Zakaran Da Allah Ya Nufa Da Cara Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA cmpl-2.txt
Chapter 67 of 85
Zaki turo da 200 ta Wannan Account din 0030202448 Nusaiba Mustapha Sterling Bank saiki turo da shaidar biya ta Wannan Number 09039118754 ko Katin MTN ta waccar number👆ðŸÂ»
Tsananin Sha'awar data sake taso Masa Saida yayi kasa batare da ya shirya hakan ba cikin wata irin 'yar karamar Kara Yana sake cije lips dinsa idonsa ya kada sosai Kai d ganin sa kasan a bukace yake da mace Numfashi yake fitarwa a hankali Yana huci sai kace Wanda ya Gama gumurzun yaki. Acan bangaren Meera kuwa jikinta na Bari sosai ta haye Kan gado da sauri, duk ta firgice da lamarin Dr. Omar karshe ma cikin blanket ta shige har lkcn jikinta na rawa, lumshe Ido tayi tana Kara rirrike jikinta, tunowa kawai take da Abinda ya kasance dasu dazu, wata irin kunyar kansu ce ta Kama ta har tana Kara tamke rufe idon nata Kamar Yana tare da ita, abinka da Bata taba ganin namiji a irin Wannan yanayin ba shiyasa gaba1 ta rude hankalin ta ya tashi, gefe guda Kuma wata zuciyar tana Kara tunatar da ita wannan Dr. Omar dinne fa daya Gama cin zarafin ta har Yana kushe halittar ta da nuna ita din ba kowa bace face 'yar aiki be dauketa a Matsayin mace ba sai wacce yake gani kamar ya kawo 'yar Aikatau take taji wani irin bacin Rai ya ziyarci zuciyar ta, takaici da haushin sa ne kawai taji ya Kama ta, wato duk ya manta da duk Abubuwan daya Gaya mata har yake neman karbar hakkin sa ta karfi? Take Tasha Alwashin matukar bacin zalinta zaiyi yyi raping dinta ba bazata taba bashi hadin Kai ba Koda yake zaman Abba take yanzu Yana samun sauki itama zata Kama gabanta. Yana daga Duke bakin gado yaji wayarsa na ringing dakyar ya jawo wayar batare daya duba me Kiran ba ya Kara a kunne, Sadeeq ne yace, "gani Nan na shigo Ina mota" Dr. Omar yace, "Toh karaso parlo" "okay." Sadeeq ya Furta hakan Yana kashe wayar, zuwa lkcn Dan yayyafi akeyi hakan yasa Sadeeq ya dauko umbrella dayazo da ita ya fito a motar su Abba na daki Basu San wainar da ake toyawa ba. Dakyar Dr. Omar ya samu ya dingisa Yana rike marar sa harya Isa zuwa parlo, zaman sa keda wuya Dr. Sadeeq yyi knocking Dr. Omar ya Amsa Masa dakyar, shigowa Dr. Sadeeq yyi da sallama ya hango Dr. Omar Kan doguwar kujera yadan kishingida Yana saukar da Numfashin wahala, Karasawa yyi da sauri ya dafa goshin sa Yana fadin, "sorry frnd Haka kke Shan wahala?" Hararar sa Dr. Omar yyi Yana kauda Kai bece komai ba, 'yar dariya Dr. Sadeeq yyi Yana hada ruwan Allurar daya fito da ita yace, "ita gsky daci ne da ita, Amma idan mutum ya kasance me karbar shawara zaiga canjin" yyi mgnr Yana kokarin Yi Masa Allurar, rike hannun sa Dr. Omar yyi yace, "Allura zaka min ko kwandon shawara zaka zazzage min?" Yyi mgnr cikin takaici Kamar ya make Dr. Sadeeq din Dan idan akwai Wanda yake bukatar yyi Abinda yace masan Toh a bayansa yake, murmushi Dr. Sadeeq yyi Yana kwace hannun sa Saida ya Gama Yi Masa Allurar kafin yace, "sbd kin karbar shawarar yasa kke ta wahala, sometimes mutane su suke daurama kansu Abinda bashi Allah ya Dora musu ba, kayi tunani akai, Allah ya bamu damar mu auri daga biyu zuwa sama bawai Ina nufin ka Kara aure bane No, inaso ka fahimci garabasar da aka bamu damar muyi ne toh Kai kanada dayar ma Amma ka gagara tabuka komai sai jiji dakai Bayan ka sani Sarai duk wani sarki me ji da kansa ko wani shugaba a gidansa sauke Wannan mulkin yake domin ya fuskanci farin cikin gidansa" daga Masa hannu Dr. Omar yyi ransa a bace yace, "pls idan wa'azi zakayi kana iya tafiya gidan radio ko TV I think can zai fiye maka Nan" dage kafadar sa Dr. Sadeeq yyi Yana Dan waigawa yace, "Toh Ina madam din?" Da sauri kamar an tsikari Dr. Omar ya juya side din kofar ta, Haka kurum yaji ya fada fargabar fitowar ta Yana tunanin da wacce irin Shiga Kuma zata fito? Kallon sa ya maida Kan Dr. Sadeeq Yana Dan saita nutsuwar sa yace, "yasu Hajia? Pls idan ka koma ka gaishe ta dare ya fara bare na bika kwana biyu bamu gaisa ba" yyi mgnr Yana fatan ace Dr. Sadeeq din ya tafi bayaso Meera ta fito half naked Alhalin bashi kadai bane a ciki tunda ya lura Abinda ta tsiri Yi kenan, batare da Dr. Sadeeq ya fahimci Abinda yake nufi ba ya dauki keys