Yankan Kauna Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Yankan Kauna By Autar Manya.txt
Chapter 14 of 31
​
*ZAINTUNA MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*KOMAI DA RUWAN KA SHINE TAKEN MU MUNA ARHA MUNA RAHUSA GA DUKKAN KAYAN MU DOMIN SAUƘAƘAWA MASU SIYA*
*A ZAITUNA MULTI TRADE MUNA SIYAR DA*
*KAYAN GWANJO*
*KAYAN KITCHEN*
*KAYAN ELECTRONIC*
*GADAJE*
*KUJERU*
*KAYAN SAKAWA NA YARA DA MANYA DA JARIRAI*
_A WANI ÆANGARAN MUNA YIN_
*GRAN JIKI*
*ƘUN SHI DA BABU IRIN SA*
*MUNA DA TURARUKAN WUTA HUMRA*
*MUNA DA MAGUNGUNAN MATA*
*GUMBAR UKU BALA'I*
*GUMBAR TABAJE*
*GUMBAR BUJENTA JAGAB*
*GUMBAR SAKA MAI GIDA IHU*
*MUNA DA ZAFAFAN KAYAN MATAN DA BABU IRIN SU*🔥🔥
*MUNA DA SUPLEMENTS*
_ZAITUNA MULTI TRADE MUNA YIN_
*MAKE UP NA AMARE DAMA WAÆŠANDA BA AMAREN BA*
*MUNA YIN SALOON*
*MUNA DA YADIDDIKAN MATA DA TAKALMAN SU*
_A ÆANGARAN ƘWALAMA KUMA MUNA_
*SIYAR DA ÆŠANYUN KAJI MASU ARHA DA GIRMA*
*MUNA YIN PEPPER CHICKEN MAI DAÆŠIN GASKE*
*MUNA SIYAR DA KAJIN BIKI SUNA*
*MUNA DA EXCLUSIVE KAYAN SAWA DON AURE KO SHA'ANI NA FITA KUNYA KU NEMEMU*
*KADA KU MANTA AKWAI KAYAN GWANJO MASU AMINCI MUNA FASA DEALER DAGA NAN HAR SALLAH*
*MUNA DELIVERY NATION KO INA A FAƊIN ƘASAR NAN*
*ADIRESHINMU NA NAN A GARIN KANO MARMARA OPPOSITE ASIBITIN YARA NA MARMARA TITIN NAGODA KU NEME MU A WAÆŠANNAN NUMBOBIN WAYAR KAMAR HAKA*
08136259679 / 07067338694/ 08036426589/08067336110/08060235089/07048985018 MUNA MARABA DA MASU SIYAN ÆŠAIÆŠAI KO SARI AKWAI RAGI NA MUSAMMAN GA WAÆŠANDA SUKA SAI KAYAN GWANJO MUTUM BIYAR NA FARKO
*MULTI TRADE KANO*🔥🔥
*YANKAN ƘAUNA..!!*🌹
    Â
     *NA*
*AUTAR MANYA*
ADABI WRITTER'S ASSOCIATION
           *11*
Ya Ɗago shanyayyun idanun shi waɗan da suka rine da zallar ɓacin rai ya dire su A saman fuskar Abbah wata irin damƙa yakai wa center carpet Hannunshi gaba ɗaya ya jiƙe da zufa Shi kan shi Abba yanayin ANWAR ya ɗan firgita shi sabida bai taɓa ganin Yaron nashi a haka ba.
Magana yake son yayi Amman ya kasa Muryar shi ta dashe.
Tashi yayi da sauri Kuma a gaggauce yabar falon.
"Alhaji karka fa.......
"Dakata shafa'atu wannan ba hurimin ki bane koma mai zai same shi ya same shi" da sauri Abbah ya faɗa kuma da sauri ya tashi yabar mata falon ya shige bedroom gaba ɗaya ya rufe kanshi yaƙi bawa Mama damar bin shi.
Da wani irin tsantsar farin ciki ta bar Falon Abbah direct Bedroom ɗinta ta isa tana zuwa ta kulle ƙofar tare da zira Key ajiki.
Ta ɗauki wayarta tana kiran Numbern Alhaji jamilu yayan tane uwa ɗaya uba ɗaya, Shi take bi kuma dukkan wani makirci tare suke ƙullawa don su gina kansu sabida yadda take da ƴaƴa mata gani take nan gaba Anwar ne zai gaje rabin Komai in batai da gaske ba.
"Yaya barka da dare" ta faÉ—a.
Daga nashi ɓarin yace mata.
"Lafiya lau shafa'atu yaya ake ciki ne?"
Ta gyara zama a gefen gado.
"Yaya da alamun fa wannan Lokacin Anwar zai bar mana kamfani, Saboda ban taɓa ganin Yadda ran Alhaji ya ɓaci irin na yau ba dan bana hango soyayyar nan a idanunshi ta Anwar sai tsantsar ƙiyayya da zargi kuma shima kasan Anwar da zuciya kamar Kuturu da wuya ya koma Office"
Alhaji Jamilu yayi wani basaraken Murmushi tare da cewa.
