Best Hausa Novels

Auren Katin Kasa Part 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren Katin Kasa Book 3.docx

Chapter 52 of 52

Part dinta ya fara tsayawa yayi knocking, tana budewa ya kalleta daga Sam shar kasa, sanye take da wasu silk kayan barci pink doguwar Riga, kanta babu wani dan kwali, 

Skin dinta sai sheki yakeyi wanda yasa ya kasa duake idnaunshi akanta, saida ta kafe shi da ido tace “Yadai?”

“Sorry uhm, Zan ita samun coffee please”

Gyra tsayuwar ta tayi sai kawai wnai irin murmushi ya kubce mata kafin ta hade rai, “wato yana son yayi using trick dinshi na kai mashi coffee daki kenan? Lallai ma ya…”

Katse mata tunanin nata yayi ta hanyar cewa “idan zai samu ki ajiye min akan dining Zan sauko na dauka thanks wifey, goodnight”

Yana kaiwa nan ya wuce sama, da mamanki take kallon shi harya bace mata da gani, meysa Yanxu Duk abunda taje tunanin akai bashi yake yi ba? Kodai wasa yake mata da tunaninta ne? What sort of game is he playing yanxu kuma”

Haka ta tsaya tana tambayar kanta ganin babu mai bata amsa yasa ta rufe dakin ta wuce cikin bedroom din, 

Daukan plate din data gama cin abunci tayi ta sauko kasa, within 5min ta hada mashi coffee a cikin mug, tana gamawa ta ajiye mashi akan dining kafin ta wuce daki ta rufe kofar ta ta kwanta abunta.

Amar dake tsaye a dakin sa tsawon minti goma yana zarya hoping zatayi tunanin kawo mashi daki saijin shuru yayi, 

Murmushi kawai yayi yana tausasa kanshi don baya son takurata don haka ya sauko kasan da kanshi, yana zuwa kuwa ya tadda ta hada mashi coffee din ta ajiye kamar yanda yace, daukan coffe sun kawai yayi ya wuce sama yana cije lebe yana murmushi,

Washe gari sunday, baije ko’ina ba yana zaune a gida, kwata kwata baima ganta ba yau da safe don bata sauko ba, yana shirin hawa saman ne saigata ta sauko kasa, sanye take da abaya yau, tayi kyau sosai don ko mayafin abayar bata saka ba, fuskanta fayau babu komai akan fuskan nata, 

Batama Lura dashi ba din haka ta wuce kitchen ta hada tea ta fito tana ya tsine fuska, 

Tana shirin hawa saman ya tako inda yake sai alokacin ta Lura dashi ma “good morning, meysa baki sauko da wuri ba yau?”

Wani irin kallo ta mashi kafin tace “banyi raayin sauko wan bane”

Tana karashe wa ta dan cije Bakinta saboda ciwon marar data Tashi dashi dukda yanxu ciwon ya ragu sosai ba kamar da ba, 

Dan shuru yayi kafin yace “are sure you’re okay?”

“If I’m not zaka ga na sauko ne? Waima tsaya meysa zaka damu?tun adaa baka damu ba sai yanxu ne zaka dunga nuna min Ka wani damu dani, nifa bari kaji Wallahi I hate abubuwa da kakeyi, stop pretending to be nice baya maka kyau ma, Ka koma yanda kake kawai don ni ban ganema wannan actions din naka ba”

Knocking din da akayi ne yasa ta dan jinkirta kafin ta gifta ta gefenshi ta wuce sama abunta, yana kallo ta wuce sama baice mata komai ba haka zalika Baiji haushin ta ba saima murmushi kawai yayi ta gefen baki “I never knew masu shuru shurun nan rigima ne dasu”

Wani knocking sun aka sakeyi wanda yasa ya wuce wajen kofar, yana bude kofar yaga security a tsaye “morning sir, Akwai wata baquwa tace she’s here to see ma’am”

“What’s her name?” Amar ya tambaya

“Take sunanta Madina” 

Shuru Amar yayi don kamar ya san sunan saidai bai gane ko wacece ba don haka yace “okay let her in”

Yana kaiwa nan yabar kofar a bude, nan amra ta sauko hannunta rike da cup din data hau saman dashi, kitchen ta wuce direct ba tare da ta kalleshi ba, tana futowa daga kitchen din ta nufi janye stairs, saurin tsaidata yayi “I’m sorry if na bata maki rai okay? Bakyason Ina tambayar lafiyar ki ne?”

“Yes please, bana son waennan Abubuwan da kake yi, stop being nice to me tunda I didn’t ask for it,”

Marairaice fuska yayi yace “Tohm na bari kin hakura?” Ya tambayeta yana kallonta, 

Gyaran murya da akayi ne yasa suka saiga gaba dayansu, Madina da tun da suka fara magana ta shugo, ta tsaya daga bakin kofa, tana kasa motsawa saboda wani irin tukukun baqin ciki daya turniketa akan abunda amra keyi, bata taba sanin amra bata da hankali ba sai yanxu, namiji na binki kina yin abunda kikaga dama Wai Harda ya daina nuna kulawar shi a gareta abunda mata da yawa suke lacking a gidajensu kenan ita kuwa da Allah ya bata shine take neman yin iskanci, babu abunda Madina keyi sai cije lebe tan takaici ta,

Ganin tana shirin tafka shirme yasa Tayi saurin gyara murya, 

Wani irin murmushi ne ya lulube amra wanda Har hakoranta saida suka futo waje, cikin saurin ta matsa ta gefen ta tunkari inda take “anty Madina… sannnu da zuwa”

Tana karasawa ta rungumeta, Madina dai babu abunda yake sai yaqe don bata son ya gane taji maganar da sukeyi shida amra, “yau gani a gidan amarya,”

“Welcome shugo daga ciki mana,”

Amar daya tako sitting room ya zauna kallo daya yayi masu ya kauda kanshi gefe, suna gab da wuce shi Madina ta tsaya tace “Ina wuni baban triplets”

Kai tsaye ya amsata ba tare da ya juyo ya kalleta ba “lafiya lau Alhamdulillah”

Sama suka wuce inda amr ta jata Har zuwa bedroom dinta Har lokacin murnar Ganin ta take,

Suna shiga daki Madina tayi saurin ajiye handbag dinta a gefen gadon amran tare da wayarta da mayafinta gaba daya kafin ta fuskanshi amra “Aisha please ki fada min dan Allah meke damun brain dinki ne? Ke ko Anya kinsan darajar aure kuwa? Wallahi azeem ban taba sanin bakida hankali ba sai yau,”

“Anty Madina me nayi kuma” amra ta fada tana tabe baki

Janyo hannunta Madina tayi don ta mike ne da zummar dauko mata drinks

“Kinga zauna, nan gefe tukunna,”

Nunfasawa Madina tayi tace “fada min? Ya rayuwar auren ku take? Kinyi amfani da was in dana tura maki?”