din motar sa yace, "harka tunamin ma ta bani sako na biya ShopRite na taho mata dashi Bari naje da sauri Dan Wlh sanyin Nan Nima jinsa nake" Dr. Omar Sam besan lkcn daya saki sassanyar ajiyar zuciya ba har Yana murmushi ya samu kwarin gwiwar tsokanar Dr. Sadeeq yace, "duk iskancin ka dai kayi ka Gama gulmar ka gwara ni inada aure kai kuwa katon tuzuru ne" murmushi Dr. Sadeeq yyi Yana kallon agogon hannun sa yace, "Soon, Very Sooon Nima zan dauko Nuceeynah" 'yar karamar dariya Dr. Omar yyi yace, "Allah ya nuna Mana da Alkhairi" "Ameen" Dr. Sadeeq ya Furta hakan hade da sallama Nan yabar musu parlon gaba1, fitarsa keda wuya kuwa Meera ta fito a daki kanta a watse mini skirt ne a jikinta sai riga half vest bude kofar ta tayi tana 'yar Mika hade da Hamma Ashe Dan kwanciyar da tayi bacci ya sace ta, batafi 20mins da bccin ba ta farka dalilin yunwar da taji cikinta ya motsa a firgice ta tashi tana tunanin gaba1 ta manta Bata daura girkin dare ba gashi magrib ta taho, wata irin Jan ajiyar zuciya Dr. Omar yyi lkcn daya hango Ramin cibiyarta tana Mika ga kuma twins dinta dake yin sama sbd turo kirjinta da take Sam batasan Yana parlon ba sbd yyi luf cikin kujera Kamar ba mutum a ciki, hanyar kitchen ta Kama hakan yasa Dr. Omar yadan leko da kansa kadan Yana karewa hips dinta kallo yadda take juyasu cikin wani irin salo Kamar wacce take Yi da gayya, Saida ta bacewa ganinsa ya dawo da kansa jikin kujera ya lumshe ido Yana Dan matse kafafu. Anty shafa na kallon yanayin dakin da aka sauketa tayi murmushi tanaji a ranta ta zama cikakkiyar 'yar masu kudi, tana Nan zaune tun Bayan sallar Isha aka watse sai ita kadai a gidan tayi gwalam tana jiran shigowar Sageer, tun tanayi tana leke harta gaji ta Dan kishingida ba Sageer ba lbrn sa, sai can around 12am taji an banko kofa, mikewa tayi a razane tana binsa da kallo sai tangadi yake, Anty shafa da har yanzu lace din datazo dashi ne a jikinta da gyalen data yafa ta warware tana me matsawa can gefe cikin tsoro, Sageer dake bakin kofar ya fara tangadi yyi Nan yyi can Kai da ganin sa ba karamin buguwa yyi ba, ganin shirun bazai kaita ko Ina ba yasa Tace, "Sageer yanzu sbd tsabar wulakanci tun farkon dare nake jiranka baka tashi dawowa ba sai 12am? Kuma a yanayi na Maye? Ka manta yaune daren farkon mu?" Ta karasa mgnr cikin takaici, Sageer dake tangadi Yaja tsaki cikin murya irinta Maye yace, "Banda abinki wanne darene jemage be gani ba? Meye abin doki akan Abinda ko jiyan Nan tare muke Ina kwakular ki?" Wani irin kululun Takaici ne ya sake Kama Anty shafa Tace, "toh sbd mun kasance jiya ai ba'a daura auren bane yau Kuma da aka daura ai ta daban ce, ya kamata ka mutunta ranar yau" dariyar shakiyanci Sageer ya saki Yana wara hannun sa irin be damu dinnan ba yace, "Wannan Kuma saidai a Tara gaba domin na Gama zuqar da ruwana Kan wata" yyi mgnr Yana nufar gado da nufin kwanciya, hankali a mugun tashe Anty shafa ta Isa gabansa da sauri ta tare shi tana binsa da kallo tace, "me kke nufi da wa..." Mgnr Tace ta sarke daidai lkcn data lura da gaban rigar sa duk shatin Jan baki anyi kiss hakan ke nuna tare yake d wata macen a waje, wani irin kunar kishi ne ya kamata tana cakumo rigar Sageer tace, "ka gayamin da wacce 'yar iskar ce kuke cin amanata Ayau Daren amarci na???" Zuwa yanzu ta fara tunzura shi domin a gajiye yake sosai Dan bcci ma yakeji hakan yasa shima cikin tsawa ya hankadar da ita gefe can Yana fadin, "Ina ruwanki da duk wacce ma nake tare da ita? Ke lkcn da kike naki iskancin a tunanin ke a kanki na fara sanin mace? Ko kuwa a kanki zan daina sanin mace? Toh idan ma Wannan tunanin kike tun wuri ma ki daina Dan yadda baki kasance farko ba bazaki kasance ta karshe ba" ya karasa mgnr Yana fadawa kan gadon da aka Gama gyarashi sbd cin amarci, Anty shafa dake kasa batasan lkcn da hawayen bakin ciki ya zubo mata Kan kumatu ba a zabure tayi hanyar parlo tana Nemo number Mom, cikin Rashin sa'a kuwa tana ta Kira Bata sameta ba, Haka tayi zaune Kan kujera cikin Wannan dare tana faman Kiran Mom zuciyar ta na turiri. Anty Jamila kuwa tun 11pm Faisal ya shigo gidan, saidai abin takaicin shine tare da wasu mazan ya shigo gidan a zaton ta irin rakiyar frnds dinnan ne tana zaune akan kujera