Complete Hausa Novels

Kaddarar Rayuwa Complete Hausa Novel

Reading file: _KADDARAR_RAYUWA_cmplt.txt

Chapter 17 of 24

*Page 17*

Parking yayi, ya kashe motar sannan ya shiga gidan, tana zaune a falo tana shan fruit, mikewa tayi da sauri bayan ta ajiye bowl É—in, ta isa gareshi ta amshi jakarta, sanye take da wani riga da wando sun kamata, sosai gaban rigar yana da tsagu kana, iya hango boobs É—inta tana gaba yana baya, juya masa ukwu take, son ranta kallonta yayi, ya girgiza kansa, a ransa yana cewa iya abinda ta iya kenan a aure, bata san kula da miji ba, sai dai always, sex tsaki yayi har É—aki ta kai masa, kayansa.

      Taso ta taimaka masa, amma ya nuna baya bukata dan dole ta hakura, tafito waje, falo ta dawo ta cigaba da shan fruit ɗinta, babu ɗan kulawar nan da take masa kawai hidimar shan abintane, gabanta.

      Har yafito falo, bata ce masa ga abinci ba balle ruwa, gaza hakuri yayi yace.
"Ina abincina, ko haka zan zauna da yunwa,"
       ya tsareta da magic eyes, ɗinsa sunkuyar da kai, tayi tace.
"Kayi hakuri,da wai sai anjima na dafa mana, taliya da sauce"

          gyara zama yayi yana, ikon rabbi, haɗa hannayensa yayi ya tallaɓe, fuskarsa yana kallonta cike da mamaki yake kallonta, duk ya nemi maganar bakinsa ya rasa, can yayi dogon nazari kafin yace mata.

"Wai kekan, kinsan halin dakike ciki kuwa, anya kinsan halin da rayuwar aurenki yake ciki, kuwa hmmm, wannan shine naki Sirrin auranki, ko ?" ya jefa mata tambaya,

      turo masa baki tayi, tana kananun magana, murmushin takaici yayi, sannan ya mike ya zabu hanunsa a cikin aljuhun wandonsa yana girgiza kansa cike da ɓacin rai yace.
"Wai zubaida yaushe, zan ji daÉ—inki, yaushe xan ji daÉ—in aurenkine, zubaida baki san cina ba, baki san shana, baki san ki gyara min makwancina ba, habs zubaida nayi tafiya tunda ga nisan duniya baki niman min abinda zan saka, cikina ba, hmmm, kinsan halinda kika jefa zainab kuwa, amma ba damuwa ki cigaba, lokacin da kukana zai kare ya kusa, kiyi kome lokacinkine ina miki fatan alkhairi."

    D'akinsa ya koma, ya kwanta ranshi na masa, zafi tare da kuna, tashi yayi ya ɗauki system ɗinsa ya shiga aiki baji ba gani, cikin awa uku, ya gama abinda zaiyi, kiran sallar la'asar ya fita da shi, tunda ya fita bai dawo ba sai 10:36 ɗakinsa ya wucce yayi, ya kwanta.

            ****
Cikin sati biyu, ya haÉ—a musu visa zuwa, chicago kuÉ—i ya direwa, zubaida sannan yaje azare ya sallame mommah tare da rokonta, da taya shi da addu'ar fatan Allah yabashi sa'an tafiyar da zayi.

      Kaduna yaje ya ɗauki shkurah suka, wucce lagos,

      Su Umma kuwa kusan satinsu biyu kenan da tafiya, germany, dan har da lil suka tafi dan kaunar yarinyar take har cikin jininta,
      a satin aka masa aikin farko cikin nasara aka fito da shi.

