Complete Hausa Novels

Kaddarar Rayuwa Complete Hausa Novel

Reading file: _KADDARAR_RAYUWA_cmplt.txt

Chapter 15 of 24

*page 14*

B'ale botir É—in rigarsa take, cikin nutsuwa, kamshin turarenta yake shaka, wanda daman tashafane dan shi,irin turaren haÉ—in nan ne, me birkita tunanin, a gefe guda kuwa gyaran aure yake, (Amma ku nemi oganniya ko husna sunsan sirrin gyaran aure)

             A hankali, kamshi yashiga lungu da sako na jikinshi lokaci guda yakai hanunshi k'ugunta sannan yakai kansa dai dai kunnenta muryanshi k'asa k'asa yace.

"My zuby, ina son turarenkin nan"

        murmushi tayi, hankalinta nakan gashin kirjinshi cikin wani irin salo me ɗaukar hankali,

       hanunshi yakara sakawa yajanyo dan wani irin,feeling yake jin akanta,  hmmm Allah sarki Zuby da zata gane da tanime soyayyar mashkur ba, sha'awarsa ba, dan ko kaɗan baya sonta yana tare da itace sabid, iyayen asalima zuciyarsa tana, tare da shkurah.

           Wasu abubuwa, sukewa, juna cike da muradin kasancewa tare, tsayiwane ta gagaresu harta kai suka zube, a kasar ɗakin, jikinsa na rawa, dan ya gama matsuwa ya akai gidan karshe,

     rike hanunshi tayi, ta buɗe idanunta da suka kaɗa sabida abubuwan da ta loda, shima zuba mata, ido yayi wanda suke cike da sha'awarta fal muryansa k'asar makoshi, yace.
"Me ye haka,?"
      ya jefa mata tambaya.
      Zanin gadon ta janyo, ta rufe jikinta muryarta na rawa tace.
"Jikina kake bukata, ni kuma sonka nake bukata, kasoni ya Mashkur koda kaÉ—an ne, wallahi zan kyautata maka fiye da yanzun, don Allah."

       Kare mata kallo yayi,yana tuna abinda Maina yayi masu, mikewa yayi ya nemi duk tulin bukatarta yarasa dan bakin ciki da kiyayyar Maina suka dawo masa sabo towel ɗinsa ya ɗauka yashiga banɗaki kuka tasake mara sauti, ga kayan matan da tasha ya fara jikata, wullar da zanin tayi,ta shige banɗaki,
               Yana shiga yasakewa kansa ruwa, aikuwa tana shiga banɗakin tarungume bayansa, tana zubda hawaye tare da bashi hakuri,

         tausayi tabashi aiko bakome uwar y'arsace juyawa yayi ya rungumeta dakyar suka, gama wanka,dan shafe-shafe, sumbace² sukayi, sannan suka fito, ba zai iya hakuri ba dan haka, gado suka dire nan aka shiga, kashe (arna😎)

      Bayan kura ya, lafa sai kace a filin yaki, suna makale da juna, yana shafa kanta yace.
"An turani kaduna, aiki kuma zanyi sati É—aya, Insha Allah zan dawo ki haÉ—a min kayana dan gobene tafiyar."

        "Allah ya nuna mana, ya kaimu goben, amma Ya mashkur ina son kuɗi, zanje azare bikin." inji zuby.
       Matsalar zuby, kenan ita, bata da matsala kuɗi, kawai abata, kuma inda,zata same kuɗi toh bata da case kuma ba kananun kuɗi yake narka mata ba, yana tafiya zataje siyan magungunar mata, da mekyau da mara kyau ata cuse cuse, ita nam zata (bulge Angon matacciya😂)

       Wanka yashiga yayi ya ɗauro alola yafita masjid, tana kwance amai take ji, sosai dakyar ta mike tashiga tasake ruwa wanka tayi dan idan tace zata fara tsarkine amai zatayi, sabida karnin da take ji na, ruwan abinda take cusawa, shima mashkur ɓoye mata, ƴake amma tana matukar takura masa,
      bayan tagama wanka,ne tayi amai sosai, har sai da jikinta ya mutu, kallon kanta tayi a madubin dake banɗakin, kallon kirjinta tayi sun ɗan cika, sosai alamun shigar sabon ciki.
Ranta ne ya ɓaci, tana kallon kanta, a fili tace.
"Ina dakon banza, bayanshi bae san inayi ba, kaima flushen É—inka zanyi, duk ranar da yafara sona zan sake haifa É—a, ko cikin Shkurah abisa kuskure yashiga, balle wannan zubda shi zanyi."

