Best Hausa Novels

Auren Katin Kasa Part 3 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren Katin Kasa Book 3.docx

Chapter 32 of 52

Chapter 136

Update

Uneditedpage

 

Binshi da idanu amra tayi harya fuce daga cikin dakin, da cearal dinta a hannunta ta janyo hijab dinta ta zura ta bi bayanshi, tana sauka kasa kitchen ta wuce direct ta fara kiciniyar hada coffee, anatse ta gama hadawa ta daura mashi akan saucer ta fuce daga kitchen din cikin natsuwa, da sallama ta bude bedroom dinshi a zaune yake bakin gado ya nade hannayenshi akan kirjinshi, dan dagowa tayi ta kalleshi kafin ta karaso har gabanshi ta dan sunkuya gefen bedside ta aje mashi mug din, ‘’bismillah’’

Kallonta ya danyi kafin ya maida idanunshi kan mug din, cikin kamewa ya miqa hannunshi wajen bedside din ya dauka mug din kafin ya fara kaiwa bakinshi, tana ganin haka ta juya zata fuce daga dakin, hankalin shi gaba daya nakan coffee din yana kokarin cire mug din daga bakinshi bayan yayi sipping ‘’na baki umarnin tafiya ne?’’

Tana jin haka tadan tsagaita ta juyo ta mashi kallo daya kafin ta tako har inda yake zaune ta dan tsaya daga nesa, ta dauka kusan minti biyar a tsaye duk ta gama takurewa, dan leka mug din hannun nashi tayi ganin ko half baiyi ba ta dan tabe baki ta karaso gefen da yake zaune ta zare hijab din jikin nata ta zauna gefenshi ta tankwashe kafarta kan gadon ta bashi baya tare da bude pack din cereal din nata data boye a cikin hijab, da mamaki ya waigo ganin yanda gaba daya yanxu bata kunyar shi, samun kanshi yayi da gyara zama yanda zai hangota da kyau akan gado, tana jin motsin chanza position da yayi ta juyo bakinta cike da cereal, cikin sauri ya kauda kanshi ya hade rai tamm kamar ba kallonta yake ba, sake maida idanunshi yayi kanta karaf suka hada idanu tana ganin haka ta sauke mashi lausansan murmushi mai melting herat wanda yasa heart dinshi skipping lokaci guda, cikin shagwaba tace ‘’yaya nifa barci nake ji wallahi, ka sallameni na tafi’’

Banza yayi da it aba tare da ya sake kallonta ba, itama tana ganin haka ta juya mashi baya tana turo baki tana cin cereal din harta cinye tass, wasa wasa sun dauka kusan awa guda shi baice mata ta tafi itama bat ace mashi kala ba har barci ya soma fuzgarta, time to time yake dubanta har barci ya kwasheta ta lafe akan gadon, zuba mata idanu yayi yana kallon bayanta, hakannnan yaji hes relaxed harya gama shan coffee din, yana gamawa ya miqe ya fuce da mug din zuwa kitchen, yana dawowa ya taddata ta baje ko’ina, tayi rub da ciki, bin bayanta yayi da kallo yana ayyana abubuwa sosai aranshi kafin yayai saurin kauda kanshi, anatse ya tako bakin gadon ya kwanta daga gefe ya janyo masu duvet, koda yazo lulluba mata saida yadan tsagaita yana wani tunani aranshi ‘’why im I doing this?’’ ya tambayi kanshi, kallon innocent face dinta yayi haka kawai yaji yana tausayinta babu dalili, saurin kauda duk wani tunanin dayazo ranshi yayi ya rufa mata duvet din ya kwanta gefe yana facing ceiling tare da nade hannayenshi a kirjinshi yana tunani har barci ya fusgeshi.

Cikin dare yaji mutsu mutsu a jikinshi, ahankali ya soma bude rinannaun idanunshi harya sauke su akanta, ta nadeshi gaba daya ta rungumeshi, da mamaki ya ware idanunshi da kyau don tabbatar da abunda idanunshi ke ganar mashi, ta wani kanainayeshi tayi cuddling dinshi, he can feel her bare chest a jikinshi, saurin runste idanushi yayi ya fara kokarin janyeta daga jikinshi,bai kaiga zareta ba ta zake hade jikinta da nashi ta rike shi gam kamar ta samu pillow, shiko goga take komai ya fara chanza mashi don gaba daya jinshi yayi kamar an arura mashi wutar azaba a marar shi, ‘’ya allah, yarinyar nan zata haukata ni’’ ya fada ahankali yana fidda nunfashin wahala, rasa abunyi yayi don gaba daya babu alamun zata bari ya janyeta daga jikinshi, gashi any wrong move yayi saita kara damkoshi wanda hakan ba karamin affecting dinshi yake ba, don haka ya hakura ma ya kyaleta saidai daren ranar dai barci kaurace mashi yayi gaba daya.

Akunnenshi aka kira sallar asuba, yana jin haka kuwa ya turata gefe, ganin tana shirin damkoshi ya sashi daka mata tsawa ‘’kee bakida hankali ne, whats the meaning of this?’’

Firgigi ta bude idanunta ta sauke akanshi, idanunta sunyi mici mici,gaba daya barcin bai isarta ba don haka ta maida idanunta ta rufe yana ganin haka kuwa ya wuce bathroom azafafe rai a bace, yana shiga ya fara yin wanka, ya dade sosai a tsakiyan shower yana rage ma kanshi wahalan da yake ji, saida yaji ana neman tada sallah yayi saurin dauro alwala ya fito ya zura jallabiyanshi ya fuce daga dakin.

Koda aka idar da sallah tare suka fito daga masjid shida aman da salim, idan ka gansu gwanin burgewa har suka shige cikin gida kowa ya wuce part dinsh.

Yana shiga bedroom dinshi ya tako har bakin gadon ganinta a kwance kamar aynda ya barta, ranshi ne yadan sosu haka kawai don haka ya soma Magana afadace ‘’keee aisha!!!’’

