Gadar Zare Complete Hausa Novel
Reading file: ```GADAR ZARE BY HAUWA A USMAN JIDDA.txt
Chapter 14 of 42
Allah sarki soyayya, yana zubar da hawaye yace jeki gida zan zo na same ki, kafad'a ta d'age masa cike da shagwab'a tace " nak'i, babu inda zai Na barka .
Bbu yadda bai yi da ita ba amma tak'i, haka Yasa dole ya nufi bukkarsa dake bakin ruwan dait baya shan wahalar ruwa dan wajen gaba d'aya k'oramar ruwa ne, sosai wajen ya burge Yasmeen, kafin dare yayi Abdul ya had'awa Yasmeen wata bukkar, ita kuma ta soma k'ok'arin dafa musu abinci.
Sosai suke rayuwa a wajen mai dad'in, dan yanzu har Haidar sun saba dashi dan Abdul ya daina d'aure shi kuma bai tab'a attempting na goduwa ba, sosai sabo mai k'arfi ya shiga tsakanin Abdul, da Haidar, Yasmeen dan yanzu Haidar ne yake shirya Abdul duk yadda zasu b'ullowa al'amarin, saboda da farko Haidar bai san abinda akayiwa Abdul ba, sai da Abdul d'in ya bashi labari, sosai Haidar yayi kuka ya tausayawa Abdul kuma yayi masa alk'awari zai taimake shi harya d'au fansa.
Yau Abdul tun safe ya tashi da haukar mutuwar alhalinsa yaki ci yaki Sha Sai kuka yake Yasmeen wacce yanzu ita da Haidar suke kwantar masa da hankali har ya dawo normal wanda kusan rana day day ne haukan baya tasoma masa.
Yayinda idan taganshi 'cikin wannan halin take gigicewa ta rude har tafishi shiga damuwa da tashin hankali.
shi kuka ita kuka 'cikin sanyi jiki ta karaso gareshi ta rungume shi ajikinta tana kuka tana rarrashisa Yayi shr kawai yana sauke ajiyar zuciya yana kallonta itama ta tsura masa ido tana kallon cike da matsanancin tausayinsa har sanda Yayi shr sosai wani irin wutar kaunarsa da sonshi ke sake taso mata hade da tsansar tausayinsa yana bin kowa ne part Na jikinta shima ita yake kallo ganin shiru dayayi da kallon tashin hankali dayake aiko mata dashi Yasa ta hade bakinsu guri daya domin son dawo masa da natsuwarsa sosai 'cikin jikinsa dake kokarin barinsa tashiga tsotsar bakinsa shi km ya xuba idanunsa 'cikin nata tausayi take bashi sbd ta sadaukar da rayuwar ta gareshi km yasan akanshi bbu abinda bazata iya yi ba sannan zata iya yin komai akan kaunarta gareshi shiyasa kullun kwana duniya yake sake jin kaunarta Na kara mamaye ruhinsa da zuciyarsa kusan minti shabiyar suka dauka a Haka suna tsotsar'bakin junansu Daga karshe ma ya rungumota sosai ya manneta ajikinshi yana fidda numfashi.. muryarta 'cikin kuka tace please Abdul kayi hakuri hk taka kaddararka tazo baka isa ka gogewa kanka tsarin kaddarka ba .
zareta Yayi Daga kirjinsa ya Mike tsaye ya nufi bukarsa shima haidar sosai yayita bashi hakuri dakara masa karfin gwiwa akan wutar daukar fansa ..
Kasancewar yanzu babu kayan maye da mata yasa dole Haidar ya shiryu, ya zaama mutumin kirki.
Zaune abdul yake shr Yayi zurfi 'cikin duniyar tunani rayuwarsa da yadda zai dauki mataki akan sanata yesmen takaro inda yake zaune abakin ruwa ya kurawa ruwan ido sosai tamkar tanan zai soma ganin yadda zai yi da sanata tashige jikinsa tare da rungume shi ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana jin wani irin shock ajikinsa muryarta a matukar sanyaye yace tun dazu nake neman ka ashe kana kana aikin naka takarasa mgnr cike da shagwaba shr Yayi yaki cewa komai sbd yanayin dayake jin kanshi ..
