Gadar Zare Complete Hausa Novel
Reading file: ```GADAR ZARE BY HAUWA A USMAN JIDDA.txt
Chapter 38 of 42
Murmushi yayi hannunwasa had'e a k'irjinsa " yes, yaci gaba da cewa " can't help it, you run into my life, without even knocking, murmushi tayi tace " thanks for last night, ido ya k'ura mata, alama tayi masa da idon sa na wannan kallan fa a hankali ya shiga furta " looking at you, I think the astrologer's words might come true, cikin rashin fahimta yace " astrologer? " you see.. , yaci gaba da cewa " in the last twelve hours, this is our third meeting, did some trait of catch your eye back at d party?
Murmushi tayi kawai tace " i'll leave now, ta fad'a tana saukowa daga kan gadon, a hankali ta fara takawa dan barin d'akin karaf taji yace " strange! you vanish to meet again, & u meet only to vanish again, u may leave, but won't u tell me whom I ought to thank, a hankali ta juyo tana fuskantarsa tace " pardon me? " I mean, who was dat person, who made u take 2 ur heels, if not 4 dat soul, neither would u hv collapsed, nt would I hv brought u here, & all my life, I would've felt sorry 4 nt asking ur name, b4 u vanish again, hurry up and tell me ur name, murmushi tayi dan ta fahimci ya zata bata jin hausa dan haka ta kalle tace " sunana Fatima amma amfi kira na da TEEMAH, ido ya zaro yace " kina jin hausa?
"Gashi kuwa na tabbatar maka, ni cikekkiyar bahaushiya ce, ni bani da wani yare sai hausa dan ban taso a gidan mu naga ana yin wani yare bayan hausa ba, murmushi yayi yace " masha Allah, ni sunana Zaid Muhammad Bature, gabanta ne ya fad'i dan duk Nigeria baby wanda baisan Alhaji Bature ba, da sauri ta d'ago kai ta kalle shi tace " kai d'an Alhaji Baturen dana sani ne?
Murmushi ya kuma yace " when tym has come u know, babu yadda Zaid bayi ba yakai Teemah gida amma fir taki yarda, sai exchanging numbers da sukayi a junansu, Zaid na zuwa gida direct d'aki ya wuce, yana zuwa ya fad'a gado yana sakin murmushi yace " nisa tazo kusa an kusa daina yi min gorin aure, Mukhtar dake toilet ya fito, idonsa ya sauke akan aminin nasa daya dad'e da fad'awa duniyar tunani kai ya girgiza ya jingina da bango yana kallonsa dan yasa tunanin dayake a hankali yace "haba Friend ka daina matsawa kanka akan maganar auren nan by God grace a beautiful and charming girl will walk into your life for ever, mik'ewa zaune Zaid yayi yana murmushi yace " she already walk into my life, I pray to stay with me for ever, cikin mamaki Mukhtar yake kallansa alamar tambaya yayi masa da idon sa, Zaid yace " yes I told you d true, hankali Mukhtar ya tako inda Zaid yake ya zauna a kusa dashi his face with smile yace " are serious friend?
Dariya Zaid yayi har fafaren hak'oransa suka bayyana yace " yes nan ya shiga bashi labarin Teemah, " Alhamdulillah masha Allah, yau aboki na ya samu soulmate d'insa, toya take? "Kai dai bari ai duk yadda nake mafarkin samun mace Teemah ta wuce haka, yarinyar ta had'u fa, " to ya ka gani a b'angaren tarbiyya d'a addininta? "Eh to ai bamu zauna ba balle na fahinci hakan, " ok badamuwa friend in sha yadda ka sameta a zahiri haka zaka sameta a bad'iri, " Amin ya Allah, ni dai na kusa na wuce gorin Ammi, na kusa zama mai gida gaba kad'an kuma na zama Dady, wasu ko oho.