suka shigo lkcn ba kowa, Bayan sun Gama ganin ta wani daga ciki anace dashi bangis yace, "Kai Faisal Amma Kam da gani Wannan 'yar hannu ce?" Faisal yasa dariya yace, "Kai da gani ai basai anyi maka bayani ba" Anty Jamila na jinsu takaici ya kamata Haka kurum Faisal zai dinga zubar Mata da kima gaban frnds dinsa? Wasa2 tana jira su tafi sai gani tayi kawai wasu matan sun shigo Cikin wata irin 'yar iskar shiga Nan aka fara shigo da kayan kwalba kayan tarkacen shaye2 dai kawai aka zube a parlon Anty Jamila, da mugun mmki Anty Jamila ta cire gyalen da tun dazu ta takure a ciki tana kallon Faisal dake tsiyayar giya Yana shafa bayan wata mace cikin Jin haushi tace, "Faisal Wai meke Shirin faruwa ne? Meye hakan?" Kallon ta yyi Yana dariyar shakiyanci yace, ,"oh wai wa'annan?" Ya nuna mata da mazan dake zaune wasu nashan giya wasu na Busa hayaki yace, "Toh ai duk frnds Dina ne shagalin murnar bikinmu zasu tayamu kema Zaki iya shigowa ciki a baki kwalba ko ki Busa hayaki" ya karasa mgnr Yana kaiwa giyar bakinsa, Tashin hankalin da ba'a sa Masa Rana hakan ya kasance a wajen Anty Jamila da sauri ta matsa gabansa tana kokarin warce kwalbar hannun sa Tace, "sbd nanne dandalin 'yan Iska shiyasa kkeson ayi shedanci a wajen?" Tasowa yyi ya Mike Yana huci yace, "ki gayamin a Ina muka hadu idan ba'a dandalin iskancin ba? Har akwai wani Abu da Zaki nunawa sauran? Kema fa member ce" wani daga ciki ne yace, "enough Faisal idan Bata ra'ayi saita koma daki mu mu kwana a parlo" kallon me mgnr Anty Jamila tayi hawayen takaici na zubo mata tace, "kwana? Katti daku zaku kwana a gidan me aure ba Dangin iya bana baba?" Dariya suka kwashe Mata dukansu sukace, "ke idan kikai wasa saimu kwana cikin dakin naki bar ganin muna Miki shiru rangwame muke Miki kafin ki Saba damu ai tunda Kika shigo Cikin mu kin zama member" Wani irin shock ne ya Kama Anty Jamila a hankali ta fara ja da baya da baya Saida ta kusan shiga kofar dakinta ta juya da sauri ta shige hannun ta na rawa ta sawa kofar key hade da fashewa da kuka sosai.
Tunda aka Gama biki Saratu ta samu ta tattara nata ya nata ta ware gida musamman data lura Hajia Aisha ta rage sakar mata fuska yanzu, Mmki ne sosai ya kamata lkcn data tarar da kofar gidan a kulle, Dan key din wajen ta tasa ta bude Nan taga gidan duk yyi Kura Yana bukatar shara, a ranta take tunanin Toh Ina mlm sale yake? Take ta tuna da Dr. Omar tabbas shi zai dauke shi, tsaki Taja tana me dauko wayarta ta fara Nemo number Dr. Omar lkcn Yana zauna kan kujera ya kifa kansa yaji wayarsa na ringing Dagowa yyi a hankali ganin me Kiran yasa shi gyara nutsuwar sa kafin ya Kara a kunne hade da sallama, Batare data Amsa Masa sallamar ba Tace, "Toh Dan Dadi Uba gidan naka ka tattara ka kaishi ko me?" Shiru Dr. Omar yyi Yana cije lips dinsa, Saratu tace, "mgn nake ko Nima miskilancin za'a nuna min?" Cikin danne Jin haushin sa yace, "Umma kin manta ke Kika tafi Kika barshi?" Saratu Tace, "Toh Dana tafi gani na dawo sai shima ya dawo ko Haka za'a bar gidan ya mutu Babu me kula dashi?" Dr. Omar yace, "Umma dakin Bari zuwa wasu kwanakin Saiya dawo lkcn yadan huta tunda ba zama kike ba shi Kuma a gida shi kadai ba Dadi" "Eh lalle Ashe namiji na nakuda ban sani ba? Kace shine uwarka shine ubanka dole ka nuna Masa Gata" Dan lumshe ido Dr. Omar yyi yace, "Ummah ba Haka nake nufi ba" Saratu Tace, "Kai dakata ka jini dakyau dole duk Inda ka kaishi ma ka dawo dashi Dan bazan lamunci yyi nesa da gidan Nan ba Alhalin ni inacan Ina neman na rufin Asiri Banda ma Rashin godiyar Allah shi me yake tsinanawa a gidan Banda zaman kashe wandon? " Ran Dr. Omar ne ya fara baci yace, "Ummah abinnan fa da Zaki daina zuwa da saimun Fi kowa Jin dadin rufin Asiri dai Allah ya bamu Banga amfanin kije kiyita kaskantar da kanki a gidan mutane ba" "Au dama bakin ciki kuke min da samun nawa?" Saratu ta Furta hakan cikin Jin haushi tace, "har kana da bakin na kaskantar da Kaina? Toh tun kana cikin ciki na Shiga Wannan gidan Banga Abinda zai rabani da gidan Nan ba domin tamkar 'yar gida Haka nake Jin Kaina" shiru Dr. Omar yyi Yana mmkin Nisan da Saratu tayi gaba1 Bata Jin Kira, hakan yasa yace zaizo ya sameta a Haka suka yanke wayar kowa ransa a bace, aje wayar gefe