Anaste ta juyo ta bude idanunta ta suka danyi jaa ta kalleshi, ‘’ke are you okay?what sort of rubbishness is this? Ke kafira ne ko sai ance tashi kiyi sallah’’

Miqewa tayi zaune ta kura mashi idanu, saida y agama fadace fada cen shi kawai ta fashe da kuka, wiwi ta dunga kukan shagwaba, shide tsayuwa yayi yana kallon ikon allah, lallai yarinyar nan ta gama rainashi yana mata Magana tana kukan rainin hankali, ya fada aranshi, ay baisan lokacin daya daka mata tsawa ba ‘’shut the fuck up, are you insane?’’

Ay kamar ya kara tunzirata don haka ta miqe tsaye ta janyo hijab dinta ta karaso gabanshi tace ‘’haba yaya, why are you treating me like this? Meysa ka tsane ni? Me nayi maka a duniyar nan,ina kokarin ganin na faranta maka kai kuma kullum cikin neman hanyar kuntata min kakeyi,why???’’

Yanda ta tsaya gabanshi babu tsor babu komai tana fada mashi maganganu ya hasalashi ya kalleta daga sama har kasa ya mata wani disgusting look yace  ‘’nace maki ina buqatar farantawar taki ne? nace maki ki shiishigemin ne? ke kika sama kanki, waye ya yama baki wannan shawarar, look idan kina tunanin wannan abubuwan da kikeyi zai chanza mind dina youre mistaken, gwara ki daina bata ma kanki lokaci, Magana daya nakeyi bana chanza Magana, so I will advice its better you stop…’’’

Takowa tayi gabanshi tana sheshekar kuka jikinta na rawa ta tsaya gabanshi dab dashi ta rike kugu harda dan dingilawa don ya ganta da kyau don ya fita tsayi sosai ‘’nooo, nooo I will not stop, this is just the beginning ma yaya, ko mai zakace min wallahi bazan taba rabuwa dakai ba, kace ina shishigi ko ina cusa kai?, ay aynxu ma na fara, kuma kyautatawa ne ba chusa kai ba’’ ta karashe tana murguda mashi baki kafin ta juya mashi baya ta duka ta dauki hijab dinta data yar da gangan a kasa, saurin yin baya yayi don gab ass dinta ya gogi gabanshi, ganin abunda take shirin yi wanda idan har ya bari hakan ta faru zaiji kunya, ba karamin chaza mashi kai yarinyar nan take yi ba itako tana dukawa ta dauki hijab dinta ta mike ta zura abunta ta gifta ta gefenshi ta nufi hanya, tana gab da fita ta dan waigo tayi murmushi don taga lokacin dayayi baya data duka ‘’sorry my yaya ban gaisheka ba, ina kwana?hope ka tashi lafiya ‘’

Bata jira jin amsan shi ba ta fuce tana dariya ciki ciki, ‘’ay yanxu wasan ya fara, wallahi zaka ga chusa kai, daman kunya nake ji shiyasa nake baya baya dakai ammah wallahi yanxu zan nuna maka cewa ba’a yima mace haka’’

Tana kaiwa nan ta shige daki ta dauro alwala ta tada kabbarar sallah tana idarwa tabi lafiyar gado hankali kwance.

 

Tun bayan fitar amra ya kasa motsawa, he’s so stunned with her new attitude, ya kasa ganema kanshi shima yanda ya kasa taka mata burki, cije lower lip dinshi yayi yana takaicin yanda ya tsaya take fada mashi maganganu ba tare da yayi maganin ta, he’s so madd, yanda she looked into his eyes har tana iya cewa she won’t stop, shi abunda yafi bashi haushi ma is the fact that deep down yana son yanda take chusa kanta zuwa gareshi, dukda he’s trying to distance himself from her saboda neman haukatashi da takeyi with her presence, duk motsinta akan idanunshi wanda yakeyi afake ba tare da sanin yana yi da kanshi ba, bayan wannan he started to notice he cared so for her dukda ya dauka wannan a matsayin saboda ita marainiya ne kuma yanxu reponsibity dinta da kannenshi ya dawo hannunshi saboda sanin yanda suka taso cikin wahala.

 

 

Dubai uae….

Tun bayan tafiyar amra without notice hankali haifa da Nadine ya tashi sosai.

Washe gari m5 ya shaida ma Nadine saboda yasan zata damu, haifa cedai babu wanda ya shaida mata, don sunyi plans din haduwa the next day ita da amra saboda zasuyi pre graduation photoshoot, haka ta wuni tana kiran line din amra baya shiga karshe dai haka ta hakura, washe gari ma haka ta dunga kiran lne din throughout switch off, ganin haka yasa ta shirya ta wuce penthouse din amar.

Koda ta iso gidan nan Nadine ta shiada mata cewa ta koma Nigeria saboda wani abu daya taso urgently wanda haka m5 ya fada mata, hankalin haifa ya tashi sosai don tana jin haka babu abunda yazo ranta sai maybe ko amra ta gudu, ko kuma general ya sake maidata gidanshi saboda wani kudirin nashi daban, ganin babu wanda zai bata amsar tambayoyinta yasa ta koma gida hankali atashe.

Haka ta jera kwanaki tana zuwa gidan don neman yanda zatayi connecting da amra,gashi duk zuwan da zatayi sai sunyi sabani da m5 sabod yabar zuwa gidan, daman amfanin zuwanshi saboda ya kai amra aiki ne ko idan general yana nan,  yawancin zuwan nashi sai jefi jefi yake yi don duban gidan saboda ya bama general report akan abubuwan da suke gudana a gidan wanda hakan qa’’idarsa ce duk sanda baya kasar sai m5 ya bashi report ,agidan kuwa Nadine ce kawai sai dayar maid din, suke kula da gidan don sir general din bai sallamesu ba haka zalika wata na karewa zai tura masu kudin aikinsu.

