Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA cmpl-2.txt
Chapter 80 of 85
_gashi Nan Naga anata complain ban Gama bane ban Kuma Yi editing ba, nayi typing cikin paid group ban lura ba, so gashi Nan dai na dazun cigaban Kuma...👌ðŸÂ»_
*Littafin na kudi ne, 200 Zaki turo ta Wannan account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆ðŸÂ»*
8/23/20, 8:23 PM - Ummi Tandama: Rikota yyi sosai Yana shafa qugunta ta cikin towel dinta dake daure a jikinta, a hankali yyi kasa zuwa gefen gado sbd tsayuwar na neman gagarar su, Suna Zama kuwa Meera ta janye bakinta da sauri tana maida Numfashi d sauri2 kirjin ta na sama da kasa, cikin wata irin kasala ya riko tattausan hannun ta Yana Kai Masa kiss a hankali murya can kasa yace, "Thank you wify, I will miss u" dukar da kanta tayi kasa Dan kunyar abinda tayi take, Dan Numfashi Omar Yaja a hankali yace, "kunya Kuma Meera?" Yyi mgnr muryar sa da Sanyi Dan gaba1 ta Gama kunna Masa wuta, dago fararen idanun ta tayi tana dubansa taga yana mata sassanyan murmushi, itama samun kanta tayi dayi Masa murmushin ba zato kuwa taji ya fisge towel din jikinta kafin ta tare yyi saurin Kai bakinsa Kan na fulanin ta dama tun dazu suke Masa gizo ya kasa hakura ne dole Saiya Sha, Dan dukan bayan sa take muryar ta a sarke Fadi take, "ya Omar Dan Allah ka Bari" Sam be saurareta ba Saida yyi sucking dinsu sosai dayan hannun sa na latsa wani kafin ace ya saki babban layi yyi azamar sakinta Yana jinjina da bango duk idonsa ya kada yyi ja tsantsar sha'awar ta na dawainiya dashi, Jawo towel din nata tayi tana daurawa Bata kalleshi ba taji can kasan makogwaron sa yace, "Wannan shine na goodbye dazu na mrng Kika bani" Dan hararar sa tayi tana kauda Kai ya taso daga kishingidar da yyi d sauri Yana jawota jikinsa yace, "laifina me nayi Kuma?" Kwace kanta tayi tana tura baki Tace, "nidai banaso" Dan murmushi yyi yace, "Shikenan Amma ki daina tura min baki pls" kallon sa tayi ta sake turo baki, ya sauke numfashi dakyar Yana cije lips yace, "pls Yana affecting Dina" Wara Ido tayi da mmki wayarsa tayi Ringing yasan ko be duba ba Sadeeq ne Dan Haka ya dafe Kai Yana kokarin tashi yace, "Bari naje" yyi mgnr Yana ficewa ita Kuma ta bishi da kallo, Yana zuwa parlon kuwa su biyu ne a ciki Inna fure ta Shiga yin walaha tun dazu, sosai ya maida nutsuwar sa Dan kar su fahimci halin da yake ciki ya Isa gabansu Sadeeq ya tare shi da fadin, "Wai Anya kana duba lkci kuwa?" Dan Hararar sa yyi yace, "ban sani ba agogo" Sadeeq yace, "no mgnr gsky fah, mun kusa makara ka sani 12pm zamu tafi gashi 11am har tayi" dafe goshinsa Omar yyi yace, "haba Sadeeq duk Wannan lissafin na miye?" Ahmad ne yace, "barshi kawai aboki Naga alama akwai wacce yakeson gani a kanon Nan" Omar ya danyi murmushi yace, "Kamar ka sani kuwa ai na dade da gano shi Dan Haka ma mutum yabi a hankali ko mu Hana" murmushi Sadeeq yyi yace, "baka isaba Wlh" Inna fure ce ta fito tace, "kuyi hakuri na barku kunata jira tun dazu" Sadeeq yace, "ba komai inna" Inna Tace, "toh madallah Kai Omar Kun gaisa ne?" Kafin yyi mgn ya hango Meera na tahowa Dan Haka yace, "lkcn da naje tana Wanka shiyasa na fito na jirata" Inna fure Tace, "oh Toh