Shuru amra tayi kafin tace “anty Madina I’m not ready gaskia, nan huce ba Har yanxu”

“Aisha kiji tsoron Allah, Wallahi azeem mala’iku na tsine maki, Allah yana fushi dake, ke hatta sallar ki bata karbuwa akan Abubuwan da kikeyi, ke wai meke damun kanki? Are you sure bakida aljanu?”

 Jikinta ne ya danyi sanyi “bani da komai Wallahi”

“Toh meysa kike yin haka?”

“Ni Wallahi haushinsa kawai nake ji akan abubuwan da yayi kin abaya “

“ uban yayan kine fah? Mijinki ne fah? Ke bakya yafiya ne?”

“Ina yi” amra ta amsa ta

“Toh yanxu me kike so? Auren nashi ne bakya so?”

“Ah ah ni kawai dai….”

Saurin katseta Madina tayi “Wallahi yanda kika san na kwade ki haka nake ji, kaii kin bani kunya Wallahi”

Ganin Madina ta dau da zafi yasa amra tace “dan Allah kiyi hakuri, ni na kasa gane dalilin da yasa ni jin kasa gane abund ake raina, it’s so hard…”

“To forgive him or what?” Madina ta katse ta da tambayar 

“Yes, ni inajin kamar pretending yake yi”

Hannunta Madina ta rike “dan Allah ki sauke kanki haka, yau watanni Nawa yana fama dake kinji dan Allah indai kin dauke ni a matsayin yar uwa kuma kinsan bazan taba cutar dake ba Ina rokonki da ki sauke kanki kiyi abunda ya dace plss”

Madina ta fada mata cikin lallami don amra saida haka,

Sauke kanta kasa tayi tace “Toh anty Madina zanyi”

“Promise me”

“Toh anty Madina promise”

Murmushi Madina tayi tace “kinga yanda kika Kar kyau kuwa shiyasa naga ya kasa dauke idanunshi akanki dukda kina mashi hauka,”

Dariya amra ta danyi ta waske zancen “me Zan kawo maki Kisha?”

“Kinga dawo tukunna, wannan sai anjima, yanxu zo ga tsarabar danayi maki alkawari,”

Jakar da Madina ta shugo dashi ne ta bude ta zazzaga mata akan gado, set of wasu matsiyatan hadaddun English wears ta sayo mata masu kyau daga uk kusan Kala biyar Riga da wando da dogayen riguna gefe kuwa wani turare ne mai suna let’s meet mai shegen kamshi

Kallon kayan kawai amra tayi kafin tayi mata godiya 

“Kinga nasan halinki in kinsan bazaki saka ba Zan kwashe kayana”

“Wallahi Zan saka” amra ta bata amsa tana dariya

Hira sukayi sosai inda Madina kw nuna mat Wai abubuwa sosai daya kamata ta dunga yi, sai wajen yamma likis tayi mata sallama t wuce gida.

The next day….

Bata Tashi da wuri ba sai wajen karfe sha biyu,

Wayanta ta fara duba nan taga videos din babies dinta da salima ta tura mata, tunda ta kalla videos sun mood dunga ya sauya zuwa na farin ciki, she’s so happy Ganin yanda sukayi wayo sosai,

Ganin lokaci na tafiya tana daga zaune yasa ta mike ta wuce bathroom

Ci kin Yan mintuna kalilan ta futo daga bathroom , agurguje ta shafa mayukan ta ta fesa turare kafun ta wuce closet dinta, harta janyo abaya idanunta y sauka kan kayan da Madina ta kawo mata, wani tunani ne yazo mata “let’s test him first”

Ta fada ahanakli tana murmushin mugunta kafun ta janyo wata arniyar rigar,

Saida ta feshe jikinta da turaren let’s meet din da Madina ga kawo mata kafin ta fara kiciniyar saka yaloluwar rigar

Gaba daya riga kasa gane gabanta tayi da bayanta haka sai ta samu ta zurata da kyau son ta kamata sosai don Har ass dinta na lobawa a jikin rigar, 

Tunda ta daga nake kallonta Ina Masha Allah, she look so sexy a cikin rigar, gaba daya rigar ko knees dinta bata kaiba, a gaban kasan rigar an yanyanka rigar ya zama kamar taliya, gaban rigar kuwa anyi amshi v neck daya fudda cleavages dinta sosai, hannun rigar kuwa dan micici ne, fadin irin kyawu datayi a rigar ma bata lokaci ne, daukan wnai band tayi akan dresser ta makala akan gashin ta, yanda yake motsa jikinta ma dakyar yasa taji kamar ta cire rigar saidai tunawa da kudurin dake ranta yasa ta daure kawai, dan kohl dake gaban dresser ta duaka ta goga a idanuta tana ajiye kohl din idanu ta ya sauka kan anklet dinta, wani murmushi ta sauke wanda ita kadai tasan maanarsa, 

Babu wani bata lokaci ta saka anklet din ta fito da daga dakin hannunta rike da waya, kasa ta fara sauko ta wuce kitchen ta danyi toasting bread da tea, bata motsa ko Ina ba anan taci kayanta kafin ta fuce daga kitchen din, ta dawo sitting room ta zauna,tasan  yana futa Duk mondays don haka bata kawo yana nan bama.

Daga dan nesa ta hango kura akan tv stand dama tv din, don haka ta mike tsaye ta wuce kitchen, duban glass cleaner ta fara yi ta dade a kitchen din  har Allah yasa ta gani, 

Nan ta fiddo shi da towel ta fito zuwa parlor kanta a kasa, 

Amar da saukowan shi kenan daga sama hannnuanhu rike da waya don kwana yayi da ciwon kai wanda yasa bai futa ba, 

Yana daga zaune a sitting room yana kokarin chanza channel din data saka yajiwo kamshinta, hade da karar anklet din kafarta wanda ke tafiya dashi, baya son kallonta don a cikin wani yanayi yake daga Daren jiya zuwa safiyar yau bai waiga ba harta karaso parlor din, nan idanu ta ya sauka akanshi, shima at that time ya juyo ya kalleta, wani irin bugu zuciyarshi tayi dayasa ya dafe kirjinshi, ahanakli ya soma furta “ya Allah a cikin zuciyarshi, 

Nunfashinsa kiris ya raye ya dauke ganinta kawai da yayi, she look so so mad!!! Daya sa wasu tsuntsayen dake kanshi suka fara zagaye kwakwalwarshi, kallonta yake yi kamar zai cinyeta tundaga sama Har kasa, santala santalan cinyoyin sun bayyana akan idnaunshi wanda yasa eyes balls dinshi suka fara wani irin ruwan jaraba, maida idanunshi yayi kan cleavage dinta, nan idnaunshi ya sauka akan peak din peaky boobies dinta wanda da gangan taqi saka masu bra….

