Complete Hausa Novels

Kaddarar Rayuwa Complete Hausa Novel

Reading file: _KADDARAR_RAYUWA_cmplt.txt

Chapter 16 of 24

*Page  16*

Kamar yanda ya barta, haka yazo yasameta.
Wucceta yayi ya buÉ—e, kofar sannan ya juya gareta ganin yanda kanta ke tirirrin hayaki. yasa Æ´a tsuke fuskarsa yace.
"Muje, ko."
Ganin babu wasa, a fuskantsa yasa ta biyo bayansa tana,kunkuni cike da rashin kunya, shareta yayi ya buÉ—e mata gaban, motar tashiga hotel É—in da yake, ya kaita.

Suna shiga ya shige cikin É—akin ya barta a falo, files É—inta ya ajiye, sannan ya shiga banÉ—aki sai da yayi wanka, da alola sannan yafito É—aure da towel karan wayarsa yaji, a falo yafito da sauri,

tana zaune kanta a sunkuye, tana sake nazarin maganar da Umaima ta, faɗa mata tana cikin tufka da warwara, ko karan wayar bata ji, ba sai da yazo kusa da ita, a razane ta ɗago kai kare masa kallo tayi, ganin yanda ƙiran jikinsa yake, a murɗe ko ina yake, da sauri ta sunkuyar da kanta,

       Tana mamakin, mutum sai kace ɗan ww raw, rufe, idanunta tayi, gam tana.

        Shikam ko a jikinsa, ɗaukar wayarsa yayi ya, koma ɗaki yana amsawa, koda yagama wayarsa kayan barcinsa yasaka sannan, ya ɗauki files ɗin yana dubawa, nata yafara dubawa, sannan ya koma kan ɗayan, kusan raba dare yayi yana, nazarin ta ina zai fara taimakonta,
      
       Sai wajen karfe biyu, saura ya kwanta, bayan yayi sallar nafila,

     ****
Shirin tafiya, germany su Umma, suke ba ji ba gani, dan har angama, musu kome natafiya, saura ranar tafiya, kawai.

Zaune, take a gaban Alh hammayo, kallonta yayi cikin nutsuwa, yace.
"Habiba, ina jin wani bakon yanayi, a jikina,

       Murmushi tayi, cikin sanyi rai tace.
"Eh toh, zan iya cewa ko dai za ayi nasarane a aikin da za'a maka, dan nima, ina jin karshen zamanka, akan kujera yazo."

       Shiru yayi, zuciyarsa na tuna masa, wani abinda ya faru a baya, rintsa idanunsa yayi, cike da jin zafin kansa har yanzun nadama yake, mara amfani "ina da hanun agogo zai juya da na gyara, kuskurena, da na aikata"

      Duk ya zata, a zuciyarsa yake faɗar haka, sai da tadafa gwiwarsa, tana girgiza masa kai da ya daina, faɗan haka. K'walla ce mai zafi ya zubo daga, idanunsa ya sauka akan, hanunta,

Hankali, ta fara magana cikin nutsuwa tace.
"Ka daina, jin zafin kanka, akan abinda, ya kasance kaddaranta ce, tazo mata haka bubu wanda ya isa ya sake mata, tunda haka ubangiji ya tsara mata, addu'a ya dace mu cigaba da mata, har muma, namu ya zo mana,"

        haɗiye kukansa yayi, rike hanunta yayi, cikin nutsuwa yace.
"Habiba, ki barni nayi.kuka, tabbas nayi kuskure, sosai a rayuwata, ni dakaina na kori yar cikina a gida, bayan nagama kunyata,yau ga yanda *Makomata* ya koma, yau gani ina kuka, sabida *Tijaran* da nayiwa yar cikina, yau gani ina danasani keya ce,"

     Kuka, yake sosai Allah sarki umma ɓoye nata karayar tayi ta, aron juriya da jarumta tarike hanunsa tace.

"Ubangijin, da yabamu ita ya azurtamu, da yara maza da mata, guÉ—a É—aya, ya É—auka fa, a cikin yaranmu, ka gode masa, tunda ya albarkaci rayuwarsu, Ubangiji ya bamu, hakurin rashinta, Allah yajinkata da rahma, ya kyautata karshenmu."

