Kuyanga Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: KUYANGA part 1 cmplt-1-1-4-1.txt
Chapter 9 of 23
Dakyar ta iya mikewa tashiga tayi wanka da ruwan dumi tashiga cikin ruwan kana tafuto ta dawo takwanta ta shiga tunani
Tundaga wannan Rana da Yarima yadandanata bai sake bi takantaba ko ganinsa batayi a idonta
Ita hakanma dadi yai mata domin bata kaunarsa ko kusa ko kadan tunda bai zama me tausayin mace ba yanada son kansa ita yanzun ji take gara Allah yadau ranta akan dai ta zama farkarsa
********
Ranar wata Lahadi ta Dade tana bacci tun ana sallar ishsha,i takwanta bacci me dadi mecike da mafarkin masoyinta
Mafarki takeyi wai takoma gida gata nan ita dashi alambu suna Tadi suna cikin Annashuwa
Kayan sarauta ne ajikinsu ita dashi anata hidimta musu
Abinda kuma yabata mamaki cikin mafarkin sai aka musanya mata da LAMIDO amadadin MAHBUB da suke zaune kunsan dai mafarki yanda yake saitaga LAMIDO sunata shan Soyayya kamar karsu rabu ga bayi sunata kawo musu gaisuwa kafin su wuce
Shigowar yarima dakin nata da matsananciyar Sha,awarta shiya katse mata Daddad'an mafarkin
Kai tsaye yahaye gadon tareda kwantawa abayanta yahau shinshinata kamar wani kare
Yazira hannayensa cikin shimin jikinta ya kamo Breast dinta yahau matsasu cikin wani azababben salon Sanyawa ashide
Matsasu yakeyi yana futarda nishi sama sama kana yahau mirzar kan nonon nata yana wani fadin ""wash!Ashhh!!
Tafarka azabure tareda fadin "wayyo Allah na waye ??
Tayi zaton ko Aljanine saitahau addu,a cikin ranta
Can kuma taji ya murginota zuwa jikinsa yamannata da jikinsa yana kokarin yakai bakinsa ga nata
Kafin taganeshi ta fuska ta kamshin turarensa taganeshi
Yarima yana cutar da ita domin adole take amincewa dashi badan tasoba gashi ba damar ta bujire ba damar ta hanashi to ta inama Alhalin Ya iya kashewa mace jikinta murus
Ai walahi koke da kike karantawa inkikaji yanayin saikin langwame ajikinsa 😅
Tokoni danake Rubutawa ji nake inama yarima mijinane kawai dan yajiyarni yanayin
😛😋😅😂🤣
aradu karkuga laifina irin mazajen da ake so asamu kenan wanda zakiso WeekEnd ta riskeki dashi zakuma kiso kik'i fita unguwa dan shi uuhhhuuhmm
Bari dai inyi shiru haka kada intunzuro wasu ko aga rashin kunyata kuyimin uzuri tsohon hannu ce 😅😊
Saida yagama luguiguita ta jikinta yai sharkaf da narkewa wajen Relarx
Gashi tagama jikewa dan *KUYANGA* Lafiyayya ce me tarin Ni,ima irin yadda mata akeso dai sukance domin Maza nason hakan ga mace
Batada tsumi batada dabara saina mika kai bori yahau
Yau abin haushi sau biyu yanayi
Saida yagama gamsuwa kana yatsallaketa yabarta anan
Sam bayama damuwa yaga shin itan ta gamsun ko tana bukatar taimako
Kai!!! Yarima mamuguncine kai Aradu bakada hali 😡 kubarni dashi fans kada kufuto da jin haushinku ma wani yaji zanyi maganinsa yasin saiya kwashi kashinsa ahannu Alkur.an dan tusa kawai
Yauma haka ta tashi taje tayo wankan janaba kamar yadda MAHBUB ya koyarta dayake shidin me ilimin addinine dan har dan gemu yatsayar wasuma Uztaz suke kiran MAHBUB Yakan koyar da makarantar dare ga yara da manya na BAYIN gida maza ko mata
Saida yajera kwana uku ajere yana zuwar mata tun tana masa shiru tana kyaleshi har wata rana taki bashi hadin kai
Ta matse jikinta tana kuka tana ce masa itakam yakyaleta haka bata so Tagaji kuma yamayarta gida
Haushin kalamanta yaji wato tarainashi kenan tunda akan yana neman abinda yakeso ajikinta amatsayinta na baiwarsa hartanada bakin magana lallai xaiyi maganinta
Daya ga da gaske takeyi saiya zuciya ya wanketa da mari saida ta dafe gurin
Yace "kije kirike kayanki inada wadanda suka fiki komai taimaka miki nakeyi tunda naga ackn kewar masoyinki kike kuma kinkai munzali sannan inban nemekiba wazan nema kokinsan dan hakan nataho dake to walahi bari kiji indai gidane bazan koma yanzuba harsai lokacin danaga dama dan kaina
Yana gama fadin haka yasauka daga gadon bayan yasaka kayansa
Haryaje kofar futa zaifuta kuma saiya dawo da baya yatsaya akanta yanunata
"Kisani bawai Sonki nake yiba balle inga wulakanci indai nine bazaki karajin na kusancekiba zankawo kowace mace gidannan inada iko saidai kisani inhar kika kara karyan doka irin wancan to xaki fuskanci hukunci fin wancen Me zanyi da *KUYANGA* makaskanciya irinki.mmttss yaja tsaki yafuce
Tarushe da kuka tareda dafe kai *"YA ALLAH KAJI ABINDA BAWANKA YAKE FADAMIN ALLAH KA "YAN TAR DANI KASA INADA RABON FARIN CIKI ADUNIYA*!