ai ya kamata ace ta fito Bari na kirata..." tayi mgnr tana juyawa, su Sadeeq kuwa kallon mmki sukaiwa Omar, Sadeeq yace, "frnd" Omar ya galla masa Harara Dan yasan mgnr me zai Masa, Inna fure ta katse su da fadin, "au Gata Nan ma ta fito" Kara sowa Meera tayi ta gaishe dasu Sadeeq din Inna fure Tace, "Bari na sake duba kitchen din bansan ya akai yau basa sauri ba" Sadeeq yace, "dakin barshi Inna Wlh sauri muke lkcn tashin mu ya matso" Inna fure Tace, "Toh kwayi tafiya ne Haka ciki ba komai?" Ahmad yace, "Kai Inna can gida ma ai sunci" Inna fure Tace, "can da Nan ba daya ba" Ahmad yace, "me zasuyi da abincin tsoffi" Inna fure Tace, "Kai Amadu zaka Zo Nan kasameni da 'yar murya" dariya ya Mata ita Kuma Tace, "Toh tunda bazasu jiraba Bari nazo" tayi mgnr tana fita, sun Dan taba Hira da Ameera Suna janta da zance mgnr ta eh aa gogan kuwa kallon ta kawai yake Kamar ya sace ta tayi Masa kyau cikin atamfar data saka da Kuma dogon hijab dinta, ganin surutun nasu yyi yawa ne ya kamo hannun Meera ta dago kanta da sauri Dan batayi tsammanin hakan ba dukar da kansa yyi kasa2 yace, "muje daga waje pls" ba halin musu sbd su Sadeeq da suka hangame baki Suna kallon ikon Allah, binsa tayi sumi2 kanta a kasa shima ko kallon su beyi ba Suka fice zuwa compound din gidan, fitarsu keda wuya Inna fure ta shigo bayanta 'yan aikinta ne dauke da jarkar nono manya har biyu da Kuma mulmulen fura, Inna fure Tace, "yauwa tunda tafiyar taku tazo sama takai ga 'yar tsarabar fulanin Adamawa" da murna sosai Sadeeq yace, "kai Amma gsky mun gode Inna Allah ya saka da Alkhairi" Inna na murmushi Tace, "haba Wannan ai ba yawa" Sadeeq yace, "a wajen mu me yawan kenan Inna Allah ya Kara Nisan kwana me amfani" Inna Tace, "Ameen." Saida suka Isa tsakiyar compound din gidan Meera taja ta tsaya, omar ya danyi murmushi kafin yace, "kin dauka zan gudu dake ne?" Girgiza Kai tayi Tace, "Amma ya Omar tafiya ne a gabanku fa" Wara Ido yyi kafin yace, "Haka duk kikeso na tafi?" Saurin girgiza Kai Meera tayi Tace, "ba Haka nake nufi ba" kallon lips dinta yyi yace, "okay, Amma meyasa Kika sa Wannan Jan bakin?" Dukar da kanta tayi a hankali Tace, "ba wani me yawa bane" "hmmmm okay" Omar ya Fadi hakan a takaice yace, "muje na baki sako" Dagowa tayi tana dubansa Tace, "Ina?" Nuna mata motar Ahmad yyi ta gyada Kai Nan suka Isa gaban motar bude wajen driving yyi tana daga waje ya mata mgn ta window bataji ba ta leko da kanta, yace, "bude ki shigo banason daga murya ne" budewa tayi cikin fargaba ta shiga Danta lura kebewa da Omar din ba'a rabuwa Haka Nan, zama tayi a dofane Tace, "gani" dariya ma ta bashi saikace zai mata wani mugun Abu hakan ya sashi murmushi me sauti, kallon sa take d mmki Toh meya sashi Wannan murmushin Kuma? Saida ya Gama murmushin ya fisgota jikinsa tare da sa bakinsa saman lips dinta ya tsotse su tas, Abinda take gudu kenan Dama Haka yasa ta zame kanta da sauri, Omar na dubanta fuskar sa Adan hade yace, "ba kadan ba ko mitsitsi ne bana son na Kara ganin kinsa Wannan Jan bakin matukar ba Ina wajen ba" gyada Kai tayi d sauri Dan ta fahimci hukunci akai Mata, bude kofar yyi ya fito beyi mata mgn ba ya zago ta inda take, gyara hijab