 

After 1 month…

Haifa’s resident…

Lokaci kamar ruwa haka yake gudu, yau wata daya Kenan rabonda haifa taji daga wajen amra, cikin kwanakin nan haifa tayi su ne cikin tashin hankali da damuwar aminiyarta, amra ta zame mata wani bangare na cikin rayuwarta da bazata taba neglecting dinta ba kota manta ta da ita, acikin kwanakin har tunanin zuwa Nigeria saida tayi saidai abuh ya hanata saboda na farko that will be the first da zata shiga kasar, gashi bata san kowa ba shima abu bashida wani connection da Nigeria don baitaba zuwa ba, don haka ya bata hakuri akan ta bari daga baya after engagement dinta da hamman wanda ake shirinyi a cikin month din.

 

Yau gidansu haifa a cike yake tam da dangi, both dangin abuh da dangin ummi, asalin larabawa kake gani kota ina, an kawata gidansu da decoration din flowers, daga hanyar shigowa gidan anyi hanging wedding banner (welcome to haifa and hammans engagement) gaba daya anguwar ta cike da hadaddun motoci, cikin gidan kuwa shima cike yake da mata dam, anata guda, ga kamshin turaren wuta daya bade ko’ina, compound din gidan yasha lightings da decors kamar yau ne ranar bikin nasu, cikin sitting room kuwa manya manyan carpet ne shimfide da tuntu inda jiga jigan larabawa masu ji da dirhams suke zaune, duk sunsha gwala gwalai kamar competition gabansu shake da abunci kala kala, irin nasu na manya, su hammus falafel,taboule, fattoush, su mandi ne,gasassun rago da kaji a jibge, kawayen ummi da danginta da dangin abu duk kowa na zazzaune ana hira masu guda na guda masu takawa na, abun dai sai san barka,yau engagement din diya daya tilo a cikin familyn, chan na hango ummi, taci kwalliyansu na larabawa cikin traditional arab dressing na iyaye, tasha gwala gwala itama kamar babu gobe, tana saukowa daga stairs aka fara guda yiiiii yiii ko’ina, kawayenta ne suka miqe suka tarbota har zuwa cikin sitting room din.

Karfe biyu daidai dangin ango suka karaso, maman hammam ce kawai sai yan uwanta na chan Iraq mutane biyar wanda duk distance relatives ne, suma sunyi kyau sosai, itama tasha gwal dinta babu laifi don shima ana gani ansan kudi ya zauna, hammam dai ya fito da mahaifiyarshi, suna karasowa aka fara guda ana gaggaiwasa, abunka da larabawa ba barsu abaya ba wajen tsegumi, dole saida aka samu waenda suka danyi tsegumin cewa ay angon is no body anan uae.

Saida akaci akasha kafin aka fara shirin fitoda da amarya don ango ya iso,ummi ce dakanta ta wuce dakin haifa don dubota, da sallama ta shiga dakin, haifa dake zaune bakin dresser tasha bridal gown irin na larabawa red, tayi masifar kyau sosai tasha makeup, ta fito a asalinta na balarabiya jinin larabawa sak, she looks so beautiful sai wani irin sheki take kana ganinta kaga amarya,

A zaune take bakin dresser ta kurama diamond necklace data sa akayi masu customizing ita da amra a hannunta inda a jikin necklace din aka rubuta amra bestie, idanunta ne suka kawo ruwa tunawa da alkawarin da sukyai ma juna ita da amra, she clearly recall lokacin da suka yi alakwarin having each other back, komai is moving so fast yanxu gashi har za ayi engangement dinta babu best friend dinta, babu bestie dinta a kusa da ita, alokacin da suke tare haka zasuyi ta maganar with so much excitement, tunawa da maganra amra yasa hawayen nata ya soma bullowa ‘’I cant wait to walk with you during your engangement, I want to be your best girl’’

Jin alamun bude kofa yasa haifa bude dan box din Sarkar ta aje aciki ‘’I miss you so much best girl’’ haifa ta fada tana goge hawayenta jin muryar ummi tana cewa ‘’masha allah allahumma bareek habibty masha allah’’

Karasowa ummi tayi kusa da ita ganin hawaye na neman saukowa akan fuskanta, da hanzari ummi ta rike hannunta ta dagota sama ta kalleta da kyau, ‘’my baby why are you crying on your special day?,’’

Ashagwabe haifa ta kalli ummi tace ‘’ummi, im so sad, todays my engangement babu amra a kusa dani, I missed her so much’’

Saurin share mata fuskanta ummi tayi tace ‘’no dearest don’t cry, im sure idan tasan kinyi kuka ranar engangment dinky saboda ita bazataji dadi ba, I’m sure she will be happy for you, and insha allah zaku sake haduwa habibty, kinga yanda kikayi kyau kuwa?’’ ummi ta fada tana kamo fuskanta tayi pecking din kumatunta da goshinta, nan take emotions ya shiga, kallonta ummi tayi kmar zatayi kuka she cant believe yau engangement din diyarta, shes so happy’

Saida ummi ta lallaba ta ta daina kukan kafin ta rufe mata fusknta da veil din bridal gown din ta riko hannunta suka futo.

 

Ataresuka fara saukowa kasan, mutane na hangosu aka fara gudaa yiii yiii yii, babu abunda ke tashi sai larabci, ‘’masha allah, allahumma bareek’’ wasu na addua wasu nay aba kyawun amarya dukda ba a fuskanta ba, ummi na saukowa da ita ta karasa da ita gaban mahaifiyar hammam, nan ta duka ta gaisheta yanda suke traditionally, mikewa mahaifiyar hammam tayi ta rike hannunta ta rungumeta tare da kissing din kumatunta, haka ummi ta dunga zagaye da ita saida kowa ya rungumeta ya sumbaci goshin kafin a zaunar da ita a tsakiyan parlor, daman haka tradition dinsu yake, nan za a ajeta gaban kowa ango zai shigo ya sameta yayi unveiling fukanta don shi zai fara ganinta kafin afara engangement din.