Kiris ya rage bai saki miyau ba daga bakinshi ya hadiye shi, amra kuwa tunda taga irin kallon da yake mata nan take ta wnai farin ciki ya ziyarceta ganin hadin datayi mashi yakai inda take so, 

Amar dai kasa motsawa yayi balle ya fidda nunfashin kirki Har saida ta wuce ta gabanshi ta tsaya gaban tv ta dan duka da gangan ta ajiye cleaner din,

Wata irin shakuwa ce ta sarke shi kot kot, ciki azaba ya dafe wuyanshi tare da gabanshi daya mike tal kamar yaqi, amra dai babu abunda yake sai murmushi tana jin yanda ya sarke kuwa ta kyalkyale da dariya kafin ta fara goge tv stand din, yanda take juya jikinta ma dole hakan yayi mashi illa, Ganin tana neman kasheshi da ranshi yasa ya mike azafafe ya wuce kitchen ya dauka bottle water Har lokacin hannunshi na rike da wandonshi ya dafe abar Tashi.

Saida yasha ruwan sosai kafin ya yarda gorar ruwan, gaba daya ya gama futa hayyacinshi, 

Yana yaddawa ya runtse idanunshi yana tariyo moments din, fitsari da nunfashi yayi “noo I can’t take it anymore”

Yana kaiwa nan ya wuce parlor Har lokacin goge gogenta take, gadan gadan ya taho Har inda take ya tsaya a bayanta, tana jin haka tace “I knew it daman,”

Bata gama tunanin ba taji ya kamo kugunta ya manna da gabanshi a tsakiyan ass dinta yana matso da ita sosai zuwa jikinshi, “baby….you look so hot!!!! I can’t take off my eyes darling”

Ya karashe yana sauke mata nunfashi a wuyanta, gabanta ne ya soma bugu lokaci guda, 

Kokarin kwacewa ta soma yi saidai babu haki don riko ya mata mai kyau ma kuwa, ganin haka yasa ta juyo ta fuskanceshi, hakan ya bashi damar Ganin cleavages dinta da kyau da boobs dinta , wani irin wahalallan miyau ya hadiye da kyar kafin ya soma shafa wuyanta, saurin hana kanta tsoron daga soma shiga tayi ta kalleshi “daman nasan you’re just pretending…”

Ay baima sauraronta sai kallon Bakinta da yakeyi idnaunshi sunyi jaa sosai, babu zato ba tsammani taji bakinsa cikin nata at the same time ya dauketa gaba dayanta da hannunshi biyu ya saqalo da kafafunta in between, amra dai kasa hana shi tayi don saida ta ga idanunshi fargabar da takeyi ta dawo mata sabuwa, tunda ya kinkimeta bai sauketa ko Ina ba sai kan kujera 3 seater, ya dan rankwafo akanta bai sauke mata nauyi ba. babu abund ake Tashi sai groaning da yakeyi kamar zaki, 

Amra dai lokaci guda ya nemi ya duake mata tunanin ta gaba daya don wani irin zafafan kisses yake ma fuskanta da lebe ta, idan ya saqalo harshen shi ya janyo nata saiya tsotse tass kafin ya zame bakinshi, wani irin hit deep French kiss yake bata wanda ya fara fiki ta kwakwalwarta saida ya dan jinkirta idnaunshi yayi jaa yace “I’m sorry baby, inason nayi abunda yafi haka please,kinji…”

Sai a lokacin Bakinta ya bude “daman nasan jikina kake so ba ni din kake so ba, now Ka fito fili Ka nuna min”

Runtse idanunshi yayi kafin ya bude ya shafa fuskanta “baby why are you like this? Wanna

Fah hakki na ne? Meysa kike haka ne?”

“Ni Ka dagani dan Allah”

“No I won’t, saikin fada min meysa kike hukunta ni haka, Ay ba laifi bane idan na buqaci matana is my right”

“I don’t bloody care, ni Ka daga ni”

“Toh Ay kuwa baki isa ba, I need you please ki daina haka karki hanani hakki na”

Yana kaiwa nan ya maida bakinshi yana kissing dinta, saida yayi mai isarshi Har ya soma jin nunfashinta na daukewa, bai fasa ba haka ya cigaba saima hannayenshi da suka soma aiki a jikinta, abunda yake mata is just pure love making, playing with her passionately, hannunshi bai sauka a ko’ina ba sai kan boobs dinta, dan matsa su yayi yaji laushinsu wanda ya sashi yar yin kara, amra kuwa wani dan vibration ne ya soma shigenta, don lokaci guda wani irin dadi ya ziyarceta, 

Hankalinta bai fara guje wa ba saida ya zame kayanta tass ba tare da saninta ba, rigar ce dai bai sauke ta Har kasa na ya barta a wajen kwankwasonta, 

Tunda idnaunshi suka sauka kan boobs dinta komai ya karasa kunce mashi akai, daya bayan daya ya fara basu hand work kafin ya kaisu bakinsa, amra da ta rufe idanunta ta rasa abunda gaba daya yana neman tayar mata da hankali  da abubuwa da yake mata bashi ta kasa hanashi lokaci guda, hankalinta bai gama gushewa ba saida taji saukan lips dinshi akan nipples dinta, wani irin gantsarewa tayi ta kwala Kara “arhhhh Ka….ba..ri”

Yana jin haka ya cigaba da aiki bai saurarar mata ba, hannushi da nakan nippie din day akuwa yana yana cikin bakinshi, saida yayi mai isarshi harta fara futa hayyacinfa kafin ya zame bakinshi ya fara bin jikinta da kisses at the same time yana zame kayan jikinshi, yana cire rigar Tashi ya watsar gefe, amra dake neman comfort batama san ta daura hannunta kan kirjinshi ba, lamari dai ya dau zafi don gaba daya sun fita hayyacinsu, amra dai gaba daya jikinta ya gama saki, hankalinta ya Tashi sosai don yanda urge dinta ya tunkaro ta kamar zata zauce, Amar dai tuni ya Karanceta din haka ya dunga bata wuta babu sassauci.

Sakin boobs dinta yayi ya danyi baya kadan ya fara sauke mata kisses akan flat tummy dinta while hannunshi na sauke rigar Tata gaba daya, 

Ahanakli yake yin kasa yana bin thighs dinta da hit kisses, yana sauke rigar kuwa ya dan yi gaba ya zuba ma vulvo inta idanu, gaba daya wandon ta ya jike jagab kamar tayi futsari, wani irin murmushi ya sauke don ya gane ga hau network don haka baiyi wata wata ba ya Dora bakinshi akan pants din nashi tayi sniffing wajen, take amra ta wangale idanunta hannunta na karkarwa, 

Hannunshi ya maida kan pant din nata kamar mai jin tsoro kafin ya sauke shi kasa,

Yana saukowa yabi v dinta da kallo, wajen sumul babu gashi sai sheki yakeyi ga wnai kamshi dake fita daga wajen at the same time ruwan niima na sauka daga wajen, 

Kamar Ana fuzganshi haka ya tura fuskanshi wajen ya soma bata mad head….

