Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO PART 2.txt
Chapter 46 of 78
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð•ð–”ð–”ð– ð–™ð–œð–”
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 4ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
.......Ƙaramar dariya yayi da É—age gira sama ya ce, “Nima naga alama Æ´ar Æ™anwata babu abinda ta sani sai cin abinci da barciâ€. Ya Æ™are maganar da lakace mata hanci.
Hannunsa ta buge da sake yunÆ™urin tashi tana faÉ—in, “ALLAH dai ya shiryaka kai kamâ€.
Sakin nata yay yana dariya da tashi zaune shima cike da shaƙiyanci.
      “Miye na dariyar toâ€.
    “A'a babu komai Æ´ar Æ™ararrama, ai ko cikin AA ma a ruwan madara kika sha ni shaida ne.â€
  “Kaji da shi dai. Fitinanneâ€.
“Kema zaki zama fitinanniyarâ€.
“ALLAH ya tasreni wlhyâ€.
  “Sai dai na gaba wannan dai ya faru tunda ga AA a duniyaâ€.
     Da sauri ta miÆ™e cikin É—age kai tana faÉ—in, “Oh kama tunamin, yaron nan zai iya tashi ya ce zai sakko wlhyâ€.
   MiÆ™ewar yay shima da cewa, “Yi zamanki ina zuwa, bari na duba shi.†bata Musa masa ba ta koma ta zauna. Sai dai har ya gama haye É—an steps É—in hanyar bedroom É—in nasa tana binsa da kallo, sai da ya shige ta sauke nannauyar ajiyar zuciya da lumshe idanu tana sakin wani É—an murmushi mai sanyi. Babu jimawa sai gashi ya dawo É—auke da AA kuwa a hannu, sai zillewa yaron yake da É“ata fuska irin na Æ™iwa, shi adole bai sanshi ba. Yana ganin Lulu ya wani zabura wajenta yana É“are baki. Dole ta amshesa dan ya cika mata kunne, yana ganinsa a hannuta sai yay shiru yana kallon Smart da sauke ajiyar zuciya. Zaune Smart ya kai kusa da Lulu cikin damuwa da É—an murmushi, ya zubama yaron idanu da faÉ—in, “Kayi fushi da Papa ko Sweet heart? Kayi haÆ™uri Papa yayi laifi da baizo ya ganka ba tsahon lokaci. Please ka daina min Æ™iwa kaji my sweet friend É—inaâ€. Ya Æ™are maganar yana É—an lakacema yaron hanci. Da sauri AA ya sake lafewa jikin Mamansa ya zata É—aukar yasa zai sake yi.
Murmushi ya sake saki da girgiza kansa kaÉ—an. Sai kuma ya dubi Lulu dake saurarensu da kallo kawai. “Yana cin abinci ne?â€.
    Cikin É—an É—age kafaÉ—a da taÉ“e baki tana kallon yaron ta ce, “Da ga Kunu sai tea kawai yake sha, sai biscuits haka da É—an sweets suma wani lokacin ko an bashi bai shaâ€.
   “In dai ya biyo Babansa kam bazai sha ba, dan bana shan zaÆ™i nikam. Bari na haÉ—a masa tea É—in maybe yunwa ce ta tashesaâ€. Kai kawai ta iya gyaÉ—a masa. Har ga ALLAH wannan halayyar tashi na saka mata ganin girmansa da kimarsa. A haka idan ka dubesa sai ka É—aukesa a wani mutum mai jin kai da girman kai, amma sai ka zauna da shi kaga baida damuwa akwai sauÆ™in kai. Babu jimawa ya dawo da cup É—in tea, zama yay a gabansu yana fuskantarsu, ya É—an É—ebi tea É—in a spoon ya kai bakin AA. A mamakinsu sai sukaga yaron ya É—an kallesa kamar zai yi kuka sai kuma ya amsa. Dariya suka sanya su duka. Smart É—in ya É—an dungure masa kai da faÉ—in, “Ana son kayana amma ana gudunaâ€. Ita dai Lulu dariya take musu. Tun yana amsa daga cinyarta harya zamo ya rarrafo jikinsa.
    “Oh ashe Æ™iwar bamai nisa bace Sweetheartâ€. Smart É—in ya faÉ—a yana É—aukarsa zuwa jikinsa. A haka ya cigaba da bashi tea É—in suna hira da Lulu duk dai akan yaron ne da yanda yake samun soyayyar Æ´an uwanta da nashi. Sosai Smart kejin É—ari a ransa, dan kuwa maganar nan ce dai ta malam bahaushe da kan ce mai É—a wawa shima ke É—awainiya da shi....