Karasowar ango dakin ya karade da guda, masha allah sanye yake da kundura yasha farar jellabiya, fuskanshi dauke da murmuhsi, mahaifiyarshi data shigo dashi har gaban haifa ta zaunar dashi, nan ya bude veil din haifa kafin ya sanya mata engangement ring, nan take wajen ya sake dauka da guda, anata masha allah, haifa dai kanta akasa har sukayi exchanging rings.

 

Nigeria taura estate…

yau kwana biyu Kenan bai saka amra a idanunshi ba dukda ya damu sosai saidai ego dinshi bazaisa ya dubata ba bayan wannan ma haka ya dunga denying kanshi akan ya damu da itan dukda yana alaqanta hakan ne saboda maraicinta ne yasa ya damu badan wani abun ba, itama dai ta bangarenta tana sane dashi, don saita faki lokacin da ya futa daga gidan take shiga dakinshi ta gyara mashi ko’ina ta saka mashi turaren wuta,kyautatawa dai wadda tayi alkawarin saitayi mashi kullum tana yi abayan idanunshi, haka zata shiga closte dinshi ta gyara mashi kayanshi, bayan wannan ma ayanxu duk abunda ya shafeshi ya dawo hannunta daga kan gyaran bangarenshi bata wasa da wannan sosai zuwa ga coffee dinda ammah keyi mashi duk dare yanxu duk ita takeyi kuma idan tayi haka zata kai mashi dakinta ta aje mashi ta futo, kwata kwata bata yarda sun hadu ba don yanxu ta daina kwanan dakinshi gaba daya saboda shawarar da madina ta bata kan cewa tayi testing dinshi ta hanyar daina shishige mashi ko zai zo da kafarshi, idan har baizoba kuma dole su chanza salon yanda zasu tunkareshi.

Ko wajen yin breakfast ma bata saukowa, haka zalika ammah ma bata takura mata akan dole saita sauko kasan taci dasu saboda wasu dalilai.

Afili dai yana nuna bai damu ba saidai a zuci ya damu sosai don sanin kodai tana lafiya, gashi dai bazai taba iya tambayar ammah ba bayan wannan ma bazai taka har inda take ba don zata rainashi, a cikin ranshi ba karamin haushin kansa yake jib a yanda ya kasa controlling kanshi har yake saka damuwar mace aranshi wanda bait aba tsammanin zaiyi haka bag aba daya rayuwar shi.

 

Friday morning….

Yau garin an tashi da sanyi sosai, wether gaba daya ya rikide babu rana, it was a peaceful morning, gaba daya duk sun hallara a dining banda amra dake sama a kwance cikin dakinta zazzabi na neman ya rufeta,ta dauka kusan awa guda a kwance tana juyi, gaba daya ta rasa abunda ke mata, ganin kwanciyar ma zazzabi yake kara mata yasa ta mike ta janyo hijab dinta ta daura akan riga da wandon dake jikinta nab arci don ko wanka bata samu tayi ba saboda sanyin da take ji ga sanyi garin ma, anaste ta zura slippers dinta masu kyau ta fito daga dakin fuskanta fayau, anaste take sauko wa daga stairs harta nufi hanyar kitchen, tana shiga ta bude fridge ta zaro fresh milk, cup ta janyo ta tutula yanda zai isheta kafin ta zura cup din cikin microwave ta fara warmng, tana gamawa ta fito hannunta rike da cup din don madaran ya dau zafi sosai, kallon agogon jikin bangon sitting room tayi ganin kusan karfe sha daya saura tayi tunanin ya fuce daga gidan don haka ta chanza hanya zuwa dakinshi don ta gyara mashi sharpe sharpe kafin zazzabin ya riketa sosai.

Bata tsaya knocking ba don tasan ya rigada ya fuce by that time don haka ta wuce cikin bedroom din direct kanta a kasa, tana shiga ta aje warm milk din nata a gefen bedside kafin ta soma cire hijab din jikinta, tana cirewa ta ninkeshi ta aje a gefe ta tattara gashinta daya bazo ta nade shi a baya, jiki a mace ta soma bin daki da kallo, ganin gadon shi adan yamutse yasa ta soma zare blanket din don ya kwana biyu and bata wuce kwana biyu take chanza mashi zuwa wani, tana zarewa ta wuce bathroom ta saka shi cikin laudry kafin ta fito, anaste ta bude closet dinshi don anan ne wankakkun set of blankets dinshi suke, kai tsaye ta bude kofar tana jin jiri na dibanta, saida ta shigo ta rufe kofar ta dafe kanta dake sara mata,ta dauka kusan minti biyu a tsaye kafin ta danji ya lafa, yana lafa mata ta juyo jiki a mace ta nufi hanyar closet din, kyam ta tsaya ganinshi tsaye ya bata baya babu komi a jikinshi naked da alamu yana cikin shiri ne ta shugo, arazane tabi gaint sexy structured bayanshi da kallo ganinshi a haka ba kaya,saida ta danyi baya tayi saurin kauda idanunta daga kanshi ta juya, shiko yayi mamkin shugowanta a wannan lokaci don kwata kwata baiyi expecting ba, ‘’innalillahi im so sorry bansan kana shiryawa bane’’

Gaba daya ta gama rikicewa ganinshi da tayi a hakan, gabanta na faduwa ga wani abu data somaji daya fara taso mata wanda anty madina ta karance mata shi ta mata bayanin cewa idan taji irin haka to sha’awa take ji, shiko ko ajikinshi yanda ya juya bayan nan bai juyo ba haka zalika baibar abunda yake ba kwata kwata, sai yayi ma kamar bai san da zamanta a wajen ba saidai deep down yaji kunyan ganinshi da tayi a hakan, ayanxu koda yayi Magana ma ko ya juyo yay a kalleta abun kunya za ayi don dalilin qin futarshi Kenan, yau abun ya motsa mashi gadan gadan babu sauqi, ya watsa ruwan sanyi yafi sau biyar ajere saidai abunma kamar tunzarashi yakeyi don yanda garin ya sauya wani irin niima na sauka yasa yake jin muguwar shaawar da yake dannewa na taso mashi.

