Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO PART 2.txt
Chapter 15 of 78
*_NIGERIA_*
A yau wayar Smart da Abbah ita ta haskakama matan gidan mi ake ciki, dan Umma na tare da shi ne a sanda Smart É—in ya kira sa kasancewar itace da girki yau É—in. Ƙagara tai Abba ya gama wayar jikinta har karkarwa yake ganin numbar da aka kira Abban kuma taji ya ambaci Aliyu ta fara da +44.. yana gamawa cikin rawar harshe ta ce, “Alhaji wai wane Aliyu kuma ka samu da lambar wajen Æ™asar nan haka?â€.
Kai tsaye cikin rashin damuwa Abba ya bata amsa da cewar, “Aliyu na ma. Ai yana can Æ™asar turawa buga Æ™wallo. Yanzu haka ma ya kirani ne yana faÉ—a min sunci wasan da tun kusan kwana biyar kenan yake faÉ—in mu tayasu da addu'a akai dan wasan nada Æ™alibale sosai. To Alhamdullah sunci kuma shine ya saka kwallon har sau biyu bayan har sun fidda rai ga hakanâ€.
“Tofa sabon zance, shi Hydar É—in ne ya tafi Æ™asar Turai Æ™wallo amma mu da muke a gidan bamu da labarin hakan? To Alhaji wani sabon makirci ne yazo ake É“oye mana hakan kamar wasu masu baÆ™in ciki ko mugun hali ko yaya ne!!?â€. A hasale Umma ke magar har idanunta da suka kaÉ—a jajur na tara Æ™walla.
Abbah da sai yanzu ma shi ya tuna cewar babu fa wanda yasan ina Aliyun yake bayan shi da Ammah da Bilkisu ya tsurama Ummah idanu da mamakin ganin yanda take kumfar baki. Sai dai maimakon ya mata masifa kamar yanda ta hayayyaÆ™o masan sai yay yinÆ™urin son fahimtar da ita dalilin É“oyewar tasu cikin hikima. Amma abin mamaki Ummah ta birkice masa cikin É—aga muryar data jawo hankalin jama'ar gidan gaba É—aya zuwa sashen Abbah. Tun Umma na jidali da Abba a É—akinsa har fa ta fito tsakar gida ta maida abin kan Ammah. Nanfa Mama itama ta ara ta yafa jin ba'asi, yayinda samarin gidan da sauran yaransu suma dai maganar tai mugun dukansu. Ammah dake da ga falonta zaune shiru kawai tai tana sauraren jidalin da Umma da Mama keyi, sai aunty Amarya dake basu haÆ™uri da faÉ—in ita bataga abin tada jijiyar wuyaba anan, kamata yay a kwantar da hankali aji dalilin su Abban nayin haka dan bazasu É“oye ba ai da gangan dole suna da dalilinsu. Neman dawowa faÉ—an yay akan aunty Amarya, suna cewa itama ai munafukar ce, tunda tana naniÆ™e a jikin Ammah dan Æ™waÉ—ayin ganin Æ´aÆ´anta na auren masu kuÉ—i dole tace haka. Maybe ma tasan da tafiyar Aliyun amma taja bakinta tai shiru saboda makircinta da munafurci. Aunty Amarya kusan halinsu É—aya da Ammah, itama bata da faÉ—a sai in an kaita maÆ™ura, dan haka tai musu shiru da ga farko, sai da taga suna neman keta mata mutunci a gaban yaransu itama ta fara zazzaga musu nata masifan. Nan fa gida ya sake harmutsewa har sai da Abbah ya fito da ga É—akinsa a fusace.......âœï¸
_🥱Shin Hajiya Yahanasu babu rami miya kawo rami ne?._
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
.
