Kaddarar Rayuwa Complete Hausa Novel
Reading file: _KADDARAR_RAYUWA_cmplt.txt
Chapter 23 of 24
*page 24*
Wani irin kallo, ya jefa mata me cike da ma'anoni wanda ba kowa ke fahimtar haka, sai wanda yaji banci haka.
     Janyota yayi cikin ruwan ya haɗata, da jikinshi sannan ya kauda kanshi yace.
"Wanka zaki min, ba kallona zaki tsaya yiba, tunda kin kora min wacce zata min, ya zams dole ke ki min inda kuwa haka bai samu ba, zan miki dakaina,"
      "Don Allah kayi hakuri, ban taɓayiwa babba irinka wanka ba, sannan kai baka jin kunyane"
  "Wai kunya, hmmm nine zanji kunya ko ke ince tunbur kika shigo min, cikin ruwa baki ji kunyar haka ba saini maza wanke dan tashi zakiyi ki min wanka yawwa."
      Hawaye tacigaba da matsewa, tana kwance a jikinsa, tunda ya lura bata daniyya wanka yayi mata inda duk rabin wanka, ya karene, a gurin taɓayya😹
        A gurin wanke kumfane labarin yaso shan bamban, dan gabaki ɗaya, ta gama nukurkusa shi sonta da kaunarta haɗi da muradinta suke azalzalarsa, yarasa yanda zai sarrafa kanshi zuciyarsa ingiza shi take, zuwa ga nahiyarta kauda kan da yake yasoma, kaiwa makura ya gaza rufe idanunsa akan abinda zuciyarsa take muradi ya, kasa haɗiye son kasancewa da ita, asalima rura masa wutar kaunarta ake azuciyarsa, be san sa'in da yakai hanunsa kirjinta ba, takar makaho haka, ya koma yana laluben jikinta, ya jinshi yake kaman wani sabon shiga a gurinta a madadin ya ɗauraye mata, jiki sai gashi ya buge da bin duk ilahir jikinta da da sumbata, lokaci guda ya sussuce akanta ya makance baya ji baya gani,
    ɗaukarta yayi cak bayan yasake musu, ruwanda ya ɗauraye musu jikinsu, yayi waje da ita a gado yadireta, idanunta a rufe cigaba yayi da latsata da murjeta tare da, bin jikinta da sumbata masu fitar da hankalin,
      A nutsu ya mike zai mata rufa, da faɗadiyar kirjinsa, shekaru hudu da kwanaki suka shigo dawo mata a kwanyarta, abubuwan da suka faru sun dawo, mata sabi dal, tsoro da firgici dai dai, lokacinda yake shirin sanin matsayinshi a gareta,itama tasan tana a daga gareshi, ihunta tare da ajiyar zuciya, suka dawo dashi daga duniyar da yake shirin isa ya sauka kanta da sauri yashiga, jijjigata tare da kiran sunanta.
Amma ina tayi nisa, karshe sauka yayi daga gadon ya shiga, banÉ—aki ya É—ibo ruwa, ya watsa mata, mata, ajiyar zuciya tayi sannan ta fashe da kuka, tare da tureshi towel É—inta ta É—auka, tafita da gudu, tana kuka tana shiga É—akina tarufe kofarta haÉ—i da jingina a jikin kofar, zamewa tayi cikin kuka take buga kanta tare da,
    Tsinewa Maina, da Allah ya isa, yafi kwando dubu tayi masa har tagaji.
    A wajen takwanta, tana zubda kwalla masu zafi,
    A ɓangaren Mashkur dafe kanshi yayi cikin tashin hankali tabbas yaso yazake da yawa, ya rasa me yajanyo hankalinshi ya gushe har ya nemi, hakkinshi da wuri haka saka doguwar riga yayi ya,bita ɗakinta yayi yayi ta buɗe amma taki, shikam hakuri yazo bata amma ina taki dan dole ya tafi rarrashin Zuby,
     Yana shiga ɗakinta yasameta taci kuka har takoshi, tana tsakiyar gadont, hawa yayi, yashiga rarrashinta da zantuttuka masu daɗi abinda ya mantar da ita kenan kome, tashiga masa abubuwan da yasa ya manta da yar damuwar da yake ciki kenan.
