Complete Hausa Novels

Kaddarar Rayuwa Complete Hausa Novel

Reading file: _KADDARAR_RAYUWA_cmplt.txt

Chapter 22 of 24

*Page 23*

A can azare kuwa, banda tashin hankali babu abinda Zubaida take, a ranar Abba ya korota,  tabiyo an kawo amarya taci, alwashin sai taga bayan amaryan da mashkur ya aura.
Da wannan tunanin take har suka iso bauchi abin dariya bata san nan gidan amaryarta ba ita ubaidatu tasani amma bata faÉ—a mata ba, a daren akaita gida a bakin yaranshi tasamu labarin abinda yasame, shi a ruÉ—e ta nufi asibiti.

*.......*
"Basan ta inda zanyi maka godiya ba, amma zan iya cewa ka ceto rayuwatane dan nasan idan narasata toh narasa farin cikina kenan dan zan rayune amma ruhina da zuciyana suna mace, itace masarafar rayuwata, Idan baxaka damu ba, nabaka kanwata zuhra, saura shekara É—aya ta gama jami'a amma bazan maka dole ba, idan bata maka ba zaka iya faÉ—a min nagode." yace masa,

      "Wai waneni, ince bata min ba wallahi farkon ganina dakai ban zata kana jin hausa ba, sai da na lura har da zane kake dashi, a fuska da kuma yanda kake hausa yasa na yarda bahaushene kai, Ai a tunanina baindiye ne ko balarabe, Allah ina sonta koda bata kai kyau ba, balle nasan zata fika kyau."

      Zaro idanun Abubakar yayi, cikin mamaki irin na wasa, sannan ya ɓata fuskarshi yace.
"An fasa, dan nine yake sonta kawai ka sadaukar min da ita shi yafi, dan naga yanda kakewa sirikinka babu É—a'a nikuwa zanyi É—a'a da biyayya idan aka naÉ—aka sarkin katagum a bani sarautar, sirikin sarkin katagum,"

      Fillon dake kusa da mashkur ya ɗauka ya wurga, musu yayi fuskarshi ɗauke da kasaitacciyar murmushi,
            wacce ta karawa fuskarsa kyau duk da kasumbar da yatara, nurse ce tashigo duba, shi taga yanda yake murmushi, take love bird ya sureta😹

         gyara murya tayi, tashiga ciki nan ta shiga dubashi tana satar kallonshi, har ta gama tafito sai cizon yatsa take ina ma itace tasame Gentle guy irin wannan.

          Mikewa na'im yayi ya mika, masa hanun yace.
"Toh bako zaiyi halinsa, inaha Allah nan da wata me zuwa zanzo mu dai daita da ita, inyaso sai ku manya kushiga cikin zance na barku lafiya a kula da amarya dan akwai ciwo a jikinta, sai mun sake zuwa walimar sunan Insha Allah."

       Dariya sukayi, cike da farin ciki da annashuwa suka rabu,
           Sun dan taba,hira da abubakar sannan suka fita zuwa d'akin da maina yake,duk ya cika dakin da wari da d'auyi sai da suka rufe hancinsu wai ma, akwai masu kula dashi, kare masa kallo mashkur yayi cikin tashin hankali da tsoro, ganin yanda take finciko naman gabansa yana ci kuka mashkur yake wiwi cikin tashin hankali, nan ya shiga gyara masa kwanciya,  cikin muryan kuka mashkur yace.
“Kaga abinda kowa yake, nuna maka illar zina ga abinda yasameka, yanzun da wani idanun zan kalle Abba nace masa ga halin da kake ciki fisabilillahi kasan halin da kajefa kankuwa Maina yanzun duba idan Yar da kahaifa tasan abinda ya kashe mata, mahaifinta shine  wannan me make son race ko kataba tunanin xaka bar bayan tabbas kayi kuskure Dan kabar baya da kura.

     Maina kacucemu, ka zalumunce mu, kayi man's gibe, amma xanyi maka alfarma guda d'aya na rikeni yarka tsakanina da Allah zan mata tarbiya me kyau yanda koda taji labarin abinda ka aikata, addu'a kawai xata maka, bazata tsaneka ba, da wannan nake CE maka, Allah ya nufa shkurah ta zama matata, Kai kuma da mask irin halinka, ubangiji ya shiryeku."

      Yana gama fad'ar haka yajuya, ya bar masa d'akin dan matukar yana ganinsa wallahi zuciya zata iya janshi da yawa Dan yau jin kishin shkurah take sosai abinda be iyaba ma, yau gashi bar tsanar maina yake ji sosai ba nawasa ba.