Ganin ya mata shuru yasa ta dan juyo dontaga koya gama shiryawa, aykuwa tana juyawa tana ganshi ya dafe closet din ya rike mararshi, tsoro ne ya durar mata ga abunda take ji daya taso mata babu shiri, saurin saita natsuwarta tayi ta dan kauda kanta gefe ta karaso dan nesa dashi taba sake gigin kallon bayanshin ba tace ‘’ya..yaa, are you okay? Is something wrong with you’’

Yana jin muryarta yayi saurin runtse idanunshi don kamar an balbala mashi wuta haka yakeji, wannan shurun da yayi ya kasa koda motsawa ya kara tayar mata da hankali don saida ta sake waigowa ta mashi kallo daya ta kauda kanta, samun kanta tayi da dan taba murdadden damtsen hannunshi ‘’yaya’’

Azafafe ya juyo kamar wani mayen zaki ya chapko hannunta ya juyata zuwa gabanshi, a tsorace ta dago ta kalli jajayen idanunshi, cikin furgice ta maida kallonta ga hannunta dayayi ma wani irin ruko kamar zai balla mata kashinta, idanunta na kawo ruwa ta kalleshi muryanta chan kasa kamar bata son yin Magana tace ‘’yaaya hannuna’’ ay kwat kwata kamat an toshe mashi brain dinshi baya ji baya gani sai binta kawai yake da idanuwanshi dake kara haukata ta, yaukam tabbas tasan ta shigo hannu don kwata kwata bataga alamun wasa a fuskanshi ba, yau asalin genera din data sani ne tun farko wanda baya daukan wargi ne agabanta, bude bakinta ta sakeyi zata mashi Magana ‘’ya…’’ baiyi wata wata ba ya turata bayan glass closet din ya chapke lips dinta ya fara kissing dinta passionately yet hungrily kamar wanda ya shekara baici ba, gaba daya rikicewa tayi jin yanda yake kissing dinta da yanda ya damke hannunta kamar hes depending on them’’ jikinta har wani irin karkarwa yake shima jikinshi bari yakeyi kamar mazari, yana son hana kanshi abunda yake saidai inaaa, yanda ta kawo kantan nan baya jin zai iya raga mata koda na seconds ne, amra dai babu abunda take sai hawaye, dukda kalaman anty madina na yawo a kunneta inda take ce mata koda ya nemeta da kanshi ta natsu ta cire tsoro she will enjoy it, dukda she’s trying to calm her self hakan bai samu ba saboda wani irin azaba take sha a hannnushi, saboda yanda ya riketa da yanda ya kama bakinta yana zuqota kamar babu gobe, hankalinta bai gama tashi ba saida taji ya sauke hannunshi daga kafadarta ya ruko kugunta dashi da karfi, jiki a mace duk suka zube anan kasan, it aba aje ko’’ina bama ta galabaita jiki a mace ga zazzabi ga abunda ke ciyota, goga dai shi tun bayan shugowarta bazai iya tantance meyake yi ba saboda feelings din daya taso mashi kamar walkiya,

Ya dauka kusan minti ashirin yana sarrafa jikinta son ranshi, kayanta ma batasan a yaushe ya kwashe su daga jikinta ba don baibarta da komai ba said an pant dinta, bra dinta kam yageta yayi tass ya wullar gefe, tunda yaci karo da albarkatunda allah yayi mata kuwa notikan kasnhi suka kunce tass babu abunda yayi saura, brain dinshi ma vibrating yake, iya nan ma Kenan baa je ga manhood dinshi ba, hes just ripping her yanda yake so, wani irin dadi na ziyartashi that is out of the world, ahankali ya soma jin ya fara dawowa daidai, ko kadan baiyi gangancin kusantarta ba, saidai babu irin jagwagwalon da baiyi mata ba, ita kuwa gaba daya ya karar mata da ruwan jiki don har lokacin jikinta karkarwar sanyi yake yi ga azabar muguwar shaawar da takeji, sun dauka kusan awa guda a yashe a kasan, harya rage wahala, itama dai fita tayi a hayyacinta dukda zazzabin dake ciyota saida sakon da yake aika mata ya isa gareta dukda a wahale komai ya wakana.

Saida komai ya lafa mashi ya miqe tsaye yayi satisfaction stretching, amra da idanunta ked an kafeta tana jin ya miqe ta fashe da matsanancin kuka, shuru ya danyi yana mamakinta, don yasan baiyi mata komai ba tunda bai shigeta ba balle ace ko ta samu tear kamar last, then whys she crying ya tambayi kanshi yana karemata kallo daga sama har kasa yana mamakin yanda ta kara komai ba kamar yanda ya sameta a lokacin daya kusanceta ba, tabe bakinshi yayi ya fuce daga closet, tana jin alamun rufe kofar da yayi ta miqe adaddafe ta janyo hijab dinta don batabi takan kayanda ya faffarka bag aba daya, tana zura hijab din ta allabo ta fito ta fuce daga dakin.

Tana hawa sama kamar ana ingizata dakinta ta wuce direct ta kwanta kan gado tana kuka mai cin rai, tabbas tayi alkawarin komai zai mata zata zauna dashi saidai batasan hes this heartless ba, babu abunda ya sani sai kanshi, lallai tana da aiki agaban, tambayar kanta ta soma yi anya ya Muhammad zai taba sonta kuwa?

Ta dauka kusan awa guda akwance tana hawaye, gab daya jikinta y agama tsami ga zazzabin da takeji, da kyar ta samu ta mike ta wuce bathroom ta watsa ma kanta hot bath kafin ta fito, ko kaya bata tsaya ta saka ba ta balli Panadol biyu tasha ta kwanta, nan take barcin wahala ya dibeta.

 

Shiko goga koda ya fito daga bathroom closet room ya koma kugunshi daure da towel, bin closet room din ya farayi da idanu, ganin batanan, yar tsuka yayi ya wuce gaban closet ya bude ya dauka kayansa ya shirya, gaba daya jinshi yayi kamar an zare mashi duk damuwarsa, abunda yaji adazun is unexplainable.

