Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO PART 2.txt
Chapter 34 of 78
   Washe gari suka tashi Lulu nata rakin ciwon kai. Sai da Ammah tai mata addu'oi a ruwa tasha aka kama mata kan sannan. Lokacin da su Smart suka iso ya lafa mata. Tana cikin rubutu a littafinta Smart ya shigo da sallama su Ahmad biye da shi. Sai da ta saka mayafi yace su shigo. Sun gaisa da tambayar juna gajiyar taro Ahmad ya É—an tsatstsokaneta sannan suka fito suka barsu. Smart da tun shigowarsa hankalinsa ke akan book É—in da takema rubutu sanda ya shigo ta É“oye. Suna fita ya kai hannu bayanta zai É—auki littafin tai saurin buge masa hannu tana É“ata fuska. Idanun nan nasa ya kafeta da su babu walwala sam tare da shi. Duk sai taji ta daburce saboda mugun kwarijin ya mata da cika waje. Shima babu wasa a tattare da shi murya a dake ya furta, “Kinada wani abun É“oyewa ne da kike ganin saninsa a gareni illa ne?â€.
   Fuska ta tsuke cikin cuna baki batare data amsa masa ba. Shima sai ya sake dakewa da koma mata Smart É—in nan mai É—aukar kai da manna mata hauka sanda yana drivern ta. A kausashe ya furta, “In ma baki son na sani kin makaro. Domin É—ayan littafin ai yana gareni. Banyi niyyar karantawa bane kawai dan nafi son jin komai daga bakinki ba'a rubuce ba.†Da sauri ta É—ago tana kallonsa, ya É—auke kansa gefe kamar bai ganta ba. Sai kawai taji hawaye sun cika mata ido. Cikin rawar murya ta ce, “Da gaske kakeyi?â€.
    “Na miki kama da É—an wasan kwaikwayo ne da zan miki Æ™arya?. Mawaddat É“oye-É“oyen nan bazai kaiki ko'ina ba face cigaba da dasa miki damuwar da zata iya maidaki ga abinda kika baro. Mi kike É“oyewa? Miye baki son a sani? A zatona ko zaki iya cigaba da binnewa kowa abinda kike kallo a sirrinki ni zan kasance ba'a cikinsu ba saboda kasancewata mafi Æ™ololuwar SIRINKI a yanzu. Amma bazan cigaba da takura miki son sani ba ki cigaba da riÆ™on abunki in dai nine bazan sake tambayarki baâ€. Ya Æ™are maganar kamar cikin Æ´ar fusata zai juya yabar É—akin. Hannunsa ta riÆ™o da sauri, hakanne ya sashi tsayawa cak sai dai bai juyo ba, ya dai lumshe idanunsa da suka kaÉ—a sukai jajur. Itama batare data tashi ba cikin shashshekar kukan da ke sukar masa zuciya a hankali ta furta, “Aliyu ban san miyasa kake son ji ba? Babu wani abin sha'awa ko birgewa a son jin abinda ya shuÉ—e da ga tarihin rayuwata. Babu wani abin alfahari ko Æ™ayatarwa face baÆ™in ciki da takaici a cikin jiyana. Taya zan faÉ—a maka na taÉ“a kashe mutum da hannayen nan nawa ne?, kuma wlhy ban taÉ“a jin nadamar aikatawar ba har yau har gobe da ma Æ™arshen numfashi na. Aliyu ban san taya kake son na faÉ—a maka na rasa Nanny na data raineni tamkar uwa ba a dalilin kisan da nayi ba, ta amshi laifin daba nata ba, ta rasa ranta a dalili na, Aliyu alhakinta bazai barni na rayu cikin salama ba...†ta sake sakin kuka mai tsuma zuciya.
    Sosai shima yake haÉ—iyar zuciya, maÆ™ogwaronsa sai faman kai kawo yake a cikin wuyansa. Idanun maza sun masifar kaÉ—awa. Da Æ™yar ya iya controlling temper É—insa tare da firzar da numfashi mai nauyi ya juyo a hankali gareta. Har lokacin hannunta a cikin nasa ya zauna a kusa da ita. Jikinsa ya jawota ya rungume, hakan sai ya bata damar sake sakin kuka tana Æ™anÆ™amesa kamar mai gudun a rabasu. Bai hanata ba, sai tambaya da ya jeho mata kai tsaye. “Taya akai kika aikata kisan kai? Dan nasan kinada dalili mai Æ™arfi Mawaddat, bakiyi kalar masu aikata irin wannan laifin bisa son zuciya ba. Please faÉ—amin miya faru a shekarun baya a tsakaninki da Nanny É—inki?â€.
