damar saukowa ya haɗe da ƙasumba da Gemun shi Yana da ƙaton tabon abin sallah, Gaba ɗaya Jikin shi kwantacciyar Gargasace wadda ta ƙarawa fatar Jikin shi baƙi sai dai Hutu da Jin daɗi sun sami damar taimako wajan ƙara Murje fatar shi tai wani Irin Luwi luwi, Haƙoranshi farare tas sanda yake mata magana Sanye yake Cikin Blue black Trouser sai white shirt wadda ta kama masa Jikinshi sosai daga tsakiyar shirt ɗin a buɗe take wadda ta bawa Ƙirjinshi damar bayyana a zahiri kana iya hango kwantaccen Gashin daya kwanta masa a saman Ƙirjin ya fito har wajan wuyan shi.
A hankali sa'adatu ta saukar da idanunta a ƙasa dan Ko rabin tsayin shi bata kai ba.
Anwar mamakin yarinyar yake mai kama da bebiya sai kuma ƙare masa kallo take kamar taga sabuwar Halitta tsaki yaja tare da daka mata wata razananniyar tsawar data sanyata Zurawa aguje tabar falon A daidai wannan Lokacin ta saki sabuwar ƙaramar wayarta wadda suka siya sanda zasu tawo.
Ya sunkuya ya É—auke wayar tare da zirata a Pocket É—inshi dama fita zai zuwa Part ÆŠin Innah daga nan kuma ya wuce masjid.
Sabida haka fita yayi daga falon ya rufe Ƙofar part Ɗinshi yana tafe yana jan ƙaramin tsaki yana tunanin ma anya lafiyayyace yarinyar da haka yakai part Ɗin Innah gaba ɗaya suna falo Malam ne ya gangaro da Keken Guragun shi zuwa falo a daidai wannan Lokacin Anwar yake zama a saman One seater ganin Malam yasa ya tashi da sauri ya taimaka masa wajan Turo shi zuwa Cikin falon malam faɗa yake wa Innah akan tabar Tv a kunne bayan tana Jin ana kiran sallah da sauri ta kashe tana bashi Haƙuri Anwar Tura malam yayi suka fita masallaci Koda suka je masallacin ma bayan sun Idar da sallah Nasiha malam yake wa Anwar tare da Nuna Mishi mahimmancin Mahaifi yana gargaɗin shi da kada ya sake ya Juyawa mahaifin shi baya duk abin da Abban sa ke masa ya Jure watarana sai labari.
Sai da sukai sallar Isha'i suka dawo Coffee kawai Anwar yasha yayi wa Innah sallama yabar Æangaren Har Lokacin Khalid bai dawo ba,sabida yaje taÉ—i ne wajan Wadda yake Burin aura.
Sai da yazo Cire kaya ya ga wannan wayar ya ajeta a bedside drawer ya ɗaura tawul a ƙugun shi ya shiga wanka.
Sa'adah Gaba ɗaya a hargitse ta ƙarasa part Ɗin Mama tana shiga suka ci karo da kande da sauri kande ta Cewa sa'adah.
"Yawwa ƴata zo muje Na nuna Miki wajan namu ki gyara kayan ki kafin Mama ta kiraki" suka rankaya zuwa sashin nasu wanda sai an fita daga sashin mama sannan za'a shiga nasun Ƙaramin ɗakine mai gado guda Biyu sai banɗaki da tv a ɗakin da Komai dai na rayuwa dama kayanta kala Biyar tazo dasu sabida haka Ninke su tayi ta ɗora a gefen gado sai a sannan taga gidan layi kansu ita da Ummi Gabanta ne ya faɗi tabbas ta yarda wayarta a sashin wannan masifaffan to tayaya zata ɗauko kiran da Kande yi mata ne yasa ta miƙe tana tafe tana tunanin yadda zata ɗauko wayarta Mama ce ta umarci kande akan ta kaiwa Husna ita Bin bayan Kande tayi zuwa ɓangaran Jerin wasu ɗakuna Guda Uku na farko suka Shiga ƙamshi da sanyin sa suka mata maraba acikin Hancinta sai da kande ta rissuna sannan ta Cewa Matashiyar da batafi sa'adah a haife ba "Hajiya ƙarama ga mai aikin da mama tace a kawo Miki Ki ganta" a lokacin sa'adah ta kalli mai jegon tana Jinjina lallai Kuɗi ƙare magana sa magana ne bada ban haka ba wannan ƴar yarinyar ma nawa take da kamar kande zata dinga Rissuna mata kande ce taɗan Daki kafaɗun sa'adah wadda tai saurin Fara gaishe da Husna.
