Complete Hausa Novels

Basan Raina Bace Complete Hausa Novel

Reading file: Basan Raina Bace Complete Hausa Novel.txt

Chapter 14 of 17

Kafarta tana rawa tadaga zata shigo yace,'

___"karki shigo nafada miki"

*Love u oll*

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“

*BASAN*πŸ“
*RAINA BACE*

*BY________________*
*_Badiat Ibrahim_*

*_____________141to145✍🏻*

Sunshiga cikin tasha tareda nufar motar Kano suka biya kudin kana akasa musu akwatunansu abayan both sunadai zaune amota kowa yayi jigum jigum kowanne da abunda yake sakawa aranshi

Nandanan motarnan tacika tab akatashi yayinda meenal da Khadija sukayi adda'a motarsu tashiga titi sai tafiya,'

Wanka yafito jikinshi dukbabu karfi Sam yarasa meke damunshi arayuwa wayarshice tayi kara basma ce kekiranshi,'

___"Bby girl ya"akayi yakike yagida?,'

___'heart beat ina lafiya sai rashinka dake damuna inafa missing dinka over nigaskia yakamata kasan yadda zakayi dani yakamata muyi aure mana,'

___"come on yanzu fadamun inda kike inaso insameki mu tattauna,'

___"ina kalamu waheed nazo shopping ne,'

___'okey jirani a mall din zanzo insameki Bby girl ba bye sainazo,'

Yana ajjiye wayarta sai wayarshi tasoma ruri daga office dinsune ake kiranshi yana dagawa akasanar dashi zasuyi tafiya ta gaggawa yaudinnan da yamma jirginsu zaitashi zuwa Paris akwai kwallon doki dazasuyi nakasane baki daya comfatishion za'ayi danhaka yataho yanzu zasuwuce Abuja asoma shiryawa,'

Dasauri yasoma shiryawa yahada kayanshi tsab yasakko da gaggawa dukkansu suna falo sunyi jigum jigum dasu yana sakkowa momy tace,'

___"zonan BASAM inada. Magana dakai zokazauna,'

Waje yasamu yazauna yanadan duba agogo yace,'. ___"mom dasauri domun yanzu haka Abuja zamutafi zuwa yamma jirginmu zaitashi zuwa Paris akwai kwallon daya tasomana nakasa dazamuyi so kutayamu adda'a mom,'

___"hmmm BASAM kenan kai abunda yadameka kenan kana ganin kayima kanka adalci kayima kuma meenal adalci kenan haba BASAM Ai in hankali yagushe hankali ake turawa yanemoshi yaduba yarinyarnan acikin irin halinda take cikifa amma ahakan kakoreta to mekake nufi da'ita kasaketane koyaya inaso inji,'

Yadafe kanshi yarasa mekemai Dadi danbayaso yaji koda sunan meenal an ambata saiyaji tamkar anwatsamai garwashin wuta,'

___"ni bansaketaba momy nacedai takoma inda tafito kigafarceni bazan iyazamada mazinaciyaba gaskia sannan wannan maganar dakuke gani inda duniya zatasan menake ciki saikuga tajamun bacin suna karfa kumanta ni jarumine kowa yasanni wadanda basusaniba sunsan sunana,' to yanzu saikuga labarinnan a jaridu da gidajan TV plz mom banaso asakemun maganar meenal dan Allah arabu dani,'

Ummu tace,'. ___"Salma rabu dashi tunda yazabi hakan shikenan BASAM Allah yakiyaye kuma Allah yabaku nasara tashi katafi kaji,'

Yamike ranshi dukyabi tahagule yafita yanayi musu sallama momy tace,'..

___"meyasa kikace haka Ummu kingoyi bayanshine kome?,'

___"bana goyi bayanshi bane Salma domun yanzu koda mun tursashi yadawoda meenal wlh Salma wuya zatasha domun yadinga cusguna mata kenan yanzu meenal tanacikin wani haline shima haka yakamata abasu lokaci suhuta inyadawo daga tafiya saimusakemai maganarta tunda Ai matarshice baikuma saketaba,'.

___"hmmm to shikenan Ummu Allah yazaba mana abunda yafi alkairi shikuma Allah yasaukesu lfy,'

___"Ameen kokefa,'

Su BASAM andebesu Mota Mota har Mota hudu zuwa garin Abuja,'

Motarsu meenal tasauka agarin Kano tadabo tumbin giwa,' pasinjojin motar suka soma sakkowa.'
Ciki hardasu meenal suma sunsauko sunsamu Yan dako suka daukarmusu akwatinsu zuwa titi,'

Sunbiyasu kudinsu sunsamu adaidaita sahu meenal tace,'

___"Malam nasarawa G R A zaka kaimu saidai mubakine bamusan garinba,'

___"to kushigo zakubani Dari biyar kubiyun,'

Suka shiga duksungaji sun galabaita yajasu sunata tafiya khadija tace,'

___"to Anty inma munjedin da'ina zamu soma tambayar Gidan mamanmu din zamusha wuya gaskia gashi dukna Gaji,'

Meenal wacce tayi tagumi ta tsunduma tunanin mijinta tadago tace,'. ___"to nima tunaninda naketayi kenan gashi mubawanda mukasani agarinnan,'. Cansai meenal taruno wannan hajia dasuka hadu ajirgi tacemata akano take kuma aitabata katinta,'

