Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO PART 2.txt
Chapter 52 of 78
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð•ð–”ð–”ð– ð–™ð–œð–”
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 4ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
.......“Ni kuma gashi gaskiya bazan iya baku Matana ba yanzu dan kaima dai kasan ango nakeâ€.
     Dariya Ahmad ya kwashe da shi da faÉ—in, “Ɗan iska shegen sama. Banza ta faÉ—i ko anata kwasar romon dimakuraÉ—iyya. Sai kaita riÆ™o ai ko tana nan zata mana aikiâ€.
   “Shegen sa idon ka dai a kanka zai Æ™are. Sai dai fa daga nan É—in dan mai kawo min mata Nigeria yanzu ban gansa baâ€. Ya Æ™are maganar yana kashema Lulu dake kallonsa ido. Kanta ta É—auke tana É—an murmushi da harararsa. Dan ita ta Æ™agara ya kammala wayar ya mata bayani. Sun sake tattaunawa sosai da Ahmad É—in kafin suyi sallama. Yana yanke wa kiran Uncle Yousuf na shigowa. Tashi yay yabar falon ma gaba É—aya, Lulu ta bishi da kallo cikin jin tsarguwa. Bai jima ba sai gashi ya dawo. Ganin yanda ta turÉ“une fuska ya sashi zuba mata ido.
    “Lafiya kuwa Madam?â€.
  Baki ya taÉ“e da É—auke kanta gefe. A hankali ya kai zaune kusa da ita yana mai kamo fuskar tata. “Please miya faru kar kiyi fushi mana.†harara ta sakar masa da buge masa hannu tana son tashi, yay saurin riÆ™ota ta faÉ—o jikinsa. Rungumeta yay da Æ™yau ta yanda bazata iya tashin ba. Cikin tallafo kanta da É—aura goshinsa a saman nata ya ce, “Please Baby luv, kin san fa da fushinki gara kawai a tada yaÆ™in duniya na uku. FaÉ—amin minene?â€.
     “Ba kai bane kake ta wani É“oɓɓoye abu dan kar najiâ€.
   “Haba ni na isa. Kikama san Aliyu ciki da bai É—insa balle abinda ke a zuciyarsa. Dama fa zan yi maganar dakeâ€.
   “Babu wani ban yarda ba. Bayan tun randa mukazo kaketa wani magana da Ahmad a cuccure, hakama idan Uncle Yousuf ya kiraka sai ka koma gefe ko Daddyâ€.
      “To yi haÆ™uri bazan sake ba. Bani É—an lokaci yanzu zan miki bayanin komai dan kema kina daga cikin tawagar ai. Dama ba'azo gaÉ“ar da naki aikin zai fara bane kawai shiyyasa. HaÉ—amin coffee yanzu ina zuwaâ€.
   Babu musu ta miƙe zuwa kitchen, ya bita da kallo har sai da ta shige sannan ya tashi yana sauke ajiyar zuciya. Bedroom ya shiga, babu jimawa ya fito ɗauke da laptop a hannu da Flash drive kusan huɗu. Centre table ɗin falon ya jawo gabansa sosai yana kaiwa zaune da zube kayan hannunsa, sai lokacin idonsa ya sauka akan camara ɗin data ɗakko. Ɗauka yay ya ajiyeta a gefe yana girgiza kansa, sai gata ta fito ɗauke da ƙaramin tray da coffee 2cups sunata turiri.. gefensa ta zauna tana ajiye masa nasa gabansa itama ta ajiye.
   “ALLAH yay miki albarkaâ€.
 Ya faÉ—a yana Æ™oÆ™arin saka flash a jikin Laptop É—in. Cikin jin daÉ—i da farin ciki ta amsa masa. Dan a duk lokacin da yace ALLAH yay mata albarka tana matuÆ™ar jin kanta on top ne. Sai da ya gama saita komai ya kalleta. “Ina son ki nutsu sosai dan maganar da zamuyi mai matuÆ™ar muhimmanci ceâ€.