Amra dai babu irin ihun da batayi ba akan ya kyaleta yaki, karshe ma sai nishi ta koma yi kamar mai naquda, saida ya kaita maqura kafin ya kyaleta ya hauro zamanta da kyau ya sauke wandonshi,

Baima tsaya wnai tunani ba ya daga kafanta daya yayi rounding akan kugunshi while dayar ya damke ta don baya son ta nemi guduwa don yau kan saiya je inda yake don zuwa in a haka ba za a samu damuwa…

Ahanakli ya fara zuwan mata saidai kamar last time yanxun ma a rufe take tamm, 

Attempt ya sake for the second time nan take ta dake hayyacinta kuwa tace “wayyo zafi, mey wanna. Haka”

Ay bai sarara mata ba saima Kara speed da yayi ganin ta dawo hayyacinta, 

Kamar dai last time bugu uku nan dai ya sake yi mata ya fara kai kanshi ciki, fadin irin abunda ya soma ji a ciki bata lokaci ne don haka jiki na bari ya soma thrusting bayaji baya gani…

 A takaice dai saida Amar ya kwashi gara a ranar,amra kuwa zafin datayi tsammanin jin na lokaci guda ne lokacin da yake shiga dukda ta danji zafi urge din dake tattare da ita yasa dadin abunda yakeyi ya rinjayi zafi, 

Mata mutanen mu hakan baisa ta fashe da kukan shagwaba ba  kamar yarinya.

Nidai Nace kukan dadi ne kawai….

Amar dai ya gama susu cewa don baima son lokacin daya sauko da ita kasa ba ya cigaba da abunda yakeyi, he fucked her so good dayasa tayi come and go yafi sau biyar..

Sun dauka kusan awa biyu Chor Ana abu daya, Har ta soma jin zafi oga bai daina ba, nan take kuwa ta soma kai Mashi bugu hakan baisa ya kyaleta ba saida yayi mai isarsa kafin ya isa inda yaje.

Wata irin ajiyar zuciya yake saukewa ita kuwa mai zatayi banda kuwa Mara dalili, kissing g dinta yayi yace “sorry wifey, nine ko?”

Banza tayi dashi saida ya mike ya kwasheta gaba daya ya wuce da ita bedroom dinshi, Har lokacin kukan shagwaba takeyi da takaicin kanta don yanxu ya gama gani laggon ta.

Bathroom ya wuce ya hada masu ruwa kafin ya dawo ya kinkimeta ya wuce da ita bathroom ya sanya ta acikin tube shima ya shige yana rungume da ita kamar zai cinyeta, yana bata kalamai a kunnenta “thank you so much wifey thank you, kin faranta min Allah ya faranta maki, you are my heaven on earth and this is the paradise”

Ya karashe yana shafa vulvu dinta yana massaging wajen, Ay yana yin haka ta kwala wata karar, nan take yayi wata yar dariya yace “Akwai zafi ne?”

Banza tayi dashi ta cigaba da kukan shagwaba shiko yasan hakan zai kunnata don haka ya cigaba da abunda yakeyi hartayi lakwas, ganin dama ta samu yasa ya sakeyin second round nan bathroom din…..

After 2days..

Tun bayan abun daya faru tsakaninsu take jin takaicin kanta kullum tana kulle a daki, taki yarda ma ya nuna mata how he love her so much, gaba daya hankalinshi ya Tashi, ita a bangaren ta abunda ke damunta shine Har yau bai futo ya furta yana sonta ba balle ta hakura haka, wanda dalilin ne yasa yake Ganin daman jikinta kawai yake so.

Shi kuwa gani yake Har a lokacin haushinsa take ji dukda kullum apologising yakeyi.

Bata futa saiya futa daga gidan nan take samu ta dafa masu abunci, koda sun hadu kuwa bata bari ma ya matso inda take, dalili kuwa shine hakan ba karamin tayar mata da hankali yake ba don ko fuskanshi ta gani moments sun ranar ke fadi mata wanda ke saka ta shiga yanayi sosai da son abun.

Yanxu bata kwana biyu bata yi mafarki shi ba da sex din da sukayi, Har takaiga ta gane yanxu she’s craving for it saidai taurin kanta bazai sa ta sauke kanta ba ta bada hadin kai…

Bawan Allah Amar ya damu da ita sosai, shima tunda yaje koramar nan ya kasa sukuni, he’s wanting her sosai saidai yayi alkawarin bazai takurata ba zai kyaleta ya zuba mata idanu don koba komai yasan ya bata assignment kuma ta amshe don yagane level of urge dinta.

Don musamman saboda ita ya karanci buqatun mace when it comes to pleasure…..

After one months…..

A cikin watannin nan abubuwa da dama sun faru inda kwata kwata amar bai sake gigin kusantarta ba hasalima kaurace mata yake yi don yaga boye mashi take yi bata son tana hada idanu dashi, ya kasa gane mata wannan dalilin yasa ya zuba mata idanu saidai kula wa kam yana da idanu kamata sosai.

Akwai wata ranar Friday tana kwance akan kujera y shugo gidan, batayi expecting dinshi so soon haka ba don haka Tayi saurin mikewa zata gudu yace “wife please ki tsay ki saurareni kinji”

Chak ta tsaya don haka ya karaso Ind a take ya zauna yace “seat”

 Nan take ta zauna ta kauda kanta gefe 

“Ki fada min meke damunki? Meysa kike guduna? Is it saboda abunda ya faru taakanin mu?”

Hade rai kawai tayi ba tare da ta kalleshi ba 

“Bana son takura maki, kuma bazan sake ba, now ki fada min idan auren ne bakya so sai ayi yanda kike so?”

Ya karashe murya shi na karkarwa, amra dai amsa dagowa tayi 

“Wallahi I promise you Duk abunda kike so shi zaayi kiyi tunanin akai zuwa gobe Duk abunda kika yanke shi za ayi okay?”

Yana kaiwa nan ya mike ya wuce sama zuwa dakinshi.

Yana tafiya ta fashe da kuka mara dalilin karshe ma dai sama ta wuce ta kwanta kan gado ta cigaba da kukan nata harta gaji barci ya kwashe ta.