Jin jina, kai Mama tayi, cike sa tausayinsu tabbas suna cikin damuwa.

****
Washi gari....
HaÉ—a kayansa yayi tsab, sannan ya kalleta yace.

"Tashi muje, kuma wallahi na kika, kuskura nakaiki, inda zaki zauna, na same labarin kin fita, yawo ko wani gurin I don't care ,zan harbi goshinki, idan kuma kina musu, bismillahi, muje asibiti.."

      Fita sukayi, yana narka mata kashedi, da masifa har suka isa, wani asibiti a cikin kadunan shashin likitar brain ya kaita, nan yayiwa, likitan bayani, sannan yazo ya shiga da ita, nan da nan aka shiga da ita cikin wani na'ura dogon bincike yakayi kafin aka samu,sakamakon bincike,

          Fito da ita akayi, sannan likita ya kalle mashkur yace.
"Sir shin ita matarka ce?"
      harara ya maka, masa sannan yace.
"In ba mata bace, matarka ce, zuwa mukayi ka duba lafiyarmu ba tambayar dangantaka ba"
   rufe likitan yayi da masifa,

"Sorry, sir kawai nayi tambayar ne dan nasan ta yanda zan faɗa maka, halin da take, babbar matsalar shine ta manta kome, kuma wani ɓangare na brain ɗinta ya same matsala, idan aka ce za'ayi aikin cikin gaggawa, za'a iya rasata baki ɗaya, shi yasa na faɗa maka haka, kuma kasan yanayin k'asarmu babu cigaba, sai dai kuje Chicago, can ma bani da tabbacin nasara, dan halin da kwakwalawarta take ciki sai dai Ubangiji ya kawo mata agaji."

        Rike kanshi yayi, cike da tashin hankali, abinda dr ya faɗa kaɗai ya isa yasaka mugun yanayi balle kuma halin da take ciki.

  Hanun ya mikawa, likitan tare da godiya, sannan yafito daga ofis ɗin hankali, ya iso inda take, a tsaye janyota yayi ya rungumeta, idanunsa cike da k'walla,

        ganin haka, tayi takokarin kwace kanta tana ture shi take, amma yaki saketa, wasu hawayene masu zafi, suke sauka daga idanunsa, sake k'amk'ameta yayi sosai.

       Jin yanda zuciyarsa take bugawa tare da, nata yasa tayi lafe, a jikinsa cike da mamaki wannan al'amarin, saketa yayi ya riko hanunta, suka fita daga hospital ɗin zuwa basic na airforce dake cikin kaduna,

         gidan abokinsa, Ya'u tilde fulani, nan ya kaita, da sallama suka shiga gidan, zama sukayi a kujera, nan suka gaisa da matar Ya'u me suna Anna, kallonta yayi, yace.
"Madam ina, Y tilde yake na kawo, bakuwa ce ta zauna nan da kwana biyu, zan dawo na É—auketa."

    Murmushi Anna tayi cike da murna tace.
"Ayya baya nan, ya fita É—azun sannun da zuwa, yar uwa ya sunanki."

mikewa yayi, ya zuba hanunsa yayi cikin, aljuhun wandonsa idanunsa nakan shkurah, murmushi yayi sabon kaunarta, da sonta suna figarsa yace.
"Sunanta, Shkurallah Anna ga kuɗi idan Y tilde yazo don Allah ki ruke shi, kuje ku zaɓa mata kayan sawa, pls zan kirashi na faɗa masa."

        Kuɗi ya mikawa, shkurah karɓa tayi, tana kallonshi ido ciki ido, kaifen idanunshi ne yasa ta kauda kanta, murmushi yayi cikin nitsuwa yace.
"Kina da matsalane, karki sake kice, xaki fita daga nan gurin dan akwai masu tsaron kuma ma'aikatane, matukar kika ce zaki gudu, zasu harbi kafarki sannan idan kika ce zaki kira wani toh zasu masa, dukar kawo wuka,, karasawa yayi gabanta sannan ya tsuguna yana, kallonta sunkuyar da kanta tayi sannan yacigaba da cewa.
"karki manta *u 're belong to sameone, duk wanda yayi yunkurin zuwa gareki, hmm"

  miqewa yayi, cikin nutsuwa yayiwa Anna sallama sannan yafita, mamakiou ne ya rufe Anna dan ita kawar Zuby, toh yaushe mashkur ya fara, niman mata dan kayan jikin shkurah ya nuna mata, ita wacece ɗaki ta nuna mata sannan ta kawo mata, abin karyawa,