Agurguje y agama shirinsa ya fuce daga gidan gaba daya yanajinshi relaxed and stree free.

 

Amra dai wunin ranar a kwance tayishi, koda salima tajita shuru ta leko dakin tana ganinta kwance ta fito ta barta don yanxu ta daina mamakin yawan barcin da takeyi, direct dakin ammah ta wuce ta sameta zaune, nan ta zauna suka sha hirarsu har tana yi mata tausa.

 

Ta daddare ma salima ce kawai ta sauko don bata tsaya duban amran ba, daga ita sai lantana sukayi preparing dinner atare.

Suna gamawa ta fara jerawa akan dining, saida ta tabbatar ta kammala komai ta nufi hanyar stairs, tana shirin hawa saiga aman ya fito daga dakinshi, kasa motsawa tayi daga tsayuwan datayi ta zuba mashi idanu yanda shima ya zuba mata, tun bayan zuwanta dakinshi da tayi last har sukayi musayar yawu yake ignoring dinta, bata taba sanin tana mashi so, mahaukacin so ba sai yanxu, gaba daya bata iya barcin saida tunaninshi, sonshi ya rigada ya mamaye zuciyarta, shiko a yanxu yayi moving on don ta nuna mashi bata sonshi, dukda deep down baya jin zai iya rabuwa da ita saidai ya bama kanshi hakuri akan ta, tare da barma allah komai, don yayi Imani idan har akwai rabo tsakaninsu zasu dawo don babu macen daya taba so duk duniya kamar baby sal dinshi.

Tunda ta kura mashi idanu ta kasa saukewa, ya mata ram a idanu, tausayin na ninkuwa aranta, harga allah she wants to open up, she wants to tell him how much she love him saidai ganin yanda ya watsar da ita yasa ta watsar dashi itama ta fara nuna kamar bata damu ba.

Kauda kanshi yayi daga kanta ya wucewarshi kamar bai ganta ba, haka ta dunga binshi da idanu harya fuce daga gidan, ahankali siraran hawaye ya soma sauka akan fuskanta, ‘’yaya dan allah ka daina wahalar da zuciya ta’’ ta fada acikin zuciyarta tana share hawayen daya zubo mata.

 

Karfe tara daidai amar ya shugo gidan, jikinshi a mace, gaba daya haka ya wuni yau sukuku da tunaninta don saida ya fita ya tuna yanayin daya barta, haka kawai yaji zuciyarshi na iching musamman idan ya tunata.

Yana shugowa direct sama ya wuce zuwa dakin ammah, da sallama ya shiga dakin, ganin babu kowa a dakin yasa ya zauna gefen gadonta don yaji alamun mutun abandaki.

After like 10mins saiga ammah ta fito, hannunta dafe a kirjinta dake mata zafi, bata lura dashi ba saida ta karaso cikin dakin ta ganshi, yana ganin futowarta yace ‘’barka da dare ammah na’’

Fuskanta dauke da fara’a , tana kokarin karasowa tace ‘’barka dai son, ya aiki harka dawo’’

‘’ya amsa yanxu na shigo gidan,’’ ya amsata

Zama tayi gefenshi ta kalleshi fuskanta dauke da murmushi, kallonta shima yayi sai alokacin ya lura da yanda ta dafe girjinta, ganin haka ya sashi saurin cewa ‘’are you okay ammah?ko baki jin dadi ne’’

‘’im okay son lafiyata kalua’’ ta bashi amsa tana kauda kanta gefe, batajin zata iya fada mashi abunda ke damunta don tasan tabbas zai tada hanaklinshi, shiko kallonta yake yana karantarta, sai alokacin ya lura da yar ramar datayi, ga idanunta ya fada sosai.

Mikewa yayi tsaye yace  ‘’gobe zamuje asibiti,I want to be sure youre fine ammah na, goodnight’’

Dan murmusawa tayi don daman tasan halinshi idan ya fara sensing abu don haka bata musa bat ace ‘’allah ya kaimu son, saida safe’’

Yana fucewa daga dakin ammah yabi dakinta da kallo yana nazari, yanason ya shiga dakin nata saidai ego dinshi bazai barshi ba.

 

 

The next day….

Saturday morning 8am

Da sallama salima ta shigo dakin amra, sanye take da hijab har kasa, amra dake zaune baking ado ta rafka uban tagumi, sanye take da doguwar riga abaya baqa, fuskanta tayi fayau alamun damuwa kwance akan fuskan nata.

Anatse salima ta kaarso har inda take ta zauna gefen gadon ta dafa kafadarta ‘’adda lafiya dai? Are you okay ko akwai abunda ke damunki,’’

Firgigi amra ta farga da ita, jiki amace ta kalleta tace ‘’yashe kika shugo’’

Da mamaki salima ke kallonta, ‘’adda something is wrong with you ko? Ki fada min dan allah, akwai abunda ke damunki da kike boyemin’’

Murmushin yaqe amra tayi ta miqe tsaye tayi rolling mayafin abayarta akanta tace ‘’babu abunda ke damuna, kece dai kike boye min abu, na lura kwana biyu bakya cikin wlwala’’

Shuru salima tayi son tasan waske zancen take son yi don haka itama tace ‘’ni babu abunda yake damuna, abu daya ne ke damuna’’

Da idanu amra ta kalleta ‘’meke damunki fda min my baby sis’’

‘’kece adda na, wallahi damuwata damuwarki ce,ki daina boyemin komai don allah, we only have each others back’’

Nunfasawa amra tayi ta dan kakalo murmushin d bai kai xuci bat ace ‘’nidai babu abunda ke damuna, kinga taso muje mu daura breakfast yanxu naga karfe tara ta kusa’’

 

Atare suka sauko kasan zuwa kitchen, anan suka tadda lantana tana ayyukanta, saida suka gaisa kafin su fara preparing breakfast, suna gab da gamawa amra tace ‘’baby sis, kije ki fada ma ammah an gama breakfast, sannan ki taso salim’’