yyi ya kwanta kansa nadan Sara Masa gaba1 bayajin dadin jikinsa kwana biyun Nan tunda yyi Allurar Nan yaji dama2 Amma bawai Abinda yake damunsa ya tafi bane gaba1 da matsananciyar sha'awa yake kwana yake tashi musamman da irin Shigar da Meera ta tsiri Yi yanzu sai ta Kuma hargitsa Masa lissafi tun Yana kallon ta Yana kawar dakai yanzun yakai makura wajen kasa cire idonsa a kanta gashi baida kwarin gwiwar ya turmushe ta yyi mata ta karfi, Yana cikin Wannan tunanin yaji an turo kofar a hankali hade da sallama, Dagowa yyi a zuciye sbd ya gane me shigowar yace, "waike baki iya neman izini bane Zaki dinga shigomin Kai tsaye?" Ja baya Salma dake bakin kofa tayi Adan tsorace tace, "I'm sorry pls bazan sake ba" kawar dakai yyi Yana Jan tsaki be Kara Yi mata mgn ba, hakan yasa Salma tadan karaso a hankali tana zama nesa da kujerar da yake zaune Tace, "mrng Dr." Be dago ya kalleta ba bare yasan Allah yyi ruwanta a wajen, Dan juya idonta tayi kafin ta Mike tana takawa a hankali cikin Jan ra'ayi ta koma ta bangaren da yake cikin wani salo na yaudara ta Mika hannun ta zata rike shi ya janye da sauri Yana dago kansa daidai lkcn ta tattare gyalen data shafa gefe daya take coca cola shape dinta suka bayyana tana Dan juya cikakkun hips dinta a hankali Tace, "haba Dr. Ka kalleni dakyau Wai ban dace da irin matan da kkeso bane?" Ta karasa mgnr tana juyawa front and back dinta, wani irin kakkauran yawu Dr. Omar ya hadiye dama a kusa yake da tunanin surar Meera ga wata tana neman dagula Masa lissafi a office saidai sosai yyi ta maza Yana hade girar sama data kasa yace, "ke Salma kina hauka ne?" Salma ta bude idonta da sauri tana tsare shi da ido taji yaci gaba da fadin, "tun kafin na rufe idona na bude ki ficemin a office" ya karasa mgnr cikin daka tsawa Yana mikewa tsaye hade da nuna mata kofa, a maimakon Salma ta fice a office din kawai sai tayi kasa da sauri cikin nuna barikancin tace, "Sorry, I'm sorry honey, am very sorry, You know I love right? Wlh tun ranar Dana Dora idona a kanka naji dukduniya Babu Wanda nakeso sama dakai, a kullum ta Allah da kaunar ka nake kwana nake tashi Dan Allah ko ata biyu ne kayi Dani zan zauna dakai Please ka aureni..ðŸ‘ÂðŸÂ»" ta karasa mgnr cikin yanayi na me Shirin kuka Kamar gske, shiru Dr. Omar yyi Yana me komawa Kan kujerar sa ya zauna be Kara Yi Mata mgn ba sai system dinsa ya zurawa Ido kawai Kamar me nazarin wani Abu, hakan yasa Salma ta Mike a hankali, a sanyaye ta dubeshi tace, "bazan takura maka akan Abinda bakaso ba Amma ka ajiye Wannan a ranka nidin Nan me kaunar kace Ina Sonka, Ina matukar kaunar ka, a shirye nake na zamo matarka domin na Sanya ka farinciki marar yankewa think twice pls na barka lpy" ta karasa mgnr tana me juyawa a hankali tayi hanyar fita daidai zata gifta ta gabansa ta dunguri wasu files da gangan hakan yasa suka zubo kasa da sauri Salma tayi kasa ta kwashe su tana Dagowa taga Dr. Omar na kallon ta Abinda takeso kenan kawai tayi Masa murmushi hade dayin wani salo na juyawa tana juya cikakkun hips dinta ta fice a office din, sosai tarkon data Dana ya kafu domin kuwa harta bar office din Dr. Omar be daina kallon hips din nata ba. Yana yin parking din motar sa a gida ya hango Meera tare da Abba tana Mika Masa jarkar ruwan da take Masa Addu'a a ciki, Yana daga motar yake kallon su, wani Abu ne ke tsirga Masa a zuciya harta Gama mikawa Abba mgnin tabar wajen be fito ba, Saida ta shige parlo ya fito shima Yana Isa gaban Abba, kamar koyaushe da murmushi suka tari juna, Dr. Omar yace, "da fatan kanajin sauki?" Daga Kai Abba yyi Yana murmushi, zuba Masa ido Dr. Omar yyi yaga har 'yar kiba Abba yyi sabanin da dayake can gida wato ma kwanciyar hankali wani Abu ne, Dan girgiza shi Abba yyi sbd yadda yaga yyi shiru yasan tunani yake murmushi Dr. Omar yyi ya kasa yiwa Abba mgnr da sukayi da Saratu kawai yyi Masa sallama ya tafi cikin gidan shima. Around 10pm, Abu yaci tura Kan Dr. Omar tun farkon dare yake juyi Yana bin gado abun yaki Kwanciya daya tuno da surar Meera sai yaji tamkar an hura Masa shi gaba1 ya gigice da yanayin da yake ciki, duk yadda yakai ga dauriyar sa kasawa yyi hakan yasa shi lallabawa dakyar ya sauko daga saman sa zuwa kasa, tun kafin ya iso dakin