dinta tayi ya bude mata ta fito, boot din motar ya bude Nan ya fiddo da ledoji dayawa, daukosu yyi yabar sauran a wajen Dan ya Hana Meera dauka yace, "muje" Suna Shiga parlon kuwa Ahmad yace, "gashi Nan ma sun dawo inna" Inna fure Tace, "Ina kukayi sai neman ku nake?" Omar ne yace, "ba nisa mukai ba Inna" ya Ida mgnr Yana aje ledojin hannun sa, kallon mmki ta bishi dashi su Sadeeq sukace Bari mu tayaka Nan Suka fice dukansu Meera na wucewa can Kan kujera, Inna fure Tace, "ke badai siyayya yyi ba?" Meera tace, "Nima Haka na gani Inna" sake shigowa sukayi dukansu Ahmad yace, "toh ga tsaraba Nan Inna" Inna fure Tace, "yanzu yaran Nan harda wahala?" Murmushi sukai mata, Inna fure Tace, "Toh An gode madallah Allah ya Kara Arziki me Albarka" "Ameen summa Ameen" suka Amsa mata kafin Sadeeq yace, "Inna mu zamu tafi Allah ya hada fuskokin mu da Alkhairi" Idon Inna ya ciko da hawaye Bata da wuyar sabo tace, "Ameen ya Rabbi Insha Allahu Dani za'a zo kanon Nan" Omar yace, "da kuwa munji Dadi kwarai" da murna da komai suka rabu Meera na Bayan Inna a rakube sai satar kallon Omar kawai take Yana hankalce da ita Dan dubanta yake ta Wutsiyar Ido, Saida suka shige mota dukansu Inna ta juya tana goge Dan guntun hawaye tayi cikin parlo duk taji ba dadin tafiyar tasu, Meera na Shirin juyawa taji Omar ya Kira sunan ta Yana daga mota, jiyowa tayi a hankali ya zuge glass din gefensa Yana dago mata hannu da murmushi, itama murmushin tayi Masa tana maida tata kwallar a Haka har Ahmad dake driving yabar gidan a hakan ma slowly yake tafiya sbd ya lura Kamar Basu Gama bankwanar ba, Suna fita kuwa Sadeeq yace, "toh mun fito" yyi mgnr Yana zungurin Omar, Omar ya doke hannun sa yace, "Wlh taraka nake muna komawa kano zan Rama" Sadeeq yace, "ahaf ai banyi Abinda zaka Rama ba" girgiza Kai Omar yyi yace, "we shall see." Acan gidan su Ahmad ma duk tsarabar mutanen Adamawa aka hada musu sai kace sunje bulaguro duk sun hada kayan tsaraba, Kuma ba damar su Musa Haka dai suka Amsa dad da Abban Ahmad dashi kansa Ahmad din har Airport sukai musu rakiya Suna zuwa kuwa Basu wani Dade ba jirgin su ya tashi zuwa kano.
A cikin kwanaki biyun da Meera tayi ba karamin dure2 Inna fure ta mata ba, mgni kala2 masu ingancin ta Nemo mata Haka zalika musamman ta samo me gyaran jiki akayiwa Ameera Kai kace sabuwar amarya za'a Kai, aikuwa jikin Meera tamkar audiga Haka ya koma Dan taushi, ita kanta tasan Tasha gyara ciki da waje, kamshi kuwa duk Inda ta zauna ta tashi sai tabar kamshi a wajen, kamshi Kuma Wanda bazaka taba cewa ga sunan turaren direct ba Dan game2 turare kala2 tayi amfani dasu, gashin kanta kuwa saloon sukaje da Asma'u aka gyare mata shi ya Kara daukar Ido da walwali a Wannan kwanakin sukaje Gombe shima Basu kwana ba Suka dawo da dad, Nan akaci gaba da shiryata, ko sati da tafiyar su Omar basuyi ba dangin Omar din suka kawo lefen Meera da aka Gama hadosu tun daga Dubai, akwatina ne reras har 24 tamkar za'a bude shago, su kansu akwati Nan abin kallo ne bare Kuma akai ga kayan ciki Masha Allah, komai acan acan komai yaji, tun daga sutura zuwa inners da bangaren Gwalagwalai, su kansu su Inna fure sun girgiza da Wannan kayan na Meera kwarai