‘’okay adda’’ salima ta fada tana kokarin fucewa, amra ce da kanta ta jera komai saboda salima ta wce sama, saida ta gama tsaf ta dawo kitchen ta kalli lanatan dake yankan avocado tace ‘’oh anty lantana bakya gajiya da aiki, ayda kin ajiye idan kin gama cin abunci saiki hada juice din’’

Da murmushi lantana ta kalleta tace ‘’ah ah gwara n agama duka na huta’’

Shuru amra tayi tace ‘’toh shiknan bari na wuce sama’’

Amra nakaiwa nan ta juya zuwa sama, bata kaiga karasawa ba ta tuna da wayanta data bari a kitchen don haka ta juya zuwa kitchen din, koda ta karaso kicin din batayi sallama ba ta kutsa kai, ‘’kingaa na man…’’ kasa karaswa tayi ganin yanda lantana ta daburce kamar wata barauniyar da aka kama, da mamaki amra ke kallonta da yanda take kokarin kare abunda ke hannunta da zaninta, staff amra ta ngo qamshin rashin gaskia a tattare da ita, ance kayi ma mutun kyakyawan zato koda yaushe don haka ta basar kamar bata ga komai bat ace ‘’ashe anan nabar wayar’’

Cikin yaqe lanatana ta juya gefe tace ‘’au laa ashe mantawa kikayi, kinga nida nayi zaman akuye daurin zani na neman gagarata’’ ta fada tana gyaran zani, murmushi kawai amra tayi ta fuce daga kitchen din tana mamakin abunda ta gani.

 

Karfe goma daidai kowa ya hallara banda amra, ammah na zaune salima tayi serving dinta, kafin tayi serving salim, tana shirin zubama aman yayi saurin janye plate dinshi ba tare da ya kalleta bay ace ‘’no thanks’’

Jiki a mace ta zubama kanta ta zauna chan gefe ta fara cin abunci, da sallama amar ya shugo shima ya zauna, saida ya fara gaisheda ammah kafin suma su gaishesa, duban dining din yayi zuwa kofa hoping ko zai ganta, ganin babu ita yasa ya fusge, salima ce tayi serving dinshi tana gamawa shima yayi bismillah ya fara ci.

Suna nan zaune saiga amra kamar wadda aka wullo, ta sauyo kaya zuwa wata abayar mai kyau lemon green color, tayi mata kyau sosai kmar ba ita, anaste cikin takunta mai daukar hankali ta karaso dining din fsukanta fayau, kusa da ammah ta fara zuwa ta gaisheta kafin ta ja kujera kusa da ita ta zauna, daya bayan daya ta bisu ta gaishesu, amar dai tunda ta fito ya kasa dauke idanunshi akanta, har saida ya kusa kwarewa kafin ya sauke idanun nashi, itako bata wani bi takanshi ba ta soma serving kanta.

 

Shuru kake ji a dining,babu wanda yace kala sai karar spoon dake tashi.

Da sallama lantana ta shugo dining din hannunta dauke da dogon cup data hadama ammah green juice aciki, saida ta gaishe da kowa kafin ta matso kusa da ammah ta aje mata kan table tace ‘’hajiya ga girin juice din’’

Dariya salima ta danyi data kubce mata tace ‘’kai anty lantana, keda wannan girin din’’

Murmusa duk sukayi ammah tace ‘’nagode lantana sarki aiki, bakya mantuwa,ni wallahi mantawa ma nakeyi da green juice din’’

Murmushi kawai lantana tayi ta juya da nufin shiga kitchen, amra data kafeta da idanu tana ganin juyawarta tace ‘’ji mana’’

Juyowa lanatana tayi ta tsaya tace ‘’naam anty’’

Miqewa amra tayi ta tako inda ammah take zaune tana kokarin kai juice din bakinta tace ‘’ammah zansha’’

Da mamaki ammah ta kallota, kafin ta dan murmusa tace’’ gashi doctor ay bana hanaki ba,’’

Karba amra tayi ta juyo gaban lantana ta kalleta tace ‘’anty lantana ko zaki fara sha kiji min idan da daci’’ adaburce lantana ta kalleta tana yaqe tace ‘’ay na taba sha, akwai daci kam wallahi, anya zaki iya sha kuwa keda kike son zaqi’’

Shuru amra tayi ta sake kallonta fuskanta babu wasa, tace ‘’yaushe nace maki inason zaqi?, kedai ki dandana min kawai’’

Atsorace lantana ta sake kallonta tace ‘’kaii ni zawayi yake sani saidai ki bama ammah ta dandana maki’’

Amar da kanshi ke kasa yana jiyo su sama sama ya dago ya kallesu, nan kowa ma ya maida kallonsu kansu, amra dai ta dage akan lantana saita dandana, ita kuwa lanata data gama tsurewa sai dojewa take karshe ma cewa tayi, ‘’na doraruwan zafi akan gas bari na kshe’’

Kamar daga sama taji muryar amar ‘’stoppp there’’

Ya fada a kausashe kafin ya tako har inda suke, hannu ya sanya ya janye amra gefe anatse kafin ya karbi juice din daga hannunta ya kalli lantana yace ‘’shaaa’’

Haba waa nan take lantana ta saki futsari, gaba daya alamunta sun nuna bata da gaskia kiri kiri,

Akaro na biyu ya daka mata tsawa yace ‘’takeeee it and drink it up’’

Jiki na bari ta karba ta fara kokarin kaiwa bakinta, bata kaiga sha ba ta saki cup din a kasa wanwas ya fashe juice din ya malale, saurin miqewa duk sukayi daga kan ammah zuwa ga aman da abun shima ya daure mashi kai,

