Furar Danko Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: FURAR DANKO PART 2.txt
Chapter 35 of 78
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_
*KINSAN SUNAN LABARAN?,.....GASU KAMAR HAKA*
FURAR DANKO
Billyn Abdul
-ZAFIN KAI
Mamuhgee
-TABARMAR ‘KASHI
Safiyya Huguma
-BAKON MUNAFIKI
Miss xoxo
Duka hudu 1k
Uku 800
Biyu 600
Daya 400
Pay at👇
1487616276
Access Bank
Bilkisa Ibrahim Musa
Sai katura shedar biyanka anan👇
09032345899
Idan katin waya ne kuma saika tura anan👇
09033181070
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
*THANKS FOR CHOOSING US*🥰
Zafafa🫶🔥
*_ALLAH ya gafartama iyayenmuðŸ˜ðŸ™_*
ð“ð²ð©ð¢ð§ð 📲
 🫗 ð™ð™ð™ð˜¼ð™ ð˜¿ð˜¼ð™‰ð™†'ð™Š.....!!🫗
      ð‘©ð’Šð’ð’šð’ ð‘¨ð’ƒð’…ð’–ð’ð’ ð’„ð’†ðŸ¤™ðŸ»
ð•ð–”ð–”ð– ð–™ð–œð–”
ð‘ªð’‰ð’‚ð’‘ð’•ð’†ð’“ 3ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
........A hankali suka cigaba da shiga jikina da nuna kulawa har takai na amshi maganin da suke yawan kwaÉ—aitamun na sha wai zai min maganin damuwata, wannan shine sanadin komai, domin kuwa a randa na sha na farkon sai na fahimci na samu sassaucin damuwata, har takai bana iya tuna komai na wani É—an lokaci, da ga haka aka fara, a hankali, a hankali al'amarin ya fara tasiri har aka farga damu. Malamai sun tsawata mana, saboda shekarunmu sunyi Æ™aranci da shaye-shaye, sai dai babu alamar zamujisu, daga Æ™arshe suka nema iyayenmu. Nanny na ce taje, amma koda muka dawo gida na tabbatar mata idan ta bari Daddy na ko Uncle You suka sani a bakin aikinta. Tasan zan iya, kuma Daddy na jin maganata, ga shi kuma ina nuna bana sonta dama. Dan haka taja bakinta tai shiru. Ni kuma sai na É—auki matakin daina shan komai sai da dare, kafin safiya ya sakeni. Sai a week end ne nake sha da rana, wataran a gidan su Luna wataran gidan su Alice anan gidan dai bana taÉ“a yarda suzo ma balle musha wani ya gane, sai takai har week end ina zuwa gidajen su Alice da Luna. Sai da Daddy ya farga ne hankalinsa ya tashi, yayma Nanny na tas da tabbatar mata in fa har bata kula da aikinta ba zai sallameta. Ni kuma ya rufe ido yamun tas da faÉ—a dan ya fahimci na fara wasa da karatu, ya kuma haÉ—ani da Uncle You shima yay nashi. Har lokacin babu ruwana da ko mazan ajinmu, Æ™awayena biyun nan dai sune Luna da Alice. FaÉ—an da su Daddy sukai min ne ya dawo dani hankalina akan karatu sosai, sai kuma burin dake raina shima na Æ™aramin himmar hakan matuÆ™a har muka kammala karatun. Mun samu damar shiga jami'a ni su Alice kamar yanda muka tsara, hakan ya sake bamu lasisin cigaba da shaye-shayen mu da yawon clubs. Sai dai inata taka tsantsan ta yanda babu wanda ke fahimtata har lokacin. Kula maza da su Luna suka fara ne ya fara sakamu fara samun matsala, sunyi-sunyi suja ra'ayina akan hakan amma ya gagara, sai ma saÉ“ani da muka fara samu da su. Akwai wani yaro a depertment namu da ya takura min, duk da bashi kaÉ—ai bane sauran dana karta musu rashin mutunci sukan kama kansu. Shiko naci yaÆ™i ya barni na samu sakat, har takai ya fara shiga jikin su Luna domin su shawo masa kaina. Amma hakan ya gagara. Ganin bazai samu nasara ba suka haÉ—a baki da shi aka bugar da ni, matsalar da aka samu ni ba komai ke sani buguwa irin ta galabaita ba, mukan sha abu tare da su su fita a hayyacinsu sosai amma ni ina normal sai dai É—an yanayi, wannan yasa na fahimci manufarsu a kaina. Wannan shine sanadin daya sa na karta musu rashin mutunci irin wanda basu san zan iya ba, na kuma rabu da su dan su basu san nai mugun tsanar maza irin haka ba. Bayan rabuwa da su nasa Daddy ya canja min makaranta, naso barin shaye-shaye a lokacin sai dai hakan ya gagara dan ya shiga jikina matuÆ™a, sai dai ina kiyaye duk wani yanayin da wani zai