         A ranar da mashkur suka bar naija, Anna takira zubaida ta fessa mata, dan sunje sayayya wani super market, suka had'u  da kawayenta, nan suka gaisa sai ga wani mutumin da matarsa ashe tsohon saurayin shkurah ne, nan mutumin ashe matar tasan shkurah nan kuma, tagan shigowarsu ita da kawayenta,

      hararan shkurah tayi, ita kuwa shkurah murmushi tayi,tabi su sai da ta bari matar tayi gaba sannan ta isa wajensa da sauri, tana kiranshi juyawa yayi, cike da mamaki daman shi yaso auren shkurah toh hajiya umaima tasa aka masa kashedi, gurin aikinsa dan saura kaɗan a kore shi, dan dole ya rabu da shkurah amma har ynz yana, sonta.

      Juyawa yayi cike da mamaki, yace.
"Preety har, kece kuwa ko mafarki nake," fuskarsa É—auke da mamaki,

        Dariya tayi irin na gogaggun yan bariki, tare da juya idanunta, tace.
"Na'im baka da kirki, da ban kiraka ba, haka zaka wucce ko da yake kana tare da madam É—inka ai dole ka manta dani"

           tana magana, idanunta nakan,matarsa da take ɗauke da baby, tana tafiya, sai surutu take tq zubawa ta ɗauka ita da shine.

         Gaisawa sukayi sosai nan yake faɗa mata, dalilin rabuwsda ita babu shiri, tayi mamaki nan itama ta faɗa masa, ai tabar gidan Umaima, kwana biyu kenam.

        Suna tsaka da musayan nombe ta bashi nata har yakira, sai ga matarsa nan ta rufe shkurah, da masifa da bala'i inda take ce mata, karuwa kallon shkurah tayi a nutse tace.
"Insha Allah, sai na auri mijinki nan, ne zaki kirani da karuwa da tushe."

Dakyar aka rabasu, anan Anna tasan waye shkurah,

        Dan haka ranar ta faɗawa, Zubaida kome, har da fita wajen da sukayi,idan hankalinta yayi dubu ya tashi kuka ta zauna yi a ɗaki.

           ****
Kusan wata guda, kenan Maina yana, fama da ciwon cikin haÉ—i da aman jinin, sosai dakyar aka tura shi asibiti a Washington, a can ma, sai da yashafe kwana biyar kafin ya haÉ—u da wasu likitoti har, su biyu É—aya indian É—aya kuma china nan, suka dukufa, a nan aka gano an bashi gubane yasha dake asibitin na sojojjin U.s ne nan aka shiga, binciken wanda ya bashi guba,

       dakyar aka gano wanda ya bashi ta cctv, nan aka aika, aka kama shi ogansame.

Da aka fito da sakamakon, ya nuna maina yana É—auke da cutarttuka har uku, ga lalacewar da mazakutansa yayi, ga hiv, ciwon sanyi ga ciwon hanta wanda giya ta lalata, kuma sun tabbarta ba zai sake, haihuwa ban dan kugunsa ma ta É—auke wuta, baki É—aya.

         Yayi dogon jinya har na kusan wata biyu, sannan ya haɗo kayansa bayan anyi masa sallamar bangirma tare da makudan kuɗaɗe,

          Dakyar yake tafiya, dan sai da aka samashi wani karfe a baya, tun biyar na yamma ya iso, abuja, fita yayi ya nemi hotel ya sauka, maina yayi rantsuwa kaman, yanda mata suka sa mashi Ciwo, sai yashafawa, kowa dan haka ya shiga niman gidan haya, me kyau nan yasake buɗe sabowar duniya, inda aka shiga tsomawa, kowacce ciwo,

    ****
Chicago,
Alhamdulillah, anyi aiki cikin nasara, amma aikin farko, nabiyu, anyi mata cikin nasara na ukune yake cike da hatsari, kafin ayi aikin har umra ya tafi dan saura sati biyu.

        ****
A germany, kuwa an sallame su umma dan anyi aiki yayi, kyau dan haka suka dawo inda aka bashi sanda,
        ranar da ya dawo gidan ya cika,  da baki yan misau, har yan azare dan har da mommah tazo.

