Basan Raina Bace Complete Hausa Novel
Reading file: Basan Raina Bace Complete Hausa Novel.txt
Chapter 12 of 17
__"dakabarshima zanrike wlh karka damu bani tasaka hannu ta amsa tareda wucewa ,'.
Shikuma yakoma yaja morarshi yatafi yayinda itakuma tashiga cikib gidansu da sallama,'
Mama tana kwance atsakar gida batajin dadin jikinta yayinda Khadija take damama mama kokko,'
___"ahh Anty meenal sannu dazuwa,' aguje khadija takaraso ta rungume yayarta tana murnar ganinta,'
___"aa sannu mama lfy Khadija meke damunta haka duktarame tana kwance?,'
___"amm dama ciwo tadanyi shekaranjiya damukaje asibity shine likita yace wai takamuda wajan jini da ciwon sugar,'
____"innalillahi'wa'inna ilaiyin rajiun hawan jini da ciwon sugar Maman?,'. Sannu mama amma yakarfin jikin naki,' meyasa basubaki gadoba kuka dawo gida kuka kwanta?,'
"Adaddafe mama tamike zaune tanadanyima meenal murmushi tace', ___"meenal naji sauki ma sosai kuma ninace sudawo dani gida domun kwanciyar babu amfani Sam,'. Jikinnawa saidai adda'a amma inaganin nesace tazo kusa,'
Cikin kuka meenal tace,'. ___"aa mama baxaki mutuba kimutu kibarmu dawa bamuda kowa saike sai Allah Allah zaibaki lafiya insha Allah aicuta ba mutuwa bace,'
Suka daddafa mama suna kuka cikin nunfashi sama sama tace,'
___"kayya nikadai nasan abunda nakeji ajikina koda ta Allah zata kasance dani nasan dangina dasukenan bazasu yadda surikemun khadijaba balle kuma dangin mahaifinku dasuke ganin bakina akan rasuwar Fatima meenal akwai Yar uwata a Kano hajia kaltume babbar matace tana nasarawa G R A akano kikaimun khadija can tazauna kekuma kirike surukarki tazama tamkar mahaifiyarki mijinki kuma kirikeshi hannu bibbiyu yazame miki uba agareki Allah yaimuku albarka yarana,'
Inbanda kuka babu abunda su meenal sukeyi sunata mama bazaki mutuba,'
___"la'ilaha'illallahu muhammadun rasulillah,'
Kan mama yakarye yayinda idanunta suka soma kallon sama,'
___"mama karkitafi kibarmu dawa zamuzauna wazamu gani muji Dadi mama kitashi kitashi mama,'
Meenal tashiga jijjiga mama amma ina khadija tarasa mezatace ihu tasaka mekarfin gaske take makwabta sukajiyota nandanan akasoma shigowa su meenal da khadija sunajikin mama suna kuka abun tausayi,'
Kulli nafsin za'ikatul maut Duk daukacin merai mamacine,'
Meenal wani shidewa tayi tasake fashewa da kuka kankace me dangin mama dangin abbansu suncika gidan maza da mata,'
Khadija ce tadaga wayarrta takira momyn meenal tasanar da'ita tana kuka kamar ranta zaifita,'
*love u oll*
ππππππ
ππππ
πππ
π
*BASANπ*
*RAINA BACE*
*BY__________________*
*_Badiat Ibrahim_*
*______________111 to115βπ»*
'Agaggauce momy tafito duktabi tarude Ummu tana ganinta tamike,'
____"Salma lfy meke faruwane?,'
Cikin murya kasa kasa tace,'. ___"Ummu mahaifiyar meenal Allah yaimata rasuwa yanzunnan kutaso mutafi yanzunnan,'
___"ALLAHU AKBAR Allah yajikanta Allah yabasu hakuri Allah yayafe mata kausar kisamemu amota kidauko mayafi,'
Wucewa sukayi da gaggawa momy tadaga wayarta takira BASAM,'
___"kasamemu agidansu meenal rasuwa akaimusu yanzunnan kataho dawuri kasamu sallar gawan,'
Kausar tafito dagudu suka wuce fuuuu fuuu gudu sukeyi sosai nandanan suka karaso kofar Gidan ancika makil maza haka suka kutsa tareda shiga cikin gidan nanma matane dam Gidan anata koke koke anyima mama wanka annadeta a lukkafaninta masu kawo makara kawai akejira,'
Meenal tana hangosu momy tataso tana kuka kamar ranta zaifita tafada jikin momy'.