"Ta yaro kyau take bata ƙarko ai yadda nai masa babu yadda za'ai ya iya fita, sabida duk wata Ƙofar da zata nuna akwai saka hannun shi wajan fitar kuɗin ta nuna sabida haka nina san dole ya bar mana kamfanin mu cigaba da cin gashin kammu haka kawai yaro yazo ya zame mana jaraba komai mukai akan Idanunshi"
Dariya take sosai.
"Ai yaya kafin Alhaji ya rasu se na kwashe dukkan dukiyar shi dan Ni mai ƴaƴa mata nice a ƙasa sabida haka shiyasa tun yanzu nake cin kaso na"
Murmushin mugunta yayi.
"Haka ne shafa'atu sabida haka zamu dage damtse" tai Murmushin itama.
"Yaya zan turo account ka turo mini kasona dan kuÉ—in suna da yawa ka É—au kaso É—aya ka bani biyu" ya wani haÉ—e rai.
"Ki bari mana a gama bincike In komai ya daidaita saina baki naki haba kefa akan Kuɗi baki da sauƙi, Ni burina wannan shegen yaron yabar mana waje mu sarara na koma kan Kujerata ai tunda ya sake ya hau saman Kujerar da nake kai wallahi Koda asiri sena sabau tashi"
Dariya take har tana ƙwarewa.
"Yaya kenan kana ganin wannan dutsen zai biyu ta sauƙi? to ban hanaka ba amman zaka kashe kuɗi sosai ni ai tun akan auren Hanan na daina kashe Kuɗi ba inda ban jeba amman Ko gezau shiyasa na shiga tunanin anya ma kuwa shi kaɗai ne ko ga rashin auren sa ma ina ga ba lafiyayye bane shiyasa yanzu ba boka ba malam kirsa ta kaɗai ta isheni se yadda nai da ubansa"
Dariya suke kafin su cigaba da maganganun su akan Mugun Nufin su na farraƙa ɗa da ubansa sabida suyi raraka da babake re akan Dukiyar da basu suka haɗata ba.
Sun jima suna waya kafin ta kashe wayar tana wani irin murmushi.
Daga ɓarin Alhaji jamilu yaja tsaki yana hararar wayar.
"Shegiya mayyar kuɗi babu abin da zan baki Ni ɗan iska ne Kullum ina wa Mijinki Hidima kina amfani dani kina ƙaruwa kullum maganarki gado ƴaƴa ni bani da ƴaƴan Ko bana son suci gadon nawa a haka zanta Binki ina Moruwa dake"
Matarshi tayi dariya tana furta kalmar "Lallai Kuwa Kayi Mini daidai ai na lura da shafa koda yaushe kanta ta sani tana ganin kamar baka san mai kake ba bayan ita ce babbar sakarai wadda bata san abin da take yi ba"
Dariya sukai Alhaji jamilu yana shafa tumbin sa "Nan gaba kaÉ—an nine ma mallakin Kamfanin Kurfi tex se na kawar da kowa" yana faÉ—a yana wata irin dariya!
Safa da marwa Anwar yake a ɗakin sa ya goya hannunshi a baya Duk sanyin AC ɗin ɗakin shi bai hana zufa falfala gudu a saman fatar jikin shiba Normally dama shi mutum ne mai yawan zufa sabida gargasar dake Lulluɓe da fatar jikinsa.
Sunan Allah ya dinga ambata da sauri da sauri yana sassarfa kafin ya nufi gaban mirrow ya dafa ya sunkuyar da kanshi idanunnan ya kaɗa Yama kasa tuna komai kawai karkaɗa kai yake yi ba ƙaramin Juriya yayi ba wajan danne zazzafan hawayen dake son zubo masa a hankali ya ɗauko wayar shi ya shiga yima Abba transper na kuɗin shi.
Bayan kamar mintina goma wayar ta doka ƙara! sunan Abba na yawo Akan screen ɗin
Ya É—aga kafin yakai ga magana.
"Zan dawo maka dasu sabida bata account É—ina ka É—iba ba, ka kaiwa jamilu cash tare da shaida a rubuce"
Daga haka ya datse Kiran bayan Mintuna kuÉ—in suka dawo masa
Faɗawa saman gado yayi yana ambatar Ubangiji dan shine kaɗai zai kawo masa ɗauki a haka bacci ya ɗauke shi batare daya shirya ba dama abin ka da jikin wahala an sha zirga zirgar aiki washe gari ƙarfe bakwai daidai ya shirya cikin baƙaƙen suit babu abin da ke tashi a jikin sa sai ƙamshin haɗaɗɗun zafafan turarukan shi yana tafe yana ɗaure Igiyar Cover shoe ɗin ƙafafun sa kafaɗun shi Kuma ɗauke da jakar Computers a tsaye yake bayan ya gama ɗaure takalman cup ya ɗauka yana zuba tea da zafi zafi yake Kurɓar tea ɗin kafin ya gama ya dire cup ɗin ya kama hanyar fita.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.