Kaddarar Rayuwa Complete Hausa Novel
Reading file: _KADDARAR_RAYUWA_cmplt.txt
Chapter 1 of 24
a: *QADDARAR RAYUWATA*
    _SHUKRAH_
Mai_Dambu
  Sadaukarwa ga
_Ummyn Yusra_
_Zulaihat Rano_
_Aunty Raliya_
_Um Nass_
 ¥Ummul Ilham_
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
 Shafin farko
Zaune yake a ofis ɗinshi duk da aikin da yasha gaban shi be hanashi tunanin halayar D'an Uwanshi Maina ba yana mamakin yanda ya rufe idanun shi yake saɓawa Ubangijii shi ko goro baya ci balle akai ga giya ko zina asalima shi baya iya ɗago idanun ya kalle mace inda Ba kanwarshi Ubaedatu bane ko Autarsu zuhra duk da sun ɗin sun fitone daga gidan sarautar Katagum.
     Karan wayarshine ya dawo da shi daga duniyar tunani ɗaukar wayar yayi ya kara a kunenshi cike da ladabi da biyayya dan da alamu da babba yake wayar.
    "Na'am Abba, wayyo ba kowa a gidan key yana hanun ku jirani na zo na buɗe muku don Allah ganin nan"
    Miqewa yayi jikinshi na rawa yace.
" Ni Mashkur naga takaina Idan Abba yasame Maina yana tare da yarinyar nan a.,"
    Suran key ɗin motarshi yayi ya fita da sauri Yaranshi sojoji suka mara mashi baya tsuke fuska yayi ya ɗaga musu hanun komawa sukayi ya shiga mota yabar Basic na airforce dake gubi gari dake jahar bauchi.
   Gudu yake sosai kaman zai tashi sama,
  bak'in alkalami ya bushe dan me martaba sarkin katagum Alhaji Husaini Muh'd da tawagarshi sun isa gidajen manyan sojoji da yake maiduguri byy pass har sunyi parking sun gani motar maina a kofar gidan yasa suka shiga kai tsaye ya nufi ɗakin Allah ya taimaka shi ɗayane ya nufi ɗakin Maina sauran duk suna falo.
      Yana isa koridon da zai sadashi da ɗakin maina ya soma jiyo ihunsu da nishinsu kunci da bakin cikine ya rufeshi amma bai kasa a gwiwa ba yatura kofar ɗakin yayinda kofar ya ɗaga labulen ɗakin Maina ya hango akan yar mutane, ita kuma ta ɗaga kafarta ta zuba mashi a kafaɗa sai zunkuɗata yake.🙊
    Sake kofar yayi jada baya kaman zai faɗi ji yayi antare bayanshi kamshin turaren shine ya shaida masa waye ya tareshi...
    Tallaɓe shi Mashkur yayi yakaishi ɗakinshi ya zaunar da shi a bakin gado sannan ya koma jikin firji ya ɗauko mashi ruwan faro ya buɗe mashi ya zuba akofi ya mika mashi a ladbace yana me sunkuyar dakanshi dan abinda yake gudu kenan kuma ya faru Mashkur ji yake kaman kasa ta tsage yashige sabida tsananin kunya Abba k'in ɗago kai yayi karshe fita yayi daga ɗakin yashiga ɗakin maina yana zuwa yasamesu suna nan akan abinda suke juya baya yayi cikin sanyi murya me daɗin yace.
"
Idan kagama abinda kake kaxo Ga Abba a É—akina, zaka mutu ba ahaife wata mace ba ma kabi duniya a sannun kasan daga inda kafito amma ko ajikinka kake aikata zina sabida sanranka idan Aure kakeso Maina akwai mata a familynmu akwai a wasu gidajen sarautar masu mutunci da kima ba kadangarun bariki ba zasu kaika subaro ka indai matane...."
   Gashi a nutse yayi magana zaka ɗauka wata macece take magana haka, fita yayi daga ɗakin ranshi a ɓace.
   Shima maina jikinkishi rawa yashiga yi sabida wannan shine karo na biyu da mahaifinshi ya kama shi da mace....
  Banɗaki ya shiga yayi wanka sannan saka dan gajeren wando sannan ya juya ya tsuke fuska yace.
"Karki kuskura kifita inda bani nace kifita, kina jina ko..."
    Fita yayi daga ɗakin yashiga ɗakin Mashkur yana rakuɓe mai martaba yana zaune ya sunkuyar da kai hanunshi rike da kofin ruwa yana juyawa a nutse.
Cikin sanyi murya mashkur yace.
"Abba kayi hakuri insha Allah haka bazata sake faruwa ba Abb.."
    Daga mashi hanun yayi sannan yayi gyaran murya yace.