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð•ð–”ð–”ð– ð–™ð–œð–”
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
........Cikin rufewar ido da nuna É“acin rai Abba ya tsawatar musu. Ganin Umma na gunguni ya ce, “Wlhy duk wadda ta sake cewa tak sai ta bar min gida a wannan daren. Kuna son maidani wani shasha ne? Kuje an É“oye muku tafiyar Aliyun kuyi duk abinda kuke jin zaku iya yi dan ALLAH marasa mutunci kawaiâ€. Da ga haka ya koma ciki fuuu ya barsu da harare-harare. Duk abinda akeyi Ammah na jiyosu amma ko leÆ™owa batai ba, ta kuma hana har su Asma'u leÆ™owa wajen. A haka aka kwana cikin É“acin rai wannan dare. Tun kuma a daren su Umma suka bazama sauran Æ´aÆ´ansu bayani ta waya cikin nuna hassada. Haka ma Æ´an anguwa da rikicin ya É—an shiga kunnuwansu musamman maÆ™wafta aka fara riÆ™e bakin mamakin jin Aliyu ashe baya Nigeria, duk Æ™aryar da su Umma keta bazawa matan anguwa cewar ya gudu Lagos saboda dangin matarsa sun ce sai ya saketa ashe Æ™arya ce. A wannan dare Umma bata koma ta kwana É—akin Abba ba, washe gari sai ga yaran gidan na ma'auri nata zuwa musamman mazan tunda safe a cikin tashin hankali. Salim babban É—an Umma da take ji dashi da fariyyar yafi kowa kuÉ—i a gidan shine tsageran tunkarar Abbah da maganganun rashin kunya wai yana nuna musu banbanci akan Aliyu. Sai da Abba ya gama saurarensa tsaf sannan ya zageshi ciki da bai da faÉ—i masa ashe sai yau ne suka san matsayin Aliyu da mahaifiyarsa a wajensa. To bari ya Æ™ara tabbatar musu da cewar Ammah ta daban ce a zuciyarsa, dan itace first love É—in sa. Ta auresa a sanda baida komai, yayinda mahaifinta ya tallafi rayuwarsa batare da Æ™yama ba a matsayinsa na almajiri, da ya nuna yana son Æ´arsa ko sau É—aya bai nuna ta fisa ba ya aura masa. Tun suna zama a gidan haya É—aki É—aya har ALLAH ya horo masa gidan kansa. Ammah tasha rufama rayuwarsa asiri da danginsa da abunta bata taÉ“a nuna masa isgili da hakan ba koda a cikin wasa. Tayi haÆ™uri da shi ita da iyayenta akan rashin haihuwa, har sai da uwarsa ta shigo da Æ™arfin tuwo ta haifesa shi da Æ™aninsa Sadiq kafin ALLAH ya bata cikin Bilkisu. Amma bata taÉ“a nuna baÆ™in cikinta ko hassada akan wata tazo a bayanta ta haihu ba. Uwar tasu da suke gani matsayin Æ´ar uwarsa shi bai taÉ“a jin sonta ba, da biye-biyen dangi ta kama Æ™afa aka tilastashi aurenta... Wannan magana ta Abba taima Umma zafi matuÆ™a, har ta kaita da fashewa da kukan wai Abba naci mata mutunci a gaban kishiyoyi. Duk da Mama da ita aka fara fitinar sai gashi ta koma yima Umma dariyar Æ™eta. Dan ba Æ™aramin wankin babban bargo Abba yay mata ba a ranar. Har sai da ta kaita da kuka da hawaye. Da ga Æ™arshe ta shige É—aki ita da É—iyanta suna zagin Ammah da jawa Smart mugayen addu'oin rashin nasara badan ya musu laifin komai ba sai hassada da uwarsu ta cusa musu kawai a ransu matsayinsa da É—an uba garesu. Æacin rai ya saka Ammah tattara kowa a gidan ta watsar, inda cikin hikima ta nusar da aunty Amarya akan kada ta sake biyema su Ummar dan ALLAH. Tako ji maganarta dan itama ta kame kanta dana Æ´aÆ´anta waje guda kamar yanda Ammah tayi.