d gske suka Yaba wa Omar shiyasa basuyi kasa a gwiwa ba wajen bawa mutanen da suka kawo kayan tukwici me tsoka, kawo kayan nasu yasa aka sa ranar maida Ameeran Nan da kwana uku. Dr. Omar na Gama Shirin bcci ya zaro wayarsa Yana Nemo number Ameera, Ameera dake game saman gado taga shigowar Kiran sa dama a daidai Wannan lkcn suke waya kafin su kwanta cikin kayan daya Basu tun ranar dazai tafi ya sako mata iPhone 11 a ciki, dagawa tayi tana karawa a kunne, Dan kishingida Omar yyi cikin taushin murya yace, "sugar babe" Meera na murmushi ta Amsa Masa a hankali yace "gsky na gaji Wlh I missed you alot" Dan murmushi me sauti tayi tasan yanzu zai fara mata rigima Dan Haka Tace, "ya aiki?" "Alhamdulillah" ya Bata Amsa a takaice, Meera Tace, "Masha Allah, Allah ya taimaka" "Ameen dear how is my twins?" Lumshe ido tayi Bata Amsa Masa ba, "uhumm.. nasan kinji pls ya twins Dina suke?" Yyi mgnr a kasalance, juyi Meera tayi a ranta Tace duk yadda naso kaucewa saika sa mutum kunya da Shiga wani Hali...., "Hello kinaji na kuwa?" Meera Tace, "Bcci nakeji sosai" Omar yace, "yau Kuma da wuri Haka?" Meera Tace, "uhum" "Okay Goodnight Muuuuahhh...!" Ya aika mata da kiss me zafi ta waya, har cikin kwanyar kanta taji kuwa Dan Haka tayi saurin kashe wayar d sauri tana rufe Ido tamkar Yana gabanta, murmushi Omar yyi Dan ya hasaso me take, a fili yace, "gsky da saura dole na cire kunyar Nan Dan bazan Bari a cuceni ba" lumshe ido yyi Yana hasaso yadda zai kasance da Meera duk ranar data dawo hannun sa. Suna breakfast dasu daddy ya dubi Omar dake Shan tea a hankali yace, "tunda ka dawo bamuyi mgnr mutanen ba" daddy ya karasa mgnr Yana duban Omar Dan ya fahimce shi Sarai bayaso ayi mgnr daya danganci su Saratu ransa Kuna yake, take kuwa mood dinsa ya canja saidai ya daure kwarai wajen danne bacin ransa yace, "hakane daddy" kallon Mummy dake dubansu yyi kafin yace, "Case din Yana hannun 'yan sanda har yanzu ba'a Mika shi kotu ba" da mmki Omar yace, "Daddy har yanzu? Me ake jira Kuma?" Dan Jan Numfashi daddy yyi yace, "so nake ka dawo ayi komai Akan idonka" Dan cije lips Omar yyi kafin yace, "ai daddy duk Abinda kuka yanke daidai ne" girgiza Kai daddy yyi Yana fadin, "Sageer ma Yana wajen su a tsare sbd har yanzu yaki gaskata hakan" "ikon Allah" Omar ya furta hakan da mugun mmki, daddy yaci gaba da fadin, "shiyasa nakeson aje can kotu gaban kowa a bayyana gskyr Abinda ya faru Saratu ta furta da bakinta cewar lalle ita tayi mugun aikin" shiru Omar yyi Yana tuno dolen da Sageer yyi wa Meera sanda tayi Masa sharrin fyade, ransa ne ya sosu kwarai Dan yanzu iya takaicin Sageer dinne a ransa, lalle ya kamata Meera ta kasance a wajen Dan itama a wanke ta daga zargin da ake musu coz bazai manta ba yasha Jin lbri daga wajen Sadeeq 'yan skul dinsu na fadin ai lbri ya baza ko'ina ya auri Meera kunyace kawai ta sashi hakan Dan kada yyi biyu Babu ba karatu ba fyaden dayaso Yi shiyasa ya gangare da aure...., "Omar" Daddy ya katse Masa zurfin tunanin daya fada, yace, "kana tare Dani kuwa?" Girgiza Kai Omar yyi Yana sauke numfashi kafin yace, "eh daddy zanso Amma Meera tazo sai a yanke hukuncin" kallon juna sukayi da Mummy kafin ya maida