*_NIGERIA_*
   A karo na farko tun bayan sakinsa da dawowarsa ƙasar yau sukai zaman meeting na farko da abokan cin mushen nasa. Wato Alh. Baita, Hon. Nakowa. Da Hon. Misau. Sai yaronsa Malami da aka dakatar daga waje kafin lokacin tasa shigowar yayi, dan akwai abinda ya ke son su fara tattaunawa da ba dole bane sai malamin yaji duk da kuwa a cikin sirrikansa babu abinda bai sani ba. Wani abu ma daya sani su su Alh. Baitan basu sani ba. Sun ƙara jajanta masa abinda ya faru cikin nuna ɓacin rai da tattara laifin gaba ɗaya akan Daddy da ɗan ka-ce-na-ce akan yanda akai suka san inda Lulu take. Shi dai shiru yay kawai yana saurarensu har suka gama bai ce uffan ba. Sai ma ya ɗakko musu batun kayan da yayo order da lokacin da yake ganin zasu iya shigowa Nigeria. Sun ɗan tattauna sosai akan hakan sannan suka dai sake komawa batun Daddy. Duk wani tsare-tsare a kansa sun yisa ne a wannan ranar harda ita Lulu da Smart suna a cikin plans nasu. Hatta da Abba wannan karon shima ya shigo lissafinsu.....
*_UK_*
 Â
.....Tunda suka dawo bedroom É—in domin kwanciya sai tsoro ya shigi Lulu saboda ganin take-taken Smart É—in a kanta. Sai dai tana ta Æ™oÆ™arin basarwar cike da Æ™arfin jali. Alwala tayo zatayi shafa'i da wutri yace ta jirashi. Jitai kamar zatai kuka, ta É—an kai dubanta kan AA da ya haÉ—a da tarkacen kwalaben turarensa. Babu jimawa ya fito shima da alamar alwalar yayo. Kayan jikinsa ya canja zuwa jallabiya, cikin umarni ya jasu jam'in salla raka bibbiyu har sau uku, da ga Æ™arshe suka rufe da shafa'i da wutrin. Juyowa yay gareta ya É—aura hannunsa na dama saman kanta ya karanto addu'a. Zuwa yanzu tana da É—an iliminta na addini gwargwadon iko, dan haka ta fahimci sallar da sukayi, duk da kuwa ita bawai ankawota bane matsayin amarya, sai dai a wancan lokacin ma ai sunyi irin sallar a randa komai ya shiga tsakaninsu. Sai ko ga shi shi da kansa yana faÉ—a mata cikin tsokana da murmushi ya ke cewa, “Kin san ke yau a amarya kike, dole ai miki tarba irinta amaryaâ€.
Bata iya cewa da shi komai ba, sai dai tuni taji zuciyarta ta fara gudu a cikin Æ™irjinta tuno da wahalar da tasha a waccan ranar da sakamakon abinda ya biyo baya na samuwar cikin AA. Sai ma taji ta gagara tashi a wajen. Ganin ya tashi shi ya koma saman gado waje É—ansa hankalinsa a kwance jiki a sanyaye ta jawo handbag É—inta ta fiddo Alkur'ani itama ta fara karatu. Ta wutsiyar ido Smart ke kallonta yana jin wani irin farin ciki mara misali har tsigar jikinsa na tashi, sai dai baice komai ba dan a ganinsa lokacin cewar baiyi ba. Ya cigaba da yima AA wasa har yaron ya sake É“ingirewa barci. Ajiyar zuciya ya sauke a hankali da kwashe kayan ya gyara masa kwanciya, dan tunda suka shigo Mamansa tai masa wanka da canja masa kayan barci, sai Æ™amshi yake mai daÉ—i. Kwanciyar yay shirin yi shima abinsa bayan ya shiga bayi ya gama uzirinsa ya fito ya canja kayansa zuwa na barci da feshe jikinsa da turarruka ya haye gadon harda yin addu'ar barci. Hakan ya saka Lulu É—an jin nutsuwa, ganin har ya ja bargo ya rufama kansa ta saki ajiyar zuciya. Mintuna kusan goma sha huÉ—u baya ta rufe Alkur'anin ta miÆ™e itama. A tunaninta Smart yayi barci. Toilet ta shiga ta