Kaddarar Rayuwa Complete Hausa Novel
Reading file: _KADDARAR_RAYUWA_cmplt.txt
Chapter 20 of 24
*Page 21*
Kifa kanshi yayi akan sitiyerin motar cike da tashin hankali, dafa kirjinshi yayi wanda yake barazanar tarwatsewa,
   ɗago kanshi yayi idanunshi sunyi mugun ja, tada motar yayi, cikin azama, yabata wani mugun wuta cikin kwarewa yake gudu.
Yana wucce(G.g.bauchi) ya lura da motar da yake bin bayanshi kafin ya isa, Awala hotel son sha gabanshi taka birki yayi kaman antsila, da mugun sauri suka, fito basu bari ya buÉ—e motar ba, suka fasa glass kofar motar,
suka fito da shi suka jefashi a motarsu kiran sienna suka fice a guje.
*.......*
A police headquarter, haÉ—a track device É—insukayi cikin second sai ga, abin yana point É—in inda suke duk inda suka bi yana nunawa musu,take aka cika mota da yan sanda da Na'im da Abubakar suka, tafi.
......
Ruwan sanyi kalau, ya watsa mata wani ajiyar zuciya tayi ta buÉ—e idanunta sai akan maina,
    hawaye masu zafi suka sauko mata daga idanunta, cikin rawan murya ta ɗago kai tace.
"Me kake bukata, kuma a rayuwata me yasa bazaka barni haka ba, me yasa bazaka barni na karasa sauran rayuwata a haka ba, Maina kabarni hakw don Allah."
    Wani kukane me cin raine ya kwace mata,
   Janyo kujeransa yayi, zuwa gabanta ya zauna dab da dab da ita, yatsar hanunsa yasaka akan lips ɗinshi, yace.
"Shhhhh, kiyi shiru ya isa haka, nima sonki nake shi yasa nazo a wargaza auren, ina son ki haifa min kyawawan yara masu kama, dake kinga ni bazan cutar dake ba, ga Yarana a nan idan wanca sha-sha-shan yazo sai yazama waliyina ke kuma wani daga cikin yarana yazama naki, idan kuma kika ce a'a" juyawa yayi
    yakalli wani kwai wuta, sannan ya maida kanshi gareta, tana kallonshi jikinta na rawa, cikin idanunta ya kalla sannan ya ɗaga hanunshi kafin ta kalle inda ya saita hanunshi sai karan harbi taji ba karamin razana tayi ba, rike kanta tayi cikin tashin hankali tana kuka,
"Idan kika kuskura kika ce bazaki aureni ba, haka zan fasa kan wanca banza i don't care, kin fahimceni ko"
    ɗago kai, tayi cikin rashin kunya tayi dariya, tace.
"Kayi kuskure Allah, daga kai har shi baku gabana, dan jirgin da ya kwasoku bansan shi ba, balle kuma wai,"
   dariya yayi sosai, kafin ya kalle ɗaya daga cikin yaranshi yace.
" É—auko sillytap karufe mata baki, kince baki damu dashi bako, ok bari mugani idan da gaskene, kurefe mata baki sannan ku É—aureta akan kujeran, mu zuba ido mugani."
 *.......*
Suna shigowa, gubi dam daman da jirgin ruwansu suna zuwa suka fito da shi, aka sakashi take suka tada inji,
Tafiya a cikin ruwa, cikin minti 30 suka iso wajen ingiza keyar shi har cikin wajen, daga nesa ya hangota, tana ganinshi ta fara girgiza kanta, cikin saurin tana nuna masa bayanshi dakanta, tana kuka har da bubuga, kujeran da take tana kuka.
    Kafin ya iso gurinta, duka aka sake masa akeyarshi wanda yaja, yayi mugun faɗuwa jini nafita ta bakinshi da hanci, rike kanshi yayi cikin azabar zafin da yake ji kaman kanshi zai cire,
     Sillytap ɗin maina yacire yana dariya, kuka take tare da ihu,
    "Maina wallahi wutarka, daban take kai devil ne, acikinsu kai ogan shaiɗanune Wallahi sai kayi mutuwar wulakqnci" take faɗa masa.
    Murmushi yayi, rike da karfe da yabugawa, Mashkur yana kallonta, ɗagawa yayi zai maka masa tace.
"Don girman ubangijin karka taɓashi ka barshi haka, maina kana tunanin mutuwa kuwa, Maina mashkur bai deserve kake mashi ba, Maina zokayi abinda zakayi min don Allah karka taɓashi."
    Cikin kuka take, maganar tana bubuga, kujeranta.
    Dakyar mashkur yake iya buɗe idanunshi, maina natsaye akanshi ɗaura masa kafa yayi akan kafaɗar mashkur,
     dariya maina yake yana kallon shkurah yace.
"Hhhhhh, kekika ce baki son mashkur yanzun kuma kice min, kar na dakeshi, toh faÉ—a min, kina sona,"
    saka kafarshi yayi ya duke fuskar mashkur.