           *........*
Large bakwai da rabi Zubaida ta iso, Asibitin tana wani cika Rana batsewa, kallo d'aya yayi mata tuni tanemi kome ta rasa, Dan wani kwarjini yayi mata, ganinta yasa ya sallame abubakar ya taxi gida Dan shine a gurinsa,

           Abubakar nafita ta mike, tsaye tashigo surfa masa bala'i kanshi yana kan wayarshi, har ta gama sauka yayi daga gadon ya rike hanunta suka fita, sai ward din da maina yake nan ya kaita, toshe hancinta tayi tana shirin amai.

Murmushi yayi cikin nutsuwa, sannan yace.
"Kardai baki game wanda take kwance ba ?, naga kina to she hanci wari ko, ya zakiyi Indan NA fada miki mains ne, akwance nan shi yasa ake son mutum yayi,me kyau  ko rayuwar zata masa kyau kinga dai karshen alawa kasa, karshen tika tiki tak kenan toh yarinya kibi duniya a sannun, wanda yake cikima tana jiranshi balle wanda yazo."

      Yana gama faɗar haka yayi, waje abinsa, ransa na mashi zafi ainun ji yake dama basu haɗa kome da maina ba, dan ya cutar dasu matuka gaya.

   Bayan tafiyar mashkur itama fitowa tayi takira wayan Nana tw faɗa mata, halin da maina yake ciki.

        Komawa ɗakin mashkur tayi, kujeran dake ɗakin taja ta zauna,kuka tasaka masa dan dole ya, tashi ya ɗagota daga kujeran ta dawo kusa dashi. Nan yashiga rarrashinta, tare da magana masu daɗi,

       ganin haka yasa ta narke a ɓ
jikinshi, tana zubda k'walla tace.
"Yaya me yasa, kayi aure baka faÉ—a min ba, Sannan wacce yarinya ka aura,..."

    "Duk wannan tambayar, ni zan amasa mikisu, kwantar da hankalinki Idan ta tare zaki ganta da idanunki"

         tunda ya faɗa mata haka bai sake magana ba,

*.......*
Tunda na'im yabar, asibinti take nimanshi a waya amma shiru kake ji, abin yayi matukar É—aga mata hankali bashi babu alamanshi, tuntana boyewa har tayiwa Mama magana, nan ta rufe idanunta tacimata kaniya, sannan ta faÉ—a mata, yanzun ba da bane, dan da auren wani akanta.

       Haka tawuni sukusuku, har dare, ga faɗuwar gaba, da mugun tsoron dake addabarta.

*.......*
Washe gari...
Aka sallame, mashkur dan nashi da sauki, suna komawa gida yana wanka, ya É—auki Zubaida zuwa gidanshi da yagina, a can new g.r.a, gidan ya haÉ—u ba karya kuma abin mamaki, part ukune sai Bq,

      Kome na gidan ashirye yake, daman shkurah yake jira shi yasa yayi gidan amma ba'a tare ba kallon Zubaida yayi, sannan yace.
"Kizaɓe ɗaya, daga zaɓi ɗaya daga cikinsu,"

        Kare musu, kallo tayi sannan tashiga ruwan idanun,dakyar tazaɓe wanda daman shine nata,

       mika mata, keys ɗin gidan yayi sannan ta buɗe suka shiga tana tabin ko ina da kallo, har ɗakunan da kicin.

        Mashkur ya zuba, kome a cikin gidan tun kafin dawowarsu daga chicago, yasa Abubakar yayi masa kome dan haka kallonta yayi sannan yace.
"Wancar kayan akwai abinda kike bukata, a ciki dan zan kyautar da kayan gidan ne baki É—aya,"

        "Eh, akwai zanje na duba, " ok zamu iya komawa idan kika kwashi kayanki sai mudawo."

*.......*
Alhamdulillah, jikin shkurah yayi, sauki haÉ—a mata kayanta umma tayi sai azare,

        tunda ta isa ake hidima da ita,

        Ga dilke da halawa, sau biyu arana kullum.
Wasa wasa, sai da suks shafe wata biyu, har da rabi ciki da wajenta aka haÉ—ata sannan Mommah ta dawo da ita,

        Tayi wani shar da ita, tasake kyau, sosai ga wani uban kamshi duk inda tazauna sai ya rike, kayanta kuwa kaman cikin turare ake tsomasu.