"Ai bakai kayi laifi ba kuma shima beyi laifi ba laifin namune da ace tunfarko haka zai koma toj da tun a lokacin muka mashi aure.Amma ina bamu hankanta ba asalima mun biyewa sun zuciyarmune domin yaranmu suyi karatu su zama wasu, Ban san wani laifi nayi Allah ya jarabce ni da ɗa mazinaci ba, ni ban taɓa shan giya ba ɓan taɓa niman mata ba asalima ni auren haɗi aka min ni da mahaifiyarka Maina duk cikin Yarana kaine kafita zakka a cikin y'ay'ana bansan laifin ba, amma ba damuwa kowannenku ya shirya nan da sati biu za'ayi auronku, bazan so nasake kamaka da mace a karo na uku wanda nagani ma sun isa ko kashirya ko karka shirya xan haɗaka da Ubaidatu.."
    A razane Mashkur ya ɗago kanshi tsoro da farga suka ɗirka a fuskanshi juyawa yayi ya kalla Maina wanda yake rakuɓe gefe guda ranshi yaji tausayin kanwarshi ya rufeshi, dukkan yanda yaso ya boye damuwarshi haka be samu ba karshe sunkuyar da kanshi yayi zuciyarshi na tafasa yana jin zafin sosai taya za'a haɗa kamilar mace da Fasiki me lasisi irin maina yana tsaka da tunani yayi Abba yana cewa.
"Kai kuma mashkur da Zubaidatu za'a haɗaka nasan tana sonka burinta kenan kai Mashkur dan haka kowannen ya shirya nan nan da sati biyu..."
 Yana gama faɗin haka ya mike yafita sukuma suka take masa baya yana isowa falon yace. "muce gida yau"
  babu musu abokan tafiyarshi suka mike duk suka fita juyawa yayi yana kallon maina girgiza kai yayi yace.
" Allah ya shirya minku shiryar Addinin muslunci ba xan maka baki ba amma ina gargaÉ—inka da rayuwa kacigaba zaka haÉ—u da daidaikai..."
   Yana gama fadin haka yafita daga gidan haka suka rakashi.
   Suna tsaye motarsu ya tashi.
   Mashkur da Maina
Mashkur ɗane ga marigayi hassan ɗin sarkin katagum kuma shine sarki a lokaci yana yana tare da matarshk kausar itama yar sarki ce daga borno, Yaransu huɗu mashkur ne babba sai sultan sai Ubaidatu, sai yar autarsu Zuhra, sarki hassan yanada shekara takwas Allah yayi mashi rasu lokacin mashkur yana da shekara sha biya sai yan majalisansa suka ce abawa Husain inyaso idan mashkur ya nime abashi kujeran babanshi sai abashi sam Abba husain baya kaunar wannan kujeran dan lokacin yana matsayin jakar naija a Sudan aka bashi dan dole ya karba amma a ranshi yana kudirin koda mashkur bai nemi haka ba shi zai bashi kujeransa.
     Maina ɗane ga sarki husain shine Babba a yaran sarki, baya ji a rayuwanshi abu biyu maina yasani daga shan giya sai niman mata amma dukkan abinda yake yana sallah itama ba akan lokaci ba dan sai lokacinta ya wucce, maina na da kanne dan mahaifinsu yana da mata biyu, Hajiya kilishe ita mahaifiyar maina yar sarkin fika ce sai Hajiya Saude ita kam yar sarkin bauchi ne,
     a ɗakinsu maina su biyarne Akwai me bishi Abbati, sai Bappa, Zubaidatu, sai ɗan autansu Khalil. dukkansu suna da kanmu kai amma banda maina domin shi mace kome muninta idan zai hango kirjinta a cike bayi da case zai bita.
   Bambancinshi da mashkur kenan yana da nutsiwa kamala, uwa uba mutunci, ga kamun kai yana da hakuri,amna idan aka kureshi bayi da daɗi gashi ya ɗauko kyau daga mahaifiyarshida farin fata.
     dogone me fafaɗar kirji yana da kyau kam ba laifi haka maina,
   lalacewar maina yasame asaline lokacin da aka turashi karatun degree ɗin Thailand anan yaje ya buɗe ido da kananun yan mata da suke karuwanci acan ziyaran da mahaifinshi ya farko ya kamashi da mace, yayi masa faɗa da ya ɗauka daga baya ya watserar tundaga nan ya zama tantirin ɗan iska har yagama karatu.
   Lokacin mashkur yana nashi karatun a Uk, kusan tare suka gama sai martaba yasake turasu uk suyi degree nabiyu anan maina be bar halinshi ba har sukayi faɗa da mashkur dakyar Maina ya nime mashkur suka shirya sai dai tun daga ranar Mashkur ya haramtawa kanshi duk abinda zai fito hanun maina bayan gama karatunsune suka dawo nan sarki yake tambayansu wani aiki sukeso abin mamaki dukkansu suka ce soja mashkur sojan sama, yayinda maina ya zaɓe sojan kasa, maina aka turashi kaduna, mashkur kuma lagos
    Basu wacce shekara guda da dawowa ba daga karatu matasane Yan shekara 33,
3/4/21, 9:43 AM - Ummi Tandama: *QADDARAN RAYUWA TAH*
_SHUKRAH_
Sadaukarwa
Ummyn Yusra
Zulaihat Rano
Aunty Raliya
Mom Ahmad
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.