Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO PART 2.txt
Chapter 5 of 78
Tunda Daddy ya shigo Alh. Sulaiman da yay wata kishingiÉ—ar iskanci a kujera yana jujjuya kansa ya saki murmushi mai ma'anoni da yawa. Yi Daddy yay kamar bai gansa ba, sai ma ya kai zaune duk da ba'a bashi damar hakan ba. “Ina fatan kana lafiya?â€. Daddy ya faÉ—a a takaice. A gatsine Alh. Sulaiman ya amsa masa da “A office ka sameni ai ba'a gadon asibiti baâ€.
“Kuma haka†cewar Daddy a gatsine shima. Batare da ya jira cewar Alh. Sulaiman É—in ba ya cigaba da faÉ—in, “Sulaiman ina kuka kai min yarinyata?â€.
“Ka shirya ganinta yanzu kenan?â€.
Idanu Daddy ya tsurama Alh. Sulaiman cikin É“acin rai, sai dai kafin yace wani abu Alh. Sulaiman É—in ya Æ™yalÆ™yale da wata dariyar mugunta yana miÆ™ewa tsaye. Takowa yay inda Daddy yake ya ja kujerar dake kallon wadda yake zaune shima ya zauna tare da É—aura Æ™afa É—aya kan É—aya. Fuska ya tsuke ya zubama Daddy dake kallonsa cike da tsana idanunsa shima. “Isma'il Ibrahim JiÆ™amshi! A da kana É—aukar duk zantukana matsayin kurari ko? Kana tunanin bazan iya illata rayuwar Mawaddat ba dan kawai tana É—iyar Æ™anwata?. To kayi kuskuren sanin waye ni, dan zamanka da ni na tsawon shekaru bakwai bai maka amfanin komai ba kuwa. Bari kaji wlhy wlhy da ace na san da wannan sirrin a hannun Mawaddat Æ™anwata kafin mutuwarta, ni da hannuna zan kasheta bayan na amsa, sai ALLAH ya taimaketa ta mutu a karan kanta kafin na sani É—in, amma duk da haka bata tsiraba ta barma Æ´arta gadon laifinta. Dan haka Isma'il ina maka gargaÉ—i na Æ™arshe, ka bani camara É—in nan, ka kuma saka a ranka baka taÉ“a sanina ba har abada, in ba hakaba, a wannan karon saina wargaza rayuwar kaf family É—inka bata Mawaddat kawai ba. Dan haka zaÉ“i ya rage naka....â€
Murmushi Daddy yay mai ma'anoni da yawa duk da yasan duk abinda Alh. Sulaiman É—in ya faÉ—a zai aikata fiye da hakan. Amma cikin nuna halin ko in kula idonsa akansa kyam ya ce, “Sulaiman kenan. Ka manta ni Isma'il É—in wanene nima. Sannan banda haukarka a tunaninka baka camara na nufin gogewar abinda ka tafka da in kaf family naka sukaji sai sun maka tsanar da sai ka gwammaci mutuwa da rayuwa. To idan ka manta bari na tuna maka, bayan abinda Mawaddat ta É—auka nima ai nasan komai, ko toshewar basirar taka takai ka manta cewar komai na sani tunda da bakinka ka kirani ka sanarmin abinda kayi kuma na gani da idona, hasalima tare dani ka É—auki yarinyar ka kai Æ™asan gotter ka jefar. ai ba abinda Mawaddat ta É—auka bane kawai hujjar. Sannan na biyu Sulaiman kada ka manta a tafin hannuna kuke kai da su Alh. Baita, idan yanzu na sanarma duniya su waye ku a Æ™asar nan wlhy wlhy ba dukiya ko matsayi ba sai anyi faca-faca da namanku da taimakon mahaifinka dan kafi kowa sanin irin tsanar da yay ma abinda kuke aikatawar. Ai dama na sanar maka tun a waccan ranar, sai na É—an É—ana ma zuciyarka rayuwa cikin fargaba da zullumi fiye da yanda Æ™anwarka ta É—anÉ—ana min a tsahon shekara É—aya dana rayu da ita.....â€
“Nima ai na tabbatar maka sai dai mu rayu a tare cikin zullumin da fargabar ko ka mantaâ€. Alh. Sulaiman ya faÉ—a a zafafe cikin katse Daddy. Sai kuma ya Æ™yalÆ™yale da dariya da faÉ—in, “Isma'il kenan a tunaninka kaima ban san a yanda ka rayun bane, ko cakake ban san kaima kana rayuwa bane cikin irin yanda kake tunanin ka sani a tsahon waÉ—an nan shekarun. Ka gaya min inba tsoro ba miyyasa ka É—auke Æ´arka daga Nigeria da ga randa na tabbatar maka saina hukunta rayuwarta bisa laifin mahaifiyarta? Miyasa kaketa kaffa-kaffa da ita fiye da sauran Æ´aÆ´anka?. Amsar itace Tsoro ne! Kana jin tsorona Isma'il!! Hhhhh tabbas wannan tsorone!!â€.