Bazai iya hanata, kome daga gareshi ba, amma wani yanayin da yakeji daga gareta yasa yayi maza ya toshe hancinsa, dakyar suka gama, ya shiga banÉ—aki yayi wanka, har wannan lokacin tana kwance zuwa yayi bakin gadon ya zauna, yana kallon fuskarta cikin damuwa ya rasa ta inda zai fara mata, magana karshe yayi karfin halin cewa.
"Zubaida, ina son muyi wata magana, dake idan babu damuwa."
   Miqewa tayi, cikin nutsuwa tare da ɓata rai ita duk tunaninta akan shkurah zai mata magana shi yasa taɓa rai, tace...
"ina jinka,"
Shiru yayi, yana karewa fuskarta kallo kafin ya kaÉ—a kanshi yace.
"Zubaida, baki da lafiya ne,?"
    yajefa mata tambaya yana kallonta cikin ido, kafin yacigaba da cewa,
"Ni bantaɓa rayuwar aure da wata mace ba, sai ke har yau dake nafara sanin menene aure kuma ni ba nanemin matan banza bane, amma ina da wasu ilimi akan y'a mace."
    Shirune ya gifta tsakaninsu, shi yana tunanin yanda zai tambayeta, shin meke damunta har gabanta yake fidda wari haka,
  ita kuma, tana nazarin maganarshi nacewa bai taɓa rayuwa da wata y'a mace ba sai which mean shkurah sunan matarsa ce kawai amma babu abinda ya taɓa shiga tsakaninsu indai hakane zanci kuttt,
  Dawo da ita yayi, daga tunanin da take,tare da sake jefa mata tambaya yace.
"Meke damun privet part É—inki yake fitar da wari haka, ?"
    tsareta yayi da idanun cikin nashi yace.
"Ina jinki fa, me kike sakawa haka,da yake hanani samun nutsuwa dake,? me kika saka ya illata min ke, ehhe zubaidatu, me na rageki dashi, da zaki kashe rayuwarki jinki dan kisame kaina ne, kika kashe kanki kinyi kuskure babba domin ni mijin mata hudune, hmmm me kika saka naceeeeeeee"
    ya daka mata tsawa, wanda yasa sai da takusan kifawa, jikinta narawa tace.
"Yaya maganin mata nake, sakawa, bansan kaima kana jin warin ba nazata ni É—aya ce nake ji ashe har dakai.."
    Kuka tasaka jikinta narawa, kallonta ya tsayayi cike da bakin ciki da mugun fargaba, da damuwa, tacigaba da cewa.
"Don Allah karka rabu dani, akan haka wallahi bazan sake ba,kuma zanje asibiti."
      "Tun yaushe kika, fara wannan shirmen bansani ba,"
     bata iya bashi amsar ba yacigaba da cewa,
"Bani kika cuta ba, kanki ai ina sane da abubuwa da yawa, har da zubda min ciki sakike, nayi shirune sabida bana son damuwa, amma kinyiwa kanki inda nasame lokaci zan fita dake, ko india kije ganin likita, amma hmmm "
     yana gama faɗar haka, yafita,
     Ranshi a jagule, haka, takoma ɗakinshi.
*........*
Bayan kwana biyu, Zuby, tana bin diddigin shkurah da mashkur tunda ta lura babu abinda yake haÉ—asu, ta shirya tsaf, ranar girkin shkurah, tana kicin taje har bakin kofar kicin É—in tana dariya inda take waya, da wata kawarta, tace.
"Hmm, ai ina faÉ—a miki wannan auren da yayi, ai nataimakone, sabida kuwa gudun amaryar yake karta shafa masa cutar zamani, wallahi shi da bakinsa yake faÉ—a min kinsan shi da kishi kuwa,hmm yace baisan maza nawa bane sukayi tsalle akanta ba, ya auretane kawai dan yar zumuncin da yake tsakanin iyayensu, eh mana, shine dan karuwanci har da binshi banÉ—aki, yo anyi walkiya musan kome,"
   cire wayar tayi, daga kunnenta tana kallon shkurah da takasa ɓoye hawayenta, kukan da take dannewane yakwace mata, dariya Zuby tayi sannan tace.
