Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO PART 2.txt
Chapter 78 of 78
   *_Kai to nimafa I love you É—in nan irin trillions wujiga-wujiga manya-manya nan masoyan amana🤣😂ðŸ‘Â_*
*_ALHAMDULLAHI YA RABBIðŸ‘ÂðŸ˜Â_*
   _ALLAH na gode maka daka kawoni wannan rana ta Friday/10/2023. Abinda nai kuskuren rubutawa ALLAH ka gafarta mini kuma da kuka karanta ya gafarta muku. Sannunku-sannunku da Æ™oÆ™arin haÆ™uri kuma. ALLAH ya saka muku da alkairinsa ya bar zumunci. Yanda kuka so ni domin ALLAH ina fatan kuma UBANGIJI ya soku haka ku da zuri'arku baki É—aya. ALLAH ya karemu ya tsaremu baki É—aya. Ya sanya albarka da tarin alkairi a garemu. ALLAH ka gafartama iyayenmu da duk al'ummar musulmi da suka rigamu kwanta dama. Marasa lafiyarmu ALLAH ka basu lafiya. Masu ciki ALLAH ya saukesu lafiya. Ƴammata da zawarawa ALLAH ya baku mazaje na Æ™warai da sukafi mazan novels Æ™ayatarwa da nagarta. Mu da muke gidajen auren namu ALLAH ka cigaba da bamu zaman lafiya. Masu neman haihuwa ALLAH ka basu idan alkairine, idan ba alkairi bane ALLAH ka musanya musu da abinda ya fita alkauri. ALLAH ka shirya mana yaranmu, wanda suke shaye-shaye ALLAH ka yaye musu. Masu tasowa da basayi UBANGIJI ka cigaba da kare mana su. Ya rabbi ka kawo ma musulmanmu dake cikin wani hali a Æ™asashensu mafita, ALLAH ka karya azzaluman kafirannan. Ya rabbi ka kawo ma bayinka É—auki na halin da suke ciki.ðŸ˜ÂðŸ˜ÂðŸ‘Â_
  *Duk wanda naima kuskure a yayin rubuta littafin nan ya yafe min dan ALLAH. Dan zata iya yiwuwa wannan shine littafin Bilyn Abdull na Æ™arshe a duniya. Zaku iya jin saÆ™on mutuwata akoda yaushe. Idan hakan ta kasance kumin addu'a da neman gafarar UBANGIJINA dan ALLAH ðŸ˜ÂðŸ˜ÂðŸ™Â*.
Ta ku ce dai har kullum.
Bilkisu Ibrahim Musa (Bilyn Abdull ce😘🤳)
  ÂÂ
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶ðŸâ€Â¥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ÂðŸ™Â_*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.