   "Maina ban sani ba, nidai kabarshi kawai ko ina sonshi ko bana sonshi, ɗan uwanane kuma kaima ɗan uwankane maina kana da imani kuwa, da kana dashi ba zaka taɓa dukan mashkur ba na amince ina sonka kabarshi don Allah."
"Ina ai mutuwa itace, abinda yadace dashi,"
   ɗago kwalar rigar mashkur yayi, yace.
"Kalla akan idanunka, zan sake mai-maita abinda nayi mata shekara huÉ—u da suka wucce, sannan na harbeku baki É—aya,"
   tunkuɗe mashkur yayi ya faɗi,
      Gurin shkurah yaje ya kifata da mari biyu sai da ta faɗi kasa sannan ya ɗagota, yashiga kunce mata ɗaurin da yasa aka mata,
  A gefen mashkur agogon hanunshi ya duba, sannan ya fara kokarin mikewa, dakyar ya durkusa akan gwiwarsa, sannan ya mike, haka yayi dai dai da kunce ɗaurin da maina yasa aka mata, tureshi tayi da gudu taje gurin mashkur,
       Cikin tsananin fusata, maina ya mike ya suri bindigar jikinsa yasaita da niyar harbin mashkur, sai a kafaɗar shkurah har sau biyu,
     Ajiyar zuciya tayi ta zube a jikin mashkur,
     Ganin yasaɓa saiti yasake ɗaukar karfen da ya bugawa, mashkur ya tunkaresu gadan-gadan yaɗaga, ashe akwai wayar wuta wacce ba'a rufe bakinta ba, aikuwa ya haɗu da karfen k'am ya k'ame, wuta tana wasan kura da shi.
(Yau kam naga masu farin ciki irinsu Aunty dada nasari Sadiya zabura, Mommy sayyed Asma'u da sauranku ni natafi zaman jinya maina)😹😹
    Allah sarki, ture kan shkurah mashkur yayi, ya shiga niman abinda zai taimakawa maina da gudu ya isa gurin kujeran da ya ɗaure shkurah, ya maka mashi ya faɗi can gefe guda yana, fizge fisgi,
    Karan harbi mashkur yayi ya kwanta sabida bullet yana shigowa har cikin wajen, a waje kuwa, cikin sa'a yan sanda suka kashe yaran maina, dan sunki a kamasu saima buɗe musu wuta da sukayi dole yasa akayi musayan wuta, tsakaninsu.
Wasu yansanda suna waje,Na'im tare da Abubakar suka shiga, cikin da wasu yan sanda ganin mashkur sukayi ta ɗauko shkurah a hanunshi dan bata numfashi, haɗa hanya yake da sauri na'im ya isa zai karɓeta ɗago kai mashkur yayi ya kalleshi, ya kuma kalleta, sai ya mika masa ita,
      Na'im na amsarta shi kuma, ya nemi faɗuwa Abubakar da, wani ɗan sanda suka rikeshi aka fito dasu sai satar kallon na'im yake, sau biyu dai na'im yana kamashi, haka da ya gani yasa jikinshi yayi matukar sanyi,
    sakasu akayi a jirgi, sannan aka haɗa maina da yaranshi waje guda, har lokacin bai bar fizga ba.
     Dole aka bar wasu a gurin suka tawo dasu mashkur, ana tsallaka ruwa aka sakasu a mota, sai T.h,
   Sannan aka koma, kwaso su maina,
*.......*
Abubakarne yakira umma, ya faÉ—a musu kafin wani lokaci asibiti, ya cika da yan uwa, da abokan arziki, Allah sarki umma bata nemi shkurah É—akin Mashkur taje ta zauna, inda kusan manyan likitotine aksnshi.
     Tabbas mashkur ya daku, dan tattaunawar da likitotin suketayi kenan akanshi, sun kwashi awa uku, kafin suka fito suna magana,
    Umma na ganinsu ta mike idanunta dab da kwalla tace.
"Zan iya ganin yarona kuwa"
   "Eh madam amma don Allah banda hayaniya dan ana son ya wuta," suka ce mata,
dasaurinta tashiga, tasame shi yana barci zama tayi a gurinshi,
Ayya maina, an kawo shi, nan dai sukayita kokarin ganin, ya dawo amma ina, saukin sai a hankali
😂😂😂😂😂😂😂😇 Allah idanuna yake hanani dogon typing, Amma insha Allah kome ya kusan kammala
Team É—in Maina Shkurah ina gaisheku tare da
Team Mashkura ina muku fatan alkhairi ana tare.
_Wata tace Kamata yayi nasaka Love and touching heart story karkuyi tunanin karanbanine a'a gyara aka min shi yasa na antayo muku.💋_
3/4/21, 9:48 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*
*LOVE AND TOUCHING HEART STORY*
MAI DAMBU CE*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.