___"tatafi tabarmu munzama marayu babu Uwa babu uba bamuda kowa shikenan mutuwa metonan asiri kenan,'
Sulululu meenal tafadi sumammiya nankuma akayo kanta aguje Khadija tanata jijjigata tanacewa,'
__"karkitafi kibarni dan Allah nidawa zan zauna kitashi Anty meenal kitashi karkitafi kibarni kamar yadda Fatima da mama sukatafi suka barmu kitashi,'
Kowa nawajan saidaya tausayama meenal da Khadija momy tace,'
____"kausar kamata mutafi asibity Khadija kuzauna da Ummu munazuwa,'
Sunfita da'ita tana sankare kowa yanata kallonsu sunshiga Mota dasauri sai asibity,'
Mazane akofar Gidan acike Anas shima yazo Yusuf shima yazo suna wajan,'
BASAM ne yakaraso wajan dasauri yafito amotarshi yayinda jama'ar wajan suketa kallonsu ana nunashi shine wannan dan kwallon dokin,'
Yakaraso yanata gaggaisawa da mutane kana yashiga Gidan yaimusu ta'aziyya nanyaga Ummu tasaka Khadija ajikinta tana rarrashinta,'
____"BASAM kaga ikon Allah ko mutuwa kenan medauke wanda wa'adinshi yacika kowa dan hakane,'. Momy da kausar suna asibity wajan meenal tayanke jiki tafadine,'
___"to ummu Allah yajikan mama khadija sai hakuri kiyi hakuri nizankoma waje wajan maza,'
Yafita yasamu gefen wasu matasa yatsaya yayi shiru shikanshi baisan meyake tunaniba wadannan matasa kuwa saisuka soma magana,'
___"ohhh mutuwa kenan yanzu gashi mamansu meenal tarasu zataje ta taradda diyarta wanda suka jagoranceta tamutu wajan subarda cikin shege ,'
BASAM yayi tsai tareda mamakin abunda samarinnan suke fada amadu yace,'
____"duniya ba gaskia saikuga yarannan acikin hijabi da kamala a fuska amma abun ba hakaba shege ayarsu sukeyi awajan layi inace ahakanne Fatima kanwar tasu takwaso cikin shege Yan uwanta kuma sukakaita azubar garin zubarwan kuma tarasu ohh jama'a
Bello yace,'
____"kuhangacan zakuga Anas inace shine da zai auri meenal din har anmusu baiko iyayan sukaji labarin yaisu meenal Yan iskane rikakkun Yan iska kanwarsuma garin zubarda ciki tarasu akafasa to kamun Anas dinma kunga wancan farin saurayin?,' dukkansu sukajuya sukaga Yusuf ciki harda BASAM dayakeji kanshi yana saramai ,'. ___"toda shiza yakawo sadaki akafasa Saikuma kwatsab naji labarin ta auri wani hamshakin me kudi,'. Ai inaji nace nasan baisan suwaye meenal ba shiyasa ya aureta amma dukranda allura zata tono garma zaijine,'
Sunata gulmarsu BASAM kuwa harwani jiri yakeji yayinda ranshi yayi mummunan baci yanata maimaita kalamansu akanshi aranshi yace,'. ____"lallai yarinyarnan asirinsu yatonu dan ko momy datakesanta intaji wannan labarin bazata sake kaunartaba Allah nagodema daka baiyanamun gaskia acikin sauki,'
Anfitoda gawar mama Khadija tanata kuka aka ajjiyeta agaban Gidan akasomayi mata sallah gashi tayi mutane sosai daganan aka dauki mama zuwa gidanta Na gaskia,'
ALLAHU AKBAR
Meenal kuwa anshiga da'ita wani daki anata kokarin ceto rayuwarta cikin gaggawa dakyar suka samu nunfashinta yadawo tasamu bacci dan anmata allurar bacci Dr yafito yanadan share zufarshi,'
Momy tataso dasauri itada kausar
___"Dr yaya tafarfado kuwa ko haryanzu?,'
___"relax hajia tafarfado amma munyimata allurar bacci sabida tasamu ishashshen bacci dan tana bukatar hutu kuma a kallah sai gobe da rana zata samu farkawa babu wata damuwa a tattare,' da'ita tasamu dimuwane da razana,'. Allah yabata lafiya zaku iya shiga,'
Momy da kausar suka shiga dakinnan meenal tana kwance ga Karin ruwa a hannunta fuskarta hartayi wata Yar rama kadan momy tace,'
___"Allah sarki mutuwa yanzu sunzama marayu basuda Uwa basuda uba kenanfa abun tausayine gaskia mudama bamuda uba mukeda Uwa ake tausaya mana balle megabadaya,'
Kausar tace,'. ___"nima banida uba sai Uwa yarasu banma sanshiba nikam,'
Momy tariketa gabaki dayansu sunacikin wani mawuyacin Hali,'
Meenal dai batasanma ina kanta yakeba,'
BASAM yanadai zaune acikin Yan zaman makoki yanajin labarurruka dadama akan rasuwar kanwarsu meenal wacce tamutu wajan zubarda cikin shege acewarsu fa kenan labarin aketayi BASAM yakurama Yusuf da Anas idanu yanata kallonsu,'
Aranshi yace,'. ___"suma kenan iyayansu sukaki yadda su auri meenal saini momy ta jajirce saina aureta nidanake sananne sunana bawuya zai baci ina bazan cigaba da zamada Yar iskaba sunana saiyabaci dole murabu kosunaso kobasaso domun lokacin rabuwar yazo,'
*love u oll*
ππππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*BASANπ*
*RAINA BACE*
*BY_______________*
*_Badiat Ibrahim_*
*______________116to120βπ»*
"Anata zaman makoki yayinda khadija taketa amsar gaisuwa duk wanda yazo saiya tambayi meenal sai'asanar dasu tana asibity batada lfy,'
Dangin mama sunata Dora abincin daza'a fitarma da maza yayinda aketa kawo abinci daga waje waje nan fiffitarma da maza abinci sunataci yayinda BASAM yayi shiru yanata tunane tunane kala kala aranshi,' ansoma kiran sallah Na magrib awajan kowa yayi alwala akatada sallah awajan bayan an idarne akaitama mama adda'a kana aka shafa,'
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.