  *......*
Maina halin da yake ciki ba'a cewa kome, domin ya lalace, Nana tazo, Haka duk yan uwanshi sunzo  Sarkin hussain nedai yaki zuwa duk da hakurin da yan majalisanshi suka bashi amma fir yaki,

        A haka, yake fama, da jinya amma ba karamin azaba yake ji ba, dan yana yagar namar jikinshi yanaci abun ba daɗi.

*.......*
Ranar juma'a aka kai shkurah gidan mijinta bayan tasha faÉ—a da nasiha dakyar aka cireta a jikin ummanta tana kuka da niman yafiyarta.

         An kawota har mutanen sun watse, ya rage daga, Ubaida sai Matar
Abubakar, nan aka shiga hira tsagal Ubaida tashiga wajen Zubaida tana hakince a kujera, nan suka gaisa , suna cikin haks bilal yazo É—aukarsu basu gama ba, tafita.

             Duk an watse sai sune, kawai a gidan, karfe tara mashkur ya shigo, part ɗin Zubaida ya shiga, sannan ya biyo ta babba yashiga part ɗin shkurah ganin bata falon yasa ya koma ɗakinshi yayi wanka, ya kwanta can ya mike ya kai mata abubuwan da ake kaiwa amare,

        Har cikin ɗakinta yakai nan yasameta tana, goge jikinta tafito wanka, daga ita sai towel taɓe baki yayi ya ajiye mata yayi, gaba abinsa,

         Rigar bacci tasaka tayi kwanciyarta,

           Ana shi ɓangaren barci kin ɗaukarsa tayi, sai juyi yake kaman ya tashi yaje gareta dan ya kashe kishirwansa, amma ina kwanciyarshi yayi, cikin rashin kwanciyar hankali. dakyar barci ya ɗaukeshi.

         Washe gari......
Da safe, sau goma tafarka bayan sallar asuba takoma, barci wanka tayi, ta faɗa kicin nan ta haɗa  saukakken abinci nan gidan ya ɗauki kamshi,  har tagama sannan ta juye tawanke wajen tashige ɗakinta.

         Tana cin abinci sai gashi, ya shigo kallo ɗaya tayi masa tsoronshi ya rufeta jikintane ya ɗauki rawa, batasan lokacin da mike tafashe da kuka ba tana ja da baya, girgiza masa kai take,

     zuba mata idanunshi yayi, cikin nutsuwa murmushi gefen baki yayi a ranshi yana cewa, akwai aiki agaba kenan, a zahiri kuwa ɓata fuska yayi kaman bashi yayi murmushi ba, harara yajefa mata sannan yace.

"Dodone ne, da kika kama kuka daga ganina bana son iyayi "
      yana gaman faɗan haka ya juya yabar mata ɗakin, bin bayanshi tayi da ido, sanye yake da wani farin riga ta wani yadi wandon jikinshi bakiɓ kaftani ne, me shegan kyau ga tsada, kayan sun mada kyau itama mace sai da ya burgeta balle kuma, idan wasu yan matan suka ganshi.

       Tunda tazo gidan basu taɓs haɗuwa da matar gidan ba, dan yanzun tafi zama a part ɗinta bata shiga harkan kowa.

    *.......*
Satinta biyu kenan tayi fess da ita, duk da bawani kulawa take samu ba, amma tayi kyau ba laifi.
          Yau, tashi tayi dason yin girki, dan rabonta da girki tun washe garin zuwanta, dan take away yake musu tagaji da cimar mutane ta iya girkinta ba wai bata iya ba, haɗa tuwon markaɗaɗen doya tayi miyar, egun ghana, da wanda yaji, nikakken nama, duk da safiya ce,

         Kuma masu gidan suna can, ana barci, kaman a mafarki kamshi ya tashi mashkur, banɗaki ya shiga yayi brush, sannan yafito, kaitsaye part ɗin shkurah yazo, kuma girkin Zubaida ce,

           Yana shigowa da sallama bata jishi ba, sabida tasa karatun alqur'an a wayarta, tana bin suratul Baqara, dan haka bataji shi ba, kallon riga da wandon da yake jikinta yake irin garen mini jeans din nane, sai rigar iyakarta, kugunta, hidimarta take kawai.