duban sa Kan Omar daya Dan dukar da kansa yace, "hakan ya maka?" Dr. Omar yace, "eh daddy" "Toh shikenan Allah ya kaimu zuwan nata" "Ameen" Omar ya Furta, Mummy Tace, "Toh gyaran gidan da ake an kammala shi kuwa?" Omar yace, "eh Mummy zuwa Anjima ma za'a fara shirya kayan daga Nan kano dad dinta ya tura kayan" Mummy Tace, "ai hakan yafi sauki ma akan daga can Adamawa" Omar ya gyada Kai Yana kokarin tashi yace, "Bari naje gun Hajjaju" da murmushi suka hada baki wajen Furta a dawo lpy, Bayan fitarsa ne daddy ya saki ajiyar zuciya Mummy Tace, "Daddyn Safna lpy dai Koh?" Dan murmushi yyi yace, "yaron ne gaba1 yake ban tausayi" Mummy ta danyi murmushi kafin Tace, "haba Mana sai kace Dan yaro? Yaron ka fa ya girma so ya wuce a dubeshi a Matsayin tausayi pls ka daina Wannan tunanin" daddy yace, "ai Abinda nake nufi shine irin wahalar Rayuwar daya taso lkcn da mlm sale ke bani lbrn Wulakancin da matar Nan take Masa Wlh Saida hawaye ya zubo min" jikin Mummy ne yyi Sanyi Dan itama kwana tayi ranar tana kuka da daddy ya sanar da ita zancen da sukayi da mlm sale Akan renon da Saratu ta Masa, hawaye na gangaro Mata Tace, "haryau Alhji na kasa yafewa Kaina Abinda ya samu Danmu Wlh" girgiza Kai daddy yyi yace, "ki daina daurawa kanki lefi kaddara ce kurum ta riga fata" Mummy na goge hawayenta Tace, "hakane Amma Wlh gani nake kamar da sakacina da nasan Abinda taimakon matar Nan zai jawowa Ahalina Wlh da ko kadan ban kalli inda take ba" ta Ida mgnr tana Jan zuciya ranta na daci tana tuna yadda ta daukaki saratun Kamar wata jinin ta, daddy ya matsa da kujerar sa kusa da ita Yana jawota jikinsa a hankali yake bubbuga bayanta cikin nutsuwa yace, "ki daina fadin Haka Ayush ba'a hada sani da Allah so duk Abinda ya faru mu dinga dangana dashi Dan ya fimu sanin daidai, daya tashi ikonsa ma duk yadda matar Nan taso ya wulakanta ya tozarta ya zama mutumin banza marar amfani Allah beyi ba Saiya iyoshi nutsatse, kamili, me riko da Addini da Kuma kaifin basira, Allah ya hore Masa baiwa kala2 wadda tun farko ya kamata ace ta fahimci ba'a yiwa Allah wayo Amma ta kasa gane hakan, Haka zalika ki duba Rayuwar Sageer harga Allah munyi Masa riko irin na Iyaye da 'ya'yansu kullum burinmu yaci gaba, ya zama mutum na gari abin kwatance dukda Yana Bata Mana Rai a kullum bama gajia wajen Yi Masa Addu'ar shiriya Amma me gari ya waya? Cikin tsarkin mulkin Allah ya nuna Mana ikon sa, dama Fadar Allah ce shi kadai ne zai iya shiryar ga Wanda yaso bawai mutum ba, Koda duniya zasu taru su hanaka ci gaba idan Allah yaso ikonsa sai kaga kaci gaba idan Kuma kowa naso kaci gaba idan Allah beyi niyyar hakan ba babu me sawa hakan ta faru a kanka, so Wannan ya ishemu izina domin Allah shi keyin yadda yaso a lokacin dayaso." Ba karamin kwantar Mata da hankali kalaman daddy sukayi ba, Dan Haka ta dago kanta da murmushi Tace, "har abada bazan daina yiwa Allah godiya daya hadani dakai a Matsayin mijina ba, domin kaidin na dabanne a cikin Jerin magidanta masu kokarin tunatar da iyalan su Abinda Allah yace Annabi yace" murmushi shima ya mata yace, "Kedin ma ai ba kowanne namiji ke samun mace ta gari irinki ba" dariya Mummy tayi tana me shigewa jikinsa.
