Aindo Part One Complete Hausa Novel
Reading file: Aindo Tantagariyar Yar Aiki Part One Complete Hausa Novel.txt
Chapter 15 of 44
*Page *
[10/10 à 17:34] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*A'INDO*
_(Tantagariyar Yar Aiki_)
✨✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨✨
✨✨
✨
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_(We are the best Writers Among All writers_)📚
*DAGA AKALAMIN MARUBUCIYAR*
👇
*YA MACE KOWACE DA IRIN NI'IMAR TA*,
*LABARIN MAIMOUNATOU*,
*KAICONA*,
*HASSADA GA MAI RABO*,
*YAN MATAN ZAMANI*,
*INA MATSALAR TAKE MAZAN KO MATAN*,
*MAKIRCI*,
*LATIFA*,
*CANJIN RUHI*,
*WACECE NI KAMRINA*,
*SO NE SILAR FARUWAN HAKAN*,
*And Now*👇
*LATIFA SABON SALO*,
*A'INDO (Tantagariyar Yar Aiki)*
_DEDICATED TO SADJIDA & UMMY ONTOP_
*Masha Allah kawata,Mrs Adam Yar Mutan kagara,ina matukar tayaki murnar kamala litafin ki mai suna( Labarin Amira),litafin ya bada baban darasi wanda ya kamata Al'ounma su karanta kuma suyi amfani da wanan darasin,domin mata irin su Nafissa matsawar basu tuba ba to makomar su wuta,Allah ka mana tsari da ita,hakika labarin Amira cik'e yake da baban darasi,ya koya mana hakuri,da juriya,ya hane mu da shirka,cin zalin, wulakanta miji,Allah ka mana mai kyau,wanan litafi ya fadakar,ya nishadantar,ya ilimintar,Allah ubangiji Ya baki ladan dake ciki kuskuren ciki kuma Allah yafe miki,up up up my kawa kawar kirki,kawar arziki,kawa har a gidan Aljanna, Insha Allah.ina Alfahari da ke,a kulum kuma sonki karuwa yake a zuciya na,ban hadaki da kowa ba aradu idan aka cire iyaye da oga🤪🙈,Allah ya barmin ke my heart,ya Kara ma oga sonki linkin ba linkin,ya raya miki zuri'a,ya karama mahaifan mu nisan kwana,ya basu lfy ingantaciya,sha shagalin ki kawa daga ke sai ke a gurin oga ba kari*😍😘💃
*Page 27-28*
,,,,,,,,,,,,,,,A'indo bata farka ba saida jirgi ya sauka,jirgi na tsayawa ta bud'e idanu,Alhassan da ya kunna wayar sa ya kalle ta,a dake ya buga tsaki ransa bakikirin yace"ya zaro mata idanu yace"ke!
Dube ni dak'yau A'indo ta ware idanu tana kalon sa,ya nuna ta da yatsa yace"wly kika yarda kika min shirme anan wly Allah na lahira sai ya fiki jin dadi,nan garin turawa ne ba kamar can bane,kuma daga ni sai ke ne idan kika yarda kika kwafsa min wly sai nayi kaca kaca dake,dan haka ki kama kanki ki nutsu,sanan wly kar na yarda naji kin fada ma wani cewar ke matata ce,domin kuwa ke baki kai matsayin da zaki zama matata ba,ki kula,sanan bana son kauyenci,ki san abinda kike ,tunda Kika yarda kika biyoni keda kafar ki zaki bar nan."
"Malam way ko dai ko dai cewar A'INDO🙄
"Kodai me?
Cewar Alhassan da ya waro mata idanu."
"Yau
Aradun Allah kanata zazara idanu ai sai ace zarare ne kai.😏"
Harara ya bala mata sanan yace "kindai ji abinda nace miki, sanan koda kinga mutane yan jarida karki sake ki tanka musu."
Fitowa sukayi,sosai A'INDO ta tsorata da yanda taga garin, gaba-daya rikicewa tayi,saida Alhassan yayi ma wani soji signe cewar ya shiga da A'indo a mota sanan,sodja ya jata a wata mota mai bakin gilashi in aka shige ta ba'a ganin na cik'in ta,saide na ciki ya gani,shima ba sosai ba, dak'yar nan ma aka shigar da A'indo alurar barcin bata saketa ba,dan haka ana shigar daita ta koma barcin ta,motoci ne sosai suka zo tarbon Alhassan,shima a wata ya shiga,ana ta sara masa,anan naga ikon Allah yanda ake ji da Alhassan a kasar waje,direct gidan sa dake can ba nisa sosai da barikin sojoji,a barikin sojoji ma yanada katon gidan sa,to anma saboda kar A'indo ta tona masa asiri yasan ba hankali ne da ita ba,shi yasa yace a huce da ita wancan gidan nasa kawai.