     Cikin haÉ—iyar zuciya da shashshekar kuka ta furta, “Johanna itace Nanny na dana buÉ—a ido na gani a tare da ni tamkar uwa mahaifiya. Duk da dai kafin a kaini gareta na É—an rayu a Nigeria hannun mahaifina da matarsa, sai dai babu abinda zan iya tunawa a wannan rayuwar saboda Æ™arancin shekaru na. Nanny na da nake kira da Mah-mah Ta raineni ne tamkar zinariya, tana bani dukkan gata da uwa ke bama Æ´aÆ´a duk da kasancewarta kafira. Bata taÉ“a cewa nabi addininta ba balle akai gata tilasta ni. Duk da na kasance mai tsiwa da rashin ji komai nai a gareta abin farin ciki ne, sai taga zan kauce da yawa ne take saurin gyara min duk da bata kasance muslma ba. Daddy na yawan zuwa gareni, dan haka nake É—auka shi da ita duk iyayena ne, sai da na fara É—an wayo na fara damuwa akan Æ™in kwana da Daddyna keyi a gidanmu idan yazo Germany, ya yarda ya yini da ni a gida koma ya É—aukeni mu fita yawo amma dare nayi zai wuce masaukinsa. Nakan masa Æ™orafin hakan amma sai yay murmushi kawai. Itama idan na tambayeta miyasa Daddyna baya kwana tare da mu kamar sauran abokaina da iyayensu takance min aiki ne ke hanashi hakan.........âœï¸
NEXT PAGE PLEASE 🚴🚴🚴🚴
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð•ð–”ð–”ð– ð–™ð–œð–”
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 2ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
........Ban fara shan jinin jikina ba sai dana ga wani yana yawan zuwa wajen Mah-mah. Atake naji na tsanesa, ko yazo gidan bana kulashi duk iya maganar da zai min, ko abu ya kawo min bana amsa. Idan kuma ya ba Mah-mah ta bani indai nasan shine ya kawo bana ci. Yana shiga damuwa da yanda nake masan har ya kasa daurewa ya sanar da Daddy. A wani zuwa da Daddy yay ne yake sanar min ai Felix yaronsa ne na amana, duk wani kai-kawo akan business ɗinsa na Germany shine ke masa. Yana zuwa wajen Mah-mah Kuma saboda harkar business ɗinne, dan itama akwai abinda take riƙe masa. Wannan zance na Daddy ya sani ɗan sakin jikina da shi, a dalilin haka na gane ashe basu da wata alaƙa da Mah-mah ɗina, A duk sanda yazo suna tattauna harkar business ɗin ne kam da gaske. Hakan sai ya sani sake sakin jiki da shi har ina kiransa Uncle, yakan ɗauke ni randa ba makaranta ya fita dani yawo yayo min shopping kamar hauka. A wani zuwa da Uncle You yayi ne yaga wannan al'amari, cikin tashin hankali naji yanama Daddy faɗan mizai sa ya bar Felix ya shiga jikina har irin hakan a matsayinsa na namiji da Business ne kawai ya haɗa su, miyasa ma ya nuna masa wannan gidan. Shi ya yarda da Mah-mah na shiyyasa damuwarsa a kasancewarta mai kula dani ilimin addini da ake neman tauyeni ne kawai. Amma sam baiji ya yarda da Felix ba sam. Naji haushin Uncle You a lokacin, dan akwai shaƙuwa tsakanina da Felix, Kun san yaro dai. Har Uncle You ya gama min hutu a wannan karon ban saki jiki da shi ba, bai damuba bai kuma daina kulani ba. Tun daga wannan lokacin naga Felix ya daina zuwa gidan. Ba irin tambayar da bamma Mah-mah ba sai tace min yayi tafiya ne mai nisa. Akwana a tashi na fara mantawa da Felix a zuciyata, sai wataran katsam gashi, a lokacin inada shekaru goma sha kusan uku, dan kaɗanne ya rage na ƙarasa tunda har secondary na shiga, duk da dai su kasan karatun nasu bawai kamar namu ne na Nigeria ba, shiyyasa ma na kammala karatuna da wuri gaba ɗaya a ƙarancin shekaru. Zuwa lokacin na manta da shi, shiyyasa ban wani sake masa ba, ga shi kuma na fara hankali. Yaso jana jikinsa amma sam naƙi sake masa, idan ma yazo gidan ko fitowa falo bana yi sam. Ni ban san ashe wannan abun naci masa rai ba har yanama Mah-mah korafi, takanyi dariya tace masa na girma ne yanzu na zama ƴammata na fara kuma mantawa da shi..