Yau ta kasance ranar da aka tattara Ameera tun daga Adamawa aka kawota kano tare da rakiyar, Inna fure, Asma'u, Mami, da Kuma Ahmad dad da Kuma Abban Ahmad ne ma kawai suka Bari a gidan tun kafin su iso kuwa gidan Alhaji Abdullahi suka shirya musu tarba me kyau d gara kala2 Kai kace biki ake Koda yake kusan ma bikin ne ya taru Dan Mummy walima ta hada ta gayyato duk wani masoyinta na nesa Dana kusa kawaye da abokan arziki Abu dai daga dawo da Meera dakinta ya juye zuwa wani shahararren biki dama a waje anata kishin2 Nan fa mutane suka sake Tabbatar wa domin Mummy speaker ta dauka ta sanar da waye Omar a gareta, kowa ya tausaya musu Haka kowa ya girgiza da Jin Wannan lbrin, a ranar dai Omar be samu ganin Meera ba Dan tana wajen Mummy Haka 'yan Adamawa Suna Nan, washe garin ranar kuwa Bayan sun gano gidan Meera suka Fara Shirin juyawa har Airport Omar da Sadeeq sukai musu rakiya Bayan Sha Tara ta arziki da aka hada musu lalle su Inna fure sun yaba kwarai da dacen gidan mutunci da Meera tayi har kwallar farinciki Saida tayi da taga yadda kowa ke kaunar Meera jinin Aminatu yanzu Kam hankalin ta ya kwanta kwarai dgske. A hanyarsu ta dawowa ne Sadeeq ya dubi Omar dake kallon window yace, "Ango kasha kamshi" Omar ya juyo da murmushi fal fuskar sa yace, "saura Kai" Sadeeq yace, "ai karka wani damu Nan da wata daya Nima zan Faso" 'yar dariya Omar yyi kafin yace, "harta amince ne?" Murmushi Sadeeq yyi Yana juya steering mota yace, "toh an Gaya maka nidin na wasa ne?" Omar yace, "yeah I see baka da sauki" Sadeeq yace, "kwarai kuwa ba Kamar Kai bane dazan ta aje Abu a Raina naki fitar dashi" Omar yace, "Toh aku sarkin mgn" Sadeeq yasa 'yar dariya yace, "congratulations once more again" "tofah irin Wannan congrats Haka?" Sadeeq yace, "Kai ai dole a tayaka murna Wlh domin kasha dakyar, ka Kuma tsallake rijiya da baya" hararar sa Omar yyi yace, "sai kace gudun yaki* Sadeeq yace, "uhum..uhumm bawan Allah daina tuna baya kawai" murmushi Omar yyi yace, "Toh me akai a bayan?" Sadeeq yace, "da za'a hasko maka yadda ka gigice a tsakankanin kwanakin daya wuce billahi sai kayiwa kanka dariya tab.." ya Ida mgnr Yana sakin dariya, cije lips dinsa Omar yyi kafin yace, "Toh naji ya Isa Haka sarkin Sharri" Sadeeq yace, "dama Haka zakace ai" Dan murmushi ya Masa Yana kauda Kai, Sadeeq yace, "idan na ajeka gida yanzu da wanne time zanzo maka rakiya zuwa wajen Amarya?" Juyowa Omar yyi da sauri yace, "rakiya?" Sadeeq na Dan danne dariyar sa yace, "eh ai kasan Haka ake a Al'adance abokan Ango na yiwa Ango rakiya har dakin matar" "kuttt..." Omar ya furta hakan Yana Masa mugun kallo yace, "Allah ya sauwake ba Dani za'ai Wannan shirmen ba" Sadeeq yace, "Kai Al'adace fah" Omar yace, "Farilla ko Sunnah?" Sadeeq ya girgiza Kai yace, "ba ko daya" Omar yace, "fine, Dan Haka Kama zare mgnr rakiyar Nan" dariyar sa Sadeeq yyi yace, "mutumina Omar Allah ya Barni Naga har jikokin mu" Omar na murmushi yace, "Ameen." Bayan sallar magrib daddy da Mummy suka Tara Ameera da Ameer sukayi masu fada sosai me ratsa jiki da jijiya, Meera batayi mmkin su ba dama tun farko sbd kaf Inna fure ta labarta mata Abinda ya samu Omar din Ashe Abba ba shine asalin mahaifin sa ba gsky ta tausaya