Bayan an shigo tafkeken gidan na gani na fada,akayi parking,sojoji mata yasa su d'auko masa A'INDO,saboda barcin da take,aka kawo ta falon,sanan ya salami kowa,johne cucun sa,mai dafa abinci a gidan shine yake jerawa a table,bayan ya gama yayi ma mai gidan nasa barka da zuwa ya amsa ya fice daga falon."
zama Alhassan yayi ,yayi tagumi yana kalon A'INDO,tunani yake hanyar da zai bulo ya rabu da ita,shifa bazai iya zama da wanan yarinyar ba,Yar kauye dakikiya,dole ma ya nemi wata,mai ilimi ya aura,bazai taba zama da jahila ba kuma yar kauye.
Kare mata kalo yayi,sam yarinyar batayi masa ba,ko kadan.
"Mtsssss yarinya zaki gane ne,ubanda yasa kika biyo ni wly sai kin raina kanki, sha'awar sa yaji ta motsa dan haka ya kira Linda budurwar sa, itama da murna linda ta shirya,ta shigo motar ta,ta taho,Linda baturiya ce,tana matukar son Alhassan,sanan tana yaba ma mazakuntakar sa,yanda ya iya love da mace,yanda yake juyata a bed,abun na matukar burge ta, dan ita ida zai amince zata iya auren shi, shigowa Linda tayi ba wanda ya tsayar da ita tunda sun san ta,motar ta ,na shigowa daidai tashin A'indo,kunen ta Alhassan yaja tare da yi mata kashedi,cewar nan ba Niger bace ta kama kanta,fada yake mata sosai,ana cikin haka sai ga Linda ta shigo ,kur a idanun A'INDO,sakin baki galala A'indo tayi tana kalon Linda,can kuma ta kuma kecewa da dariya 😁 tace"la'illaha ilalahu yau ina Rabi'u zo kaga abinda muke kalo a akwati mai mutum,aradun Allah wa'inan fararen mutanen ne,masu jar fata,dama yace mun garin su zamu zo ,tashi A'INDO tayi saman kujera tana tsalo,sanan daga bisani ta duro da gudu tazo ta cukwikwuye Linda ta nannade ta,tana ihu ,aradun Allah bazaki gudu ba sai Rabi'u da Husseina sun ganki,😁."
"Keeee! Wai dan ubanki meye haka cewar Alhassan ya buga ma A'indo tsawa.
Linda Kam ta tsorata da turanci take tambayar sa Ina ya samo wanan mahaukaciyar .
Ce mata yayi yar aiki ce ,da hausa yayi maganar dan A'INDO taji,saboda Linda tana dan koyan hausa kuma tana dan ji kadan kadan
"Murguda baki A'INDO tayi tace"tab aradun Allah acikin makaryatan duniya kaine lamba daya a panin karya,dan kai inajin kakan su ne a karya,kalon Linda tayi dak'yau,tace"ke yar fara ni nan Matar sa ce,kuma sunana A'indo Tantagariyar Yar Aiki,mai zaman kanta,eheee karki yarda a zuka miki karya😏."
Rai a matukar bace Alhassan ya daga hannu zai mareta sai kuma ya tuna gargadin Mahaifin sa,ya sauke hanun sa,nuna ta da yatsa yayi yace "ki Kiyaye ."
Linda na tambayar sa abinda A'INDO take cewa yace ta kyale ta mahaukaciya ce,Kama Linda yayi ya hade bakin su wuri daya,tun a falo suka fara romancing din juna ,"la'illaha😱 ku yanzu bakwa jin kumya kuke tsotse tsotse kamar wasu tsuntsaye,ko kumya bakuji Kuna iskanci,sanan ta bala ma Linda harara ta murguda baki taci fuska tace"ke fuce ki fita daga gidan nan karuwa kawai dan ubanki ki shigo gida na ki Kama min miji na🤨, cik'in ran Alhassan yace thanks good aiko zaki ga iskanci iya iskanci,d'aukan Linda yayi kamar wata baby suka haye matatakala suka haye sama,kuka ne ya kufce ma A'indo ta fadi anan ta fara birgima tana kuka,wayyo Allah ina kike Hajiya kizo za'aci amana ta wayyo Hajiya ki taimaka,ihu take,wani abu ya fado ma A'indo a rai lokaci daya ta tsayar da kukan ihu ta buga ta tashi,sai yanzu ta gama kalon falon irin na turawa ne tsarin wani abun ma sai Wanda ya gani,falon ya tsaru,nan ta shiga zagayen falon tana buga kauyenci har ta gano kitchen aiko
Ta shiga,duk wani abu na kasar hausa da ya danganci kayan miya akoi harda mai,tunawa tayi da sulbin da yaja su hajiya lokacin da tayi guga,dariya ta kece da ita tace wohoho sai ni A'INDO Tantagariyar Yar Aiki,duk wanda yaja dake sai yaga magyarin mutum,eheee😏 Mai ta debo,tazo ta zuba a kasa daidai wurin saukowa daga matatakala,saida ta shafe gurin yanda baza a gane ba,in ba an kure kalon wurin ba,komawa tayi ta zauna ta baza tagumi,bayan awa biyu sai ga Linda ta fara saukowa ita kadai,sai wani farin ciki take ji Alhassan ya jiyar da ita zakin zumar sa.
