Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO PART 2.txt
Chapter 16 of 78
   (ALLAH ka gafarta mana ka tsarkake mana zukatanmu, ka hanamu damar saÉ“a maka balle ta kaimu ga shirka ko cutar da wani mun akan abinda bazamu taÉ“a iya sakawa ko hanawa ba.ðŸ˜ðŸ™) Â
     Â
     *_CANADA_*
   Dada ta iso Æ™asar Canada kamar yanda taima Dr Olivia alÆ™awari, sai dai a ranar babu damar ganinta dan bata duty kamar yanda ta sanar mata. Kai tsaye gida ta nufa inda ta samu tarba a wajen Lulu ta musamman. Zuciyarta ta mata sanyi ganin yanda jikar tata ta saki jikinta a yau ba kamar yanda suka rabu ba. Sai dai duk motsin Lulun idonta na'a kan cikinta ne, amma batace komai ba dan Alh. Sulaiman yace mata kartace ma Lulun komai har sai ya iso. Tsaf Lulu na lure da ita amma ta basar sai ma tambayoyi data shiga jero mata akan yaya jikin Baba Garko. Dada ta amsa mata da cewar, “Ai jiki yayi sauÆ™i dan yanzu haka ma an sallamemu muna gida, har shi yana ma batun komawa Nigeria dan ya gaji da zaman turanâ€. Murmushi Lulu tayi cikin tsokana ta ce, “Dada kawai dai yana son ya gudu ne saboda tsoron kar sanyi ya Æ™arasa rugurguza miki shi.†RanÆ™washi Dada ta sakai mata amma sai ta kauce da sauri tana dariya. Haka sukai hirarsu yau cikin nishaÉ—i har Tajuddeen ya iso. Anan É—in ma Lulun ta basu mamaki dan bata tashi ba kamar yanda takeyi a duk sanda ya shigo gidan. Koda ya gaisheta ma sai ta amsa masa harda cewa “ykk?â€. Duk da ataÆ™aice ta tambayi lafiyar tasa wani irin sanyi da shauÆ™i ne suka riskesa a lokaci guda. Ya saki wani irin lallausan murmushi da sauke ajiyar zuciya. Ƴar sakewar Lulun ya sashi kwana a gidan yau, washe gari sun wayi gari da zuwan Alh. Sulaiman tamkar a Æ™asar ya kwana. Shima Lulu ta gaishesa sama-sama yana binta da wannan shegen kallon nasa Æ™asa-Æ™asa. Yayinda shima Tajuddeen ke É—an binta da kallon mamaki musamman cikinta da yaga ya turo. Dukansu Lulu a hankalce take dasu, dan cikin ma ta saka rigar da zata bayyanashi ne garesu su gani da Æ™yau saboda neman magana. Sai kuma wani salon yamutse-yamutse takeyi na Æ™ularwa ita a dole mai ciki (😂Lulu problems kenan🤣ðŸ‘).
Abinda Lulun keyi ya matuÆ™ar sosa zuciyar Alh. Sulaiman, dan kasancewarsa gogaggen mutum mai huÉ—É—a da jama'a a fannoni da dama ciki harda matan banza. Ya fahimci da wani manufa yarinyar ke nuna musu ciki su tabbatar yana nan. Ya cije lips É—insa a hankali tare da miÆ™ewa yana kallon Dada. “Zan É—an je na wani waje na dawo Dada. Kai Tajuddeen ka jirani dan zamuyi maganaâ€.
    A tare suka amsa masa da adawo lafiya, yayinda Lulu da ke shan kunun nata na fama ta ɗan laɓe baki hankalinta a television kamar bata san mi suke ciki ba. Har ya fice bata tanka ba kuma, sai a zuciyarta take ayyana (Kuyi duk ku gama ƙulla makircin naku ina biye daku har a gaba danan dan inaji a jikina za'a samu canjin wajen zama in har akwai abinda kuke shirin)...
Alh. Sulaiman na fita asibiti ya nufa wajen Dr Olivia, kusan a tare suka iso da ita cikin asibitin. Koda suka Æ™arasa cikin Office cikin tsatstsareta da idanu ya ce, “Ya akai cikin yarinyar can bai fita ba? Bayan na baki duk abinda kika buÆ™ata da ga gareni?â€.
   Ɗan murmushi baturiyar likitar tayi mai cike da ma'ananoni. Kafin ta É—ago tana kallonsa cikin ido. “Ciki kam na zubar da shi, kuma na saka amata wankin ciki da gwaji domin tabbatar da fitarsa. Sai dai in wani ta sake samu kum.....â€
     “You are vary stupid Olivia. Kalleni da Æ™yau na miki kama da bakar fatar da zaki rainama hankali ko ki kalla wawa?. Niba likita bane, kuma banda ilimin likitanci, dan haka yaya akayi?!! Ciki bai fita ba!!?â€.
  Yanda yay maganar a tsawace da buga tebirin ya sata É—an zabura kaÉ—an. Sai kuma ta watsa masa harara ta koma cikin kujerarta ta lafe. Sosai ransa ya sake É“aci matuÆ™a, zuciyarsa sai zallo take da tuÆ™uÆ™i a cikin Æ™irjinsa. Ya nunata da yatsa da faÉ—in,........âœï¸
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð•ð–”ð–”ð– ð–™ð–œð–”
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
.......“Look Olivia, kin san dai zan iya aikata miki komi ko? Ciki harda datse jijiyar numfashinki. Kin sanni na sanki ciki da bai, ki faÉ—a min yanda akai ciki bai fitaba?â€.