   Â
     Tun a ranar Umma tai kiran Hajiya Naqiba ta sanar mata komai cikin É“acin rai. Ran aminiyar cin mushen nata ya É“aci itama. Inda ta balbale Umma da faÉ—an miyasa ta kasa riÆ™e kanta ne ta fito tai magana haka har miji na mata tonon silili a tsakiyar Æ´aÆ´a da kishiyoyi maÆ™wafta na saurare. Cikin damuwa da hawayen da suka cika mata ido ta ce, “Rainane ya É“aci wlhy Hajiya Naqiba. Kiga wahala da kashe kuÉ—in da nai akan yaron nan amma sai da ya tafi wannan shegiyar tamaular da na dutse ya tabbatar min itace silar arziÆ™insa da bama gidanmu ba hatta Æ´an anguwa nan sai ya riÆ™e da dukiyarsa. Wane irin koma baya ne ya sameni da har haka zata kasance. Wai yaushe ma Æ™ullin malam Na-zuru ya kwance akan yaron nan?. Haka fa zancen aurensa sai ji kawai mukayi, yanzu dan cin amana da makircin wannan shegiyar matar dake wani sim-sim kamar ta ALLAH za'ace wai yana Turai......â€
   Ƙaramar dariyar data katse Umma Hajiya Naqiba tayi, sai kuma tai saurin faÉ—in, “Yi haÆ™uri wlhy kece kika ban dariya da kikace sim-sim. Bayan kinsan Hafsatu ba sim-sim bace ba kawai dai tana kwasar Æ™urarku ne ta watsar. Amma matar da in ta tashi muku wankin babban bargo sai kun kasa sukuni kike jinginawa da sim-sim, kawai dai shegen girman kai ne da ita kamar yanda É—an nata ya gado saboda taga ta fiku komai. Ubanta mai arziÆ™i, tanada Æ™yau, gata da ilimi kamar zai kasheta duk da ma bata son nunawa.....â€
    “To wai ni ban gane ba, yabonta kike ko minene?â€.
  “A'a rufamin asiri, wane yabo zanma kishiya nikuwa. Kinga mubar zancen tunda kin gagara fahimtata. Yanzu dai bamuga ta zamaba kenan. Dan na fahimci makircin da muka Æ™ullo a gidan Garko ba dukane yay tasiri ba ko kuwa yaya miya faru?â€.
       “Dan tasiri fa yayi tasiri, tunda gashi har sun Æ™wace É—iyarsu daga hannunsa. Abinda dai zamuyi shine shima fa makircin sai an haÉ—a mishi da Æ™ulli....â€
    “Ƙulli wane iri? bayan wanda mukayiâ€. Ummah ta katseta da sauri. ÆŠan jimmm Hajiya Naqiba tai da faÉ—in, “Kai kuma fa haka ne, to kodai tsohuwar nan bata bama yarinyar nan rubutun nan ba ne? To aiko da sakel, dan dolene kiyi duk yanda zakiyi a satin nan mu shiga wajen Malam Na-zuru. Dan ba'a bori da sanyin jiki, dolene mu sake tashi tsaye akan wannan É—an iskan yaron kuwa.â€
   “A yanzu kam da ya hau sama bana jin zai bar wata fita a gidan, sai dai ki taimaka min kije zan kirashi ta waya mu fara magana kafin kijeâ€.
   “Shike nan hakan ma yayi kuma dabara ce. Dan ko wani abu ya biyo baya ma baza'a zargeki ba kamar wancan sai dai suyita tunani cikin abokan tamaular tashi neâ€.
   Haka suka cigaba da tattauna mugayen ƙudirinsu akan Smart da Ammah iri-iri kamar basa tuna mutuwa mai gaggawa da kan iya ziyartar bawa a kowane lokaci a kowane irin yanayi mala'ikan mutuwa shi mai cika umarnin UBANGIJI ne.......
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.