Complete Hausa Novels

Kuyanga Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: KUYANGA part 1 cmplt-1-1-4-1.txt

Chapter 8 of 23

Yana shigowa falon yai kicibus da ita ayashe ba nunmfashi

Ya isa gareta da sauri

Yana tabata yana fadin "ke lafiya kuwa? Meya sameki

Yataba kirjinta yaji bata numfashi ga jikinta zafi rau

Ai ba shiri ya kinkimeta yai waje da ita yasata amota sai asibiti

Shidai megadi yaga shigowarsa kuma yaga futarsa batareda SAHABIN yagaya masa dalilinsa na futa da *KUYANGAR* magashiyan yafito da ita ahannunsa yasata amotar

Me gadi yacika da mamaki don dai yawayi SAHABIne sosai yasan matsayinsa ga Yariman da Bazai barshi yafuta da itaba Amma kuma awani barin na zcyrsa yana zaton ko batada lafiya ne zaitaimaka mata tunda yasan dai yarima Baikwana gidanba

******
Dayake Babban Asibitine na kwararru akasar ma sai wane da wane

anbata taimakon Gaggawa tasamu kanta tafarko nan akai mata allurar bacci dontasami hutun ko ciwon kan yaragar mata

Saida tayi awa uku sannan tafarka ckn ikon Allah kuma bata farka da ciwon kan ba normal tajita

Zazzabinma yarage mata amma still dai jikin da zafi kwankwatsar kashin ma yarage

SAHABI yasiyo magunguna anbata tasha

Yakawo mata abinci

Dakyar takeci don yatakura matane

Ita tambayar kanta ma tahau yi ya akai wannan mutumin yakawota asibiti?taya suka hadun?bata manta fuskar saba Tagane abokin yarima ne duk da gani daya tayi masa agidan

Amma taji yaburgeta yana da kirki matuqa yakuma ceci rayuwarta bazata manta Alkairinsa ba

Yakura mata idanu yana hango tsantsar kyan da Allah yabata

Tabbas ayau yaji zogin sonta yakara addabarsa

Bazai bar wannan damar da Allah yabashiba zai bayyana mata Soyayyarsa gareta tunda dama wancan karan Yarimane yakawo masa tsaiko da dalilinsa mara amfani

Tana gama cin abincin yakawo mata ruwa takarba tana godiya

Yace "Niya kamata ingode miki.

Tayi murmushi tace "ana me zaka goden kaifa kataimakeni ahalin da nake rai ko mutuwa bazan manta da wannan Alherin nakaba nagode sosai.

Yayi murmushi yace "ai yiwa kaine yaya sunanki?

Ahankali tace " *ZEENATU*! Amma amatsayina na baiwa zaka iya kirana da *KUYANGA*

Ya hau girgiza kansa yana fadin "Zeenatu yadace nakiraki domin sunanki me dadine me kuma amfani yanada matuqar ma,ana a musulunci kinganni nan Allah yajarabceni da sonki tyn aranar da Allah yasa naganki agidan yarima yakuma gayamin ke baiwace agareshi shiyasa yahanani inbaiyama miki domin acewarsa matsayina yawuce naso baiwa tunda nidin Dan sarkin Garin Daurane

Tayi murmushi tace "Dacewar hakan dayagani yasa yai saurin yi maka Togaciya don kada asalinka ya da ajinka yaragwanta Nima kuma ina me baka shawara akan kacire sona Don bazai maka amfani ba tunda bamu dace ba kaidin da "yar sarki ka dace

Yayi murmushi tareda zama agefen gadon yace "ZEENATU nine D'a na uku agun mahaifina SARKI ADAMU wanda kaf cikin "yayansa nine Namiji yafi sona ackn su Ankuma bani mata Amma nace bana so "yar sarkice tana sona banida Ra,ayin in Auri yar mulki ko Sarauta Nafi son in Auri "Yar marasa shi atsarina ma yar talakawa nake so in Aura...

Tagyara zama don hira dashi yamata dadi yakuma kara burgeta

Tawatso masa tambaya akaro nabiyu "kaiko meyasa hakan?

Yace "Zaki sani anan gaba inna Aureki.

😳 tazare ido aranta tace "tab kayi nisa lallai ashe dagasle yake abin naka babbane badaniba.

Tace "Dan Allah kacire wannan maganar ma tun wuri kafin yarima yafuskanta zanmayarka yaya agareni abokin shawara inka yarda

Yace "To zandau hakan abayyane don kada yarima yagane tunda naga bazai bani goyon bayaba amma azahiri azcy kinanan awacce nakeso nima inaso kidaukeni amasoyinki nagaske azcy kada kinuna amma azahiri mununa mu Abokaine kinji.

Ta daga kanta kawai ta gamsu da hakan

Wayar sace tahau ruri

Yana dubawa yaga Yarima ne

Yai picking yana fadin "abokina kana ina haka?