Kallon cup din amar yayi zuwaga juice din dake Malala, ahankali idanunshi suka sauka kan wani yellow drug da bai gama melting ba a cikin juice din, tsugunnawa yayi ya dauka kwayar yak are mata kallo sosai, if hes not mistaken wannan molly ce wanda daddy yake safarar su ga manyan kasashe, wanda a shekara sau daya yake hadata kuma baifi mutun biyar yake sayarma ba duk duniya, kuma da ita yake amfani yake kashe mutanen da suka nemi susha gabanshi, hankali atashe amar ya dago idanunshi sun kada sunyi jaaaa, jikinshi harya soma bari barr barr, ya kalli lanta adata saki futsri, yau karyarta ta kare asirinta ya tonu, yanxu ko tace zata falfala ta gudu bazata tsira ba, ammah ce ta kaste silence din ganin amar ya furgice lokaci guda, anatse ta tako inda suke tsaye don nesa kadan suke da dining tace ‘’muhammad whats wrong? In tace bata son sha ku kyaleta mana’’

Hanakali aatshe ammah tayi baya ganin yanda amar ya karade ya sauya, idanunshi sunyi jaaa fuskanshi ma tayi jajawur, lantana na ganin haka tayi saurin zubewa a gwiwarta ta dora hannu aka ‘’na shiga uku ni abida wayyo allah na, yau karshena yazo, don darajar allah ku yafe min wallahi wallahi bayin kaina bane, sharrin shaidan ne na rantse da allah’’

Kallonta amma tayi don bata gane kan zancen ba ‘’ke lantana meke faruwa anan? Me kikayi da kike neman gafara’’

‘’wallahi hajiya ba laifin…’’ tassss taji saukan marinda saida ya toshe mata kunnenta nan take taji wani dummmm saida ta yi baya, bata gama jin zafin marin bay a sake kwasheta da wani marin, fuskanshi yayi jaa sosai jikinshi har rawa yake,wanda yasa ammah da amra yi baya son sun tsorata da yanda suka ganshi, lantana dai ta tafi hutun wucin gadi kafin ta dawo ya sake ball da ita, aman ne yayi saurin taro shi yana kokarin kamashi ya hambare hannunshi gefe ya sake bata wani blow daya sata gangarawa har wajen parlor, dukda haka bai barta ba saida ya bita ya dunga kwallo da ita gaba daya ya fuce daga hayyacinshi, ammah na ganin zai kashe yar mutane tayi saurin bin bayanshi tana ‘’muhammd kaii muhammd menene haka, dukan mace kakeyi? Kome tayi maka bai chanchanci kayi mata haka ba’’

Ay muhammd fa ba sauraron ta yake ba, haka su amra sukabi bayan su suma aman ma da y agama gano komai yayi saurin bin bayansu don tabbas amar zai iya kasheta anan take, don haka yayi gaggawar janyo wayarshi ya soma kiran hukuma,

Ammah dake bin amar har suka fito tsakar gida yana ball da lantana tayi saurin kallon amra tace ‘’aisha meke faruwa ne?,’’

Kasa cewa komai amra tai don itama Karin bayani take nema, saida amar yayi mata lugu lugu idanunshi sunyi jaa sosai ya janyo wayarshi daga aljihunsa baya gani ma sosai yayi dialing number asad,yana picking azafafe yace “idan ka wuce 5 minutes baka zo nan gida b azan kashe wannan wicked soul din’’ yana kaiwa nan ya kashe wayar ya fara neman abunda zai dauka ya karasata, ganin wani karfe daga chan gefe yayi saurin juyawa ya dauko yayo kanta dashi, ammah na ganin haka ta dafe kirjinta tana innalillahi, Muhammad zaiyi kisa akan idanunta, innalillahi wa inna ilaihi rajiun, bat agama tunani ba taji kwal ya bugama lantana a kafa daya saida kafar ta balle, daga hannu yayi zai sake buga mata amra tayi saurin tahowa inda yake ta rungumeshi ta baya ‘’yayaa don allah calm down, karkayi abunda zakazo kayi dana sani’’

Baya ji baya gani yace ‘’sakeni,’’

‘’wallahi bazan sakeka ba yaya, bazan taba bari kayi abunda zai jefa rayuwar ka a halaka ba,’’

‘’aishaaaaaaaaa’’ ya daka mataa tsawa, dukda ta tsorata hakan baisa ta sakeshi ba, wani irin juyi yayi ya zubar da ita a kasa, nan take ta kwala uwar kara dayasa ammah ta kalleta, kankace me cikin kankanin lokacin ammah ta zube a kasa wanwas, jini na fita daga bakinta da hancinta hankali atashe salima ta kwala kara ‘’ammahhhhhhhh!!!!! Wayyo allah na shiga uku’’

Amra da bat agama dawowa daidai tana ganin ammah a yashe a kasa tayi saurin rarrafowa ta karaso wajen, ganin ammah a kwance hankali aatshe ta taba ammah tace ‘’ammah ammah’’ jin shuru ya sata taba wajen zuciyar ammah, dipp komai ya tsaya chak, hankali atashe amra ta dago agigice ta kalli salima da aman da suka zagaye ammah tace ‘’am….mahhh..ta mutu.uu..’’hannunta da bakinta duk karkarwa suke, da sauri ta miqe tsaye kamar mahaukaciya har veil dinta na faduwa ta kaarso inda amar ke bugun lantana da duk jini ya gaba malalewa a jikinta ga uban raunuka daya ji mata, amra na karasowa ta daka mashi tsawa daya sashi tsayawa babu shiri ‘’amarrrrrrrrrr!!!!!’ idanunta sunyi jaa sosai sai sauke nunfashi takeyi

Da sauri ya waigo ya kalleta ya zuba mata idanunshi, tana ganin haka ta juya ta nuna mashi ammah ‘’ammahhhh’… ammahhh’’’

Ay baisan lokacin daya saki rodin ba taku biyu uku ya iso inda ammah ke kwance kamar gawa, salima a furgece ta dago tana kuka ‘’ya aman wai ta mutu, ammah ta mutu, na shiga uku na wayyo allah na’’

Amar daya tsaya kikam ya kasa yin komi, jikinshi na bari ya durkuso ina ammah ke kwance rai a hannun allah………

***Auren katin kasa***

Romantic love story

written by QUEENMARH

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.