"Wallahi zaki bar min gidana, dan mijina bazai taɓa kwanciya dake ba, kuma dole kibar min gidan wawiya karuwa karya kawa bola ke kishi dani ba sauki gwara kiyi da kowa, akan kiyi dani da kafarki zaki bar gidan nan mitsss"
   taja tsaki har zata wucce shkurah tayi maza tafara magana cikin kuka tace.
"Wallahi ke banziya ce mara hankali, nagodeni karuwace amma zan nuna miki ni cikakkiyar karuwa ce idan ban nuna miki ba nayi yawon duniya sannan ga sako kije ki tambayi wanca tantirin ɗan iskan uban yan iska, Maina kice wacece ni......"
   Tana gama faɗi haka, taban gajeta tayi shige ɗakinta, inda ta zube akasa tana kuka.
     Sai da tayi,kukan sannan tashiga shirya ynda zata tunkari rayuwarta dole ta manta da kome ta rungume mijinta, tunda kome tayi yana kokarin shiga ciki, ga kulawar da yake bata, uwa uba, kyautatawanshi a gareta, dole tayi wasan kura da Zubaida....ðŸ˜
      Yana gama kwananki shi a ɗakinta ya koma ɗakin zubaida, tsaf ta shirya, dake ranar asabar ne sai da tabari, mashkur yafito main falon shi yana, aikin a laptop ɗinshi zuby, tana kaiwa da komuwa,
   da gudu tafito tana ihu daga, ita sai towel, ta nufushi, faɗawa jikinshi tayi tana, kuka cikin tashin hankali ya sauke laptopɗin shi, yashiga tambayarta lafiya.
  Nuna masa, kirjinta tayi, tana kuka,
"me yasameki a wajen" ya tambayeta,
   "Yaya wani, abune ya cijeni a kan nan ɗina," ta nuna masa kirjinta.
     "Toh, ya zanyi miki"
   "Kaikayi yake min, wayyo Allah na kaduba min ya dame ni da kaikayi"
     zarro idanun yayi, dan bai manta da tarkon da taɗana mashi kwanaki ba,
   kunce towel ɗintayi, tana nuna masa, kan burst ɗinta da yayi ja, tura masa kirjin tayi, 😹 Kuma zuby tana tsaye kikam tana kallon ikon God,
    goganku fuska yayi, yakai hanunshi yana sosawa buge hanun tayi, cikin kuka tace.
"Wannan wasan yaran, fa kasa tongue É—inka, mana zaifi"
 a sussuce yakai kanshi ya fara, sosa mata juyawa tayi tana kallon, zuby wacce tayi mutuwar tsaye (😹)
    ta sake mata, wani lalataciyyar murmushi tasake tura masa,
    Gogan ya haukace ya zauce, mikewa tayi tana, kallon yanda idanunshi sukayi, duk da tsoron da take ji, ce masa tayi.
"Muje ta É—akina kakashe min, kwaro inda hali ma, ka kashe arna, kaman saba'in haka,"
    mikewa yayi, taja hanunshi takaishi har kofar ɗakinta cikin shagwaɓa tace.
"Yaya ina zuwa."
  Main falo ta, dawo takalle zuby tayi dariya, tace.
"Rainon Bariki kike ji, ba faÉ—a dani ba, abinda faÉ—ar zai haifa bye sai nagadama na miko miki mijinki, kema kiji yanda nake ji,"
   Tana gama, faɗan haka, ta koma, jikintane ya hawu rawa, ɗakiɓ tashiga tasame shi, atsaye sai niman kwaron yake, rungume shi tayi, tabaya tana dariya cikin tsoro juyota yayi, ya tsareta da idanun sake tawul ɗin tayi, tana kallon cikin idanun, shi kifa kanta tayi a kirjinsa tace.
"Gani, kayi yanda yayi maka, dani."
    rungumarta yayi, cikin nutsuwa yace.
"Nagode, amma nayi mana visa na zuwa kasashe biyar dan honeymoon acan nake bukatarki kisake gyara min kome ki adana min kanki karki kuskura kisaka wani abu awajen just use warm water nd salt, idan kayi haka kin min kome, zankai zuby india, daga can, zamu wucce idan taga likita zata dawo gida zata barmu muyi amarci me tsada ranar monday zamu tafi.
