Best Hausa Novels

Ribar Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Ribar Biyayya.txt

Chapter 10 of 39

Page 10.

A bayan drawer ya janyota da sauri ta hade hannayenta biyu tace yah sagir dan Allah kayi hakuri kar ka dakeni. Ware idanunsa yayi a kanta yace kaji min yarinya da sharri dama na taba dukanki ne ta girgiza kai. " toh me yasa kika ce kar in dakeki ta ware hannu tace toh bana cewa hajiya masifa masifaffiya ba" hade rai yayi yace ban son in kara jon haka hannu tasa ta toshe bakinta tace sorry.

Naki inyi sorryn sai munje kin cinye abincin can" narai narai tayi da ido yace ai baki isa ba tisata yayi a gaba tana tafe tana dira kafa cike da shagwaba dan a yan kwanakin nan sageer wani sangartata yake yi duk abinda take so shi ake yi he want to make her stay with him worth living ko da sun rabu a gaba.

Lahadin da suka cika sati uku da aure suka kama hanyan Exacutive academy bayan sageer ya cika ta da siyayya kaman wanda zai bude dan shago.

Isansu makarantan yaje ya mata duk abinda ya kamata ya aika a kira mishi headgirl din makarantan cike da kwarkwasa ta taho cikin rawar jiki jin uncle sageer na kiranta ina taga na bata lokaci mutumin da ya adabi zuciyoyin duk wata daliba dake ji da kanta sakat ai kam yau rananta ne Allah ya sota bata kara hutu ba da wannan daman ya wuceta.

Cike iyayi taje ta rausaya cikin turanci tace uncle ance kana kirana"
Cikin hade gira yace eh ga sabuwar dalibana kanwata ce ss1 gold take ina so ki lura da ita"
Hannun fatima ta riko wacce ta daskare ta bude baki tana kallon iyayi da feleke gefe daya duk tsananin murnan da take yi fargaba ne fal ranta wai yau itace a boarding.

Senior salima ce ta farkar da ita da fadin zo muje mana sister karki damu matsawan ina makarantan nan ba mai taba ki.
Raurau tayi da ido sageer ya matso kusa da ita yana dauke hawaye da suka taru a idonta yace karki damu ai nima ina cikin makarantan ina staff quarters kinji ta gyada kai.
Yana tsaye yana kallonsu ya zabi hadata da salima ne dan ya san kafa makarantan ba mai keta ta dadin dadawa ita shugaban dalibai mata gata tana da ilimi ya san fatima zata karu da ita kuma ya kwan da sanin tana tsananin sonshi fatima zata samu kulawarta a matsayinta na kanwarsa in bata yi subul da bakan ce musu ita matarsa bace tsaki ya dan ja tuno kalmar mata shi kam.wa ya aikeshi cewa yana son adeeja kaman a kanta ua fara ganin kyawawan mata gashi ya janyo da kananan.shekarunsu an kakaba musu aure

Salima ce rungumo kafadar fatima tace me sunanki kasa tayi da kanta tace fatima mustapha wow nice name ya kuke da uncle sageer naji ba sunan babanku daya ba kuma ba kwaa ka sosai? Na tare da ta kalleta ba tace cousins babana da mamanshi uwa daya uba daya wow nice one kema a American kika yi karatu ne kaman yanda naji ana cewa can uncle sageer yayi tundaga nursery naji kema turamcinki da dadi girgixa kai tayi ba tare da tayi magana ba dan ta fara gajiya da tambayoyin fahimtan haka da salima tayi yasa taja bakinta tayi shiru

Sawa tayi aka je wajen uncle sageer aka kwaso kayan.fatima ta kuma bi da ita hostel hostel taja wa students kunne akanta dan can kasan zuciyarta tana ganin ba mai kusantata da uncle sageer kamar kanwarshi da ta lura yana mutuqar ji da ita.