         ****
Kuka take kaman ana yankar namar jikinta, ta É—ago jajjayen idanunta, tace.
"Nana, da karuwa ya tafi fa, a bansan me zanyi nasame zuciyarsa ba, ina mahaukacin sonsa, ya zanyi kenan"

       hucci Nana tayi, sannan ta sake, gyara kwanciyarta, tace.
"Ehto shima,da gaskiyarsa nayin haka tunda ke baki da, hankali, yanzun ina Y'arki take ?"

       jefa mata tambaya tayi, hankalinta kwance, ɗago idanun tayi tana, kallon zubaida ganinta tayi lokaci guda ta kiɗime tare da tashin hankali.

        Murmushi, nana tayi sannan tace.
"Ke kika, haifeta kuwa, ki banzatar da yarki, shima kin banzatar da shi, kanki kawai kika sani sai jikinki, baki damu da mijinki da y'arki ba, sai shegen son kuÉ—in jaraba tun wuri, ki shiga hankalinki kafin lokaci ya kure miki, wallahi kishiga hankalinki, kuma idan karuwace ke me hanaki xama, karuwan dan jan hankalinki,"

     tass nana, ta wanketa sannan tace maza takoma ɗakinta kafin ta faɗawa Abba.

     ****
A ɓangaren Bilal da Ubaidatu sun, shirya kansu ynx niman aurenta kawai za'aje nima katagum.

   ****
Ranar juma'a ya dawo, daga kasa me tsarki,
         zama yayi yana shafa, hanunta cike da sonta da kaunarta, tsarinsa ya maida ita, gurin iyayenta cikin hankalinta da nutsuwa, shi yasa ya kawota ayi jinyarta......

     

Ranar monday aka shiga, da ita aikin karshe me ciki da hatsari rayuwa, ko mutuwa.

Yana zaune, can ya mike, haka yayita zirga zirga, a wajen har aka fito da ita,

        Sai da tashafe kwana uku, tana barci kafin abinda ya, faru da ita ya shiga, dawowa  brain ɗinta, lokacin duk likitotin suna, kanta a tsaye har da mashkur, a cikinsu.

Tundaga yarantarta har zuwa, girmanta, wasu tayi kuka, wasu tayi dariya, sannun hankali, take ganin yanda suke, da mashkur, can tafara kuka, tana girgiza kanta duk wani na'uran da suke kanta suka fara kara, itama ihu take, tana ririke jikinta, sannan a hankali, ta daina kuka, kafin can tasake ihu,

A hankali kome ya dawo, mata har rayuwarta na kaduna, da zuwansu nan duk sai da yazo mata,

      Can ta fara, kokarin farkawa, amma abin ya faskara, sai ta fara buɗe idanunta sai tasake komawa, kuma haka, na da matukar hatsari dan kome zai iya, lalacewa ko a rasata, duk sun dukufa akanta dan cito ranta,

         dafe kanshi yayi yana, kallon ikon Allah, can na na'uran dake har ba numfashi ya tsaya duk suka ɗago a razane, suna kallon computer ɗin wani abu suka ɗauko shima aka shiga dannanwa a kirjinta kaman shocking amma ina har sau uku babu, numfashi,

      juyawa, sukayi wajen mashkur  cike da jimami, suka kalle shi, babban cikinsu ya dafa kafaɗarsa, yace.
"Muna baka hakuri da rashinta, matarka, ta mut..........."

*Ayya shkurah, kwana ya kare*

*LUV OLL💋*
3/4/21, 9:47 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*

MAI DAMBU CE

_Fanta Alkhairi ga masoyan Qaddaran Rayuwata Ina mugun Sonku irin son so ɗin fisabilillah_💋💜

Insha Allah saura kaÉ—an, na kammala,

*Ina muku, albishir da sabon buk ɗina wanda zan fara 10/November/2018 Only Wattpad kuma Only Matan Aure zallah Yan mata kuyi hkr musamman mutane na na wasup, 😹 na Matan aure zallah buk ɗin kika krnt kekika sani ban taɓa muku rowa ba amma wannan karan nayi muku sabida iyayenku kar suna tukka ina musu warwara, Matsalar Aurenmu Yau.*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.