Complete Hausa Novels

Basan Raina Bace Complete Hausa Novel

Reading file: Basan Raina Bace Complete Hausa Novel.txt

Chapter 9 of 17

Ahankali yakaraso tareda zama akujera yarasa mezaice mata karasowa tayi kujerar dayake tazauna tareda kamo hannansa tasaka anata dagowa yayi suka hada idanu idanta ya soma Tara ruwan hawaye girgiza mata kai yayi halamar kartayi kuka yamatse hannunta anashi taruntse idanunta hawayan yazubo akumatunta dasauri yasaka babban yatsanshi yana goge mata hawayan,'

___"why heart beat menayima zakamun irin wannan horon metsanani kaki kunna wayoyinka narasa yadda zanganka kaduba rabonmu da waya tun randa zakadawo najeria damukayi waya shikenanfa naje office dinka akace kana gida kana Hutu why?,'

Gabaki daya kanshi yadauki zafi yarasa yadda zaiyi da Bby girl dinshi yasan halinta sarai. ___"come on Bby girl relax bakimun komaiba nikaina nadamu da rashin ganinki da jinki ina bukatar hutune sabida nasha wuya shiyasa nakashe duk wayoyina sabida inhuta kinsan bazakimun komaiba dazanyi fishi dake u are the best kinsani Ai plz Bby girl smile come on πŸ˜ƒ

Murmushi taimasa tareda dan dukan kirjinshi ,'. ____"amma kabani wuya dayawa harda nasoma tunanin to menayima,'

___"ohhhh no bakiyi komaiba oya kuci abinci ina zuwa ko,'. Yamike tareda shigewa dakinshi yarasa yadda zaiyi da Basma yazataji inyasanar da'ita aure za'aimai shikanshi yana shakkar sanar da'ita

Tamike tareda karasawa gaban hoton BASAM garjeje ajikin bango yanakan farin doki yana murmushi yasha fararen kaya yayi mugun Kyau tashiga shafa fuskarshi ahankali yayinda manan tagamacin dambun kifin takorada. Drink daidai BASAM yafito tace '

___"heart beat zamutafi dama inganka ne kawai kafadama su Momy zamuwuce,'

___"wucewa yayi dakin Momy sa sallama tana ganinshi tahade rai,'

___"wadanne Mara kunyan yarane sukazo wajanka suwaye su badakai nake maganaba BASAM,?' To karnaji karna kuma ganin kafarsu agidanan kanajina?,'

___"kiyi hakuri Momy fan's dinane kawai kuma aidole inkula fan's dina Momy aduk inda suke masoyanane kiyi hakuri fan's ne kawai,'

___"to naji shikenan yawuce ,'

Tare suka jero har falon sukayi sallama da Momy suka wuce yarakasu wajen motarsu sukayi sallama yadawo kaitsaye yashiga dakin Ummu tadingamai fada akan Basma,'
.___"dama wannan fitsararriyar yarinyar kake kokarin kawomana cikin family dinmu kabani kunya har macce zata kwaso kafarta tazo gidansu amsaurayi nemanshi ba kunya tazauna akujera gardawani canja chanal yayima Kyau,'

____"haba Ummu nafabaki hakuri kuma in Momy tasan Basma itace budurwata wlg zata batamun rai yanzuma saida nace fan's dinane shinefa tasakko,'

Ummu tace,'. ___"yawuce megida bazatajiba,' sukaita wasanninsu dasuka saba yakoma daki cikeda tunane tunane,'

Haka akaita shirye shiryen biki agidan BASAM Ko'a jikinshi bai gaiyaci kowaba kuma baida niyar gaiyatan kowa sai abokinshi amininshi wato Khalid shima Momy ce tasanar dashi BASAM yaki fadamai yanzuma suna dakine shida Khalid,'

___"waibakasan abun takaiciba Momy wai harwani honeymoon tashirya washe garin kawo amarya wai zamu wuce kaikaji bakaga yarinyarba bagidajiya abun kunyane wlh aganni da'ita wlh jinakeyi kamar zanmutu wlh inna tuno wai yarinyarnan za'abani ,'

Khalid yace,'. ___"ni wlh daria abun takebani inbanda iyayanmu da karambani inasu ina zabamana matan aure alaji abarka kaxabi choice dinka barinma kaidakake star kowa zaiso ganin wacce mesa'arce tasameka kawai Saikuma aga Beb din gashi kace Yar kauyece badadin ji wlh,'

___"kaidai bari shiyasa banfadama kowaba secret marriage zanyi duniya bazatasan me'ake cikiba sai lokacinda zan auri Basma haba Ai itace text dina,'

Sukaita aibanta meenal baiwar Allah,'

Gidansu meenal acike yake dam da Mata anata dafa lafiyayyan abinci harda kaji amarya kuma tana zaune ana kyaramata kai anamata Jan lalli tayi Kyau fatarta tamurje tasake haske,'

Hajjo kuwa tanata hada hada da kawayansu Na islamiyya dasuka gaiyato sunata surutai irinna kawayan amarya Baraka tace,'
.___"Allah yayi BASAM shizai dauka shiyasa kaddara tarabaki da Yusuf da Anas gashi kinyi dace da masoyi jarumi wanda jarumtarshi tafito duniya tasani gaskia Kawata inatayaki murna bansan wanne irin Kyau yaranku zasuyiba ke mekyau mijinki me Kyau,'

Hajjo tace gashi abun Dadi da'ankaita Gidan mijinta washe gari zasu wuce honeymoon abunsu har kasashe uku naturawa suje suhuce gajiyar biki gaskia abun kwanin Kyau.'