Washe gari Saturday bata fito ba tana zaune a daki yayi knocking tasan shine take kuwa gabanta ya fadi,baima jira ta bude yanda ta saba ba ya shugo dakin ya dan taaya daga nesa “sorry for intruding, good morning kin  

 Tashi lafiya?”

Kanta a kasa ta amsa “Alhamdulillah”

Jakar hannunshi ya ajiye mata a gefen Ind a take yace “please get ready in the next 3 hours from now Zan kaiki gida, fatan kinyi tunani akan abunda na fada maki dazu?”

Kasa dagoda atayi don haka ya juya kawai ya fuce daga dakin …

Yana futa ta sake fashe wa da kuka, ta kasa ganema zuciyarta, itadai tasan wasi wasi da wahalar da ita da zuciyar Tata take yi.

Ko kallon hadaddiyar bag din daya ajiye mata  batayi ba ta mike tsaye ta wuce bathroom tayi wanka,

Tana fitowa ta ta goga mai a jikinta tana tunani, tunawa da gida dayace zasuje yasa ta danji wani dadi aranta, agurguje ta Karasa shafa mai din ta feshe jikinta da turare kafin ta wuce closet, atamfa ta jawo Riga da skirt da mayafi,

Daukan Kayan tayi ta ajiye su akan gado sai alokacin ma ta tuna da bag din daya ajiye mata, saukan jakan tayi ta fidda wrapped abu a cikin wata papper kafin ta zauna, tana zama ta bude wrap din nan, wata hadaddiyar abaya ta zaqulo mai sheki, Duk cikin collection dinta bata taba ganin wannan abaya dinba, ta hadu sosai nan take taji tana son saka abayar, 

Ko kallon atamfar bata sakeyi ba ta janyo abayar ta saka,  fadin irin kyau datayi mata bata lokaci ne, mayafin ta dauka tayi rolling kanta dashi, tana gamawa ta janyo bag din nashi nantake tajiyta da dan nauyi don haka ta bude bag din ta aka dubawa nan take taga wani cute handbag da takalmin ta, 

Ajiyesu tayi a gefe ta tada kabbara sallah don an kira sallar asr…

  ….

Karfe shida da rabi daidai ya tsaya bakin kofar dakinta yayi knocking, daga ciki ta amsa shi anatse, 

Bude kofar kawai yayi ya shugo, daga nesa ya hangota, tayi kyau sosai ba kadan ba, murmushi kawai yayi don baiyi tunanin zata saka kayan ba, 

“Ki sauko kasa mu tafi”

Yana kaiwa nan ya fuce daga dakin gaba murmushi, shuru amra tayi gabanta na faduwa sosai,

Jiki a mace ta sauko kasan, baya parlorn don haka ta wuce hanyar main entrance, a tsaye ta hangoshi bakin mota ya bude kofar gidan gaba, yayi kyau sosai sanye yake da doguwar jallabiyan ku futa ya bada abun akanshi kamar balarabe, kafarshi sanye yake da wasu hadaddun designer, 

Saurin sauke kanta tayi kasa don wani irin kwarjini yayi mata kafin ta fara takowa ahankali,

Bude mata gaban motar yayi harya karaso inda yake, gently ya soma magana “careful”

Saida ta dan tsaya ta kalleshi kafin ta sauke kanta kasa ta shige cikin motar kafin ya rufe mata kofar, 

Cikin kamewa ya zagayo ya shiga gidan gaba ya kunna motar kafin ya rufe ya nufi hanyar futa..

Anatse yake driving slowly yana murmushi, amra dai bata kalli Ind a yake ba ta zubama hanyar da yake bi idanu,

Babu abund ake Tashi sai karar ac da sai slow music din ellie daya taba ganin tana jinta a kitchen, 

Shuru tayi tana sauraron yanda yake bun waqar, “love me like you do love love love me like you”

Yanda yake motsa bakinshi tabi da kallo kafin ta kauda kanta “Ashe yana jin waqoqin “ ta fada aranta…

Tafiyar minti talatin ta kawo su cilantro resto, hanyar vip lounge ya nufa inda yayi booking wajen gaba daya, gaske ne Duk ya gauraye wajen gaba daya, da mamaki amra ke kallon wurin don bata gane dalilin shi na zuwa nan dinba shida yace gida zai kaita, 

Anatse ya samu yayi parking Range Rover dinshi kafin ya futo daga motar ya zagayo inda take zaune, 

Bude kofar yayi ya kalleta tare da miqa mata hannunshi alamun ta sauko, kallon hannun nashi tayi kafun ta maida idanunta kan fuskanshi, public waje ne don haka ta sauke hannunta kan nashi ta fito, Har lokacin fuskanshi wasai sai murmushi yake yi.

Tana fitowa da kanshi ya rufe motar, nan ta fara bin wajen da kallo, ko’ina dim babu hayaniya sai hasken fitilu, shine ya fara yin gaba tana biye dashi a baya, kanta a kasa Har lokacin gabanta na faduwa tana son tanbayarshi saidai kuma ta kasa mashi magana.

Saurin dagowa tayi Jin babu alamun takun tafiyarshi daman yana gabanta, dubu ta gani a gabanta nan take ta fara waigen wajen, bata Ganin komai dake gabanta, Har zata juya hasken wajen ya dawo bauuuuu, gaba daya suka soma cewa “surprise…….”

Da mamaki amra ta fara bin wajen da kallo, an kawata wajen kamata garden yasha decoration da wasu mighty balloons hadaddu, gefe guda an saka wani banner an rubuta happy 25th birthday, maido da kallonta tayi kansu daya bayan daya don ta dan furgita, su salima ne a tsaye, Salim ne da abbbansu da ammah sai yan triplets dinta da su salima suka daukesu Harda Aman,

surprisingly ta tsaya tana kallonsu, 

Ammah ne ta tako inda take ta rungumeta tace “happy birthday my daughter”

Murmushi yaqe amra tayi kanta gaba daya ya kulle, who plan this kawai take tambayar kanta don tana manta yau birthday dinta, haka daya bayan daya suka dunga rungumeta suna wishing dinta harta soma murmushi, “ya akayi kuka sani? Who plan all this” ta karashe tana kallon triplets dinta tana murmushi jin dadi, Babu wanda ya bata amsa saiga Amar ya fita daga wani sako hannunshi rike da bunch of roses fuskanshi dauke da murmushi yana karaso inda take ya dan tsaya ya Mika mata rose din kafin ya rungumeta tsam a jikinshi yace “happy birthday my queen, i love you…”

Yanda taji kalmar nan har cikin zuciyarta, bai barta haka ba saida yayi kissing kumatunta nan take salima ta soma shewa “Masha Allah my favourite couples”

Aman ne ya dan ture ta alamun tayi shuru saboda babansu na wajen.

