Best Hausa Novels

Ribar Biyayya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Ribar Biyayya.txt

Chapter 12 of 39

Page 12.

Juya halshenshi yake cikin bakinta cikin wani irin salo,kokarin zame mata rigar yake ta yunk'ura ta tashi tare da neman hanyan guduwa damkota yayi ya dawo da ita tuni ta rude tana fadin " uncle meye haka ka bari mana" idonshi a kankance yace " me zan bari kawai girmansu nake son gani ba kince sun girma ba am just checking on their size" ya fadi haka yana zame hannun rigar kokarin karewa take da hannunta ganin haka yasa ya hade hannayenta a sama yana kare musu kalla har da wani karkatar da kai can kuma ya tabe baki yace not bad sun girma da fadin haka ya fara sarafata tun tana mutsu mutsu har ta saki jikinta ta fara welcoming sabon feeling din dake rising a jikinta.
Baba karami juyata yake son ranshi ya manta matsayin da ya ajiyeta ya manta shekarunta da alwashinsa a kanta, da kyar ya iya yaki ya hana kanshi aiwatar.da abinda zuciyarsa da gangar jikinsa ke umartansa.
Mirginawa yayi gefe yana mai da numfashi yayin da fatima ta dunkele a gefe tare da janyo bargo ta suturta jikinta.

Tashi yayi ya nufi dakinsa dan tsarkake jikinshi for the first time in his life ya rabi mace yaji dadinta eh zamanin zamansu a america ya sha kissing budurwarsa amma not so deep da har zai loosing kanshi hajiya tayi namijin kokari wajen basu tarbiya a cikin masu jajayen kunnen.
Sakarwa kanshi ruwa yayi yana jin wani nishadi, bangaren fatima da kyar ta tashi tayi wanka tana mamakin uncle Ta San ita matarsa ce amma ai yasha gaya mata ba zaman aure suke ba wannan abinda yayi fa wa yana yiwa kanwarsa haka ne.

Cikin kwana biyun da ya rage musu su koma makaranta ko bacci fatima take zata ji baba karami na lalubanta ita dai bata tanka mishi haka zai gama wasanninshi da ita ya sata ajikinshi suyi bacci sabanin da da kowa ke gefensa.
Baba karami ba karamin kunyan abinda yake aikatawa yake ba gashi ya kasa hana kanshi Allah Allah yake yi su koma makaranta su daina kwana waje daya dan bai san mai zai aikata ba in suka cigaba da kasancewa haka.

Ranan da suka koma makaranta murna fal ransa yana ganin gwara su nesanta.
Su fatima an koma makaranta an tsunduma karatu haka kawai ta tsinci kanta da kewar abinda uncle ke mata sosai abin ya bata kunya gashi yanzu wani haushin ' yan makarantan take in suna yaba uncle sageer musamman masu damunta ta shigar dasu sabanin da da sai dai tayi dariya.
Yau asabar tashinta kenan ta dauko wankinta zata je staff quarters,a waje ta sami student na ta wanki tana fitowa Hasina yarinyar da suke aji daya tace fatee musty ke dai wahala bai isheki ba ga yara ba xaki basu wanki bakullum kina hanyan zuwa wanki tabe baki tayi tace wa? Ni? Tab amincin Allah ya kaiwa aunty salima ba wacce na taba yiwa bauta a makarantan nan ban ga dalilin da zai sa in bautar da wasu ba kuma fa a washing machine nake yi ba da hannu ba shi yasa kuke ganin nake dawo da kayana a goge dan bai dadewa yake bushewa in na matse a ciki Bilkisu isa tace toh ni dai a isar min da sakona yau tabe baki tayi tace naji. Ta kama hanyanta.