****
Karfe biyu, da rabi ya iso bauchi, amadadin ya wucce gidansa a,a gidansu shkurah ya wucce, da sallama ya shiga gidan gaisawa yayi, da matan gidan sannan ya shige gurin umma lil tana jin muryansa ta fito da, gudu tans cewa.
"Oyoyo daddy, me kasayo min, daddy, ina babyn da kace zaka sayo min, kaida Mamy, daddy kasame Aunty ace ko nagani a idonka u re a hppness nd"""

      direta yayi yace, "keep quite kin cika surutu, ta ina kika san naganta ko banganta ba wato kina, faɗa abinda baki sani bako,"

     dariya tayi, irin na jin daɗi, tace.
"Daddy, kiljinkane ya faÉ—a min, Allah bani kalya"

       durkusawa yayi, dai dai ita, cike da mamaki, yana kallonta, jin muryan Umma yayi tace.
"Ayya, yanzun ka iso,ko hala tayi maka surutun ko, a gaskiya Shkurah tana fama da matsala, sosai wanda idan baka zauna ba, bazaka gane ba, kuma laifin nakune na barinta ita É—aya a guri ko a É—aki, ko abarta tayi ta kuka,sannan baku kula da yi mata, addu'a idan ta kwanta, kuma koda ita batayi mata, ba kai sai kayi mata, abin ya bamu mamaki, shekaran jiya, sun tafi islamiyya, masu aljanu suka, tashi ana musu ruk'ia itama aka kawota, tana fisge fisge, amma Alhamdulillah, sai surutun da take yawanyi, shima insha Allah zata bari, tashi muje ciki, "

jikinta a sanyaye, ya mike rike da hanunta cikin kujeran falon ya zauna, sannan ya É—auketa ya É—aurata, akan cinyarsa yana shafa kanta, har umma takawo masa, abinci da ruwa, a nutse ya zauna yaci dan yasan ko gidansa yaje ba lallai bane, yasa abinci a lokacin.

        Yana gama cin abincin, ya maida hankalisa kan umma, yace.
"Umma, ina ganin zan barta a gurinki kawai, matukar ta koma gida ba zata same, wannan kulawan ba, kawai ta zauna a gurinki don Allah."

"Akul, karka sake, rokona akan abinda ya zame min, wajibi kaima É—ana ne, dan haka karka sake rokona" inji umma kenan,

godiya yayi nan ma, rufe shi tayi da faÉ—a, sun jima suna hira, kafin ya gyara zamansa yace.
"Umma don Allah, ina son na tambayeki karki ji ba daÉ—i, akan tambayata"

shiru yayi kanshi a, sunkuye yana jiran abinda zatace

murmushi tayi sannan tace.
"Ina jinka, karka damu ina jinka,"

Sunkuyar dakanshi, yayi sannan yace.
"Umma lokacin, da Shkurah tayi hatsari, a hanyar wani gari hatsrin, sannan tafita da cikine a jikinta."

     Shiru umma tayi, tana nazarin maganarsa, kafin tace.
"A hanyar kaltingo hatsarin ya faru, sannan tafita, da karamin cikin wata uku,"

     Jin jina kai yayi sannan yayi mata, godiya sallama yayi mata ya tafi gida, a hanyar komawarsa gida ya buɗe file ɗin da umaima ta bashi yana nazarinsu har ya isa, gidansa.
        Kaman dai yanda yayi tsamani, hakace ta faru

*Kuyi hakuri bani da Cherge ne, shi yasa nayi muku, kaÉ—ai da babu, gwara ba daÉ—i,*

'''Ina yinku'''💋
3/4/21, 9:47 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*

MAI DAMBU CE*

Long life to my Enemies👌😹

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.