yake fatan Allah yasa a bude kofar take yana tura kofar kuwa yajita tayi baya besan lkcn daya saki wawiyar ajiyar zuciya ba, a hankali ya sadada dakin Yana lalumen inda take har yakai hannu zai kunna wutar dakin sbd duhu ya fasa bayaso ya tasheta, hakan yasa shi matsawa a hankali ya kunna bed side lamp, take dakin ya danyi haske Amma ba sosai ba, zuba Mata Ido yyi Yana hadiyar yawu sbd ganin yanayin kwanciyar da tayi duk kayan sun zame sai lallausar cinyarta fara tas data bayyana ga Ramin cibiyar ta Nan yyi ciki shima fari Tass kallonsa ne ya karkare Kan luntsuma luntsuman breast dinta da nipples din suka fito ta cikin half vest dinta suna Masa welcome, tamkar Wanda aka ja da qugiya Haka ya dafa gadon cikin sanda Yana kokarin Hawa shima.
8/15/20, 8:07 PM - Ummi Tandama: A hankali yakai hannun sa Kan na fulanin ta zai taba yaga ta danyi motsi fasawa yyi ya zuba mata Ido yadda take juyin ke Kara daukar hankalin sa, Saida tabar motsi ya sake Mika hannun sa a hankali ya zurashi cikin half vest dinta take yaji wani irin lallausan Abu ya tabi hannun sa, lumshe ido yyi Yana sauke ajiyar zuciya a hankali, Nan ya fara zagaya hannun sa cikin half vest din Yana Jan Numfashi a hankali sbd yadda yaji laushin su da santsin su abin ba'a mgn, Meera na cikin bccin ta taji kamar Ana shafata, hakan yasa ta sake motsi tana kokarin bude idonta, ji tayi anaci gaba da matsa mata twins dinta da hanzari ta bude Ido daidai lkcn da Dr. Omar ke kokarin raba jikinsa a nata kenan, "Innalillahi wa'inna ilaihin raji'un..." Meera ta Furta hakan a tsorace tana kokarin tashi gaba1 jikinta rawa ya soma Yi tana tunanin kodai Aljani ne yazo Mata? Dr. Omar daya fara fadawa yanayi ya maida ta baya hade da sa mata jikinsa a nata gaba1, Hankalin Meera ya sake tashi sai kokarin ture shi take Amma ta kasa sbd nauyinsa daya sakar Mata Yana shafa twins dinta har yanzu, Ihu ta fara Yi hakan yasa Dr. Omar ya fara saita nutsuwar sa Yana Dagowa saitin fuskar ta yasa Dan yatsan sa a baki Yana fadin, "shiii..., It's me" ya Furta hakan Yana maida sumar kanta baya data fito mata ta goshi, wani irin mugun takaici ne ya Kama Meera lkcn da taji muryar sa ta doki dodon kunnen ta, a tunzure tace, "it's you? Who? Waye kai???" Ta furta hakan tana kokarin ture shi, Riko kwankwason ta yyi sosai Yana Matse ta a jikinsa yace, "Wai mafarki kike Koh me? Nace Miki nine" "Kai wa?" Meera ta Furta hakan tana tsare shi da ido, kawar dakai yyi Yana Dan cije lips yace, "Mijinki" 'yar dariyar takaici Meera tayi Tace, "Miji? Yaushe ka zama mijin nawa? Ni Dan Allah ka dagani idan ba so kke na Suma ba duk ka doramin nauyin ka a Kaina mutum ko tausayi Babu" dawo da kallon sa yyi kanta yyi kasa da kansa sosai hancin ta da nasa suka tokare da juna dukkansu sun zubawa junan su Ido cikin kasala yace, "hakkin ki zan baki I know shi kike bukata shiyasa 2days dinnan kike Shigar da Kika ga dama" bude baki Meera tayi d niyar mgn kawai taji ya saka bakinsa cikin nata, mutsi2 kwacewa ta fara Yi Dr. Omar ya Kama harshen ta sosai tamkar ya samu sweet Haka yyi ta tsotsa yyinda dayan hannun sa suka sauka Kan Albarkatun kirjinta bayan yyi cilli da half vest din data saka, duk yadda Meera taso kwacewa daga romancing din da Dr. Omar yake da ita kasawa tayi gaba1 ya birkitata Yana Mata wasu Abubuwan da suka fara zarta tunanin ta, Dukda hakan Bata fasa kokarin kwatar kanta ba har lkcn da Dr. Omar yyi nufin tarawa da ita, anan Meera ta haukace Masa sosai tana Kai Masa cizo da yagu duk ta hargitse kamar sabuwar kamu musamman da sumar kanta itama ta hargitse, gaba1 a matse yake da ita especially daya Gama jikuwa yanzu, transformer dinsa sai danja take tana neman taimako, Kukan da Meera take Masa ne ya tsananta harya cika Masa kwanya, duk yadda yaso Yi mata ta karfin tsiya kasawa yyi hakan yasa badan yaso ba saidan ya samu lpyr sa ya tallofota ta dawo saman faffadan kirjinsa Yana shafa bayanta zuwa kunkumin ta a hankali Kamar ba Dr. Omar din ba yace, "Meera ki manta da mgnr baya ki fahimci cewa kedin matatace, You're my wife ki Barni na sauke hakkin daya rataya a wuyana na aure kinji?" Yyi mgnr Yana Dan lasar kunnen ta, tashi Meera tayi tana matsawa can gefen gado Tace, "na manta fa kace? Sbd kanason biyan