Complete Hausa Novels

Facala Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Facala Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 10 of 26

*page 19-20*

Kwanan Su'ada uku a gidan amma Ibrahim ya sa mata ido,so ya ke duk fargabar da ke tare da ita ta kau, a cikin y'an kwanakin ta sake da shi,za su ci abinci tare ba tare da tai nok'e nok'e ba,har zai sa ta a jikinsa ma ba ta ture shi ba,da wannan damar yau yai amfani,su na kwance a gado bayan sun yi shirin bacci ya kunna game a wayarsa yace mata su yi tare,ai kuwa kasancewar wayar na hannunsa ya sa ta shiga jikinsa sosai su na game d'in, lokacin da hankakinta ya koma duk ga game d'in shi kuma a lokacin idanuwansa su ka koma ga k'irjinta da rigarta ta yo k'asa ta ba su damar bayyana.

duk jikinsa ya mutu,tunaninsa ya fara nisa,ya ji ya d'okantu da kasancewa da ita,a hankali ya janyo ta jikinsa ya na karb'e wayar da ga hannunta ya kashe,tirjewa ta fara yi cikin y'ar shagwab'a ta ke cewa "Ni dai Allah ban yarda ba,ni dai ka bani in ci gaba,don ka ga zan cinyeka shi ne ka k'wace ko."

Rik'e hannayenta duka biyu ya yi da ta ke k'ok'arin k'wace wayar a hannunsa,ta fara birburwa a jikinsa ta na goga kanta a k'irjinsa,cikin dashashshiyar murya yace "Su'ada ki na yin barna fa wannan abun da ki ke yi."

Hannayenta da ta samu ya cika ta shiga cusawa a bayansa za ta d'auko wayar,a hankali ya sa duka hannayensa ya rungumota jikinsa tare da shanshanar kanta zuwa wuyanta. da fari tai luf ba tai zaton abunda zai ba, sai da taji hannunsa ya fara kewaye sassan jikinta ya na son isar da sak'onsa ko ina,anan ta birkice ta fara son ceton kanta amma ya k'i bata wannan damar.Ibrahim ya na cikin maza y'an soyayya da su ka san yanda a ke shigar da so cikin jiki da zuciyar wanda a ke so,don haka yai amfani da hikimarsa sosai wajan kashe jikinta da sa mata wani feelings, da ga nan ya ida nufinsa. Kuka magiya ba kalar da Su'ada ba tai ba amma yai nisa bai jin kira.sai bayan ya cimma manufarsa sannan ya shiga rarrashin ta,ita kam Su'ada a lokacin ko hannunta ba ta jin zata iya d'agawa,ji take tamkar an sauyata ko ba ita bace,hawaye kuwa ya k'i daina zarya a fuskarta.
A hankali ya sa hannunsa a kanta ya na magana "Su'ada Allah ya yi miki albarka, Allah ya sa haske da walwala cikin rayuwarki sama da Wanda ki ka sani a halin yau,kin gama shayar dani duk wani dad'i da namiji ke samu a wajan mace,kin biyani komai Su'ada, yanzu ke ki ke bina bashi,ke ki ke bina bashin kyautatawa,ke kam ko iya nan ki ka tsaya kin biya.Allah ya sa kiji dad'in rayuwarki ta yanzu da ta nan gaba.

Haka yai ta mata kalamai masu dad'i ya na shafa kanta da bubbuga bayanta a haka har bacci yai gaba da ita.

Shi kam tashi yai ya je ya tsarkake kansa tare da d'auro alwala,sallolin nafila yai ta jerowa don nuna godiyar sa ga Allah, sannan yai taiwa Su'ada addu'a ya na rok'a mata gafarar ubangiji.sai da bacci ya kama idonsa sosai sannan ya shafa ya tashi, ya na son tashin Su'ada ta je tai tsarki don ba kyau kwanciya da najasa a jiki,kuma ya na tausayin ta,don da gani baccin wahala ta ke yi,lalura ta sa ya rabu da ita,ya kwanta,bai dad'e ba bacci ya yi gaba da shi.