Aranar wuni tayi tana kuka kanta har ciwo yafara taji inama zataga SAHABI ko zata fada masa kadan daga cikin damuwarta ko taji sanyi ckn ranta ko hakan zaisa ya maidata shi Nigeria
Aiko Dan halak sai gashi Allah yajehoshi gidan kawai domin yaganta don sun bata da yarima tun asilar daya kaita asibiti SAHABIN ne yayi fushi da yariman ganin irin faassarar da yafara masa
Dayaga bata falon saiya saka kansa ckn dakin nata yana rafka sallama jikinsa nabashi ko batada lfy
Yana shiga yahangeta karshen gado dake da kanta tanata kuka
Ai da sauri ya isa gareta yana tambayarta ko lfy
Tadago da sauri ganin shine yasa takara sautin kukan tana fadin "DAN Allah kataimaka ka kaini Gida kamayar dani Nigeria walh nagaji da Abinda yarima yakemin.
SAHABI arude yace mata "me yake miki?Zeenatu wane irin zalinci yake miki?
Bata boye masa ba don kada ta cuci kanta ta zayyane masa komai
Ya dafe kansa yana jin quna ackn ransa
Yakasa magana don takaici
Yace "kinada laifi kinxamo me biyayya wacce batada amfani awannan bangaren yarima bai dace yai mk hakaba tabbas sainayi maganinsa saiyasan cewar ya aikata ba daidai b maza taso hado kayanki daga yau kinbar zaman gidansa har Abada
Jin hakan yasa taji dan sanyi aranta
Da karfin guiwa ta sauko daga gadon
Aranta tanajin inhar zai mayarta gida toko inane ma zata bishi
Da sauri Sauri tahau hada kayanta a dan akwatin daya bata
Duk kayan kananun kayane shedanun kaya ma kuwa irin fitinannun da bazata iya shiga ckn mutane dasuba don rashin mutuncinsu
Doguwar riga dayace ackn kayan sai kayan da tazo dasu riga da zani
Hijab ta zura tunda riga da siket din jikinta sunkamata
Yarike mata akwatin ta mara mas baya har ckn motarsa dake farfajiyar gidan
Akan idon me gadi suka futa don har dagawa juna hannu sukayi
Yasan cewar inhar Yarima yadawo zai fada masa yafuta da ita toshiko bai damuba tunda gyara xanyi
Ackn motar yaita rarrashinta don tadaina kukan fadi yake "saikin fita daga damuwa sannan zanmaidaki gida Nig. Yanzu dai gidana zanfara kaiki kafin innema miki Bisa …………
A,a fa SAHABI muna gudun fadawa gidan jiya munfiso kafidda A'i daga rogo bawai kadora daga inda aka tsaya ba 🙄
To kodayake dai ance …………
Kubiyo Antun Sayyada da Shahida donjin meke gaba
[7/27, 4:35 PM] Ummi Tandama: 📿 *KUYANGA...* 📿
*_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*JINJINA GAREKU KAWAYEN ARZIKI SA'ADATU HUSSAIN AMINCI RADIO TAREDA SHAMSIYYA BAHUR MAMAN SADIQ R/K QUATERS*
*Nabilancy Luv* 💘
(Auntyn S&S)
40-45
Gidan da SAHABI Yake tamfatsetsene Dan yafi na Yarima komai da komai
Sashe biyune agidan kowanne daki kashiga bazakaso kafita ba kayan alatu tamkar kadauki new decoration kagudu dashi abubuwan kawata daki ba magana
Wani daki yakai *KUYANGA* wanda yake dauke da babban gado da kayan kallo acknsa da toilet da kujeru ack girman dakin yakai fili rabin filoti
Yanuna mata kujera yace "Zauna anan ki huta inxakiyi wanka ga toilet nan inkuma xaki kwanta ga gado nan
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.