A wata ranar asabar Mah-mah ta wuce wajen ibadarsu sai ni kawai a gida da mai aikinmu. Ina É—akina na baza books na makaranta ina dubawa, jikina daga ni sai É—an bomshot da best, kaina ko É—an kwali babu sai jin mutum nai kawai ya faÉ—o min. Raina ya É“aci ganin Felix. Dan ko sanda inada Æ™uruciya baya shigamin É—aki ai, balle yanzu da a iyayin tashi cikin jar fata yake sakani jin na zama Æ´ammata ni da Æ™awayena. Cikin masifa nace mizaisa ya shigo min É—aki, ya fita bana son shirme. Maimakon ya fitan sai ya tsaya kawai yana kallona, dan gaskiya inada tsiwa sosai tun da Æ™arancin shekaru na. Dariya ya shigayi irin ta shaÆ™iyanci, batare da ya damu da masifar da nake masan ba ya murzama Æ™ofa key ya nufoni. Da farko na É—auki al'amarin nasa wasa, sai da naga yana yunÆ™urin rungumoni jikinsa ne raina ya É“aci, duka na shiga kai masa ina janye jikina, ganin bazan bashi haÉ—in kai a yanda yake so ba ya kamani ya É—aure, hankalina ya tabbatar min da yana son wulaÆ™antamin rayuwa ne. Ina kuka da roÆ™onsa da magiya amma bai sauraren ba ya ciremin kaya kaf shima ya cire nashi. Aliyu wlhy ban taÉ“a sanin minene tashin hankali ba sai a wannan ranar, tsabar tsoratar da nai da ganinsa babu sutura ban san na suma ba, sai da ya É—iba ruwan sanyi a Despenser É—in É—akina ya sheÆ™amin na farfaÉ—o. Zaginsa na shigayi cikin matsanancin tashin hankali bayan dawowa a hayyacina ina tofa masa yawu a fuska, shiko ya shiga marina yana dariya, da yaga na Æ™i daina zagin nasa marin ma bazai masa ba ya cire belt dinsa ya dinga dukana da ita, tamkar ya samu wata babbar mace yay min duka na hauka, har yanzu da sauran tabbunan dukan a jikina wasu basu Æ™arasa É“acewa ba. Ga jini a sayin inda ya bugeni, ga kumburin fuska data sha mari da fashewar baki, ga haÉ“o da dukan da yay min a gefen ido duk bai duba wannan ba ya nema haike min. Na riga na suma saboda firgita dan ya na gab da cimma burinsa na suman, shiyyasa ban san yanda akai Mah-mah ta samu nasarar shigowa É—akin ba, ita ce ta kuÉ“utar dani batare da ya samu nasara a kaina ba. Kiciniyar kwanceni da dukan da yake mata ya sani farfaÉ—owa, sai dai kafin ta Æ™arasa kwanceni ya kaita Æ™asa da duka itama. Ina kuka da zaginsa a saman lips dan ko magana bana iyayi dan wahala ya kekketa mata suturar jikinta ya É—aureta kamar yanda ya mun, a gaban idona ya keta mata mutuncinta ta hanyar mummunan fyaÉ—e, ya kuma juyata ta baya nan ma ya wulaÆ™antata. Suma ta biyu ko a lokacin dan tashin hankali. Ban taÉ“a sanin ana suma a dawo a suma a dawo ba sai a wannan ranar. Kaina ya dawo yana wata Æ´ar iskar dariya da tabbatar min sai ya wulaÆ™anta min rayuwa fiye da yanda yay ma Mah-mah dake kwance cikin jini face-face bata ko numfashi sosai. Ban san yanda akai wani irin Æ™arfi yazo min ba na halbesa da Æ™afata a gabansa, azaba ta sakashi duÆ™ewa, pen É—ina da nake aiki da shi kafin shigowarsa na É—auka na buga masa a wuya, banyi tunanin zai iya mutuwa ba, a haukana hakan da zan masa ai zai tashi idan aka kaisa asibiti kamar yanda naga a film yana faruwa. A take ya saki razananniyar Æ™ara da zubewa a Æ™asa hannunsa É—aya riÆ™e da gabansa É—aya ya riÆ™e wuyansa. Dai-dai nan mai aikinmu ta shigo, ashe matsiyacin aikenta yay kasuwa dan ya samu damar min illa ALLAH ya kawo Mah-mah ta dawo gidan. Ihunsa ya sata shigowa, koda ta shigo taga a yanda muke mu duka ukun sai itama ta fasa ihu da komawa da gudu, itace tai kiran Æ´an sanda, abinka da inda akasan kimar É—an adam, cikin Æ™anÆ™anin lokaci sai gasu sun iso, a gaggauce aka tattaramu duka zuwa asibiti muduka ukun. Ban dawo a yahhacina ba sai bayan kwana biyu, a hakan ma ko yaya namiji yazo kusa dani na dinga firgita kenan harda ihu ina roÆ™on karya cutar dani, duk wanda ya ganni sai ya tausaya min sosai. Ashe nawa