bukatar ka shiyasa kkeso na manta?" Tasowa Dr. Omar yyi Yana kokarin rikota yace, "No Meera ba Abinda kike tunani bane kawai hakkin ki zan saukar Miki" "Hakkina ko naka? Ance maka Ina bukata ne Ya Omar?" Shiru Dr. Omar yyi duk ya fara kosawa da yadda yake zubar da girmansa gaban karamar yarinya hakan yasa ya fisgota gareshi Yana tsareta da Ido yace, "ke an Gaya Miki bazan iya kwatar hakkin nawa bane? Sadaki fa na biya ba kwartanci zanyi ba" Fisge rikon da yyi mata tayi kafin tace, "Anzo wajen, dama nasan Abinda ya kawo ka kenan, Bari kaji Ya Omar Wannan jikin nawa da kke gani bazan taba bawa mutumin da baya kaunata ba, Wanda baya Sona kwata2 ba, jikin Nan anyi shi ne sbd Wanda ya dace ya mallake shi" ran Dr. Omar ne ya fara baci kamar ya kifa mata Mari Haka yakeji yace, "sbd Ina binki ta lallami shine Zaki kawo min Iskanci? Mene a jikin naki ma da kike wani kame shi? Ga mata Nan kala2 Kamar pure water sai Wanda nakeso zan samu" Meera na sauka Kan gadon Tace, "kasan da su ka tsaya Kan kwaila jaririya? Meya Hana ka debo su tunda sauki ne dasu?" Tashi shima Dr. Omar yyi Yana zuge zip din wandon sa cikin tsantsar bacin Rai yace, "Watch and see zanyi mugun baki mmki a gobe2 Nan zan tabbatar Miki da cewar nidin Nan na wuce class dinki sai big girls irin gari bake ba 'yar kauye" ya karasa mgnr Yana ficewa a zuciye hade da banko mata kofar da karfi. Zamewa kasa Meera tayi ta Dora hannun ta akai hade da fashewa da kuka, ko kadan bazatace ga dalilin kukan nata ba.
Sbd bacin ran da yake ciki yasa shi Jin abin ma ya fita a kansa, Dan Haka Yana zuwa daki ya wuce toilet yyi tsarki Bayan ya Gama ya dawo ya Sauya kayansa kafin ya haye gado ya kwanta gaba1 haushi da tunanin Meera ne dankare a ransa yanajin takaicin yadda yaje Yana lallamin karamar yarinya tana ja Masa aji, juyi yyi Yana tunanin shawarar dazai yanke zata Sha mmkin sa kuwa da Haka bcci barawo ya sace shi. Tunda abunnan ya faru a tsakanin su Dr. Omar be Kara bi takan Meera ba sbd bayason duk wata kofa ta raini ta shiga tsakanin su musamman daya San ta fahimci Abinda yaje nema wajenta be samu ba, sbd gujewar fadawa yanayi ma ko kadan be cika kallon inda take ba sai abin ya kaishi makura zai Dan saci kallon ta a fisge ya dauke idonsa. A bangaren Meera kuwa sosai ta sake Kama kanta itama batason Abinda zai hadata dashi domin tattalin budurcin ta take tana fata ace inama soyayyace ta kawo shi ba bukata ba? Da kuwa tabbas a shirye take data faranta Masa Rai har sai yaji ya gamsu Amma data tuna cewa be taba nuna Yana sonta ba bare taga hakan a aikace yasa itama tayi watsi da lamarin sa. Ko yanzun ma kallon jarkar data Gama yiwa Abba Addu'o'i tayi tana kokarin rufewa a ranta fata take Allah ya kawo karshen Wannan ciwon na Abba, bayan ta Gama rufewa ne ta fito hannun ta rike da jarkar, Yana zaune a parlo Kan kujera ya baza wasu takardu Yana cikewa, Dan satar kallon sa tayi ta dauke Kai Nan tayi hanyar waje, hakan ya bashi damar Dagowa Yana bin bayanta da Harara kwafa yyi Yana cije lips Nan yyi murmushin da yake dauke da ma'anoni, Tashi yyi ya haye samansa da sauri ya debo Invitation card a dakinsa ya dawo parlo. Meera na zuwa wajen Abba da yake zaune shi kadai ta karasa da murmushi ta Mika Masa jarkar, karba Abba yyi Yana bude baki a hankali sounds din mgn ya fara fitowa saidai ba'ajin me yake fada, da murna Meera Tace, "Abba Kamar kunne na yaji mgn na fita?" Daga Kai yyi da farinciki shima Abinda yakeson fada shine Allah yyi Miki Albarka, saidai mgnr Bata fita sosai, Dadi ne ya Kama Meera sbd ganin canjin ciwon Abba da tayi, tana fadin, "Alhamdulillah Abba Insha Allahu Nan bada dadewa ba zaka samu lpy dama ciwo a take yake samun mutum sauki kuwa sai a hankali" shima Abba da murnar ya fara gwarancin nasa da ba'a fahimtar me yake fada, suna cikin Wannan yanayin sukaji alamun tahowar mutum suna juyawa baya suka hango Ashe Dr. Omar ne, ga mmkin Meera sai taga Fuskar sa cike take da murmushi sosai tamkar Wanda aka yiwa Albishir sabanin kwanakin Nan da take ganin Yana saka fuskar Shanu, harya karaso wajensu be daina Fara'a ba, jawo kujera yyi ya matso ta kusa dasu ya zauna Yana kallon Abba yace, "Alhamdulillah Abba sauki ya fara samuwa Allah ya baka lpy" girgiza Kai