Jakarta tashiga budewa tana laluben cart din amma bataganiba haka tahakura

Me adaidaita sahun yace ____"kuna Neman gidan watane menene sunanta konasanta?,'

Khadija tace,'. ____"hajia kaltume sunanta kokasanta dan Allah,'

___"kwarai da gaske aiduk fadin garin Kano bawanda baisan baristar hajia kaltume ba babbar lauyace dake babban kotun garinnan nasanta har gidanta nasani ,'

Meenal tace,'. ___"to Malam gidanta zakakaimu dan Allah ita mukazo nema,'

___"ahhh badamuwa aimunzoma Gidan gashinan,'

Tabkeken gidane asalin babba medaukeda garjejen get baki fentin Gidan kuman mint green gawasu fulaloyi green dasuka zagaye Gidan Gidan yaginu yatsaru over,'

Sunsauko sunata kallon Gidan suka biyashi kudinshi sunatamai godia,"

Sunkarasa kofar gidan tareda kwankwasawa megadine yafito yana surutai ___"anga shigowar hajia har mabarata sunsoma zuwa wayene?,'

Yaleko yagasu meenal ___"lfy malamai suwaye Ku daga ina wakuma kukazo nema?,'

__"munzo wajan hajia ne daga Katsina muke yaran kanwartane asanar da'ita munzo,'

Baice komaiba yawuce yashige yasanar da hajia waiga Yan kanwarta sunzo daga Katsina abarsu sushigo?,'

___"kashigo dasu sannan kaimusu jagora zuwa ciki,'

Yawuce aguje yaje yashigo dasu sunata kalle kalle harsuka karasa sunshiga Gidan cikin sallama suka shiga falon,'

Juyowa tayi tareda amsamusu sallamarsu tana juyowa suka hada idanu da meenal cikin fara'a tace,'

___"hajia meenal ko wacce muka hadu a jirgi daya London zuwa Katsina right?,'

Mamakine Yakama meenal dataga matarda suka hadu a jirgi hartabata cart dinta,'

Khadija takurama hoton hajia kaltume idanu wanda suka dauka da mama anyi katanshi takafa abango sunkumayi kama,'

Meenal da khadija suka fashe da kuka dasukaga hotonnan khadija tatashi takarasa gaban hoton tana hawaye,'

___"Allah yajikanki mamanmu Allah ya rahamsheki yasa aljannace makomarki,'

Hajia kaltume tamike tareda karasowa gaban khadija tadafata saitaga sunyimata kamada kanwarta ta Katsina Aisha wacce take jikin hoton,'

___"baiwar Allah wacece ke kinsan tajikin hotannance dakike magana akanta kanwatace Uwa daya uba daya kefa mecece taki?,'

Meenal tataso tana kuka takaraso wajan tace,'. ___"wannan kanwatace sunanta khadija wannan kuma tajikin hoton dakikace kanwarkice mukuma mahaifiyarmuce ,' kukane yaci karfinta,'

Shiru tayi tana kallonsu lokaci guda ta gasgata abunda suka fada danga kamanni tagani sosai,'

Rungumesu tayi ajikinta sukuma suka sake fashewa da kuka itama hawayene yasoma kwarara a'idanta ta kankame yaran Yar uwarta tanajin wani masifar sansu yana ratsata suma kankameta sukayi sunajin dumin mahaifiyarsu ajikinta,'

*love u oll*

πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“πŸ“πŸ“
πŸ“

*BASANπŸ“*
*RAINA BACE*

*BY_____________*
*______________151TO155✍🏻*

___"aa Salma kwado nakegani agidan kamar arufe yake tohfa,'

__"Ummu nima abunda nagani kenan amma tako mudanshiga makwabta muyi tambaya,'

"Ummu tatako ahankali sukayi sallama agidansu mama Ladi,'

Tana tsakar gida tana wanke gero suka shigo ta amsa sallamarsu cikin fara'a tareda saurin dauko tabarma ta shinfida musu,'

___"bismillah mana kuzauna hajia gawaje bara akawo ruwa,'

___"aa kibar ruwan wlh mungode,' zama sukayi aka gaggaisa tareda karama juna ta'aziyya,'

___"munzo kuma munga gida akulle basananne ina sukaje?,'

___"aa meenal bata sanar dakuba suntafi wajan yayar mahaifiyarsu kuma banjin zasudawo dan Khadija tacemun ita meenal tasamu sabani da mijinta,'

___"yayar mahaifiyarsu sunfada miki awane garine?,'

___"Kano sukacemun uhm lafiya daiko hajia?,'

"Ummu tace,'. ____"munzo kifada mana gaskia danganeda abunda ake fada akan kanwarsu meenal wacce tarasu menene gaskiar al'amarin?,:

___"to agaskia Fatima hakane tarasune daciki ajikinta kamar yadda kukaje saidaifa ba Yar iska bace aa fyade aksimata awani kango dan alokacin ayashe akaganta acikin kangon tasume kssanta yayi kaca kaca ranga ranga akakaita asibity saida skaimata dinki tasha jinya tareda bakar wuya aka sallamota bayan wata uku ciki ya baiyana ajikin Fatima tayi kuka kamar ranta zaifita Saikuma cikin yazomata da laulayi harkumafa hakan yayi sanadin mutuwarta amma mutane sunacewa su meenal Yan iskane garin zubarda ciki kanwarsu tarasu wlh tallahi karyane kazafi akeyi musu tareda bata suna,'

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.