Best Hausa Novels

Ribar Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Ribar Biyayya.txt

Chapter 24 of 39

Page 23.

Dum taji abin har cikin kwakwalwanta amma don ta kara tabbatarwa sai cewa tayi

" so? Da yaushe ka fara son nawa? Lokacin da ka fara dandanani ne ka fara sona sannan kuma lokacin da ka tumurmusheni ka kama hanyanka kayi tafiyarka ba tare da ka duba halin da nake ciki shine irin son da kake min.

Ni kam ba yarda da kalon son nan ba saboda ba muyi haka ba in ka manta bari in kara tuna maka cewa kayi har abada mu yaya da kanwa ne.

Babu batun aure a tsakaninmu in dauka kaman zan bar gidan mu na dan wani lokaci ne har zuwa in gama makaranta kafin mu san yanda hali zai yi alhamdulillah Allah ya kawo mu lokacin.

Na gama makaranta na mallaki hankalina sai ka sake ni in koma inda na fito."

Tsabaragen baka daukeni a mace ba saboda bani da manyan nonuwa da duwawu ko

Basirar sageer toshewa yayi a wannan lokaci lallai ya yarda baki ke yanka wuya amma ai inta san wata bata san wata ba.

Duk girmanta baza ta kamo shi sai da aka haifeshi aka haifeta

Tsugunawa yayi a gabanta ya ruko hannayenta cikin sanyi yace " kalleni nan zahra'u" kin kallonshi tayi dan ta san ba zata iya jure kallon ba.

Zahra ni bance in kin gama karatu zan sakeki ba na san nace ki dauka zaki bar gida na wani dan lokaci kuma na fadi hakan ne saboda kar ki tsorata da maganan auren.

Na fadi haka dani in kwantar miki da hankali ne and i mean it da nace in kin gama karatu zamu san yanda za ayi.

What i mean shine by then sai mu fara zaman aure like any other marraid couple zuwa lokacin na san zaki iya daukan buqatuna.

Dan yamutsa fuska tayi tace wani irin buqatu kuma?

Zaro manyan idanunshi yace baki gane ba irin you know kaman su girki zaman gida kiyaye min dukiyata emm warming my bed" ya karasa yana sosa kai.

Dan tattare girarta tayi alamun confusion can kuma ta waro kananan idanunta sai kuma ta hade rai tace ai dai baka bari na gama makarantan ba kasa na warming maka gadon dan dole na.

Murmushi yayi ya dan sukuyar da kai mikewa yayi tsaye itama ya dagota ya zagaye hannunshi a qugunta yace saboda i could'nt wait ke din ta dabance.

Sunne kanta tayi a jikinshi tana murmushi.

And about large boobs da wide hips din nan waye yace miki ni ina son me irinsu?

Irin na matata sum fi min kyau da ban sha'awa is not like you are shapeless kina da shape dinki kawai girman su ne baki dasu and i love it like that.

Hannayenshi ne suka fara yawo a jikinta ba shiri ta tureshi zata gudu ya rikota ya hadata da kofa.......... 😱

💖💖💖💖💖💖

Khadija me kike nufi da hanani hakkina ke matata ce fa ya zaki dinga haramta min abinda Allah ya hallasta min?

Harara ta wurga mishi tace ai bani kadai bace matarka kaje na yafe mata wallahi.

Kai ba son haihuwa kakr ba kazo kullum ka dinga nanukata saboda haka maganin kar ayi kar a fara baka kwanta dani ba balle ciki ya shiga mu zo muna wallahi tallahi ko ka fakeni ka sa min kwaya a tea ya barar.

Ni kuma Allah ya gani ba zan yi tsarin iyali ba tunda dai haihuwan nake so

Ta juya tayi kwanciyanta.

Birkitota yayi yace in ni nayi tsarin iyalin fa?

Oho hameed kai ka sani ko kayi tsarin iyali ai kai da matarka ba kwa neman maganin sanyi kullum ni kenan cikin magani sai na samu na rabu da shi kaje ka kwasi ka jaba min ni ba zan iya ba daga lokacin da kuka nemi magani kayi tsarin iyalinka ka nemeni da ba zai yuwu ku kashe min rayuwa ba .

Sosai maganganunta suka bata mishi rai amma ya daure dan duk son da yake yiwa zaliha yafi samun nutsuwa da adeeja dan ita kam akwai tsabta da gyara.

Rungumota yake kokarin yi ta mike tsam ta dau buta.

Da mamaki ya kalleta yace ina zaki kuma ni fa wasa kawai zsnyi dake

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.