Abba yyi yana murmushi sosai, Meera na ganin Haka tayi nufin mikewa Dan Basu waje, da sauri Dr. Omar ya riko tattausan hannun ta hakan yasa ta kalleshi da mmki take idanun su ya sarke da juna, Dr. Omar ne yyi saurin kawar da nasa idon sbd Abba na wajen Yana Dan cije lips dinsa ya kalli Abba daya kawar da kansa ya sake kallon Meera bayan ya sakar mata hannu yace, "ya Zaki tafi Kuma Bayan baki tsaya mun sanar da Abba Abinda muka tattauna ba?" Sai lkcn Abba ya juyo garesu Yana dubansu a tsanake, yyinda Meera ta koma kan kujera da mugun mmki ita Kuma wacce mgnr ce suka tattauna dashi? Domin a iya sanin ta tun daren daya lallaba dakinta Basu sake musayar yawu dashi ba, Dr. Omar ne ya katse musu shirun yana kallon Abba yace, "Abba tun satin daya wuce Meera ta takura min da zancen wata" a firgice Meera ta kalli Dr. Omar yyinda Abba ita Kuma yake kallo, Dr. Omar na ganin tana neman Bata Masa plan dinsa yace, "Shiyasa nace Miki bazan yadda da yarinyar ba kikace saina Aureta ai taimako ne saidai kar a fadawa Abba sbd zai iya hanawa nikuma Naga cewa mgnr aure ai dole Abba ya sani" Kan Meera ne ya Kara kullewa hakan yasa ta dubi Abba taga ita yake kallo fuskar sa ba fara'a, take hawayen takaici ya fara zubo Mata Nan tasa gefen hijab dinta tana gogewa, Wannan kukan nata ya Kara bawa Dr. Omar kwarin gwiwar fadin, "Ka gani Koh Abba? Bari dai nayi maka bayanin filla-filla Meera ta hadani da yarinya anace da ita Salma abokiyar karatun su ce Ana Shirin bikinta befi saura sati guda ba ita da mijin da zata aura akaje Yi musu gwajin jini Ashe dukansu AS ne gashi yarinyar marainiya ce tana Shan wahala a wajen kanin ubanta auren da zatayi shine take fatan samun sauki dalilin gwajin Nan yasa saurayin da zata aura yace ya fasa sbd Ana kyautata zaton zasu iya haifar Yara masu sikila Wannan Abu ya tayar da hankalin ita Salman da Meera kanta a Haka tazo ta sameni tana fadamin yadda abin ya faru Tace mu rufawa waccar yarinyar Asiri na Aureta sbd ni jinina AA ne Babu matsala, nayi kokarin zamewa da shawarar data kawo ta dinga kawomin ayoyi da hadisai na nuni da muhimmancin taimako, nidai nace mata banason su samu sabani a zaman su na tare Tace Wannan Babu matsala a takaice dai Abba da gudunmawar ta yakai har Saida tasa aka buga IV din bikin Nan a maimakon a dage bikin sai bikin ya juye Kaina yanzu ya rage befi 3days ayi ba, ta bukaci a sanar maka hakan a kurarren lkci domin bataso Kai ka Hana Dan tausayin yarinyar take sosai" Tunda Dr. Omar ya saki baki Yana sharara karya Meera ta saki kunnuwa da Ido, da hanci, da labba tana sauraron kalaman Dr. Omar da mugun mmki, yyinda shi Kuma Abba mmkin yarintar Meera yake karara, kallon su kawai Dr. Omar yyi Yana jiran yaga Abinda zai faru, dukar da kanta Meera tayi tana kokarin share zazzafar kwallar data gangaro mata taji Abba na kakarin mgn, Hakan yasa ta dago da kanta hawaye be daina taruwa a idonta ba taji Mgnr Dr. Omar ta katse su da fadin, "so yake ya tmbyeki Abinda nace ha....k..a..ne?" Ya karasa mgnr muryar sa na sarkewa sakamakon Juyowa da Meera tayi ta kafe shi da ido, kawar da kansa yyi da sauri Yana Dan yake fatansa ace Meera Bata Rusa Masa duk shirinsa ba, Juyowa Meera tayi tana kallon Abba hawaye na kwarara akan kumatun ta Kara gefen hijab dinta ta goge tana daga Kai muryar ta na rawa Tace, "ha..ha..Kane.. Abba" ta Ida mgnr hade da fashewa da kuka ta Mike tsaye da sauri tabar musu wajen, hakan yasa Abba ya kalli Dr. Omar da sauri yanajin a ransa kamar be yadda da maganganun Omar din ba, Ganin Haka yasa Dr. Omar ya nuna fuskar damuwa yace, "ka gani koh Abba? Itace Nan Tace nayi kullum idan zatamin mgnr sai ta zubar da hawaye na Rasa wanne irin tausayi gareta" ya karasa mgnr Yana yatsina fuska, Sam Abba ya kasa fahimtar su biyun yanaso ya gaskata wata zuciyar na karyatawa abun gaba1 ya daure Masa Kai hakan yasa be nuna wata Alamar komai ba ya Mike tare da wucewa dakinsa, dafa goshi Dr. Omar yyi hade da sauke ajiyar zuciya kafin shima ya tashi ya wuce parlo, tana Kan kujera sai sharar kwalla take taji alamun shigowar sa hakan yasa ta tashi a zuciye ta fara mgn Tace, "meye dalilin ka nayin karya Dani?" Kallon ta yyi ya watsar Yana Shirin hayewa sama ta bishi da sauri tana cakumo gaban