Duka Mukhtar yakai masa yana cewa " nima ai ba haka zan zauna ba, kai zan ma k'ok'ari na samu Matar aure dan bazan bari ka riga ba, dan idan na bari ka rigani na shiga uku, " oho dai gwara ma dai mutum yayi zuciya ya d'au himma danbazan rink'a barin k'atti suna shigar min gida pillow ya d'auka ya jefa mishi "au nine ma k'aton banzan, shima Zaid pillow ya jefa masa yana dariya.
Shoki goga Abraham duk ya samu kansa da neman hanyar da zai kawai dai Zaid da Mukhtar babban burinsa a duniya bai wuce yaga Zaid da Mukhtar basa raye ba safa da marma ya shiga yi a d'akin hannunsa sak'ale a bayan say yana ta sak'a da warwara yayi nisa cikin tunanin hanyar da zaibi dan ganin ya had'a musu GADDAR ZARE, makeken gadonsa ya fad'a yana dariyar mugun dan samun mafita.......
MOMYN ZARAH
[15/11, 03:43] Frd Din Fatima Saudia: ```GADAR ZARE!!!```
_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_
~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: Jiddarh012@gmail.com
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
*GARGAD'I*
```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```
~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*
*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*
22
Sannu a hankali wata irin muguwar shak'uwa ta rink'a shiga tsakanin Teemah da Zaid, sosai suka saba ta saki jiki dashi, ta yadda kowannen su baya jin dad'i idan baya tare da junansu, har yawo suke zuwa tare, sune shan ice cream, kallon films zuwa garden ko park, sosai suka shak'u da junan su fiye da tunanin mai karatu, shi dai ya kasa fitowa ya fadawaTeemah yana santa.
Zaid kwance akan gado sai juyi yake yana waya da Teemah hankali kwance, Mukhtar yana gefe ya zuba masa ido yana kallon ikon Allah har Zaid ya gama wayar, a hankali Mukhtar ya kalle shi yace " why not bazaka fito ka sanar da ita kana santa ba? "shiru Zaid yayi ya kasa cewa komai, "kasan dai hausawa na cewa abari ya huce shike kawo rabon wani ko? murmushi Zaid yayi yace " babu ma rabon wani anan sai nawa, "murmushi Mukhtar yayi yace " Allah yasa friend koni ina fatan haka, amma wanne aiki take? "she is jobless cewar Zaid "ok to yanzu wanne plans ne dakai akanta?
"I employed her as my secretary, "what! yaushe? "gobe ma zan tabbatar da ita a office, sosai Mukhtar yayi murna da aikin da Zaid ya bawa Teemah dan koba komai yayi taimako, washe gari around 9:00am Zaid ya gabatar da Teemah a company dinmu a matsayin secretary d'insa, a hankali ya dafa kafad'ar Mukhtar yace " and dis is my dear friend and our company's legal advisor Mukhtar, he is my best friend, murmushi Teemah da Mukhtar sukayi ma junansu tace " sannu abokin mu "yawwa amaryar mu, tun daga ranar Teemah ta fara aiki a company din Zaid, a office d'in ta same shi tana yi masa maganar akan office da kasuwanci sanye take da doguwar riyar materials mai shegen kyau ya kuma karb'i jikinta d'as, tana zaune akan kujerar dake fuskantar shi kanta yana kallon system ta shiga yi mishi bayani.
" Thought our marketing plan, we are planning toto set up a central customer service cell, to help support investor who sell their products thought us, we will also have a customer service support website, ok and ta d'ago taga mai yake dan jin baice komai ba, duk maganar da take Zaid bai fahimtar komai dan gaba d'aya bai ma san inda kansa yake ba, ya zabga tagumi hannu biyu ya k'ura mata ido sai sakin murmushi yake, kallansa tayi cike da mamaki tace " sir! sir!! shiru bai ma san tana yi ba idonsa na kanta ya kafe ta dasu, table d'in dake gabansu ta d'an buga a hankali ta kuma cewa " sir firgigit Zaid yayi ya dawo daga duniyar tunani ya sauke ajiyar zuciya da k'arfi ya fara kame-kame " uhn ummm marketing plans d estimated demand 4 higher paper...
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.