Wajan k'arfe uku da rabi Su'ada ta farka, juyin farko ta tuno da halin da ta ke ciki,a hankali ta bud'e idonta,rashin wadatar haske a d'akin ya sa ta jima bata mik'e ba,can bayan y'an mintuna ta mik'e ta na laluben hanyar falo,hasken glof d'in tsakar gidan da ya ke shigowa falon ya bata damar kai kanta toilet,bokiti ta d'auko ta dawo kitchen ta juye ruwan zafin da ke cikin tea flask,a daddafe ta ka koma toilet d'in ta gasa jikinta sosai da sosai,duk da azabar da ta ke ji ta zage ta gyara kanta don ta san ba ta da wata hanyar da ta fi wannan.
Bata koma d'akin ba sai ta shiga other room d'in ta kwanta, ba jimawa wani baccin yai gaba da ita.

Sun so makara yau,don sai wajan shida Ibrahim ya farka,da sauri ya mik'e ya yo falo,kai tsaye ya wuce toilet ya d'auro alwala, sai da ya fito ya ke tunanin ina Su'ada ta shiga Kuma, labulen d'aya d'akin ya d'aga ya hangota kwance kan gado,bai shiga ba ya wuce da sassarfa ya tada salla,bayan ya idar ya shiga d'akin don tashin ta.

Cikin bacci ta ji ana shafa mata gashi,ga iska ana busa mata saman ido,a hankali ta bud'e idanuwanta karaf sai cikin na shi,da azama ta maida ta rufe,d'an mirmishi ya yi ya na d'agota da ga kwancen yace
"tashi ki yi salla shida har ta wuce."

Kamar ba ta jiba,ko motsi ma tak'i yi,bai k'ara magana ba ya d'agata zuwa toilet d'in, bayan ya direta yace " bari na kawo miki ruwan zafi,da sauri ya koma kitchen d'in ya d'auko ruwan zafi ya kawo mata.

Yana zaune kan kujera ya na jiran fitowarta ta fito d'aure da towel,ganin sa zaune ya sa ta juya da sauri harda y'ar k'ararta,da sauri ya tashi ya isa gareta,ita kam runtse idanuwa tai ta na yarfe hannu tace " Don Allah ka ban hanya in je d'aki, ka daina kallona don Allah. "

Matsawa baya yai yace "Je ki maza ki sa kaya ki yi salla to."

A tsantsame ta wuce shi, bai bita ba ya zauna falon don ya bata damar shiryawa,kusan mintina goma sha biyar ya tashi ya shiga d'akin, samun ta yai jingine jikin gado idonta a lumshe alamar tunani take,a sannu ya je gabanta ya zauna tare da rik'e hannunta d'aya, da sauri ta runtse idanuwanta,don ba ta fatan abunda zai sa idanuwansu su sark'e da na juna.

Cikin zolaya yace "Amarya kin sha k'amshi, kin tashi lafiya?"

Shiru ba amsa,ganin haka ya sa ya shiga tsokanar ta,ai kuwa ta rasa ya za tai kawai ta saki kuka.

Tun ya na d'auka wasa ya ga kukan ya k'i tsaiwa, sai ma k'ara shashshek'a ta ke,a hankali ya janyota jikinsa ya shiga biting bayanta,tare da mata kalamai "Haba Su'ada sirka tsananin farin cikin da nake ciki da b'acin rai,kukanki ba abunda ya ke sawa zuciyata face k'unci,in biki daina ba nima zan yi kukan fa."

K'asa k'asa ta fara rage k'arfin kukan,ci gaba yai da mata kalmomi masu sanyi,da ga nan kukan ya d'auke duka, yana share mata hawaye ya ke tambayarta "Me yasa min Matata kuka,ko cinnaka ne ya cije ta take kukan nan haka?"

Turo baki tai har lokacin dai idonta a rufe,tace "Ba kai ne ba,kai ta min abu Ina baka hak'uri amma ko kulani ma ba kai ba."

Cikin salon da tai maganar shima ya yi, "To ni ai banji ma lokacin da ki ke ta ban hak'urin ba,hankali na fa duk bai tare da ni."