Meenal tanajinsu sunata surutansu batace musu uhumba itadai,'

Yan guima sunata shigowa dansuyi gulma anata Yan kutsiri tsoma cewar duk yadda akayi mijinda zai auri meenal baisan kanwarta garin zubarda ciki tamutuba,'

Kujifa halin dan Adam afili yanunama farin ciki yaxoma amma acikin ranshi bahakaba yana nuna adawarshi agareka Allah yashiryemu,'

Da daddare akasa amarya a lalli tanata kuka akabama kawayan amarya dubu saba'in NASA lalli kawai haka suka kwana da amarya dan dasafe bayan andaura aure za'atafi walima Tamara zallah wacce aka gaiyaci malaman addini mata irinsu malama barira wacce tayo tattaki daga garin Kaduna irinsu malama Aisha wacce tazo daga garin Kano,'

Haka gidansu BASAM yakacame da yanzuwa da abokan arziki acike Gidan yake dam shikuma gogan yana park shida abokinshi Khalid suna jiran isowar Basma domun susanar da'ita meke faruwa BASAM jikinshi dukya mutu baisama ta'ina zaifaraba motar Basma tashigo cikin park din yayinda tayi parking tafito tanufosu,'

*love u oll*

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“

*BASANπŸ“*
*RAINA BACE*

*BY________________*
*_Badiat Ibrahim_*

*________________86to90✍🏻*

Jerin gwanon motocin masu kawo amaryane suka shigo harabar Gidan anfitoda amarya tanata kuka kaitsaye akashige da'ita falo Gidan acike yake malik basu tsayaba sai cikin dakin Momy anan aka ajjiye amarya tana mayafi tanata kuka idanunta sun bunbura ankawo musu abincin kawayan amarya soyayyar shinkaface da pepper chicken sai drinks sukaci sukasha Yan uwan meenal manyan suka tafi yarage sai kawayan meenal kawai hajjo tana kusa da meenal tamatso kusada kunnenta tace,'

___"Kawata kekinga tangama tangaman hotunan BASAM kuwa acikin falonsu manya manya wasu yanakan dokinshi yana gudu wasu yahau dokin yana daria aka dauka bakiganiba abun shaawa,'

Meenal batace komaiba tadan zame mayafinta tanadan shan iska dataji motsi saitarufe dan anata zuwa ganinta haka akawuni ana bikinnan

Saida magrib ummu tashigo dakin tace', ___"to kishiyata Nazo siyan bakinki tunda abokan ango basu karasoba gadare yanayi kawayan amarya kufadi kudinku a sallameku motoci suna jiranku awaje,'

"Hajjo tace,'. ___"to Ummu duk abunda aka bamu allah ya amfana,'

Taciro dubu Dari biyu tabasu sunata godia sukaima meenal sallama suka wuce,'

Itadai tana zaune tanata kukanta ciki ciki abun tausayi kausar tazo tazauna da'ita ita ta taimaka mata tayi alwala tayi sallah,'

Tana takure adda tashigo kanwar Momy tace,'

___"ayya am amarya tatakura kausar kaita dakin BASAM tasamu taci abinci ta kwanta itada sukeda tafiyar asuba,'

Kausar tariko hannun meenal harzuwa shashen BASAM tabude dakin suka shiga afalo meenal tazauna akujera kausar tadan dafata,'

__"Anty bara inkawo miki abinci kici saikidan huta kamun yaya yazo,'

___"to kausar nagode"

Tawuce taje tahado mata abinci takawo Mata sannan tabata waje,'

Haka meenal tadan caccakali abincin tasha ruwa dan yunwa takeji sosai shiyasama harta iya cin abincin tanadai zaune kwalam ita kadai saitana tuno zamanda sukeyi atsakar gida sudasu mama suita hirarsu cikin annashuwa dajin Dadi tashare hawayanta kausar taxo tafitada kayan abincin,'

Meenal tanata kallon hotunan BASAM kala kala da hotunanshi ba award's daya karkarba gasunan tareda turawa dadai sauransu,'

Sai shadayan dare yashigo Gidan rannan nashi abace yake sosai babu ko fara'_a a fuskarshi yana shigowa yasamu su Ummu dasu Momy hardasu adda afalo yace,'

__"sheet nasan wadannan nisuke jira,'

Aikuwa anaganinshi suka kirashi yakaraso sukaitamai nasiha sunajan kunnenshi Momy tace,'

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.