Duk abin nan da ake yi a kunne kuma a idon wasila. Bayan ta tabi koda taga ta shiga gidan tana kallo ta sa wanki ta koma palon tana kintsawa tana ganin fitowan uncle daga bedroom da alama daga bacci yake dan kayan baccin ne a jikinshi ga gashin kanshi a hargitse.
Ta baya ya rungumeta tare da manna mata kiss a wuya zaro idanu tayi lokaci daya gabanta ya fadi juyo da ita yayi tana fuskantarsa sosai yaji dadin zuwanta ya misssing wasannin da yake yi da ita limshe ido tayi ganin irin kallon da yake mata bata ankara ba sai ji tayi ya hade bakinsu tare da jan zip din rigarta ya sauke ya sa hannunshi yana auna girman boobd din da aak ce sun girma😜 clutching gaban rigarshi tayi tana jan numfashi saboda wani irin salo da yake mata zubewa suka yi kan kujera yana cigaba da romancing dinta kokarin zare mata pant yake suka ji wani irin bugu a kofan kaman za a karya take gabanta yayi wani irin mummunan faduwa.

Da kyar ya mike gashin kanshi duk ya kara hargitsewa bottins din pyjamas dinshi a bude haka yaje ya bude kofar da ka ganshi sai ka zargi abinda yake aikatawa
Shugaban makarantan ne da discipline master sai malamai biyu da kuma wasila. Kokarin tureshi discipline master yake ya shige ciki dan yaniyin da yake ciki ya tabbatar musu da abinda yake.
Sai dai shima ya coge a kofa yana waigenta dan ya zargi wani abu da wannan so yake ya tabbatar ta mai da rigarta su kuma ganin yana waige yasa,suka kara gasgata zarginsu ingizashi ciki suka yi inda suka tarar da fatima itama a hargitse kayanta duk yayi squeeze gashin kanta a baje.

Kare musu kallo suka yi daya bayan daya kafin principal yace malam sageer ka bani kunya kaine mutum na karshe da duniya zata yi tunanin zaka bata y'ay'a mutane sai gashi mun kamaka dumu dumu da aikata abin ashsha da dalibarmu discipline master ya karba da fadin ashe dama kune malaman da suke bata mana student malam sulaiman malamin islamic yace abi abin a sannu dai shaidar zina na da mutuqar hadari uncle yunus yace wani a sannu bayan ga alamu sun nuna mr sageer na keta haddin yarinyan da yake ikrari kanwarsa ce malam in kun saba iskancinku tun daga gida baza kuzo ku bata mana tarbiyan yara ba sai kuje can ku karata. Principal yace tabbas dole su bar makarantan nan bayan an yiwa yarinyan hukunci me tsanani, fatima kara volume din kukanta tayi jin abubuwan da suke fada gashi uncle yayi shiru yaki musu bayani uncle yunus ne yace discipline master ka koya mata hankali yana kokarin fincikota sageer ya shiga tsakaninsu ya dago yana kallon tsohon sojan idanunshi sunyi jadan bacin rai cikin wani irin murya yace dont you dare lay your filthy hands on my wife(kar ka kuskura ka dora kazantacen hannunka akan matata) kallon kallo suka soma yi kafin uncle yunus ya fashe da dariya yace dole kace matarka mana tunda tana maka abinda matarka ce ya kamata tayi maka.

Fatima kam kuka take sosai lokaci guda kuma tana mamakin uncle da ya kirata da matarsa bayan kullum shi yake jaddada mata kar ta kuskura ta furtawa wani wai shi mijinta ne dan har abada yan uwan juna suke ko da yake suna tsaka me wuyan da dole fadin gaskiyan shine mafita.
Principal ne yace wasila ta rike ta su je office dinshi malam sageer kaima ka shirya muje can ka kuma bamu shaidar cewan yarinyan nan matarka ce
Daga kafada yayi ya canza kaya laptop dinshi ya dauka suka nufi office din a hamyan zuwansu ya kira alhj sada abokin abbansu kuma mamallakin makarantar suna isa duk suka zauna sageer ya bude laptop dinshi ya bude folder din hotunan daurin aurensu da mothers night ya nuna musu har da iv sosai kowa ya cika da mamaki aka koma kallon kallo duk kuma aka juya ana kallon wasila jin ta fashe da wani irin kuka.

SAWWAMA QAWWAMA

SAWWAMA QAWWAMA😘
💖RIBAR BIYAYYA💖

By Sawwama A.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.