    Yana gama, faɗin haka, yazaunar da ita, yana kallon kirjinta wani murmushi yasake sannan yace.
"Wandanan abokanayen nawa kar asake saka musu brz sabida zasufi kyau a haka,"
    shafasu yake cike dajin daɗi,dan shi mutune da yake son boons a jikin mace, musaman na shkurak me maman tasa, gasu a tsaye suke kuma a dashe basu zube ba ko rankwafe ba, kuma ba laifi suna da girma dai dai misali,
    haka ya gama, wasa dasu tare da sarrafata ta yanda bai shiga hakkin Zuby ba,
       Yana gamawa ya hura mata iska, yace.
"Kwanta kiyi barci da mafarkina kinji ko"
   gyaɗa masa kai, tayi sannan ya fita yabarta, a hankali take jin wani feeling akanshi mikewa tayi tashige banɗaki ruwa rasakewa kanta wani farin ciki da jin daɗi, haɗi da kaunar mijinta yana bin lungu da sako najikinta.
.......
Tsakanin Zuby,da mashkur kuwa, ansha yaki dakyar yasamo kanta😹
  Kaman yanda yace ranar monday suka, bar naija dukkansu uku,
    suka sauka, Hydarabad, anan zuby zataga likita,
  Satinsu biyu bayan taga likita dan tunda sukazo yana da zuby, tsakaninshi da Shkurah babu wani zama dan zuby tace babu keÉ“ewa da zasu tunda tafiya gida zatayi dan haka ya bata,lokacinsa sai tafi, dakyar jarababbiya tatafiðŸ˜
   Ranar suma, suka bar india zuwa, Moscow indasuka sauka a wani hotel na alfarma,
bayan sun wucce gajine, ya nemo musu abinci suka ci, sannan suka shiga wanka tare, sai duk kunya ya rufeta dakyae suka fito sannan suka gabatar da salolin kansu daga nan ta É—aura musu da nafila, inda yajima yana musu addu'a...
   Dake karfe biyar nasafe suka, isa, dan lokacin dusan kankarane, shi yasa suka kule a ɗaki, kara musu kafin room heater yayi dan ba karamin sanyi ake ba,
     Kwanciya yayi, sannan ya saka hanun ya ɗagota, dan tana zaune a kasa, ya janyota jikinshi rabata yayi da kayan jikinta yasakata cikin bargon, tana kwance a jikinshi,nan ya shiga aika mata da sakonshi masu tsayawa a rai da brain cikin salon zaratan maza, wandanada sukasan ciwonkansu masu daraja da kima, wadananda suka tsaya iya halal ɗinsu Mashkur yake, biyar da ita, amma tsoro da firgici sun hanata mika wuya rike masa hanun tayi tana kuka tace.
"Ba zan iya É—aukar laluranka ba, karka manta ni ba budurwa bace, don Allah kabarni haka, wallahi bani da abin baka..."
    cila harshenshi yayi cikin bakintata tana kuka, tana turzmjewa mashkur yayi addu'a saduwa da iyali yashiga niman kofar da tasha gyaran mommah da Umma, dan ta tsuke, ba kaman na budurwa ba, amma a rufe take, cike da kwarin gwiwa yabi a hankali yashiga wani irin mika yayi, yayinda itakuwa muka take, dan bataso Mashkur ya sameta a haka taso yasameta a fully dinta yanda zata zautar dashi, kuka take bayan k'amk'ame shi, kukan da take kaman zugashi take.
   Dan haka yashiga kashe arna bagani,
     Ga wani ruwan ni'ima me cike da daɗi, ga dumi, shi ya sake kara masa kwarin gwiwa wajen darje arna da shekesu sai da yasame kaman mintuna arba in sannan yakifa akanta yana, zubda kwalla jin daɗi sai albarka yake saka mata,
*Iya Karshen Rashin kunyata kenan Duk wanda yazageni Shida Allah, dan banwa kowa dole Ba*👌💋
3/4/21, 9:48 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*
'''LOVE AND TOUCHING HEART STORY'''
MAI DAMBU CE
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.