Shiru tai tak'i tanka mai, ya d'ora "yanzu dai ki yi hak'uri kinji,ba zan k'ara ba,dad'in da na sha jiya ya ishe ni da ga nan har ji bi sai in k'ara."

"Wayyo Mamana,Allah ka bari ban so,ni ba abunda za ka k'ara,ka daina min wannan maganar ma ni."

Cikin dariya yace "Wannan maganar ta zama dole fa,waye yace miki ana manta dad'i, ai duk wanda ya sha dad'i to kullum cikin zancensa yake."

Ture shi ta fara yi ta na bubbugun sa cikin kukan shagwab'a.
Shi kam dariya ta ci k'arfinsa ya kyaleta ta gama borinta ta kwanta k'irjinsa luf,ganin haka ya sa ya gyara mata kwanciyar yana shafa bayanta kamar y'ar baby,a haka wani baccin ya yi gaba da ita.

Sai da tai nisa a baccin ya jawo filo ya d'ora kanta,sannan ya tashi ya shiga gyara gidan.

To fa! Ibrahim ba'a iya girki ba,ga ranar d'ora tukunya ta zo,ya na son ya dafa mata abu me nauyi kafin ta tashi kuma bai iya ba,takaici ya kamashi cikin ransa ya ke raya ya zama dole ya koyi girki ko don Su'ada, ai dole wata rana buk'atar hakan ta taso,gashi ma tun kan ai nisa an fara.

Ganin zaman ba zai mai ba ya sa ya shiga kitchen d'in, kallon komai ya ke,can dai yai dabarar tafasa ruwa tunda ya ga yanda ta ke kunna gas d'in, flask biyu d'in ya cika su da ruwa don ya san za tai amfani da shi in ta tashi.

Sai bayan takwas ta farka,lokacin ya na wajan Babah,da dingishi ta k'arasa kitchen don d'ora ruwa,tana tab'a flask d'in ta ji a kwai, k'ara gasa jikinta tai sosai,eh kam ta ji dad'in jikin sai dai tafiyar ta ta ce kana gani ka san hhhmmmm.

Zama tai tai kwalliya me sauk'i cikin material riga da siket marasa nauyi, kasancewar zafi ake a gari.

Har ta kammala shiryawa ta shiga kitchen bai shigo ba,ba ta jin k'arfi sam a tare da ita,amma haka ta daure ta ke gudanar da aikin ta a nutse, chiefs tai, ta soya bred da kwai,ta na jejjera kayan a falo ya shigo,ta na jin bud'e k'ofar sa ta saurin komawa kitchen d'in, kai tsaye can ya nufa,ta juya baya tana jera cup's a cikin plate, a hankali ya k'araso daf da ita ya sa hannu ya k'arfi cups d'in, ya na mata magana cikin kunne,"Aiki ki kai Su'ada, ba ki jin dad'i fa,da kin hak'ura na samo mana wani abu munci."

Muryar ta can k'asa tace "Ba komai,ai ba wani me wahla nai ba."

Rik'o hannunta yai su na fitowa a kitchen d'in,bayan sun zauna kan kujera yace"Sannu kinji,yau kam nai dana sanin da ban iya girki ba,amma da ga yau in za kiyi girki k'afata kafarki."

D'an mirmishi tai kanta a k'asa, don har yanzun ta k'i yarda su had'a ido.

Shi ya had'a mata tea d'in yace zai bata a baki,tace ita dai a'a zata sha da kanta.
A haka a kayi break d'in, ita idonta na k'asa,shi idonsa na kanta.

Duk taji ta takura,don ko ba ta d'ago ba tasan kallon ta yake,ta na mik'ewa yai saurin rik'o ta da fad'in "Ina zaki je?"

"Zan je kitchen na yi wanke wanke ne."

Mik'ewa yai zuwa kan kujera da ita a jikinsa, k'ok'ari yake dole sai sun had'a ido,yace "Wai yau rowar idon nan ake min ne? Tun safe an hanani arba da k'wayar idon,kallonta na saukar min da walwala, don Allah Su'ada ki kalleni kinji."