Zubaida kenan bayan lil shkurah tasake samun ciki har sau biyu tana, zubdawa na shkurah ma babu yanda batayi ya zuɓe amma, cikin yaki sai ma azabar da tasha.

****
Zaune Alhaji Hammayo yake a wheel chair É—insa kallon Umma yayi cikin nutsuwa, duk da maganarsa bata fita, yace.
"Habiba kin hana kausar shaidawa y'an uwanki, inda kike sabidani ko, Habiba na amince miki kije kisada zumunta, kije kafin lokaci ya kore miki, kije kar laifina yayi yawa, nakasance mutum mara adalci, don Allah ki yafe min."

       Haɗiye kukanta tayi, sannan ta girgiza kai, tace.
"Zan tafi gida, amma nafison tafiya dakai, tuntuni nake binka muje germany ayi maka, aikin kashi amma kak'i toh taya nima zan iya tafiya nabarka idan ka amince sai muje ayi aikinki, shikenan tunda likitoti sun tabbatar zaka tashi, kashinka basu nakasa ba."

         Ta karshe maganar tana kallon,shi cikin nutsuwa, sake kallonta yayi, sannan ya gyaɗa mata kai alamun ya amince..

      Farin cikine ya lulluɓeta kaman t daka tsalle,yanda take ta zubawa ubangiji kirari shagala yayi, da kallonta dan wani zubin, komawa yarinya ɗanya shakaf take masa, idan tayi wani abu kuwa, sai takoma kamar shkurah, ɗago kai tayi suka haɗa idanun kashe mata ido ɗaya yayi , kunya yasa tarufe fuska,

      duk wannan abun da suke akan idon bilal, yana tsaye shima sun burgesu, shima yana ta dakon son amma yarasa yanda zayi dan be san yanda za'a karɓi alamarinsa ba dukda wacce yakeso, batasan yanayi ba,

  gyara murya yayi haɗi da sallama, zama yayi ya gaisu, kallonsa Alhaji hammayo yayi, sannan yace.
"Duk yan uwanka sunyi aure, dakace karatu, kayi ynz kana aiki, me ye matsalarka da aure"

           Itama umma zuba masa ido, tayi tana nazarinsa, shigowarsu mama da ummi yasa ta, maida hankalinta garesu.

           Sake mai-maita masa tambayar yayi, ɗagowa yayi, cikin nutsuwa.ya ɗan saci kallon Umma sannan ya maida hanklinsa kan Babansa yace.
"Ina da wacce nake, so amma bansan yanda zaku amshi alamarinta ba, dan...."

       Sai yayi shiru, ya sunkuyar dakansa kasa yana wasa da kafet ɗin falour ɗin.
"Humm, ina jinka akwai matsala kenan, a gun yarinyar"

"A'a babu matsala kawai, bazawara ce, kuma yar wajen Umma kausar ce."

     A tsorace ya kai ayar maganar dan gani yake Umma zata rufe shi da duka, sai yaga akasin haka, fuskarta ce ta yawalta da farin ciki, haka yanuna masa, tayi na'am da zabinsa, albarka tasaka masa, sannan tace zata kira kausar ta faɗa mata, inyaso idan suka dawo, sai aje niman auren.

  Zarro idanun yayi cikin jin kunya yace.
"Umma ban faÉ—a mata, ina s..."