Da Æ™arfi Daddy ya buga decks tare da miÆ™ewa a zafafe.........âœï¸
Tofa fagen na manya ne yau🚴🚴🚴
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð•ð–”ð–”ð– ð–™ð–œð–”
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 4ï¸âƒ£
.......“Kai É—in banza da zanji tsoronka Sulaiman. Ka sannni kaima ai, ni na wuce maka kanwar lasa, sannan ni Æ™adangaren bakin tulune a rayuwarka data abokanka ta yanda kuka rasa yanda zakuyi dani. Ƙarshen target É—inku shine ku kasheni dai, kuma na tabbatar muku a randa kuka kasheni wlhy ko minti É—aya bazan cika ba da É—aukewar numfashi kuma duniya zatai muku zafin da sai kun gwammace mutuwa kamar ni, dan sai mutanen duniyar sun san suwaye ku. Idan ba tsoro kuke ji ba miyya hanaku aikatawar a tsahon shekarun nan. Miyasa kuka kasa bayan kunada kowacce irin dama? Miyasa baku aikata bane sulaiman? Ku kashenin mana? Maza ku kashenin idan kun cika ku tsagerane dan ALLAH!!â€.
   MatuÆ™ar razana Alh. Sulaiman yayi da kalaman Daddy, cikin É“acin rai da zafafuwar zuciya ya nunashi da yatsa lips É—insa na rawa. “Haka kace ko?â€.
     “Haka nace Sulaiman, idan kuma bakaji ba na sake maimaita maka. Kuma wlhy na baka daga nan zuwa Æ™anÆ™anin lokaci É—iyata ta dawo gareni inba hakaba sai na sakaka nadama irin wadda sai ka gammaci mutuwa da rayuwa. Dan duk inda kasa Æ™afa ka sani ni Isma'il Æ™addararka biye nake da kai. Plan É—inku na gaba shine sakama Yousuf cocaine a kaya yayinda da zai baro Æ™asar Chaina zuwa Nigeria. Bance ku fasaba dan ALLAH, amma ku sani wannan shine mabuÉ—in farko na kiran mutuwarku. Ni Isma'il kallon kitse kukema rogo kawai, dan ko poisining É—in Baba da kukayi na barku ne kawai bisa wani dalilina na tarkon dana É—anama rayuwarku. FURAR DANƘO NAKE, A SHEKARA ANA DAMU BANI FARAU-FARAU. Mawaddat kuwa bazan sake cemaka ina take ba, in dai har ita É—in jinina ce da kanta zata maido kanta gida bisa bigiren bijire muku. Ku muje zuwa wasan a yanzu na shirya masa....â€
     Har Daddy yabar office É—in Alh. Sulaiman da yay sumar tsaye bai iya dawowa a hayyacinsa ba. Sai da Daddyn yay banging Æ™ofar ne ya zabura wata zufa na feso masa a illahirin jikinsa. Bai ma san sanda ya since hular kansa ya hau fifita da ita ba jikinsa ma wata irin rawar shiga ruÉ—ani da tashin hankali. Ji yake kamar mafarki yakeyi, shin Isma'il da ya sani ne haka wai shin ko canja shi ankayina? wagga al'amari haka kamar a mahwalki. Shiy yasan Isma'il nada zuciya kam tabbas batun yanzu ba, amma bai taÉ“a tabbatar da zai iya wani yunÆ™uri ba bayan kafiyar daya sanshi da ita kawai musamman da yaga tunda suka fara Æ´ar tsamar nan Daddyn nayi tamkar yana shakkarsa a koda yaushe, lallai ya yarda bakatsinan mutum abin tsorone yau. Da Æ™arfi ya hankaÉ—a kayan saman table É—in nasa da nuna Æ™ofa a kausashe ya furta “Isma'il You really are playing with fire!!!....â€
    (😂Daddy ni kaina ka shayar dani mamaki, ashe jinin katsinawan dai na aiki a jininka)Â
         Â
    *_CANADA_*
    Sosai hankalin Dada ya sake tashi ganin yanda Lulun tai wani masifar É—ashewa ta Æ™ara haske sosai, ga komai nata ya ciko musamman Æ™irjinta. Dan ma zazzaÉ“in daya tasota gaba ya É—an saka jikin nata girgiza Æ™asa kaÉ—an kwana biyun nan. Tambaya bayan tambaya Dada ta shiga jeroma Dr Olivia akan mike damun jikar tata haka. Kai tsaye Dr Olivia ta sanar mata Lulu na É—auke da ciki wata uku da kwanaki biyu. Tamkar an fasa irin Æ™aton dutsen nan mai girgiza yanki da gidajen wajen gaba É—aya haka maganar Dr Olivia taima Dada saukar aradu a tsakkiyar ka. Cikin razani da zabura ta maimaita kalmar “Ciki!â€Â É—in zuciyarta na bugawa. Dr Olivia ta sake tabbatar mata da hakane. Wata muguwar ashariya Dada ta lailayo ta dire akan Smart. Tare da faÉ—in, “ALLAH ya tsinema wannan shegen yaro dangin talauci dangin jaraba. Yanzu nan sai da dai ya É—irka mata ciki. Amma Mawaddat kema Æ´ar banzar yarinya ce. Randa na É—akkoki da ga gidan yaron nan har tambaya naita jera miki akan yanayin dana ganki amma kikace min faÉ—uwa kikayi ashe-ashe miÆ™a masa jiki kikai ya lalubeâ€. Sai ga hawaye suna cika idon tsohuwar nan dan É—aurama kai masifa. Kasancewar da Hausa Dada tai maganar duk sai hankalin Dr Olivia ya tashi ta shiga tambayarta ko lafiya. Rai É“ace Dada tace mata ba komai tana zuwa. Cikin rawar jiki ta fito tana neman lambar Alh. Sulaiman É—anta...
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.