A yatsine Husna take amsawa kafin tace.
"Kande zaki iya komawa Ke kuma yaya sunan ki?" kande ta tashi ta fita Sa'adatu kuma tace mata.
"Sunana Sa'adah"
Taɓe baki Husna tayi tana Jijjiga yaron dake kafaɗarta.
"Ba wani abun zaki mini ba kawai zaki na tayani rainon Yaron nan ne baku ma cewa nayi Ki taɓa mini shiba No Kayan kashin sa da fitsari da gyara Mini ɗakina zaki na yi sai dai Inna ga kina da tsafta zaki Dinga Goya shi In yana Kuka zamu dinga baki Dubu Hamsin a wata tunda zanyi wata Uku Ƙila kafin na Koma sabida Babanshi zai yi tafiya"
Sa'adah tayi shuru bata ce komai ba.
"Sa'adatu ko kuÉ—in yayi miki kaÉ—an ne?" Cewar Husna, Ajiyar zuciya sa'adah tayi.
"A,a Aunty Dama"
Sai tayi shuru Husna tace.
"Dama meye? faÉ—i mana kuma ki daina ce mini Aunty ki ce Mini Husna Ko Maman Bassam yafi ai amman Aunty Nida banfi sa'arki ba ai kamar Yayi Girma"
Murmushi Sa'adatu tayi tana yaba Kirkin Husna babu laifi tana da sauƙin kai in ta lura.
"To Maman Bassam dan Allah in babu damuwa ina son ki bani Kuɗin wannan watan dazan fara aikin sabida mahaifiyata da bata da lafiya don dalilin tama yasa nazo aikin Zan bawa ƙanwata a sai magani da abin da zasu ci"
Husna tai Murmushi tare da janyo hand bag ɗinta ta Lissafo kuɗin cas ta miƙawa Sa'adah wadda garin sauri har hannunsu yana Gugar na juna Godiya taita yiwa Husna kafin Ta sallameta akan Zuwa dare tazo ta soma aiki Ko bassam ya ɓata Pampers ɗin shi.
Tana ƙoƙarin fita daga ɗakin suka ci karo da wata Budurwa fara zata shigo Da sauri Sa'adah ta Zube tana bawa Budurwar Haƙuri wadda taja tsaki tare da Kife Sa'adah da mari tana furta.
"What kind of ignorant person? are you not looking in front of you?" Taja tsaki Fuwww tabar wajan ta nufi Cikin ɗakin hawaye mai zafi ya zubowa sa'adah daga Kuncinta Ga mari ga tsinka jaka uwa uba bata san mai ta faɗa mata da turancin ba dan ita ba iya turanci tayi ba Dan karatun nata sai a hankali da ƙyar ta samu tai candy wanda yau taje Ne Gobe taƙi zuwa.
Ta shi tayi tabar wajan Ta nufi ɓangaren su Kifewa tayi a saman gado tana hawaye.
Taji zafin marin ba ɗan kaɗan ba Tuno da Masifaffan ɗazu tayi gabanta ya faɗi da sauri ta Lumshe ido tana murmushi gaba ɗaya Zafin marin ma yabar mata Kuncin ta tuna masifaffan ɗazu wanda Hotonsa ke yawo a cikin Idanunta.*YANKAN ƘAUNA...I! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne Mtn ko Airtel card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.