iya fahimtar halin da nake a ciki, zuwa lokacin bani da Nanny, sai masu aiki, sai kuma wata yarinya da aka kawo da ga Ghana wai É—iyar abokin Daddy ce tazo karatu. Babu ruwana da ita dan ko harakar ta bana shiga, sai mu kwashe sati biyu ban mata magana ba, koda tamun ma sai ma gadama nake amsawa. Duk ina mata wannan abunne saboda tsanar Æ™awaye da nayi, bama na son ta shiga jikina da har zamuyi shaÆ™uwar da zata kaimu ga wani matakin kuma, sannan bana son ta san ina shaye-shaye. A haka na gama karatu da Æ™yar, dan a wasu lokutan sai nayi kamar zan É“aras saboda yanayin da nake ciki sai kuma dai na dawo hankalina da Æ™yar na maida hankali. Alhamdullah na samu result mai Æ™yau saboda inada kaifin basira, kuma na saka zuciyata ga abin. Na yi wasu courses da ban da ban da suka shafi karatuna har na tsawon shekara É—aya da wasu watanni, da kaina na ce zan dawo Nigeria nayi service, dan haka kawai nake jin kewar asalina, na dawo Nigeria a tsagerata, dan bana iya ragama kowa sai Daddy Uncle Yousuf, Mommy ma rashin É—aukar halina yasa nake shakkarta, Aunty Saliha da Aunty Naja'atu kuwa soyayyar da suka nuna min da kulawa tasani jin Æ™aunarsu a lokaci guda. Dan naje Abuja ne gidan Uncle Khamil nai hidimar Æ™asa ta, sai kakata Dada dake nuna min soyayya irin ta uwa, tana mun gata sosai da yimin duk abinda nake so. Case É—in wata yarinya akan fyaÉ—e ne ya zama sanadin fara aikinna a Nigeria, raina ya É“aci da abinda ya faru, har takai Aunty Naja'atu na sanar min ai wannan ba komai bane da ga cikin tarin cases na fyaÉ—e a Nigeria. Musamman ma a yankinmu dan gwara nan Abuja akwai wayewar kan da iyaye basa bari. Amma tacan wajen gida akan rufe zancen wai dan kada yarinya ta rasa miji ko ahalinta su tozarta sai dai iyayen baÆ™in ciki ya kashesu, itako ta Æ™are rayuwarta a cikin Æ™unci da baÆ™in ciki. Wannan al'amari ya tayar min da hankali sosai, sai ko na É—auki É—ammarar zama kan Æ™afafuna domin hana samuwar irin waÉ—an nan mata tasiri, da kuma kai duk wani shegen daya ce shi mace ce abar wulaÆ™antawarsa ta hanyar fyaÉ—e prison ya Æ™are rayuwarsa acan ko Æ™uruciyarsa.. Wannan shine jiyan na Aliyu. Banda baÆ™in ciki da takaici mi kaji a cikinsa? Babu wani abun birgewa ko Æ™ayatarwaâ€
    Smart ya kasa magana, sai kukan zuci kawai, a ransa yana auna tsakanin Lulu da mahaifinta waye yafi wani zama a ƙalubale?. Sai dai duk da haka tabbas Daddy yayi sakaci da al'amarin ta, dolene a faɗi hakan, amma tunda har ya amsa laifinsa da tabbatar da kuskurensa shikenan. Lallai a yau ya koya darasin rayuwa a labarin Daddy da Mawaddat, bai taɓa tunanin ko hasashen za'a iya samun wanɗan nan al'amuran ba masu gogayya da juna. Sai dai shi fa har yanzu zuciyarsa na bashi dole akwai hannun Sulaiman akan al'amarin Lulu. Daddy bai farga bane a wannan gaɓar saboda yarda da kansa da yayi na ganin tako ina, ta kowanne motsi yana dabaibaye da al'amarin Sulaiman ɗin, ko kuma dama ya riga ya gama shirya hakan kafin shi Daddyn ya fara nashi shirin. Ya kuma haɗa da wannan itace ƙaddararta babu wata dabara ko tsaro da zai hana hakan. Duk da kuɓutar da itan da Daddy yayi hakan bai hanata fuskantar ƙaddararta da yake gudan mata a inda aka haife ta ba. UBANGIJI kenan, gagara misalin masu misali. Shi kaɗaine masanin gaibu a zahiri da baɗinin rayuwa.... Sai da ya firzar da nannauyar iskar bakinsa a kusan karo uku sannan ya ɗago Lulu da ke hawaye har yanzu a jikinsa a hankali. Sosai idanunta sun kumbura abin tausayi. Nasa juyayyun idanun ya zuba mata, tare da riƙe fuskarta a cikin tafukan hannunsa duk ya fara goge mata hawayenta da babban yatsun sa da faɗin, “Kalleni†cikin sarƙewar muryarsa da ke nuna tsantsar ɓacin rai da baƙin ciki.