       Dakuwa tai masa irin zagin nan, a ware hanun ta nuna maka✋😜
(_I'm real miss my grand Mah yaseen irin zaginta kenan aware hanun a nuna maka akan fuska😹_)Ubangiji ya gafarta musu, da rahama,

        Fita yayi yana dariya, tun lokacin da mommah tasan Umma tana nan bauchi, bayan mashkur ya sha dogon jinya yatashi a nan take faɗa musu,ai shkurah yar uwarsu ce, dan haka nan ma gidansune ko ba shkurah, toh ya ɗauki umma,  a matsayin uwa dan tare suka sha nono,

       A yanzun haka, ɗaukar lil shkurah yayi ya kawowa umma ta zauna a wajenta dan Mamanta bata wani kulawa da ita,

  ****
Washi gari...
Da safe wajen seven, mashkur yabar garin bauchi sai kaduna,

     ****
Garin kaduna,tsaye take rike da k'ugunta, tana kartawa wata yarinya rashin mutunci, akan ta kula mata saurayi cewa take.
"Yar iska, karuwa, banda rashin aji ina, zaki kula wanda yace baya sonki, ke wallahi nasake kamaki da abokina sai naci,"

       Janta yake yana rarrashinta cire hanunta tayi tace.
"Don Allah sake nk, Manoor zan ci kaniyarta jaka kawai, me bin namiji"

        Fincikota yayi da mugun karfi dake hill tasaka ai kuwa tayi tuntuɓe, ta faɗi, Ihuuuu tasaka tana yarfe hanunta, ita yarinyar kuwa da kawayenta suka kwashe da dariya,

      Dake a bakin wani hotel suke sunzo wani party kawarsu tana birthday shine yarinyar taje wajen abokin Shkurah wato preety.

       Shi kuma shigowarsa kenan hotel ɗin yazo kama masauki, yaga cincirindon matasa, maza da mata, gashi sai dariya suke ta kyalkyalewa.

     Faɗuwar be dameta ba, kaman dariyar da suke mata, manoor yayi-yayi ta tasha amma taki dan kafarta gocewa yayi, kuka take dan har muryarta na tashi, zuwa yayi ya wucce amma sautin kukan ya daki zuciyarsa, wani bak'on al'amari me ɗauke mamaki ya shige sa,

       Runtsa idanunsa yayi ya wucce,
     Cikin muryan kuka, tace.
"Fancy idan kika sake na tashi wallahi zan nuna miki Wacece Preety,salin alin kibar nan if not,"

        Cak, numfashinsa suke shirin barin gangan jikinsa,bugun zuciyarsa ya tsananta, brain ɗinsa ya ɗauki ɗume, a hankali ya iso inda ta maida masifarta kan Abokinta, tace.
"kawucce ka bani guri, i hate you, kaje kukarata banzaye kawai kuma Allah ya isa banyafe ba karyani da kayi."

     Haushine ya rufe, manoor ya ɗaga hanun zai ɗauketa da mari,  rike hanunshi Mashkur yayi, sannan ya girgiza masa kai yasake hanun, durkusawa yayu a gabanta yasa hanun ya ɗaga kafarta, ya cire takalmin, ya kama kafar ya juya dakarfi sannan yaja, har sai da yayi kara.

Rike hanunsa tayi tace.
"Dan kaunarka da iyayenka karka sake jan kafar wallahi, zafi yake min,"

         Kallon cikin idanunta yayi, sannan yaja kafar itace, ko mai kama da itace,

        ihu take tsakaninta Allah, sau uku yaja kafar sannan ya mike, yace.
"Zaki iya tafiya ma yanzu,"

       Mikewa tayi, cikin rashin sa'a ɗaya takalmin dake kafarta ya sake tankwarawa zata faɗi, maza yayi ya tareta yakince shi tayi ta tashi daga jikinsa tana, me wurga masa kallon banza, ba sannun ba nagode tasaka takalminta tabar gurin kallon kayan jikinta yayi, yaga daga ita sai wani guntu riga iya cinya orange takalmin da jakarta silver, haka yan kunenta ma haka,

     A hankali yace.
"No ba ita bace, shkurah ta jima da mutuwa, ba a taɓa tafiya a dawo ba, dan haka nasan ita ta tafi, kama ce kawai

*Ina yinkufa*💋
3/4/21, 9:47 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*

MAI DAMBU CE*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.