          Tsikar jikintane ya tashi alamun akwai wani na kallonta afirgice ta juya, ya shagala da kallonta bai sake ɗimaucewa ba sai da ta juya, nan ya haɗiye wata yawu kutt, tsuke fuska yayi ya shige, cikin kicin ɗin, ya ɗauki filet ya saka malmalar tuwon doyar, sannan yasa miyar ya zauna a dennir dake kicin ɗin ya fara cin abincin cikin nutsuwa, komawa bakin aikta tayi, hankalinshi yana kanta, cikin nutsuwa take wanke tukwanenta,

     Acan kuwa zuby nafarkawa taje wajenshi tana zuwa, tasamu baya ciki, banɗaki ta leka, rantane ya ɓaci tafito fuuuu, tana shiga tafaɗa musu kicin, ko sallama babu, juyawa shkurah tayi, taga waye ganin zuby ce yasa yacigaba da aikinta,

          Itakuwa zuby, tunanin inda tasan shkurah take, can tace.
"Kutumar ubanca, daman wannan karuwarka ce ka aura, ke dan ubanki dole yau ki bar min gida, inba haka nabaki mamaki karuwan bnza kawai zakifita min a gida yau ban shirya zama dake ba,"

  Maganarta sunwa Shkurah ciwo, amma tunda ta fahimceta dole tagyara mata zama, tans cikin wannan tunanin taji muryanta ta koma kan mashkur da rashin ɗa'a juyawa tayi ta tunkuɗe Zuby, har sai da ta zuɓe a kasa, sannan shkurah tace.
"Wallahi duk rashin mutuncinki ya kare akaina banda mijina, idan kika kuskura kuwa, zan baki mamaki kin girma amma har ynx ana cin kasa,"

               "Ni kika ture ko karuwa an gama yawon dandi sannan an kawowa mijina sauran karti."
        Murmushi shkurah tayi kawa a ranta tace.
"Dole na nuna miki ni renon bariki ce,"

         Gama kome tayi ta bar kicik ɗin shima yana gamawa ya, bar kicin ɗin yana shiga ɗakinsa yags wayarshi na kawo wuta, yana ɗauka yaga nomber oganshine ana nimanshi a ofis.
 

          Tunda ya shiryar yayi musu sallama bai dawo ba sai dare shima haɗa kayanshi yayi yabar gidan sabida aikin gaggawar da ake nimansu abuja,

        sallamarsu yayi ya tafi, tunda yatafi Zuby ke niman fitar shkurah bata kulata ba.

    *........*
Satinshi uku, ya dawo kamata yaÆ´i yasauka a É—akin shkurah Zuby tada rigima dan dole tabarshi yayi mata kwana biyu, ranar da yayi kwana É—aya shkurah tasha gori kala-kala har sai da tayi kuka, mikewa tayi tace.
" Kin tsokano tsuliyar dodo wallah."

     Washi gari........
Shkurah tana fakon dawowarshi, jin karan motar tashiga ɗakinshi, bayan labule tashiga ta ɓoya har zuby ta gama masa kome tafita, cire pant ɗinta tayi ta jefa a gadon sannan ta cire brezy ɗinta tasaka a samar pillow, jikinta na rawa, ta gyara towel ɗinta dan tafara jin motsin zuby,

       banɗakin tashiga, juyawa yayi cikin mamaki, ganin itace yasa yacigaba da kwanciyarsa a cikin ruwan, tana jin motsin zuby, tayi maza tashiga cikin ruwan, daman akan zataje cire kayantane tazo ta taimaka masa ashe a kunnen shkurah akayi, tundaga ɗakin da taga kayan shkurah ta razana bata hakura ba, tashigo, ganin shkurah ta rungume mashkur a kirjinta tana wani rufe idanun tare da wasu yanayi irin, tana cikin emotion da mashkur ba abinda ya bata mamaki shine ganin yanda tq haɗa bakinsu guri guda, abinda bata bayi ba, da gudu tafita tana kuka.

      Mikewa Shkurah tayi, a cikin ruwan, gogan yana zaune ya zama maloho, riko hanunta yayi, cikin sanyi murya yace.
"Baki isa ba, ki kore min me taimaka min sannan kice zaki fita ki karasa abinda kika fara."

        Jikintane ya ɗauki rawa, cikin tashin sense tashiga niman kwace hanunta........

Ina Alfahari da Comments ɗinku💋
3/4/21, 9:48 AM - Ummi Tandama: *🙆QADDARAN RAYUWATA🙆*

'''LOVE AND TOUCHING HEART STORY'''

~Na~
REAL MAI DAMBU CE

😹
_Ina ganin tunda sako ya isa, babu amfanin jan labari yayi tsayi kuma zaku iya kosawa, amma muje zuwa, muji wata wainar za'a toya, Ina godiya_

~Wannan shafin nakine Maman Umar kano, Allah yasa da alkhair ina matukar godiya~💜

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.