     “Mi kake so na sanar maka bayan wanda na faÉ—a?, Na faÉ—a maka iya abinda na sani ai, kasan irin haÉ—arin dana saka kaina wajen maka yanda kake so bayan kauce Æ™a'idar allurar daya kamata nai mata. Kaifa ka kawo allurar nan kuma na cika umarninka nai mata, a gabanka komai ya faru kuma ko balle kace na yaudare kaâ€.
   “Ƙarya kike Olivia, sai dai idan fakar idona kikai kika canja allurar dana baki. Dan babu macen da aka taÉ“a gwada wannan allurar a kanta hakan ta kasance kema kin sani. Sannan Æ™arya kike bakuyi mata wankin ciki baâ€.
     Shiru tai kamar bazatace komai ba, sai hucin ɓacin rai takeyi kamar yanda shima yake yi. Wayar landline ta jawo tai kira, kai tsaye ta bada umarnin a sameta a Office. Mintuna baifi uku ba wani nurse baƙin fata ya shigo. Cikin girmamawa yayma Dr Olivia barka da shigowa tare da ɗagama Alh. Sulaiman hannu a taƙaice. Dr Olivia ta dubesa bayan ta zaro wani file a gefenta ta miƙa masa. Amsa yay cikin rashin sanin mizaiyi da shi.
   Ta ce, “BuÉ—eâ€.
  Babu musu ya buÉ—e tare da É—an duddubawa, sai kuma ya É—ago yana kallon doctor. Kafin yace wani abu ta tareshi da faÉ—in, “Ban sakaka yima mai wannan file É—in wankin ciki ba a ranar data samu miscarriage?â€.
     Ɗan jimm yay alamar tunani, sai kuma ya dubeta yana cewa, “Ƙwarai anyi haka doctor, sai dai kuma an samu akasi ai a ranar bamuyi mata ba saboda yanayin mahaifarta mukace bayan kwana biyu su dawo sannan ta huta saboda sun matsa a sallameta....â€
     A zafafe Alh. Sulaiman ya yunÆ™uro zaiyi magana Dr Olivia ta girgiza masa kanta. Ita ta Æ™ara fuskantar Nurse É—in da faÉ—in, “Amma miyasa baka sanar min ba? Sannan da baki ka faÉ—a musu ko'a rubuce?â€.
    Kai tsaye yace, “Nazo sanar miki sai na samu kin fita. A rubuce kuma muka basu gaskiya, kuma ita muka bamawa ma a hannunta aiâ€.
  “Okay zaka iya tafiyaâ€.
 Ɗan rissinawar girmamawa yay tare da ajiye mata file ɗin ya fice. Yana rufe ƙofar ya saki murmushin mugunta, a zuciyarsa yace (Ƴan iska ai dama nayi alƙawarin saina kuɓutar da yarinyar nan. Wankin ciki kuma ina kan sani naƙi yinsa bayan nai mata allurar tsaida jini da sauri ta yanda cikin bazai fita ba. Ina Musulmi baƙar fata bazan taɓa bari a cutar da wani musulmi ba in sha ALLAHU in dai ina asibitin nan. Tunda har naji hirarku dama nai alƙawarin taimaka mata dan na fahimci zaku cutar da ita ne bada saninta ba).
     A ciki kuwa shiru Office É—in ya É—auka. Da ga Alh. Sulaiman har Dr Olivia kowa ya kasa cewa komai. Sai can ta nisa da Æ™yar ta katse shirun da faÉ—in, “Yanzu ka yarda na maka aikinka ko? Sannan babu kuskurena a ciki na turata inda za'a mata wankin ciki, kaga kuma sun basu damar su dawo amma baku dawo ba, hakan na nufin yarinyar bata son rasa cikinne ko wani dalili daban.....â€
    Cikin wani irin baÆ™in ciki da zafin zuciya Alh. Sulaiman ya furta, “Dalilinta na banza. Ciki kuma dolene a zubar da shiâ€.
   “Gaskiya bazai yiwu ba, inba haka ba kuwa komai zai iya faruwa kamar yanda na faÉ—ama Mrs Garko. Ciki kuwa harda rasa ranta. Ni kuma bazan iya gangancin aikata haka ba a wannan gaÉ“ar dan zai zama taka doka, cikin wata biyar da kusan sati biyu, taÉ“ashi da niyyar zubarwa ai kowama yasan ganganci ne. Kawai ku barta ta haihu tunda tana son abintaâ€.
    “Ashe zan kashe yarinyar nan kuwa!!†Alh. Sulaiman ya faɗa a wani irin kausashe jikinsa har ƙyarma yakeyi. Ita Dr Olivia ma duk sai tsoro ya kamata. Nurse ɗin nan ne yay knocking ƙofar ya shigo, cikin girmamawa ya aje wani file a gaban Dr Olivia a yanayin dafa tebirinta, hakan ya bashi damar zare ƙaramar wayar da ya ajiye batare da sun lura ba saboda rufewa da idanunsu sukayi. Daga haka yay ficewarsa yana ɗan murmushi....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.