rigar sa Tace, "sbd kanason Kara aure saika hada karya Dani? Dole sai Dani zakayi auren? Idan kanada ra'ayi hanaka zanyi??" Tallafo kumatun ta yyi yana kallon kwayar idonta yace, "Daman ke wacece da Zaki hanani yin aure? Matan da akayi auren soyayya dasu ma Ana musu kishiya bare ke da Babu digon sonki ko kadan a Raina" wani irin bacin rai ne ya sake Kama Meera Nan tasa hannayen ta biyu tana dukan faffadan kirjinsa Tace, "cewa nayi dama ka so ni? Kawai nace meyasa zakayi karya Dani?" Ta karasa mgnr kuka nacin karfin ta batasan dalilin da gaba1 ta Shiga tashin hankali ba, turar ta gefe yyi saura kadan ta Fadi yasa hannayen sa ya tallafo ta Nan idonsa ya sarke da juna suna yiwa junan su kallon-kallo, Saida suka kwashe kusan 3mins a hakan kafin Dr. Omar ya Kara jawota ta da nufin ta gyara tsayuwar ta sai ji yyi ta fada kirjinsa, besan lkcn da ya saki Numfashi ba dalilin Jin tudun kirjinta da yyi, d sauri kuwa ya matsa da ita gefe Yana Kama kafadar ta da duka hannu biyun sa ya kalleta up and down yace, "cikin dayan biyu, ki fara Shirin barin gidan Nan ko Kuma ki shirya zama 'yar aikin matata wacce ta kasance zabin Raina kin gane?" Bin hannayen nasa daya rike mata kafadu tayi take tasa nata hannun ta turar da nasa gefe tana kallon sa sosai tace, "basai ka sanar Dani hakan ba ni nasan Abinda ya dace Dani nayi" ta karasa mgnr hade da bar masa wajen tana Masa bye-bye da hips dinta, Dan bushashen yawu Dr. Omar ya hadiye Yana lumshe idonsa kafin yyi sama Yana Danna wayar sa, Kiran Sadeeq yyi Saida ta kusa tsinkewa kafin ya dauka, Dr. Omar yace, "Ina ka Shiga ne inata faman Kira" Dr. Sadeeq dake cike da haushin sa sbd Wannan auren daya rakitowa kansa yace, "yanzu fa ka Kira? Ko kayi wani ne Bayan shi?" Dan murmushi Dr. Omar yyi yace, "ya kamata mu hadu mutattauna duk Abubuwan da za'ayi a event" Dr. Sadeeq yace, "shi Kuma Wannan auren harda even za'ayi?" Dr. Omar na zama gefen gadonsa yace, "kanayin Abu kamar kana manta Abinda ya faru a baya, ka sani Sarai nace maka wancan auren da nayi ba aure so bane, a lkcn da zanyin auren zabin Raina lkcn za'a Tabbatar da biki nayi" shiru Dr. Sadeeq yyi tabbas ya tuna yadda sukayi a lkcn bikin Meera shi gaba1 tausayin yarinyar yake shiyasa baya goyon bayan Omar din ya Kara aure domin ya fuskanci matar dazai aura ma idonta a bude yake, "Hello kanajina kuwa?" Dr. Omar ya furta hakan, Dr. Sadeeq yace, "shikenan zuwa gobe zamu hadu" "okay Thanks" Dr. Omar ya Furta hakan kafin suka yanke wayar. matsawa jikin pillow dinsa yyi ya kishingida Yana me lumshe idonsa tunowa da duk Abubuwan daya faru yake yadda akai ya amince da tayin Salma, tun Daren ranar da Meera tayi Masa Wulakanci yasha Alwashin saiya Bata mmki, a washe garin ranar Yana zuwa office Salma ta shigo lkcn taci kwalliya sosai kayan jikinta sun kamata, tana zuwa ta durkusa Masa tana sanar Masa an takura Mata a gida ya taimaka ya Aureta kafin su aurar da ita ga Wanda bataso, a lkcn kallo yyi Mata na tsanaki ya fahimci tabbas ta kusa cika da irin matar da yakeso domin bazai yiwa kansa karya ba Meera ta fita kyau da kyakkyawan diri nesa ba kusa ba a takaice dai Meera itace irin zabin ransa da yake nema dare da Rana shiyasa ranar farko daya ganta naked ya birkice ya Kuma Susuce domin be taba zaton Haka halittar ta take ba Ashe kallon kitse yake yiwa rogo, duk yadda yaso ya lashi zumarta ita Kuma Taki Bari, Koda ya Gama kallon ita Salman sai yaji a ransa Wannan damace dazai fahimtar da Meera cewa ba ita kadai bace mace, shiyasa batare da Bata lkci ba ya amince da tayinta anan ta sanar Masa idan Babu damuwa bikin Nan da sati biyu, da taimakon Abban su Sadeeq dukda sunyi mmkin Karin auren nasa saidai Basu ce komai ba domin Basu San dalilin sa ba, yasa aka Kai kudin aure da kayan lefe akwati 12 Wannan Hajian su Sadeeq ta hada taso yin na Fadar kishiya wato Meera yace basai ta siyo ba Dan ya riga yakai mata a tashi karyar, a takaice dai kafin sati biyu har ankai komai na biki, biki aka shirya bana wasa ba, har kawo yau daya rage 3days a daura auren, Numfashi Dr. Omar Yaja Bayan ya Gama duk Wannan tunanin ya mike zaune Jin Kiran Sallah da ake yasa shi shigewa toilet Dan yin Alwala.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.