Amra dai haka kawai taji hawaye na zubowa akan fuskanta taka kasa motsawa tunda ya fada mata wannan kalaman, gaba daya shock yaqi sakinta saijin hannunshi tayi cikin nashi ya futo da ita daga wajen gaba daya su ammah na biye dasu Har tsakiyan coupund din wajen inda yayi parking

Yana zuwa daidai gaban wasu motoci biyu da aka saka masu ballons basu kyau ya tsaya, kafin ya zaro wani dan box daga aljihunshi ya bude box din ya zaro wasu keys biyu a ciki, Yan a zaro wa ya Danna wani buttons nan take wutar motacin ta kawo tarr, wata hadaddiyar Porsche cayenne ce ash color sai wata hadaddiyar farar benz daga gefe, 

Sakin baki amra tayi ta kasa cewa komai saida ya damka mata key din benz din a hannu yace “this is from your triplets”

Dayan key din ya sake damka mata yace “and this is from daddy”

“Masha Allah congratulations adda…” salima ta fada

“Congratulations inlaw” Aman ma ya fada, haka suka dunga congratulating dinta, amra dai is speechless saida ammah ta kawota suka koma cikin wajen dayake kawace don dinner zasuyi,suna karasowa wajen nan ma kowa ya soma bata gift, ammah ne ta fara bata check din 10m tace “this is from me my dear, Allah ya shi maki albarka”

Gaba day amasawa sukayi da Ameen amra dai anata kuka, cikin sauri ta rungume ammah ta kasa cewa komai, yau taga abunda ake kira da so.

Abbansu shima karasowa yayi ya bata nashi paper bag yace “Allah ya karo shekaru masu albarka”

Shima rungumesa tayi kafin su salima suma su karaso, daukan babies dinta tayi ta dunga jera masu kisses tana cewa “thank you so much thank you everyone bansan yanda Zan Gode maki ba, I thank Allah for having u all”

Gyaran murya Amar yayi yace “wife I have a surprise for you”

Nan ta juyowa ta kalleshi kafin ta maida idanunta Ind a yake mata nuni, 

Saurin Mirza idanu ta tayi don tabbatar da abunda yake gani, “haifa!!!!!” Ta fada da dan karfi, haifa data hangota daga nesa itama cikin sauri ta saki hannun Hammam ta soma takowa cikin sauri amra ma tunkarar inda take ta soma yi don tabbatarwa Har tana haki, “haifa is that you????”

“Yea bestie nice”

Cikin sauri suka rungume juna sai hawaye “oh my godd haifa kece a gaba na I’m I dreaming ne???”

“Nop You’re not” suka bata amsa gaba daya 

“Yaushe kikazo, waya kawoki oh my Allah”

Sun dade suna rungume da juna cikin tarin kewar juna da farin ciki, babu abunda sukeyi sai dariya gaba daya sunma manta da mutanen dake tsaye a gefen su, 

Ammah ne Tayi saurin cewa  “mu zauna muyi dinner ko daga baya sai hirar ayi yaushe gamo”

Karasowa kowa yayi suka zauna akan kujerun kan dogon family size  table din, 

Haifa dai na maqale da amra “babe, ashe zakiga juna, yau kwanan daya da isowa, your darling husband called and ask us to come down here to surprises you for your 25th birthday, dear nayi kewarki sosai na rasa yanda Zan sameki, kullum sainayi ma hamman magana,gashi bansan address dinki ba, both of us mun dauka ma Kun rabu da general shiyasa bamuyi tunanin tambayrshi ba we were even planing on coming here, saidai kuma…”

Shuru haifa tayi tana shafa cikinta tana murmushi, da mamaki amra tace “ wait wharttt oh noo I missed your wedding? It has happened already, oh nooo, what a bad friend I am”

Murmushi haifa Tayi don kus kus sukeyi “haka Allah ya kaddara best, nasan daman you’ll

Be shock nima haka na shiga shock lokacin da hamman ya shaida min kin haifa ma general 3 beautiful kids, I’m so so happy, ummi da abuh ma are so happy”

Sauke kai amra tayi tana murmushi tace “uhm… haka Allah ke lamarinsa, nima I never thought..”

Katsesu ammah tayi tace “my daughters let’s eat first, okay?”

Haifa ne Tayi saurin cewa “okay ammah”

Da mamaki amra ke kallonta Har yaushe suka saba haka, 

Gaisawa aka sakeyi inda Hammam yayi congratulating dinta itama tayi masu shida haifa….

Suna gamawa daga nan suka wuce gidan ammah, Annan su amra suka Dora daga inda suka tsaya har wajen karfe goma, nan Hammam ya kira haifa kana ta futo su wuce hotel dinsu, fir taqi tace bazataje ba haka zakila Amar ma bai nemi amra ba don yasan bazata je ba. Don haka sukayi tafiyar su suka barsu.

Kwana haifa da amra sukayi suna hirar yaushe gamo inda haifa ke mata tsiya, gashi yanxu general Harda yaya tsakaninta da general kuma yana mahaukacin sonta don jet dinshi guda ya tura aka daukosu aka kawosu saboda Kar suyi missing birthday din amra.

Bayan kwana biyu su haifa suka koma saboda Hammam zai koma aiki daman hutun kwana biyu ya dauka, kuka dai sunsha kuka sosai kamar basu girma ba.

Bayan tafiyar su gidan ammah suka sake komawa.

Washe gari haka Amar ya sake daukansu gaba daya gidan ya tafi da su shopping complex daya bude da sunan amra inda atare ya bata takardun wajen, abunda ya bashi mamaki shine yana bata tace ah ah, 

Nan ya shida mata kudin sadakinta ne wanda ya bayar lokacin daya nemi aurenta wajen abuh din haifa, daman ya dade yana tunanin yanda zaiyi da kudin nata don haka ya yanke shawarar saya mata abunda zai amfaneta nan gaba, gefen wajen Harda babban masallaci ya Gina mata saboda sallah.

Amra dai tayi kuka sosai ta kasa ce mashi komai sai rungumeshi kawai datayi tana hawaye, ahankali ta soma magana “I don’t know what to do without you, Ka gama min komai a duniya Ina alfarma dakai and I love you so so much”

Wata nauyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke yana mai kankameta shima yace “I love you and more and more wifey, you have my heart already from the day I first set my eyes in you”

Da mamaki ta dago tana dan waigawa Ganin su ammah Har sun shige mota yasa ta kalla shi tana murmushi tace “since the day you first see me?

“Yes big baby”

“Yaushe kenan,” ta sake tanbayarshi 

“Dame zaki biya Saina fada maki wifey?”ya karashe yana kanne mata idanu

Saurin dukar da kanta kasa tayi tace “me kakeso hubby”

“You!!!! All of you!!!”

Murmusawa tayi kafin ta juya ta nufi hanyar inda yayi parking tace “I’m already yours”

…..