    A hankali ta É—ago nata Lulu idanun ta saka cikin nashi, a take gabanta yay wata irin masifar faÉ—uwa. Kanta ya sara. Yanayin da take jin kanta da jikinta tun a jiya ya shiga sake zafafa gudanar jinin jikinta da motsin numfashinta. Shi kam Murmushi mai sanyi ya sakar mata batare da ya fahimci halin da take ciki ba. Cikin Æ™anÆ™anin lokaci kamaninsa suka juye mata zuwa wani abu daban kamar a mafarki. Baya taja jikinta daya fara Æ´ar rawa-rawa da sauri. Cikin mamaki Smart ke kallonta, kafin ya iya cewa wani abu a bazata kawai ta fasa wata iriyar gigitacciyar Æ™ara da ta saka su Daddy dake Æ™ofa na saurarensu shi da Uncle Yousuf shigowa a firgice. Hatta Abbah da Ammah da Mamy ma a ruÉ—e suka iso É—akin. RiÆ™etan da Smart yayi sai take neman sume masa ma. Al'amarin ya bama kowa mamaki, Ummita na kuka tai kiran Usman, ya ce mata gasu nan shi da Dr Lameer ma a kusa. Ammah ce hankalinta ya kai da yanda numfashin Lulu keyi da yanda take son raba jikinta da na Smart É—in. Da sauri ta Æ™araso garesu, hakan yasa Smart sakarma Ammah ita dan a rikice yake shima. A kuma dai-dai nan su Usman ke shigowa É—akin. Zabura Lulu ta shiga yi a jikin Ammah da nuna Smart tana faÉ—in ya fita, bata son ganinsa ya fita. Yanda ta fita a hayyacinta cikin Æ™anÆ™anin lokaci ga ciwo a jikinta yasa Abba jan hannun Smart É—in suka fita, abin mamaki da al'ajab kamar Æ™yaftawar ido sai ta koma laÆ™was tana sauke numfashi. Cirko-cirko kowa yayi da mamaki, Dr Lameer ne yasa a maidata saman gado, yay Æ´an dube-dubensa ya ce musu lafiya Æ™alau take, dan jikinta ma Alhamdullah kaÉ—an ya rage. Wannan al'amari ya saka kowa mamaki, sai kallon Lulu dake sauke ajiyar zuciya sukeyi. Ganin an samu komai ya daidaita Abba da Smart suka sake shigowa. Zabura É—aya Lulu tayi ta dire Æ™asa tana neman kwasa a guje da ihun “Aliyu ka fita! Ka fita bana son ganinka, na tsaneka ka fita!â€. Nanma sai da aka rirriÆ™eta, yayinda Smart yama kasa koda motsi. Ganin zata jima kanta ciwo akace Smart ya fitan. Yana fita abin mamaki sai ta sake komawa laÆ™was. Ran Daddy ne ya É“aci dan shi zuciyarsa bata kawo masa komai ba sai ganin da gangan Lulu keyi. Sai dai Abba ya riko hannunsa yana girgiza masa kai da faÉ—in, “A'a Alhaji Isma'il wannan ba abin faÉ—a bane abin dubawa ne. Sai dai idan shine yay mata wani abun tunda tun É—azun suna tare a cikin É—akin koâ€.
   Da sauri Daddy yace, “Babu abinda yay mata, dan duk abinda suke tattaunawa muna jiyosu ni da Yousuf. Baka san halin Mawaddat bane ba Malam Mika'ilâ€.
  Cikin damuwa Mamy ta ce, “Mawaddat wani abu yay miki ne?â€.
Kai Lulu da hawaye ke silalomawa ta shiga girgizawa a hankali. Sai kuma a hankali tace, “Mamy yana koma min wani irin siffa ne mara Æ™yan gani daban tsoro. Dan ALLAH kuce kada ya sake shigowa bana son ganinsaâ€.
     Babu wanda hankalinsa bai tashi ba da wannan furuci na Lulu. Ga kuka da AA kayi duk ya sake gigitasu. Dama kuma tun jiya da dare yake kukan sai da Ammah ta dinga masa addu'oi sannan suka samu yay barci gabannin asuba. Shiyyasa ma yake ta ramuwar barcin da safen nan ko wanka ana masa yana barci. Uncle Yousuf da gaba É—aya ya gama ruÉ—ewa ya ce, “Ko aljanune, dan gurin nan da suke ai baya rasa aljanu baâ€.
    Ammah da tun É—azun tai shiru tana nazari ta ce, “Dama Mawaddat nada aljanu ne?â€.........âœï¸
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.