Ya runtse idanushi yana cigaba da kallon ruwan ta Kai hannuta saman fadadden kirjinsa tana shafa sumar dake kwance gurin tana shishige masa please Abdul ka rage tunani hk kada ta shafi lafiyar brain dinka idan wani abu yasameka bansan yadda zanyi ba tana Kai hannuta kan nipply dinsa tana murzawa ahankali kennan ya Mike tsaye da sauri tare daita ya tsaida akan kafafunta yana aika ma gangar jikinta wani irin kallo sosai yake kallonta kafin Daga karshe ya juya da sauri yabarta gurin ya soma tafiya 'cikin hanzari ta biyo bayansa da wani irin matsanancin sauri tana kiran sunansa abdul abdul Bai juyo ba Yacigaba da tafiyarsa zuciyarsa Na dokawa .
da sauri tashan gabansa tana haki please Abdul kada kayi fushi dani soyayyarka ce tasa nake yawan maka mgn akan lafiyarka naji kawai yace yabi gefenta yashige 'cikin bukarsa bata daddara ta sake bin bayansa har 'cikin bukar wanda wannan shine karo Na farko data taba shiga tana karasawa gareshi bata tsaya wata wata ba ta rungume shi Tare da hade bakinsu guri daya tasoma Sha ..Bai son irin abinda take masa Amman bashida yadda zaiyi tilas yabiye mata kasancewarsa cikken namiji wani irin salo take masa wanda Bai San sanda mazakuntansa ya motsa gabadaya yasoma maida mata martani 'cikin zafi zafi ya tallabo fuskarta yana shan bakinta jin diran nonuwanta dake cike dammmm bisa kirjinsa Yasa tunaninsa birkicewa .
Ahankali yasoma yin kasa daita gabadaya sun fita Daga haiyacinsu hannu shi yaka ya yaye doguwar rigar sama kadan yasoma shafa mararta zuwa saman pent din 'cikin wani salonsa da Bai taba sanin yana dashi ba har zuwa kasanta yana shashafawa yayinda bakinsu ke manne cikin juna ..hannuta tasa ta sakalo wuyansa tana kallon 'cikin idanushi kaunarsa Na sake fizgart zuciyarta gareshi cikin wannan yanayin shaukin datake ciki taji Yayi gefe da pent dinta ya loma fingers dinsa 'cikin kasanta wani irin xulon dadi tayi tare da kamkame shi tana fida numfashi tana sake manne kirjinta danashi .
Wani irin yake ji ajikinshi .kirma jikinsa keyi yasoma fingering dinta wani nishi tayi tare da cire bakinta 'cikin nashi ya tallabo kanta ya sake hade bakinsu yana cigaba da fingering dinta 'cikin shauki baka jin komai acikin bukar Sai nishinsu .. gabadayansu sun rude har sun manta su din su waye.
Daukarta Yayi .
Yayi kan katifarsa ya kwantar daita ya zare pent din jikinta gabadayan ya sauke bakinsa kasanta yashiga soucking dinta tare da dire hannushi duka saman nonuwanta yana shafa wayyyyyoo shiiiiii shiiiii tana sake turo masa shi km yana aikin tsatsar kasanta sosai yana zukota kafin Daga karshe jikinta ya sake shima hk ya kwanta ajikinta ya rungumota yana fidda numfashi sama sama tamkar wanda Yayi gudun tsare ..
Sannu Ahankali suke cigaba da rayuwarsu acikin wannan daji yayinda yesmen kullun da salon datake zuwa masa Dan dauke masa hankalinsa Daga barin mummunar tunanin dayake Daga karshe yake biye mata suyita romancing junansu .
domin shi a wannan lokaci cike yake da kawar iyayensa tare da tarin 'bakin ciki rashin ahlinsa da Yayi ita km kokarinta tagansa cikin farinciki kmr kowani cikakken mutun .
Duk lokacin da zasu kasance tare Sai yesmen ta dinga turo masa kirjinta byn ta yaye saman rigar ta ko idan taganshi zaune 'bakin ruwa km tasan haidar yana d'aki yana bacci Sai tayi neked daga Sai wata Yar yololuwur doguwar rigar wacce da zarar tashiga 'cikin ruwan kana hango komai Na jikinta Sai ta juya masa baya tana wanka ko wasa da ruwan shi km yana zaune yana gane abubuwa datake wanda ke jefa zuciyarsa cike shaukinta har yakasa hakura daita ahankali take jan raayinsa Daga karshe ta isko shi inda yake ta lafe masa ajiki .
To abun Ku da cikakken nmj me jinin ajika sannan guri km yakasance daga ita sai shi Haka zasu zunduma 'cikin shaukin kaunar juna suyita romancing junansu suna tsotsar junanshi ..
Cikin dabara Haidar, ya taimakawa Abdul suka yiwa Sanata Sambo wayo, suka jawo shi wani Hotel, acan suka ritsa shi, amma Haidar ya b'oya yace " idan Dad yayi yunk'urin cutar dakai ka fad'a masa ina hannun mutanenka, kuma ka basu umarnin dazarar sunga ka wuce 2hrs baka dawo ba su kashe ni.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.