A week to bikin salima and Aman….

Wani irin so da kauna suke gwada ma junansu, dukda ammah ta riketa anan gidanta ta hana ya tafi da ita saboda tana son ayi hidimar bukin salima da ita anan gidan…

Duk dare kuwa suna maqale da juna a waya, Amar is a lover boy, ya gama kashe ga da soyayyar sa, ya iya kalamai masu kashe mace, f way he talks ba karamin hakatata yake ba, kasheta kawai yakeyi da soyayyarsa itama kuwa bata barshi a baya ba haka take zabga mashi nata soyayyar tare da nuna mashi how special he is to her, wani irin so yake gwada mata wanda yake hade da tattali qauna da tarairaya kamar zai cinyeta, kullum kuwa babu abunda yake fada mata kamar “I want you so badly, Wallahi bazan ita hakura ba har bayan bikin nan please mu tafi gida,” idan suna yin waya 

Haka zata dunga bashi hakuri tana ce mashi “karka damu love. Saurin me kake yi, Ana gamawa harsai Ka gaji dani”

“No I will Never bazan taba gajiya da aljannar dake tsakiyan kafafunki ba, babe Wallahi in my intire life kece kika jiyar dani dadin da ban taba jinshi ba, kaiii I can’t wait to make love with you, I will screw you I will…” daya fara wannan zata kashe wayan tana dariya don ba karamin daure wa itama takeyi ba 

Akwai ranar da ya gaji wajen karfe Tara ya dawo gidan, yana cikin motarshi ya kirata akan ta futo tana fitowa kuwa ta shige motar ya ja su, bai tsaya ko’ina ba sai a gidan sa bata kusa mashi ba ta bishi don itama bazata iya hakura ba she wants to feel irin abunda ya mata kwanaki wanda yasa ta kasa yin barci for almost a week tana tunanin abun Duk dare….

Tundaga mota wasa ya soma zafi saboda zumudi,kafin shige da ita cikin gidan.

a parlour kuwa  ya yakice kayanta ya soma bata hot kisses, yanda yake taba ta da yanda yake caressing dinta abun ba karamin haukatata yake ba.

They show how much they love each other a wannan ranar

Sai bayan komai ya lafa ya dauketa ya maidata gidan wajen karfe sha daya, ammah dai already tayi barci so bata ma san anyi ba…

Finally the wedding day…..

Ayau ranar asabar karfe sha daya na Safiya muka shaida auren Aman da salima, taro yayi taro don gaba daya estates kowa saida ya hallara, cikin gida kuwa Amarya barcin ta ma takeyi batasan anayi ba, saida amra tazo ta tasheta tayi wanka, already makeup artist tazo don haka tana fitowa daga bathroom aka fara mata kwalliya..

Ango Aman Ansha kamshi, gefenshi Amar ne da Salim Duk sun sha farar shadda, fitowa sukayi daga masijid suka nufi inda baban amra yayi oarking motarshi yana shirin wucewa don an gama daurin auren, daman lowkey daurin aure akayi kamar yanda akeyi cikin sunnnah, basuyi wani dogon plans ko wani reception sai hotunan kawai da akayi abundai saidai Masha Allah….

 Suna karasowa amar da Aman suka duka sukayi mashi godiya, saida ya shi masu albarka kafin ya masu sallama ya wuce a motarshi suka suka wuce gida, 

Ango na shugowa ammah ta soma guda,nan aka sauko da salima ciki Shiga ta alfarma tayi kyau sosai, suma daga bangarensu basuyi wnai digon shiri ba don sai Ana washe garin biki yar chad tazo ta gyara ta itama tayi mata wankan Amarya da henna, Gyaran gashi ne dai amra tayi mata.

Tunda suka karaso kowannen su ya kasa dauke idanunshi akan matarshi, Aman dai kamar ya cinye salima haka yake ji, haka zalika oga kwata kwata shiga smiling kawai yake yi don yana saka ran yau za su, wuce gidansu suma kafin nan da Kwana biyu su wuce dubai saboda ayanxu yace bazai barta ba da abar sa zai dunga tafiya Harda yayansu.

Murmushi ammah tayi tana gode ma Allah saboda burunta ya cika yanzu, ta cika alkawarin daga daukar ma maman Aman, tana kallo su suka rungume junansu, amar dai Jan matarshi yayi gefe yana mata kus kus a kunne tana dariya, gaba dayansu looks so so happy, Aman dai tunda ya kankame salima yaqi sakinta hug yaqi karewa sai faman zuba mata kalamai yake a kunne “todays gonna be a dirty night”

Shuru salima tayi tana dariya kafin tace “ah Ina za ayi dirty night din? A cikin flight? Koka manta da tafiyar ne?”

Dariya ya danyi mata kafin ya fada mata “kinga harna manta, anyways Zan hakura but Muna isa chan bazan barki ba kin sani, it’s gonna be…” ya karashe yana bitting kunnenta saurin kwacewa tayi tana dariya ammah dake gefe gaba daya ta shagala da kallonsu su hudu tana murmushi….

Karfe takwas daidai suka fito gaba daya rakiyarsu salima don honeymoon zasu tafi zuwa paris daga nan zasu wuce Mecca, salima

Na maqale da princess tana jin kewarta sosai, 

Amar ke driving suna iso wa airport Ana announcing jirginsu don daman tafiyar dare zasuyi, salima dai na Ka kame da princess saida amra ta kwace ta da kyar kafin tayi mata rada “kafin ku dawo kema ki dawo mana da little princess”

Turo baki salima tayi zatayi magana abbansu ya janyota gefe yace “nan samu damar zama nayi maki fada yanda ya kamata ba , kibi mijinki sau da nada aure ba abun wasa bane, respect him kinji sannan ki kula da kanki”

Rungume Abban nasu tayi kafin ta wuce wajen ammah dake hawaye sosai don tana kaunar salima sosai , rungumeta sosai salima tayi tana hawaye tace “ammah ba fasa kawai bazan iya tafiya na barki ba”

 Dariya sukayi gaba dayansu kafin aman ya rike hannunta suka wuce cikin airport wayyo salima byeee Allah ya sanya alkhairi ya baku zaman lafiya Ameen…

Suna dawowa gida Amar ya nemi tafiya da matarshi nan ammah tace bata san zance ba, don tana son su zauna da ita kafin su wuce don amra ta debe mata kewar salima, amar dai ya gama quluwa sosai don yayi planning Daren nan sosai, amra ne ma tafi bata mashi rai saboda taqi saka baki wanda yasa yayi fushi ya tafi gida…

Mutumin dai baya iya fushi da shi at Tashi don haka ya dawo baima shiga gidan ba ya Danna mata kira akan ta futo, anatse ta fito sanye cikin hijab dinta, tana shugowa motar kuwa ya kulle motar ya fuce daga gidan, baiyi nisa da ita ba ya gangara gefen titi yayi parking, yana parking kuwa ya zare hijab din nata, mutuniyar baya bari Lamari ya wuce ta don haka ta soma mashi wuta itama, karshe dai Har sukayi making out anan cikin biyar wanda ya kasance best experience for them…

Don irin kyauturtukan daya bata lokacin daya je bangin duniya ba’a cewa komai.