Æ™ara gyara jikinta kamar yanda aka koyar da ita salo-salo a wannan fanin duk da ita batayi da manufa ba, dan bata ma fatan a kai ga hakan saboda tsoro yake ji sosai. Ta jima tana kallon kanta a mirror kafin tai Æ™undunbalar fitowa. Ta Æ™asan ido Smart da yay likimo yake kallonta, gaba É—aya tsigar jikinsa ta shiga tashi dan rigar barcin da ke jikinta ba wata ta kirki bace, sai dai a gareta ita bawai tasa da wata manufa bane dan dama can tana sakawar a ita kaÉ—anta. Gadon ta nufa zuciyarta dai na kai-kawo, dan haka data É—an kai zaune a bakin gadon ta tsurama Smart É—in ido. Ganin bai ko motsa ba ta sake yarda yayi barci, sai kuma ta dubi a inda ya kwantar da AA, da ga gefensa sai dai ya kakkaresa da filos ta yanda ko juyi yay bazai faÉ—i ba, shi kuma ya kasance kamar a tsakkiyar gadon ya bar mata É—ayan gefen nashi. Sai da ta É—an hararesa duk bata san yana kallonta ba sannan ta tura baki tana kaiwa kwance a hankali, tasan idan tace zata É—akko AA ta maido tsakkiyasu Smart É—in zai iya farkawa, koma yaron ya farka shi ya sanya mata daru duk da dai yanzu ya bar kukan dare, dan haka ta haÆ™ura akan zuwa da safe dole a nema mafita, tunda dai taga ba É—aki É—aya bane a gidan ita zata koma wani É—akin ta bar masa É—akinsa, tun ma É—azun da ace tasan nashi ne bazata yarda ta sauka anan É—in ba. A hankali ta É—an É—aga bargon kaÉ—an ta yafama jikinta tana wani rumtse ido da cije lips, harda waigawa ta dubi Smart sai taga yana a yanda yake dai ko. Æoyayyar ajiyar zuciya ta sake saki da lumshe ido ita a dole tasha da Æ™yar.
    Dariya Smart ke dannewa da ƙyar, sai da ya tabbatar ta gama dabarun nata sannan ya mirgino jikinta a hankali ya rungume ta tsam. A firgice ta juyo jikinta har yana rawa. Sai ya sakar mata murmushi da kashe mata ido ɗaya.
Muryarta har rawa take wajen faÉ—in, “Dama idonka biyu?â€.
“A'a yanzu na farka†ya bata amsa cikin gimtse dariya.
Kallonsa take cikin rashin yarda da cewar yanzu ya farka wai. Zatayi magana ya É—ora yatsansa saman lips É—inta da faÉ—in, “Shiiii!!!â€.
   Dole ta haÉ—iye maganar idanunta na kawo ruwan Æ™walla. Juyota yayi da Æ™yau suna fuskantar juna, murya Æ™asa-Æ™asa yake magana yana busa mata iska a fuska. “Amarya mai tsoro da fa Æ™yar take sha a hannun ango. Karki zama raguwa mana Nooru Nisaâ€.
      Fuska ta É—an Æ™waÉ“e kamar zata sakar masa kuka. Sai kuma cikin rawar murya ta ce, “Aliyu kaga dai ALLAH ni har yanzu wajen da akai min aikin nan bawai ya gama warkewa bane, sannan ma banda wani isashen lafiyar jik.....â€
   “Irin wannan sharhi haka Madam. Ni nace zanyi wani abu ne?â€. Ya faÉ—a cikin katseta da kai yatsarsa saman lips É—inta yana zagayawa. Sai kuma duk taji kunya ta lulluÉ“eta, irin wannan kama kai har ina. Shima murmushi yayi dan ya fahimci ya rufe bakin maganar, abin faÉ—ar sun maÆ™ale. Idanunta ta maida ta rufe a hankali tana haÉ—iyar zuciya, daga haka ta fara Æ™irÆ™iroma kanta barcin dole. Jin numfashinsu ya sake kusanta da juna ya sata buÉ—e ido da sauri, sai dai kafin tayi wani yunÆ™uri lassafin ya canja, dan Smart ya rantse yau fa a angonsa yake, ya barta ne kawai ta gama kame-kamen nata..........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.