wasane, dan Mah-mah ita gaba É—aya ma brain É—inta ta birkice, ga wata irin jijjiga da jikinta keyi, a taÆ™aice dai kamar ta haukace ma kawai..... Felix Kuwa ashe abinda nai masa ya mutu. Ƴan uwansa sunce bazasu yarda ba tunda kashesa akayi, wannan dalilin ne ya saka aka maida hankali akan bama Mah-mah kulawa harta É—an dawo hayyacinta, an tattara case zuwa kotu. Daddy bai zo ba, Uncle Yousuf bai zo ba har sai da muka samu kusan sati uku a asibitin, zuwa lokacin an miÆ™a case kotu har an ajiye ranar zaman shari'a. Ana gobe fara shari'ar Daddy ya iso Germany, ya shiga matsanancin tashin hankali da É“acin rai akan abinda Felix ya aikata, a ranar bai zauna ba sai da ya samo Æ™wararren lawyer, washe gari aka shiga kotu. Mah-mah, bata wani bari shari'ar ta É—auki lokaci ba ta ce itace ta kashe Felix saboda yayi mata fyaÉ—e ta Æ™arfi. Duk yanda naso faÉ—ar gaskiyar abinda ya faru bani da dama saboda tun a daren jiya ta roÆ™eni akan kar nace komai, na rufa mata asiri kar Daddy yasan ni Felix ya fara hara, dan hakan zaisa ya kalli rainon da tai min a matsayin sakaci, koma ya É—auka dama a haka take sakaci da al'amarina tun can baya. Kawai idan anje kotu zatace a wajen cetonta ne Felix yay min wanna dukan. Yanda ta tsara É—in haka ta faÉ—a a kotu, bayan gama saurarenta da lawyer da dangin Felix suka kawo alÆ™ali ya yanke hukunci, wannan yanke hukunci ne ya sake birkita Æ™waÆ™walwar Mah-mah take a wajen ta shiga wani yanayi irin na masu taÉ“in hankali sosai, a gaggauce aka maida ta asibiti kamar yanda alÆ™ali ya bada umarni, hakan bai wa dangin Felix daÉ—i ba, dan ba haka suka so ba, sai dai babu yanda zasuyi. Sashin masu taÉ“in Æ™waÆ™walwa aka kaita, ana kula da ita yanda ya kamata bisa tsayawar Daddy. Hankalin Daddy ya tashi matuÆ™a game da halin da ya ga Mah-mah ta shiga ciki, sai dai rashin sanin yanda abin ya faru yasa shi bai yi tunanin da yanzu fa akaina abin zai faru ba, tunda Felix ni yaso ketama mutunci ba, ya É—auka kawai wajen son ceton Mah-mah É—in nawa ne kamar yanda ta faÉ—a na samu wannan mahaukacin dukan, wai dan ma na samu sauÆ™i sosai a lokacin. Kwanan Daddy uku da zuwa Germany Mah-mah É—ina ta mutu, ta bar duniya tana kuka da sunana bakinta....â€
Kuka ne yaci Æ™arfin Lulu, ta sake Æ™anÆ™ame Smart da tun É—azun idanunsa sun kaÉ—a sunyi jazur alamar yana kukan zuci ne. Sake Æ™anÆ™ameta yay shima jikinsa na wata irin tsuma, ji yake kamar zuciyarsa zata fashe, kukanta na sukar masa zuciya da ruhi. Tayi kuka sosai kafin ta cigaba da faÉ—in, “Wannan al'amari shine sanadin barowata Germany, na fahimci Daddy kamar yana tsoron maidani Nigeria ne a wannan halin saboda su Uncle You, ya maidani U.S, in da aka sake sama min sabuwar Nanny sai dai baÆ™ar fata ce, asibiti aka sake kwantar da ni a can farko dan nima dai ina abu tamkar brain É—in nawa ya taÉ“u. Na samu tsahon lokaci ina ganin likita kafin na É—an rage firgita har Daddy ya saka ni a makaranta. Wannan shine Æ™alubale na biyu, sannan sanadin abubuwa da yawa na rayuwata. Na Æ™udiri niyyar yin karatu tuÆ™uru na zama lawyer domin kai Æ™arshen irin masu halayyar Felix. Sannan kuma na kasa sakin jiki da kowa a yanzu ciki harda sabuwar Nanny ta. Banda aiki sai kuka, zaman É—aki, a class bana shiga sabgar kowa. In har babu malami ma ina daga can gefe a takure. Duk yanda Daddy daya kasa tafiya ya barni ke lallaÉ“ani da jana a jiki na kasa sakewa, depression yay min tasiri matuÆ™a. Wannan yanayin nawa ne ya jawo hankalin Alice da Luna gareni, tun bana kulasu har na É—an fara amsa musu magana, ba komai ya jawo hakan ba sai ganin suna maida hankali a karatunsu, sannan suna nuna min suma suna cikin damuwa amma suna magance damuwarsu da wasu abubuwa shiyyasa ba'a ganewa........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.