Takowa tayi tana yanga,har ta sauko,sai ji tayi kamar an ja ta ta bada suuuuuu tim kake ji tayi sama ta fado kasa,dama Linda ba kiba ba, yar siririya,razananar
Kara Linda tayi wanda ya jawo
Hankalin Alhassan da yasa wondo yana shirin sa riga bayan ya fito daga b'andaki yaji wanan karar tata, ai da sauri ya Yar da rigar sa ya nufo falon inda yaji karar,ganin Linda kasa ya firgita da gudu ya sauko shima yana zuwa kasa daidai inda man yake yayi shuuuu shima ji kake tim ya fado sai ya Kara yin gaba da Linda,ita kam Linda kama kugu tayi tare da kara sakin kara, ita kam A'INDO zama tayi tasa su a gaba tana dariya,harda rike ciki....
husseina bayan tafiyar A'INDO kuka tasa harda birgima a kasa,cewa take"Wayyo Allah na higa uku,ni wly ku maido min yar uwata,Wayyo A'indo kina ina ki dawo dan Allah " kukan ta kawai take shirgawa ba k'ak'autawa, Rabi'u ne ya biyo ya ganta tana kuka yace"aaaa yau ni Naga ikon Allah,ke bara in gaya miki idan zaki ware ki ware ayi harkar arziki,kin wani zauna kina shirga mana kuka kamar Allah ya aiko katuwa dake"🙄
Tashi Husseina tayi ta murguda masa baki tace" ina ruwanka dan sa Ido,ai in bazaka rarashe ni ba sai ka bari hajiya ta rarashe ni,anma kazo ka cikani da surutu."
Tana gama magana ta kuma komawa kukan ta taci gaba."
Sakin baki Rabi'u daudu yayi yace"aaa to kanki akeji ta mahaukaci da ya fada rijiya yace kanku ake ji nidai wanka na nake😏,to ai sai ki tsaya kiyita kukan har mahadi ya bayana,nikam kinga tafiya ta bazan iya ba..... "
"Dadyn Alhassan Rabi'u namiji ne ina laifin akai mata yar uwarta inaga hakan zaifi,nima sai yanzu naga gagawar mu,dan A'indo batada ilimi ko ta zauna can ita zata wahala,ni da zakaji shawara ta da an dawo da A'indo anan Nigeria inaga hakan zaifi,saboda mu samu mu bata ilimi,in yaso idan ta samu daidai gwargwado yanda zata fida kanta ta ko Ina ne, sai mu tura masa ita,a lokacin itama zata iya ci gaba da karatun ta,anma kayi tunani sosai."
Tashi Hajiya tayi tabar d'akin tabar Alhaji da tunanin maganganun ta....
Aci gaba da gashi🍇
Maimou love😘
[10/10 à 17:34] MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE: https://mobile.facebook.com/Anatarewritersassocian/
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*A'INDO*
_(Tantagariyar Yar Aiki_)
✨✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨✨
✨✨✨✨✨
✨✨✨✨
✨✨✨
✨✨
✨
*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋
*🤝🏻ANA TARE WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_(We are the best Writers Among All writers_)📚
*DAGA AKALAMIN MARUBUCIYAR*
👇
*YA MACE KOWACE DA IRIN NI'IMAR TA*,
*LABARIN MAIMOUNATOU*,
*KAICONA*,
*HASSADA GA MAI RABO*,
*YAN MATAN ZAMANI*,
*INA MATSALAR TAKE MAZAN KO MATAN*,
*MAKIRCI*,
*LATIFA*,
*CANJIN RUHI*,
*WACECE NI KAMRINA*,
*SO NE SILAR FARUWAN HAKAN*,
_and Now_👇
*LATIFA SABON SALO*,
*A'INDO (Tantagariyar Yar Aiki)*
_DEDICATED TO SADJIDA & UMMY ONTOP_
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.