Ji tai wata kunya ta k'ara dabaibayeta,ta rasa inda za ta cusa kanta,sai kauda kai take.
Hannu ya sa ya d'ago fuskar ta ta ya na kallon yanda ta lumshe ido eyelashes d'in ta suka kwanta gwanin sha'awa, a hankali ya kai bakinsa kan lips d'in ta ya na gogawa cikin wani salo,yarrrrr taji tsikan jikinta ta tashi,shi kam daban so ya ke ya karya lagonta,don haka yai ta bin wasu hanyoyi yana aika mata zafafan kisses, tun tana janyewa har ta fara bashi hadin kai,don yanda ya ke sarrafa bakinta cikin nashi dole bazata iya jurewa ba.

Tsawon lokaci ya d'auka wajan ladaftar da jikinta, ai kuwa tai tik'is jikin ya mutu,sai idanuwan da suka k'ara lumshewa,a hankali ya zare bakinsa cikin nata,yai k'ok'arin had'a wasu kalmomi don ya kunna kanshi shi ma d'in, "Su'ada! wato aure ni'ima ne,dukkan abunda ke cikinsa ni'ima ce ta ubangijinmu gare mu,bayan aure ba abunda zai halasta min wannan yanayin me dad'i,duka kwanakin nan ina jina wani sabon mutum,na rasa gane wace duniya na ke,musamman musamman jiya,hhhmmmm jiya ko . . ."

Da sauri ta sa hannunta ta rufe mai baki ,wani kiss ya sakarwa tafin hannun,tai saurin janyewa don shock d'in da taji ya harbeta.
D'an mirmishi yai yace "Su'ada bud'e ido ki kalleni din Allah."

Cikin cool voice tace"Bazan iya ba fa."
" Me yasa ba zaki iya ba"

"Kunya na ke ji wlh."

"Kunyar me?komai fa ya riga ya faru,ai batun kunya tsakaninmu ya k'are, tun ranar d'aurin aure ki ka tsiri wata jin kunyata, duk wannan tsumamman kallon an daina aiko min shi,kuma na san dalilin to tunda an kauda dalilin ba sai a barni haka ba in kalli sarauniyar kyau da ga cikin ido har k'asa."

Kanta na kwance a k'irjin sa tace" To duk kallon da kai bai isheka ba,ka kalli duk abunda ka so ai jiya."

Dariya sosai maganar ta bashi,yace "A'a ni jiya ban kalli komai ba,aikin gabana kawai nai,amma yanzu zan kalla in more da ga sama har k'asa."

K'ok'arin fara zuge mata zif ya ke,tai saurin rik'o hannayensa, shi kam dariyar da ke cinsa ya ke k'ok'arin dannewa,ya na k'ara janye mata rigar,
Ba ta san lokacin da ta bud'e idon ba da sauri ta na mai magiyar ya bari ya bari,a lokacin k'wayar idon nasu ta sark'e, wani shagalallan kallo su ka shiga aikawa juna,dukkan su idanuwan su tamkar masu jin bacci haka ya koma,sai da su ka kalli juna su ka more sannan ta maida idon ta k'ara wani lumshe su,cikin jin wani mayen feelings ya bi saman idon nata da lafiyayyen kiss,a hankali tai ajiyar zuciya, mik'ar da ita tsaye yace su je kitchen su yi wanke wanken.

Komai tare su kai har girki ya na tsaye ya kafa ya tsare a dole sai ya koyi girkin,duk nauyin da take ji sai da ya bi hanyar da ta saki jiki su ta daina kakkauda kai.

A ranar wanka ma dagewa ya yi sai da su kai tare,karon farko da yace su yi a taran,don ca yai komai ya riga ya kau a tsakanin su,batun kunya babu ita tunda an k'etare boda🙈

*Ta kuce*
*Y'ar mutan Ja'oji*🙋
[2/23, 11:55 PM] LAYUZA KABIR: 👭 *FACALA* 👭

*NA*
*LAYUZA KABIR* *ADAM*

👩🏻‍💻👨🏻‍💻
*ZAMANI* *WRITERS* *ASSOCIATION*
📝
_We_ _are_ _here_ _to_ _educate_ , _motivate_ ,and _entertain_ _our_ _Readers_

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.