Masa matuka Dan har kukan tausayin sa Saida tayi, Bayan an gama Yi masu fadan ne Mummy ta kamo hannun ta zuwa wajen Hajjaju a parlo suka tarad da Safna na jiransu Dan tunda taga Meera ta manne mata tanayin Nan2 da ita, tare sukaje bangaren Hajjaju itama fadan dai ta musu me ratsa jiki da jijiya kafin Nan suka dawo gun Mummy, kaya Mummy ta Bata ta canja Bayan ta Sata sake wanka, Shigar da tayi ya matukar amsar ta kwarai, Safna ce ma me mata daurin zamanin Nan Dan Meera Zama dasu Anty shafa aka maida ta 'yar aikin dole yasa Sam abun kyale2 Nan be hau kanta ba, tayi kyau kwarai tana fitar da wani irin kamshi me ratsa zuciya, dake bawai Kai tsaye za'ace mata amaryar farko bace Haka yasa da kansa Omar din zaiyi driving dinsu zuwa can gidansu, har bakin mota su Mummy suka rakata Dr. Omar na kallon ta daga nesa harta shigo ciki kanta da lullubi sai kace ranar farkon Aurenta, leko kanta Mummy tayi Tace, "na rokeka Ameer ka rike amanar yarinyar Nan" Dan murmushi yyi mata kafin yace, "Insha Allahu" murmushi tayi tana duban Meera data dukar da kanta ta lura yarinyar tana da kunya sosai Tace, "Daughter Saida safe" Meera ta Dan dago a kunyace tana gyada Kai, matsawa Mummy tayi Safna dake bayanta Tace, "Anty Ameera saina Zo" murmushi Meera tayi mata Safna ta daga mata hannu Alamar bye, Suna tsaye kuwa Dr. Omar ya fara tuki a hankali harya fice daga gidan daddy na hangen su daga can sama badan aure ba yaushe zakayi nesa da yaronka? Saida suka bar bangaren area su Dr. Omar ya tsayar da motar sa Yana parking a gefe, har lkcn Meera Bata dago ta dubeshi ba shima Kuma bece komai ba Kawai ya nade hannun sa a kirjine idonsa a kanta, Jin Shirin yyi yawa yasa ta dago kanta taga ita yake kallo, da mmki murya na rawa tace, "ya Omar lpy ka tsaya?" Hmmm ya saki ajiyar zuciya Yana me dafa hannun nasa a steering yace, "haba yanzu na farajin daidai" Meera Tace, "kamar ya?" Dr. Omar yace, "tun da Kika shigo baki min mgn ba bayan kin sani Sarai ba Abinda nafi kaunar naji sautin muryar sa sama da Taki babe" dukar da kanta Meera tayi tana wasa da hannayen ta, itafa tun farko dama a tsorace take tunda akace ta fito su tafi hanjin cikinta yake kadawa ko farkon Aurenta Bata tsorata kamar yanzu d kome zatayi ba, Kashe motar yyi Yana kokarin maida kujerar baya yace, "da alama zamu kwana anan tunda mgn ma yau babe Taki min" Dagowa tayi da sauri tace, "No ya Omar muje gida pls" murmushi ya sakar mata yace, "you're right dear gwara muje gidan Kam" ya karasa mgnr Yana tada motar, kasa janye idonta tayi daga gareshi kamar daga sama taji yace, "kinyi kyau babe, kamshin ki ya sani kasala, kallon da kikemin ya jefani wani yanayi harnaji inason mu kasance a gidan" ya Kara mgnr Yana Juyowa hade da kashe mata Ido daya, Ya Salam! Anya Dr. Omar din data sani ne ko kuwa wani aka canja mata? Ta Fadi hakan a ranta tsoro na Kara Shigar ta, murmushi Omar yyi be Kara mgn ba har suka kaiga gidan nasu, mmki ne ya sake Kama Meera data lura ba gidansu nada sukaje ba, wani tamfatsetsen gidan na gaban kwatance dayafi Wanda suka baro sau biyar Omar ya Danna hancin motar sa ciki, Wow...wow..Nan Meera ta Wara Ido sosai tana kallon Aljannar duniya.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.