_Hameedan mu i am wishing u a speedy recovery missed u like hell_

SAWWAMA QAWWAMA😘
[11/3, 20:37] ‪+234 703 769 5245‬: 👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👛👒👒👛👒👛👒👛👒👛👒👒👛👒👛👒👛
ROUKEEY PINKEEY

.®3⃣0⃣
Fasaha online writers f o w

Story and writing
by
*Xayyneb*💤💤

*INA MIQO GAISUWATA*
*YAN GROUP DIN*
*AISHA ALI* *GARKUWA*
*ANSHIOLY NIVEL 2*
*ANSHOLY NOVEL 1*
*GARKUWAN UMME GROUP*
*ANEELURV GROUP*
*MERMERN* *ZAYYENB GROUP*
*MOM ASLAM* *GROUP*
*ROUKEEY PINKEEY*
*FASAHA NOVEL 12 3 GROUPS*
*GROUP*
*ASMA'U NOVEL*
*GROUP*
*HOME OF HAUSA*
*QUEEN AYUSHA* *NOVEL*
*GROUP*
*CLASSIC FEEDO* *GROUP*
*HAUSA NOVEL* *GROUP S 1 AND TO*
*NA UMMAR FAROUK*
*MUSAN JUNA GROUP*
*BURGIMAR HANKAKA GROUP*
<><><><><><><><
INA MAKA GAISUWAR MAMANNINKA DA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIA ALLAH SA CAN TA FIYE MUSU NAN ALLAH SA ALJANNA CE MAKOMARSU. DA DUKKAN KULLIHIN MUSUMLIM ALLAH
🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼
( OMMAR FAROUK)
👛👛👛👛👛

zuwa lakacin kuwa dufun magrib ya fara shigowa,
Shima a haqiqanin gaskia hankalin sa ba'a kwance yake ba,indan ta shine bazai damuba to matsalar ita din da bata saba da rayuwa a haka ba,
siririn tsoki yaja tare da had'e kansa da wata bishiya yana tunanin mafita a garesu,
Leqawa ta danyi a fuskar sa cikin tsoro-tsoro ta ce ,
"Yaya Abba kasamo mana mafitane ."?

a fusace ya dago har ta zabura ta yi baya dashi ,
ya watsa mata harara yace ban saniba sai kin shaq'eni sannan zan fad'a miki."

sunkuyar da kai tayi qasa tace ''yi haquri Yaya Abba ".

hararar ta yayi yabar wajen ,
wata 'yar qara ta qwalla yitakeyi harda tsalle -tsalle
da sauri ya iso inda take yana mai tsattsareta da sexy eyes din sa,
"miya faru kuma fitinanna,"?😡

hawaye take tana mai nuna masa bayanta tana fadin wani abune ke cizona a………wayyo Yaya abba yaqara cizona plccccc help me for God,
Ta kama yatsunsa tariq'esu gam ,
matsawa yayi yana fad'in "ke bazaki iya cerewa ba saini knn to bazan Cire ba ."

juyawa yayi ya tafi ,
duqewa tayi agun tana kuka harda tumurmusa qafafu a qasa, tanajin zafin cizon da abin ke mata har cikin b'argon ta amman takasa helping kanta,
Juyowa yayi ya ga yanda take kuka tausayin ta ya darsu a zuciyar sa , dawowa yayi ya kalleta fuska shaye da toka yace ,

"You stand up,😡
da sauri ta miqen tsaye tana kyarma
ta kallesa tace,
" to Yy Abba."
Yace,
"Move to me here",

da sauri ta matso kusa da shi din sosai like yanda ya mata nuni ,
Zip din ya zuge ta baya ,
dai-dai qarfen bra d'inta yaga wani qatoton qwaron turwa ya manne a wajen,
hannu yasa ya cizge sa da qarfi ,
wata qarar ta sake qwallawa ta juyo ta rungumesa tsam-tsam tana qwallan zafi ………

Kuyi hquri d wnn pans kaina ke saramin danku ma na daure nayi

💤💤
[11/4, 12:02] ‪+234 802 771 6077‬: 💖RIBAR BIYAYYA💖

By Sawwama A.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.