Yarima yahau masa fada "Meya kawoka gidana alokacin da kasan bananan wato shiyasa kaki zuwa Dinner din dankazo kadauki Zeenatu kuje yawo ko?bansan zaka nuna halinka ga baiwata ba to walh kasani baxan xuba ido inga kana aikata...

"Dakata mallam angaya maka ni irin kane?

Yarima yadaga murya kamar zai cinye SAHABIN ta waya "Bazan dakataba harsaika dawo da ita gida nan da minti biyar inba hakaba....

SAHABI Yace" Zan dawo da ita amma harsai likita yasallameta... "What! Meya sameta mekayi mata?

Cewar yarima agigice yake tambayar sahabin dan axaune yake sai gashi baisan yamikeba

SAHABI Yace "Kai zancewa me kayi mata domin asume nazo nasameta afalon gidanka bata hayyacinta Ni taimakonta nayi nakawota asibiti inzakazo kadauketa saika taho asibitin da muke da file acan wanda familyn mu kezuwa nasan kasanshi tunda kataba xuwa kaima. SAHABI yana kaiwa nan amaganarsa yakatse wayar Yariman yana tsaki

Itadai sakato tayi tana jinsu tana kuma mamaki aranta Duk yanda suke amma Yarima saida ya zargeshi toko dai halinsu daya ne?

Hhhmmm Allah dai yasa ba kalmar Abokin Barawo barawone ne zaiyi tasiri akan suba...🙄

Sallama SAHABI yayi mata yabar Asibitin domin Yarima yabata masa rai bazaima bari yazo yatarar saba don haushin kalamansa daya gaya masa

Koda yariman yazo yanemi Dakin da aka kwantarta

Yana ganinta yahau tambayarta meya faru da ita?

Ta gaya masa abinda tasani tareda nuna masa SAHABI ne yataimaketa alokacin da take ahalin neman taimakon

Yarima yace "toke meya haddasa miki shiga wannan halin.?

Tayi shiru

Yasake mata tambayar again

Tace "babu komai Daga Allah ne.

Yace "to yanzun yajikin naki?

Tace "naji sauki Alhamdulillah.

Yace "Ok zanje su sallameki ban iya xaman Asibitiba.

Yafuce zuwa mintina yadawo yace "Anbasu sallama yanzu likita zaizo yaganta su wuce.

*******
Koda suka dawo gida Taga canji agunsa don wani tattalinta yakeyi yana nuna mata kulawa ga cima kala kala dayake kawo mata

Har manta matsayinsa gareta yakeyi

Bawai zama yake yayi hira da itaba kawai dai kulawa yake bata saikuma aikin dazatayi masa yakeyi dakansa harma yayi matan

Bawai Son ta yakeba tsananin dabara yake yi mata don ta saki jiki dashi yasha romonta

Ranar karshe da baxata taba mantawa ba atarihinta shine ranar da yaraba dare adakinta bayan yabata magani tasha

Yarabata da jikinsa yaringa mata wasu launikan wasanni yana romance da ita waiduk aganinsa debw kewa ne hakan

Saida yakashe mata jiki likis kana ya sille mata kaya yacire nashi yahaye ruwan cikinta

Yahau aikin kokarin shigarda abin arxikinsa

Wato dai yahau kokarin zira guga arijiya don debe ruwa 🤦🏼‍♀ kuyi hkr fans haka tsarin yk sai agaba zaku gane ma,anar hakan zakuma kuga cancantar hakan.

Ahankali yaringa bi da ita har yacimma burinsa

Aiko dai yakidime yashiga halin firgici alokacin dayaji cakwai yaji banbancinta da sauran matan daya saba lasa.

Tabbas yaji *KUYANGA* ta daban take ackn mata Domin Dadinta Daban yake Anya kuwa Yarima ba mutuwa yayi ba don Dadi da shiga jazaba Don daya gama kasa motsi yayi kamar yadda itama takasa motsawa amma hawaye ne kawai kefitowa a idonta

*Yarima Suma yayi fans ku kawo ruwa mana* 😅

HHHH muje zuwa
[7/26, 3:44 PM] Ummi Tandama: 📿 *KUYANGA* 📿

*_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*WANNAN PAGE DIN SADAUKARWACE GA AUNTY FAUZA JAGORA UWAR TAFIYAR KAINUWA WRITERS ASS.* _TARE DA D'AUKACIN ELDAS AND MEMBOBIN CKN QUNGIYA ME ALBARKA NAN KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_

*Nabilancy luv* 💘
(Auntyn S&S)

35-40

YARIMA yana gama Abinda zaiyi da *KUYANGA*
Yasauko daga gadon yazira kayansa yafuce yabarta kwance lakwas tana zibarda hawaye

Hawayan bakin ciki takeyi domin yarima ya cuceta ya karya mata lagonta data shiryashi ga MAHBUB tabbas ta tausayawa kanta takuma Tausayawa MAHBUB Domin insunyi Aure bazai samu abinda ake samu ga Cikakkiyar mace budurwa ba tabbas dolen ta koka

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.