After 2 days su amra suka gama preparation din tafiya dubai, amar ma washe garin ranar ma a gidan ya kwana….

Flight dinsu na karfe uku ne don haka sai wajen karfe biyu da rabi suka fito gaba dayansu, ammah taso yi masu rakiya saidai ciwon kafa daya dan riketa don haka tun a gida sukayi sallama, driver ne ke tukasu inda Amar ke zaune gaban mota da Hamad a hannunshi while amra na rike da princess Salim kuma yana rike da Hamid, 

Suna isowa airport amar ya saka triplet a cikin stroller dinsu, 

Saida suka tsaya sukayi ban kwana da salim kafin su juya zuwa gida su kuma suka wuce cikin airport yana rungume da da matarshi a gefensa abunda ba a cewa komai, what a lovely family Masha Allah….

Tun bayan tafiyarsu gidan ya zama so doll daga ammah sai Salim, shima yawanci yana school, sunyi missing dinsu amra sosai da triplet da salima, gidan dai ssai ya zama empty…

Bari mu Leka su daddy,…

Daddy dai ranar wata asabar kareema ta Tashi ta ganshi kwance rai yayi halinsa, gaba daya ya jeme daman daki daya suka bashi don wani irin wari yakeyi sosai wanda ya soma affecting dinsu, haka aka sallaceshi aka kaishi makwancinsa,

Bayan kwana biyu kareema ta haihu dan yazo babu rai, 

Mutuwar daddy data riski su muhammd ne acahn singapore ne ta dawo dasu Nigeria inda Muhammad ya nemi gafarar mahaifiyarshi na barinsu da yayi cikin qangin saboda abun kunyar da iyayen nasu sukayi wannan yasa yake jin tsoron yanda duniya zata kalleshi da abun…

Kafin muhammd da ishaq su koma Singapore saida ya samo masu gida mai Kyan gani ya saka su sannan ya ajiye masu kayan abunci, khady daman bayan zuwan da su amra sukayi ta koma shaye shayenta saboda baqin cikin don haka abun ya taba kwakwalwarta wannan yasa aka maidata dawanau 

Sauran kananun kuwa jalal da jamid da asma school Muhammad ya saka su anan anguwar tasu daya samar masu, inda ya bama Haj kareema jari sannan yayi alkawarin tura masu kudi Duk wata…

Yan prison suna chan suna girban abunda suka shuka, musamman daddy don gaba daya bashi Kyan gani ko kadan, yama zama makaho saboda inda aka ajiye babu haske ko kadan…

Baban su amra kuwa ya zama one of the multimillionaire a bangaren masu zane zane na duniya, dukda Har kokarin yana living simple life dinshi, har lokaci kuwa yana kuka da gidan gonar ammah saboda yayi alkawarin yin  halacci har karshen nunfashinsa…

Bari mu leka su salima da angonta….

Wata irin soyayya da shakuwa ce take gudana a tattare dasu, yanda Aman ke ji da ita kamar ya cinyeta, haka suka karaci kusan wata guda suna yawon honey moon kafin watan ma ya kare saiga ciki ya futo saidai muce Allah ya raba lafiya baby sal din Aman….

Dubai uae…

After 2years

Amar’s penthouse….

Wasu yara ne kyawawa su uku Duk kamannin su daya suna yawo tsakanin garden din da yake shaqe da kayan wasan yara sanye suke da kaya hadaddu. Gefensu wata mata ce tana bin princess tana dariya, saida na kalleta na tabbar da Nadine ce, “princess wait wait”

Abunda yake fada kenan tana bin princess harta kamata, sauran mazan na gefe suna wasansu da bindigan ruwa suna fesama junansu, 

Masha Allah, sai a lokacin na gane Hamid da Hamad ne ke wasan su,

Karar landline din da aka ajiye a garden dinne yasa Nadine saurin zuwa inda landline sun yake ta dauka takai kunnenta “yea ma’am”

Magana akayi daga chan kafin tace “okay ma”

Tana kaiwa nan ta tattara su suka wuce wajen wash hand basin din wajen ta wanke masu hannayensu kafin su wuce cikin gidan, yaran suna tayi mata gwalan gwalantutana amsa su da yess yess

Suna isowa cikin gidan suka fara Kiran “mama mama mama”

Jansu Nadine tayi ta Dora su kan high chair ta soma basu abunci.

Acahn sama kuwa iyayensu ne kwance suna soyewa nidai Ina labe saida naga komai ya dan lafa kafin na shiga cikin bedroom din,

 Atare suka futo daga bathroom yana binta da sabbin kisses “my queen”

“Yea my king your highness”

Juyo da ita Amar yayi ya dauketa gaba dayanta ya watsar da kayan shafa dake kan dresser kafin ya daura kan dresser din yace 

“ Mi amor listen to me,”

Hannunta ya dauka ya Dora akan kirjinshi kafin ya cigaba “kinga nan, kina cikin nan, wallahil azeem duk bugun da zuciya na keyi saboda ke ne, I’m alive saboda ke, kullum Ina godiya ga Allah daya kawo min ke cikin rayuwata, kin haskaka rayuwata kin bani 3 cutest children , you’re my everything and I will forever be grateful to you for that, I love you so so much”

Saqalo hannunta tayi a wuyanshi tayi kissing dinshi hawaye na sauka akan fuskanta tace “and you complete my life, thank you so much for coming into my life, bazan taba mantawa da sanadin auren mu ba, AUREN KATIN KASA (unexpectedly falling) 

Amar din Amran shi love you too”

Alhamdulillah!!!!!!!

Anan na kawo karshen littafina na farko mai suna Auren Katin kasa (unexpectedly falling) Ina rokon Allah ya yafe min inda nayi kuskure sannan ina fatan Allah ya albarkaci hannuna da alqalamina Ameen

Karku manta ina saida luxurious hevenly oudy scents (oile based khumras) and incense (turaren wuta) for you and homes, just message me on whatapp 08032542629 or dm me on intagram @amrukt_incence.

Signed @queenmarh

Follow me on Instagram @amrukt_incense

Follow me on tiktok @amrukt_incense

Follow me on wattpad @queenmarh

Follow me on arewabooks @queenMarh

Follow me on facebook @queenmarh

Allah ya hadamu a littafina na gaba Ameen.

Love yall muah…..

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.