     Kanta ya jin jina masa da sake maida hankali garesa sosai. Cikin nutsuwa shima ya fara mata bayani ta yanda zata fahimta tun daga randa Daddy ya fara aiki a maikatar da Alhaji Sufi Garko ke shugabanta, wanda a dalilin haka ne ya ja Daddy a jikinsa, a maimakon aikin gwamnati ya maidashi akan harkokin kasuwancinsa. Yanda abubuwa suka dinga tafiya har zuwa sanda kuÉ—i suka É“ata da shiga jikinsa da Sulaiman ya farayi ta hanyar nuna masa zai taimakesa da kasuwancin da suka fara tare har zuwa sanda ya fahimci abinda ke cikin business É—in da haduwar Daddy da mahaifiyarta, da abinda ya faru a dalilin aurensu, fyaÉ—en da Alh. Sulaiman yay ma Sultana da yanda Daddy ya tayashi É“oye sirrin zamansa da mahaifiyarta, rasuwarta, mutuwarta, É—auketa a Nigeria har zuwa girmanta, shigowa rayuwarta da yayi dama kamun da Alh. Sulaiman yay masa har zuwa aurensu da buÉ—e musu ciki da Daddy yayi akan komai da dalilinsa na É“oyewa. Yanayi yana nuna mata abubuwa a laptop É—in nashi, yawanci duk wayoyin barazana ne, da wasu harÆ™alloli tsakanin Daddy da Alh. Sulaiman ne, dama hotunan abokan da sukai huÉ—É—ar kasuwanci da Daddyn ya adana matsayin hujjar da ya dinga tsorata su Alh. Sulaiman da tawagar su Nakowa da ita. Tunda ya fara Lulu ke kuka na tashin hankali, har takai AA ma ya fara kuka sai da Smart ya É—aukesa ya É—aura a cinya. Jikinta tsuma yake matuÆ™ar tsuma, idanunta sun masifar kumbura saboda kukan da taci. Cikin damuwa ta ce, “Na cikin camara É—in ma dan ALLAH ka nuna na ganiâ€.
    “Ba yanzu baâ€.
  Ya faÉ—a yana jawota jikinsa ya rungume cikin lallashi. Sai ta sake tsage masa da kuka. Muryarsa a raunane shima kamar zai saki kukan ya ce, “Please mana ya isa kukan haka kinji, mugodema ALLAH tunda babu abinda ya faru da shi. Duk da ina ji a jikina da saka hannun Sulaiman a zuwan Felix gareki, hakama su Alace da Luna da suka koya miki shaye-shaye ina zargin sakasu akayi mawaddat duk da dai bani da tabbaci.â€
   Kanta ta sake turawa a jikinsa tana kuka mai cin zuciya. Duk sai hankalin Smart ya sake tashi. Dole ya rufe laptop ɗin ya maida hankali a lallashinta da bata baki. Duk yanda taso suga abinda ke a cikin camara ɗin a yau yaƙi yarda. Da yaga ta damu sai yace mata dole sai an kwashe abinda ke cikinne zuwa flash shiyyasa. Badan ta yarda da shi ba ta haƙura, sai dai ta ɗauka waya tai kiran Daddy. Yanda yaji tana kuka shima sai hankalinsa ya tashi, cikin ruɗewa ya shiga lallashinta da tabbatar mata tayi haƙuri zuwa gobe zai shigo birnin London shi da Uncle Yousuf. Hakan ya ɗan sakata jin sassauci, dan babu abinda tafi buƙata a yanzu sama da taga Daddyn a kusa da ita. So take ta sake tabbatar da babu abinda ya samar mata shi. Uncle Yousuf ma ya amshi wayar ya lallasheta, hakan ya ɗan ƙara saka mata jin sauƙi, bayan ta yanke wayar ta shige jikin Smart tana hawaye. Murmushi yay yana mai ɗagota, cikin zuba mata idanu ya kai lips ɗinsa kan nata a hankali. A nutse ya canja yanayin nasu zuwa wani abu daban, babu kunya a falon akai yaƙin ƙasa-da-ƙasa, sai dai ƙura ta lafa kuma ta koma jin nauyi. Shi kuma yana mata dariya da tsokana wai dama abinda take so kenan ashe. Itama dai yanzu ta zama babbar mayaƙiya. Tashi tai ta bar masa falon bayan ta gama mimmitsinesa da bubbuga masa filo. Da kallo ya bita yana mai jin ƙarin ƙaunarta mai faɗi da girma na sake mamaye sa tako ina. Da ga ƙarshe ya miƙe da ƙyar ya bita bedroom ɗin. Bathroom ya nufa inda yake jinta sukayo wankan tare. Shine ya koma falon ya ɗakko AA da ke barci. Suma dai kwanciyar sukai domin hutawa ransu.....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.